Kaddara Hikaye

Etikete göre sırala:

20 Hikaye

sai_kaska tarafından yazılan LABARINSU adlı hikaye
LABARINSUsalma ahmad isah tarafından
Kowa ya na da labarin da zai bayar. Kamar yanda kaddarar kowa take da ban. Labari me cike da ƙunci baƙin ciki da damuwa.
Naseeb01 tarafından yazılan BAHAGUWAR SOYAYYA adlı hikaye
BAHAGUWAR SOYAYYANaseeb Auwal tarafından
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
+10 tane daha
YoungNovelist4 tarafından yazılan SABREENA SABEER adlı hikaye
SABREENA SABEERKHADEEJAHT HYDAR tarafından
He met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to sur...
Azizat_Hamza tarafından yazılan Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story) adlı hikaye
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love...Azizat Hamza tarafından
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
Tamamlandı
sai_kaska tarafından yazılan YADDA KADDARA TA SO adlı hikaye
YADDA KADDARA TA SOsalma ahmad isah tarafından
A wasu lokutan kaddara na faruwa ne a yadda ta so, a wasu lokutan kuma takan faru ne a yadda dan adam yaso, kamar kullum Allah na nasa dan adam ma na nasa, amma na Allah...
Salma_Ahmad_Isah tarafından yazılan LABARINSU adlı hikaye
LABARINSUSalma Ahmad Isah tarafından
Kowa ya na da Labarin da zai bayar. Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban. Tabbas, akwai tsanani a rayuwa. Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa. Shin menene LABARINSU?
PrincessAmrah tarafından yazılan DARE DUBU adlı hikaye
DARE DUBUAmrah A Mashi tarafından
Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin...
Tamamlandı
Rukkyy__ tarafından yazılan KADDARAN SOYYAYYAH adlı hikaye
KADDARAN SOYYAYYAHRukkyy__ tarafından
True life story story of love&destiny with many mysteries u have to read to understand the full story,what the story is about......
Aseeyahrty tarafından yazılan RAYUWAR SHATU  adlı hikaye
RAYUWAR SHATU Aseeyahrty tarafından
A story of young lady
+10 tane daha
Azizat_Hamza tarafından yazılan SAHLA a Paris (Hausa novel) adlı hikaye
SAHLA a Paris (Hausa novel)Azizat Hamza tarafından
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
Ouummey tarafından yazılan RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu matan) adlı hikaye
RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu mata...Ouummey tarafından
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya...
Azizat_Hamza tarafından yazılan Duk kyan namiji (Hausa love story) adlı hikaye
Duk kyan namiji (Hausa love story)Azizat Hamza tarafından
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta kuma kowacce da irin tarbar data masa. Yayinda Nafisah ke gani...
MissDmk tarafından yazılan DUNIYA  adlı hikaye
DUNIYA Miss DMK tarafından
BASED ON TRUE EVENT
+7 tane daha
MSIndabawa tarafından yazılan MATAR HAIDAR adlı hikaye
MATAR HAIDARMaryam Suleiman tarafından
*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart t...
Ruky_i_lawal tarafından yazılan ƘUNCIN RAYUWA adlı hikaye
ƘUNCIN RAYUWARukayya Ibrahim Lawal tarafından
Idan kuncin rayuwa ya sako ka a gaba, ƙaddara ta jagoranci rayuwarka, zaka iya faɗawa a cikin yanayin da kai kanka zai yi wuya ka fahimci waye kai bare kuma ka iya fahim...
Allauma tarafından yazılan KOMAI DAGA  ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI) adlı hikaye
KOMAI DAGA ALLAH NE!!!( ARZIKI...Marazine🧕🏻 tarafından
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta. Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah...
MSIndabawa tarafından yazılan WA NAKE SO? adlı hikaye
WA NAKE SO?Maryam Suleiman tarafından
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun h...
mumies122 tarafından yazılan HAMDALAT (music lover) adlı hikaye
HAMDALAT (music lover)mumies122 tarafından
marainiya ce masoyiyar wakoki sune taba muhimmanci fiyeda komi a rayuwarta me zata fuskanta agaba?
Abubakaramuhd tarafından yazılan AKASI adlı hikaye
AKASIAbubakar A Muhammad tarafından
Rayuwa duka akan jarrabawa ce, wata muci wata kuma mu fadi. Sannan akan zato ce da kuma tsammani, wasu abubuwan kanzo mana yadda muka zata, wasu kuma AKASIN haka, DOMIN...