*NEMAN TAIMAKO!*
*DAN ALLAH JAMA'A A TAIMAKAWA BAIWAR ALLAH*
GA ABIN DA TA CE.
Assalamualaikum aunti aisha kiyiwa darajan manzon Allah ki temakamun allah ina cikin matsin rayuwa wallahi tunda aka fara azumi a wahale nake ina so in nemi temakon,kine shiyasa kike ganin ina miki mgn guntu guntu dan Allah a taimaka min da duk abunda ya sauewake abincin da zamuci ya gagaremu mijina ya tafi ya barni da yara shekara biyu nike ta buga buga ina nemo mana abinci da yara gashi tunda aka korosu kuɗin makaranta suke,zaune gidan kuma ina gidan kakata ne yanzun itama bata da lafia dan Allah na rokeke,ku temaka mun da ko nawa ne wallahi jiya kwana nayi da ciwon qirji.kuma bani dako nera biyar da zana sayi.magani kwana biyu bani iyayin azumi saboda olsa daya.sakani a gaba,gashi makota ke,temaka muna da abinci wane.lokaci
Ki temaka muna nagode.
Dan Allah ko da ɗari biyu ko ɗari biyar me shi ya temaka mata da shi. Sadaka ba shi da kaɗan.
OPAY 8062715485