_kar ku bude kada ku kuskura ku bude kofar nan zaku mutuuuuu"" yanda sukaji amon muryar nafita da biyu biyu cike da yanayi mai matukar rikitarwa da ban tsoro da gudu suka bar gurin suka tafi wani lungu daga gefen wajen fridge suka buya yana daga gaba ya baya budurwar ba boyeni boyeni....... Wani irin wullah shi kai daga sama ya fadi kasa kife da ciki juyawar da zanyi naga budurwar nan ce tashi ta rikid'a ta zama wata irin mummunar siffa ta fatalwu_