Cinamana कहानियाँ

टैग द्वारा परिष्कृत करें:

22 कहानियाँ

Nana_haleema द्वारा KWANTAN ƁAUNA
#1
KWANTAN ƁAUNAHaleematou Khabir द्वारा
Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak...
पूर्ण
UmarfaruqD द्वारा  😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete)
#2
😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complet...Umar Dayyan Abubakar द्वारा
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA T...
पूर्ण
fateemah0 द्वारा GUDU A JEJI
#3
GUDU A JEJIfateemah0 द्वारा
GUDU A JEJI, LABARI NE MAI CIKE DA TAUSAYI, CIN AMANA, HASSADA, KYASHI DA SON ZUCIYA, KARKU BARI A BAKU LABARI, KU HANZARTA KARANTAWA DAN KU JI ME LABARIN GUDU A JEJI YA...
real__ahmerd द्वारा IMRAN
#4
IMRANAhmad Ibrahim द्वारा
This story is a life hearted story about passion and compassion.... It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adul...
ayeeshatou1 द्वारा BAKAN GIZO 🕷️
#5
BAKAN GIZO 🕷️Aysha M Sambo द्वारा
Tun kafin yasan wanene shi yake fuskantar qalubale a rayuwarshi, Shin yazeyi da rayuwar shi bayan Allah ya Riga ya rubuta haka qaddararsu take? Ta wani hanya zai b...
Nana_haleema द्वारा SIRRIN ZUCI
#6
SIRRIN ZUCIHaleematou Khabir द्वारा
Ba wai dan baya sonta ba, a'a sai dan saboda tsananin ƙaunar da yake mata hakan yasa shi sadaukar da soyayyar da yake mata ga wanda zuciyarsa take ganin ba shine ya dace...
AishaMaaruf1 द्वारा 🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR MIJI CE SILA) BOOK 2
#7
🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR M...Gimbiya Ayshu द्वारा
Tunda Hajiya Su'adah taga Mahmoud bai zo ba ta anyana a zuciyar ta cewa Ummu ce ta hana shi zuwa, gashi ta mai miss call ya fi sau ashirin amman ba'a daga ba, in ranta...
PrincessAmrah द्वारा WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️)
#8
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️)Amrah A Mashi द्वारा
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin ko...
zeezarewa12 द्वारा TSINTACCIYAR MACE
#9
TSINTACCIYAR MACE zeezarewa12 द्वारा
Soyayya ce mai tsanani tun yarinta, shi ya taimake ta, ya fito da ita daga cikin ƙunci na rashin iyayenta da take ciki, sannan ya kawo ta gidan su yayi mata komai ya mal...
AmeenahMUzair द्वारा AL'AMARIN KISHI...
#10
AL'AMARIN KISHI...Ameenah M. Uzair द्वारा
Anty gaskiya NA gaji DA boye masu mama al'amarinnan,kawai zan fada musu domin nayi bincike akan matar nan gaba daya ta zarce MA tunanimu kawai ki hakura DA Barrister ba...
JameelarhSadiq द्वारा SADAUKIN BURHAAN CIGABAN IZZAH KO MULKI
#11
SADAUKIN BURHAAN CIGABAN IZZAH KO...JameelarhSadiq द्वारा
Kamar yanda kuka sani Labarin Izzah ko mulki labarine wanda ya kunshi mulki na zalinci, ga cin amana ga kuma tausayi da soyayya, kuma kunsa ba gama shi nayi ba to ga Sad...
MumIrfaan द्वारा WUTA DA AUDUGA
#12
WUTA DA AUDUGAMaman irfaan द्वारा
Yana magana akan gidaje hud'u, ko wani gida akwai cakwakiya a cikinsa, ku biyoni danjin wannan k'ayataccan labarin
fateemah0 द्वारा 💕💔SON ZUCIYA NE💔
#15
💕💔SON ZUCIYA NE💔fateemah0 द्वारा
littafin da ya samo rubutowa daga RABIATU AHMAD MUAZU (RUBBY) karku bari a baku labari ku karanta ku danna vote kuyi comments
ZEEEBELLS द्वारा FATIMA
#16
FATIMAZainab SY द्वारा
Labarin Fatima labarine mai cikeda tsark'ak'iyar rayuwa,ta taso cikin rashin so da Kular wani mahaluki,Antyntah datafi zama mafi kusanci agareta ta gayyara rayuwarta,ta...
Zaynab_yusuf द्वारा ASMA...
#17
ASMA...Zaynab Mohd Yusuf द्वारा
Alokuta mabanbanta idan na duba rayuwata,ina farawa ne daga lokacin da iyayena suka rasu,daga lokacin da na rasa komai nawa,nazama marainiya mara gata da galihu, idan na...
JameelarhSadiq द्वारा ƁARAWO NE
#18
ƁARAWO NEJameelarhSadiq द्वारा
Labarine wanda ya kunshi soyayya sarƙakiya ban tausayi cin amana rike addini, ilimatarwa fadarkawarwa nishaɗantarwa duk a cikin litafin ɓarawo ne.
khairi_muhd द्वारा MUGUN MIJI. (LABARIN AYSHATUL_IMILI).
#19
MUGUN MIJI. (LABARIN AYSHATUL_IMIL...khairi_muhd द्वारा
_labari ne a kan kalubalen rayuwar zamantakewar aure da matsaloli da mata ke fuskanta a cikin rayuwar aure. Da yadda maza ke wulakanta mata da kin sauke hakokinsu da All...