biebeeisa

Assalam Alaikum Dear Bibilicious Freaking Fans 
          	Muna lafiya? Ya shirin Azumi?
          	Kasancewar k’aratowar Ramadan na sauke duk wani Novel dina don mu samu yin Ibada da kyau.
          	Da yawa muna kuskuran Shagala da karatun littatafai hausa lokacin ramadan.
          	Ina tunasar da mu da mu yi amfani da lokacinmu wurin karatun Qurani mai girma da tasbihi.
          	Allah ya sa mu fara mu gama Azumi lafiya
          	Allah ya nuna mana karashen cutar corona virus
          	InshaAllah zan dawo da novels din bayan Ramadan.
          	Nagode
          	

feeysha

Dan Allah gidan gandu nakeso yazan samu ko bayan azumi ne
Reply

FateemerYusuf

Hello Biebee! It's been a while. Hope you'd been doing great. Please I have been craving for (A Dade anayi....) Please for crying out loud, Ki taimaka ki bani na karanta manah. Like am dying for it seriously. Nafara karanta wani but unfortunately incomplete ne. Ur fan Fateema.

Sakina_AC

Ina masu Neman Littafin da salon rubutunshi ya fita daban?
          
          Ga dama ta samu, Ku ba wannan sabuwar marubuciyar taku gudummuwa, ta hanyar bibiyar ta ta manhajar wattpad da Arewabooks, sunan Littafin 'ZAMANI' . Dan Allah kuyi following inta da sharing, commenting da kuma voting. Mungode.
          
          https://www.wattpad.com/story/311517738?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_reading&wp_page=reading&wp_uname=Sakina_AC&wp_originator=p0aElmHE8DzEb4r4iQheiyof972wEnzODBYuBFiJWfpTLWBNtvUdWf0mMN19yyrJZXKoVdwk39bFiUUY%2BRVUBnYKN1d6bulzjOsK8Y6ZkRZl5sKjnRIjaKU4jWv8yoHR