ummumaryam29

https://ummumaryam.com/na-cuce-ta-49/
          	
          	ummumaryam.com
          	Visit my website to continue reading
          	NA CUCE TA 49
          	© Ummu Maryam
          	
          	Bisa ga wasu dalilai iya CHROME (Google Chrome) Browser za ku iyayin amfani da ita wajen karanta Novels dina.
          	
          	Sorry for the late Post.
          	
          	Share this Link to your Facebook & WhatsApp groups.

snaanerh

@ummumaryam29 Tnx sis Allaah ya biyakai.... take your time dear when u ar free kima typing bamu damu ba Alhamdulillaah kina typing dewa....pls don't rush ki karasar mana yanda kikayi niyya rubuta novel din....tnx
Reply

Momislam2021

✨✨✨
          *Inakuke masoya haziƙar marubuciyar nan wacce kukafi sani da Mom Islam wato Zainab Habib,ta shirya tsaf domin nishaɗantar daku a littafinta mai ɗauke da darusa na rayuwa kama ,daga barkwanci soyayya kai harma da faɗakarwa , marubuciyar data kawo maku littafanta kamar su*
          
          Hatsabibiyar Yarinya
          Rayuwar Nimcy luv a birni
          Zainabu Abu
          Zazzafar Kishi
          Ladidin kauye
          Nancy yar karya
          Jinin Abbana
          Diyana
          Sirrin Zuciya
          Kanin Uba
          Macen sirri
          Sahibul Amrat
          Nadama
          Da sauransu yanzu kuma tana ɗauke muku da fitacce wato *ABU-RASHEED*
          *ABU-RASHEED* littafine wanda yazo da salo daban tsarinsa na dabanne , ina fatan masoya Hatsabibiyar yarinya da masoya Rayuwar nimcy zaku nunamin love ta hanyar siyan littafina akan farashi mai sauƙi , Normal group 200 vip 500 special 1k  Funny love and romantic story 
          _Ɗanɗano daga littafin ABU-RASHEED_
          Yarinya ce ƴar kimanin shekaru goma da aihuwa , hannunta riƙe da tulu tana tafiya tana ƴan wake-waƙenta , 
          Da sallama ta shigo gidan nasu daya kasance ginin ƙasa wanda ke ɗauke da ɗakuna huɗu ,ɗaya na Goggo Amina ,ɗaya na Inna Laure , tana isowa da ruwan data ɗibo ta kawo gaban Inna Laure ta ajiye tare da cewa "Inna ina tuwon nawa ?" 
          Inna Laure ta galla mata harara kafin tace "sai da kika gama yawon barkancin naki zakizo kina tambayata abinci ?"idan baki ɓacemin da gani ba wallahi sai na cire miki ƙafa "
          Goggo Amina dake keɓe baki tace "kema kika kulata ta gaji munafurcinta ta ƙyale mutane , 
          Shigowar baba ne yasa ko wacce tayi tsit sai suka hau cewa " Hasina ƴar albarka maza jeki rumfa ki ɗauko tuwo kici ,kasancewar baba yazo ɗaukar wani abu ne yasa bai sauraresu ba tunda bashi da saurin fahimta ya fice .
          Yana fita suka....
          Kinason jin cigaban labarin ?
          Maza garzaya ki biya naki kisha karatu ta wannan account ɗin 3175689751,Zainab Habibu first bank. 
          Ko ki turo hoton katin mtn ta wannan number 08141799224 nikuma in samɓaɗaki a group ɗin da nake typing nagode masoya Mom Islam 

Momislam2021

SAKHNA03

Kaico nah littafine mai cike da hargitsi da kuma nadama,wanda ya ta'allaka ka halin ta matasan mu ke ciki,musamman ga mata ma wajen zabar mijin aure.
          Nayi tunanin gama littafin kafin azumi,inda na maidasho page biyu a rana,domin samun littafin kai tsaye ku tuntunbemu ta nan.
          You will surprise for its interesting.
          
          https://www.wattpad.com/story/302182404?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=SAKHNA03&wp_originator=DubkzxM4bkG%2F%2FIaMrdr4sDzscNKur%2BIM7QHgipZDb%2BHGM0nCFRvh8Kk7yrR%2BW1qBPLbcMjwmbXwpFqZ1U8F6sjlSzgF%2B4A7O%2BCQISteB8ANbqVLSxpbx7fRl5omUusnm