Part 2

141 10 4
                                    

Yana shiga part dinsa wanka yay ya fito ya shirya kayan da yasa ya karbe shi sosai ya tadda an ajiye mishi a binci a dining table guard dinsa ya kira yace su kwashe a gurin ammin sa xai ci abin ci a falo ya xauna ya kira y abdullah sun dade suna hira dan farouq bashida abokin da ya wuce Abdullah ibrahim yayan (amna) sai da suka sha hira sannan ya tambayeshi: ya mutuniyar, haryanxu tana rigima ko?
Murmushi yay yace yauma da nashiga school dinsu, da na shiga class din su batada lpy.
Da sauri ya abdullah ya gyara xama ce innallillahi maiyake daminta Allah sarki gsky gobe da sassafe xanje school dinsu na daukota a kaita asibiti.
Toh mai kanwa ai ka tsaya kaji mai yake damin ta, farouq ya fada
Ohk toh fada min
Nothing serious wai kanta ne yake ciwo,kuma taje clinic an bata magani dan sanda na ganta ma kalau take dan har taji sauki.
Ajiyar xuciya abdullah ya sauke sannan yace:alhammdullah har naji dadi na san kawai wani abin tai shiyasa ta kawo excuse din kanta na ciwo
Dariya farouq yay yace ai baka ganta ba harda shagwaba kamar tayi kuka.
Haka sukai hirar su sosai har suka gaji, bayan sun gama ne ya shiga mota ya nufi part din mommy yana shiga ya dinga kiran mom mom mom yana kalle kalle.
Wata dattijuwar mata nagani tana saukowa daga stair kai daganin ka kasan ba bahaushiya bace da yaran hindi tace:
Beta(son) tum bilkul nahi badle(you will never change)you always behave like a child.
Murmushi yay yayi hugging dinta sannan yace: jab tak tum zindahe(as long as you are alive) I will always behave like a child.
Dukansu dariya sukai sannan ta kama hannun sa suka zauna a dining wanda aka kawata shi da kayan abinci iri iri da kayan marmari. Mai aiki tasa a kira mata Anisah
A hankali take saukowa tana danna wayanta, tayi parking gashin ta da pink rebom, da wandon ta na jeans wanda baikai cinya ba da rigarta t-shirt. Batai wa kwaliyaba dan yanxu ta dawo daga skull, tai kyau sosai tana saukowa taxo gaban dining tai kissing forehead din farouq da mommyn su sannan ta zauna a gefen mommyn su
Baby Ani ke kulum kina danna waya bakya gajiya. Cewar momy
Haba mom just chill research nake akan wani assignment da aka bamu.
Kin san sweetie na akwai kokari bata sakaci da karatu, cewar dr farouq
Haka suka cigaba da hira mommy na basu abaki dan ko masu aiki in suna girki idan tana nan ba yadda ta bar gurin da har sai an kai dining an ajiye sannan hankalin ta ya kwan ta sai ta jira su, suxo su ci.
Bayan sun koshi sannan mommy ta yadda suka bata itama taci abin nasu abin bigewa
Bayan sun gama ne anisah take cewa PAL i miss dad sosai daxu da safe kafin na tafi school na kira shi bai daga ba am really worried for himda yana nan da tare xamu ci abinci mu
Dawowa yay kusa da ita sannan yace daxu minyi waya dashi yace nan da 1 week zai dawo murna sosai tai sannan ta tashi ta hugging din sa tace toh good night,nasan baxaka sake Dawowa ba sai gobe murmushi yay mata, ita kuma ta sake shi tai tace mom na tafi dakina kai ta dagamata anisah ta tafi dakinta shi kuma ya fita sallar masu aiki suka gyara gurin fes magriba dan har an fara kira. Ko da ya dawo gda da daddare part dinsa ya wuce yay wanka yasa kayan barcinsa yay barci

NOBLE HALL

Su amna basu dawo daga libry ba sai wajen goma na dare dama kullum haka suke in goma tai sai su dawo cikin hostel suka ci abinci ta sake yin wanka sannan ta kwanta tana rufe idanun ta, idanuwan dr farouq ta tuno yadda daxu a class din su yake kallonta murmushi ta faryi ita kadai can kuma sai ta tashi ta xaunatana mamakin irin abinda take ji game da dr farouq sosai take mamaki yadda idanuwansa suka kashe mata jiki kuma bata taba jin irin abinda taji yau ba, a hankali ta koma kan gadonta ta kwanta ta rungume filon ta tana murmushi, a zuciyar ta tana cewa:Amna you are in love.
Wata xuciyar tace: a'a

How can you love sir farouq, karma kifara he is soo old for you.

haka ta dunga saka da warwara har barci barawo yay awon gaba da ita
A hankali ya hau kan bed din da take sannan yay mata rumfa da kirjinsa kamar wanda bayaso ya tasheta daga barci, fuskarta ya kalla sannan yaga gashin da ya rufe mata fuska ya sa hannu sannu a hankali ya kawar dashi, tsayawa yay yana karewa kyakyawar innocent fuskarta kallo durkosowa yay sosai yadda haryana jin numfashin da take fitarwa a hankali sannan yay kissing forehead dinta

Bạn đã đọc hết các phần đã được đăng tải.

⏰ Cập nhật Lần cuối: Jun 10 ⏰

Thêm truyện này vào Thư viện của bạn để nhận thông báo chương mới!

Dr FarouqNơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ