Kaddara कहानियाँ

टैग द्वारा परिष्कृत करें:

20 कहानियाँ

sai_kaska द्वारा LABARINSU
LABARINSUsalma ahmad isah द्वारा
Kowa ya na da labarin da zai bayar. Kamar yanda kaddarar kowa take da ban. Labari me cike da ƙunci baƙin ciki da damuwa.
Naseeb01 द्वारा BAHAGUWAR SOYAYYA
BAHAGUWAR SOYAYYANaseeb Auwal द्वारा
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
YoungNovelist4 द्वारा SABREENA SABEER
SABREENA SABEERKHADEEJAHT HYDAR द्वारा
He met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to sur...
Azizat_Hamza द्वारा Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story)
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love...Azizat Hamza द्वारा
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
sai_kaska द्वारा YADDA KADDARA TA SO
YADDA KADDARA TA SOsalma ahmad isah द्वारा
A wasu lokutan kaddara na faruwa ne a yadda ta so, a wasu lokutan kuma takan faru ne a yadda dan adam yaso, kamar kullum Allah na nasa dan adam ma na nasa, amma na Allah...
Salma_Ahmad_Isah द्वारा LABARINSU
LABARINSUSalma Ahmad Isah द्वारा
Kowa ya na da Labarin da zai bayar. Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban. Tabbas, akwai tsanani a rayuwa. Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa. Shin menene LABARINSU?
PrincessAmrah द्वारा DARE DUBU
DARE DUBUAmrah A Mashi द्वारा
Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin...
पूर्ण
Rukkyy__ द्वारा KADDARAN SOYYAYYAH
KADDARAN SOYYAYYAHRukkyy__ द्वारा
True life story story of love&destiny with many mysteries u have to read to understand the full story,what the story is about......
Azizat_Hamza द्वारा SAHLA a Paris (Hausa novel)
SAHLA a Paris (Hausa novel)Azizat Hamza द्वारा
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
Ouummey द्वारा RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu matan)
RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu mata...Ouummey द्वारा
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya...
Azizat_Hamza द्वारा Duk kyan namiji (Hausa love story)
Duk kyan namiji (Hausa love story)Azizat Hamza द्वारा
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta kuma kowacce da irin tarbar data masa. Yayinda Nafisah ke gani...
MSIndabawa द्वारा MATAR HAIDAR
MATAR HAIDARMaryam Suleiman द्वारा
*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart t...
Ruky_i_lawal द्वारा ƘUNCIN RAYUWA
ƘUNCIN RAYUWARukayya Ibrahim Lawal द्वारा
Idan kuncin rayuwa ya sako ka a gaba, ƙaddara ta jagoranci rayuwarka, zaka iya faɗawa a cikin yanayin da kai kanka zai yi wuya ka fahimci waye kai bare kuma ka iya fahim...
Allauma द्वारा KOMAI DAGA  ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI)
KOMAI DAGA ALLAH NE!!!( ARZIKI...Marazine🧕🏻 द्वारा
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta. Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah...
MSIndabawa द्वारा WA NAKE SO?
WA NAKE SO?Maryam Suleiman द्वारा
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun h...
mumies122 द्वारा HAMDALAT (music lover)
HAMDALAT (music lover)mumies122 द्वारा
marainiya ce masoyiyar wakoki sune taba muhimmanci fiyeda komi a rayuwarta me zata fuskanta agaba?
Abubakaramuhd द्वारा AKASI
AKASIAbubakar A Muhammad द्वारा
Rayuwa duka akan jarrabawa ce, wata muci wata kuma mu fadi. Sannan akan zato ce da kuma tsammani, wasu abubuwan kanzo mana yadda muka zata, wasu kuma AKASIN haka, DOMIN...