DielaIbrahim

Drug Addiction (NAWWAS)
          	https://www.wattpad.com/story/353825096

DielaIbrahim

DielaIbrahim

SOFIA a teenage girl who has disability since from birth.
          
          Wannan nakasar ta rashin kwarin kafar da za tayi tafiya ita ce babbar kalubalen ta da kuma kaddarar ta a cikin rayuwar ta.
          
          Binchiken likitoci sun gane cewa Kafafun Sofia tun a cikin cikin mahaifiyar ta suka samu rauni wanda hakan ya samu sila ne ta dalilin bakin ciki da kuncin da mahaifiyar ta ta shiga alokacin da take ɗauke da cikin ta.....Wannan shi ake kira da Depression a turance kenan, to amma likitoci sun faɗa cewa da ace mahaifiyar bata da ciki da ita zata samu rauni (Na rashin ji, ko kuma rashin gani, ko ciwon hauka) sai akayi rashin sa'a uwar na ɗauke da juna biyu sai abin ya sauka akan ɗan cikin nata..... maimakon yayi ma uwar illah sai yayi ma SOFIA illah aka haife ta nakasasshiya kuma likitoci sun tabbatar ba lallai ta iya tafiya ba saboda jijiyoyin da zasu taimake ta wajan tafiya sun mutu basu da karfin da zasu iya zama lafiyayyun jijiyoyi.
          
          Wannan kenan.
          
          Babu abin da SOFIA ta rasa ɓangaren iyaye da gata...amma kalubalen nata shi ne AL'UMMA.
          
          Shin ya SOFIA za tayi da rayuwar ta, wanda kawaye da abokanan gaba suke hantarar ta aduk san da ta shiga cikin su......Shin zata samu abokin rayuwar da zai share mata hawayen ta nan gaba ko kuwa ita nata rayuwar haka zata kare cikin tsangwama da kyara.
          
          Ku biyo ni don jin yadda wannan ƙayataccen labarin SOFIA zai kasance.
          
          SOFIA mabiyin ALMAJIRA ne sai ka karanta almajira sannan zaka fahimci in da labarina ya dosa.
          
          LABARI DA RUBUTAWA DAGA
          ALKALAMIN Diela 
          
          ©Fadila Ibrahim
          Wattpad: DielaIbrahim
          
          

DielaIbrahim

Assalamu alaikum fatan kowa yana lafiya, ina masoyana masu anfana da littafai na, marubuciyar:
          *Wacece ni
          *BETWEEN US (NAJMAH)
          *Rayuwar jiddah
          *Ummi kwaras
          *Almajira sabon salo, na fito muku da sabon littafina wanda na jima da kirkiran shi yanzu nake son sake shi ma al'umma masoyana makaranta labarai na, ina fatan zaku bani haɗin kai, kwarin gwiwar ku ita kaɗai nake bukata a tare da ku.
          
          AL'ADARMU free book ne bana kuɗi bane, Allah ga bani ikon rubutawa, kuma Allah ga baku ikon karantawa.
           #DeilaIbdahim #Fadila Ibrahim
          
          https://www.wattpad.com/story/273203901

DielaIbrahim

Assalamualaikum FANMILY!!!
          Ina fatan kuna lafiya, thank you all for reading my novels  I come up with a new book, new story  *AL'ADARMU*  dukdama nasan ban gama *RAYUWAR JIDDAH* ba amma na kusan kare wa Insha Allahu Ina fatan zaku bani goyon baya a sabon littafin danake tafe dashi mai suna AL'ADARMU wanda in Allah mai kowa mai komai ya kaimu zuwa lokacin dazan gama wanda nakeyi zan farashi da yardar Allah" I need your support my followers" and also need your du'a 
          Thank you