MATAR DATTIJO Complete

By Jeeddahtou

93.8K 3.7K 25

Labari ne mai cike da soyayya tare da fadakarwar da nishadantawar wa, akwai darasi mai yawa da mata zasu dauk... More

MATAR DATTIJO page 1
MATAR DATTIJO page 2
MATAR DATTIJO page 3
MATAR DATTIJO page 4
MATAR DATTIJO page 5
MATAR DATTIJO page 6
MATAR DATTIJO page 7
MATAR DATTIJO page 8
MATAR DATTIJO page 9
MATAR DATTIJO page 10
MATAR DATTIJO page 11
MATAR DATTIJO 12
MATAR DATTIJO Page 13
MATAR DATTIJO page 14
MATAR DATTIJO page 15
MATAR DATTIJO page 16
MATAR DATTIJO page 17
MATAR DATTIJO page 18
MATAR DATTIJO page 19
MATAR DATTIJO page 20
MATAR DATTIJO page 21
MATAR DATTIJO page 22
MATAR DATTIJO page 23
MATAR DATTIJO page 24
MATAR DATTIJO page 25
MATAR DATTIJO page 26
MATAR DATTIJO page 27
MATAR DATTIJO page 29
MATAR DATTIJO page 30
MATAR DATTIJO page 31
MATAR DATTIJO page 32
MATAR DATTIJO page 33
MATAR DATTIJO page 34
MATAR DATTIJO page 35
MATAR DATTIJO page 36
MATAR DATTIJO page 37
MATAR DATTIJO page 38
MATAR DATTIJO page 39
MATAR DATTIJO page 40
MATAR DATTIJO page 41
MATAR DATTIJO page 42
MATAR DATTIJO page 43
MATAR DATTIJO page 44
MATAR DATTIJO page 45
MATAR DATTIJO page 46
MATAR DATTIJO page 47
MATAR DATTIJO page 48
MATAR DATTIJO page 49
MATAR DATTIJO page 50
MATAR DATTIJO page 51
MATAR DATTIJO page 52
MATAR DATTIJO page 53
MATAR DATTIJO page 54
MATAR DATTIJO page 55
MATAR DATTIJO page 56
MATAR DATTIJO page 57
MATAR DATTIJO page 58
MATAR DATTIJO page 59

MATAR DATTIJO page 28

1.7K 63 0
By Jeeddahtou

💋💋💋💋💋
*MATAR DATTIJO*
💋💋💋💋💋

*©jeddah Tijjani*
          *Adam*
*(jeeddahtulkhair)*

*follow me on instagram @jeeddahtijjani*

*dedicated to Nadeeya Baba Ibraheem*

28

murxani yake yi ko ta ina, ni kuwa sai ture shi nake ina kuka, ihu nake ina neman daukin innah amma ina dattijo bai ma san a duniyar da yake ba, jikina duk yabi ya mutu saboda wani irin yanayi da na shiga, aikin nasa naga ya fara canja salo domin dattijo gaba daya ya fita a hayyacin sa kokarin rabani yake da sauran kayan da suka rage a jikina, cixo na rika kai masa gami da tunkude shi amma duk yadda nayi a kan na kwaci kaina na kasa,ban taba xaton karfin dattijo ya kai haka ba, kokarin hana shi na ke yi amma shi burin shi kawai ya samu nutsuwa a tare a ni, duk dukan shi da nake yi ina magiya amma gaba daya baya ji na. jin da nayi ya rufa a kaina yasa jikina ya fara karkarwa sosai saboda tsoro da fargabar kada ya raba ni da budurcina tuni na kwala wani ihu, na cigaba da kokawa da shi gaba daya ya sakar min nauyinsa na kasa sarrafa jikina, ganin ba shi da niyyar saurara min yasa na hakura da dukan da nake masa domin kuwa duk jikina ba karfi, matse jikina nayi ta yadda baxi samu damar aikata abinda yake so ba, daga nan ban sake sanin a inda nake ba.

farkawa nayi na ganni rugume a jikin shi ya rufe ni da blanket jikina duk ya jike da gumi, sannu naji ya furta daga bakinsa gami da shafa fuskata yana bani hakuri.

kiyi hakuri Niimatullah duk abinda nayi miki sonki ne ya jawo min, xuciyata ta kasa jure hakurin rashinki amma ai Alhamdulillah ban yi babban aikin ba ko? ya tambaye ne tare da dago fuskata, wata harar na rika cilla masa, cike da kulawa ya sake dubana ki gafarce ni babyna baxan sake yunkurin yi miki abinda bakya so ba.

idanuna cike da kwalla na dube shi, dama ka kawo ni nan ne don ka rika xaluntata, shi yasa ka raba ni da innata kuma ka hana taxi ta xauna tare da ni kaga yanxu duk jikina ciwo yake, ka kama ka wanni danne ni da wannan katon jikin naka, Allah yau sai na tafi gidan innata kuma duk abinda kayi min sai na fada mata.

shafa gashin kaina yayi wanda gaba daya ya hargitse saboda wuyar da ya sha a hannun dattijo, kada na fara jin kin fadawa wani abinda ya faru tsakanin mu idan kika fada Allah sai kin ga babban aikin da xan miki, naga alama sai na fara koya miki hankali.

Tsoron shi ne ya kamani na fara yi masa magiya, kayi hakuri dattijona baxan fada mata ba, amma dan Allah ka daina yi min haka kaga bana so, hada fuskata yayi da tashi tare da cewa ai naga kin tsorata da yawa Niimatullah, ban san me yasa kika sa tsoran abin nan a ranki ba da kin bani dama komai a hankali xan miki, ba burina ne na cutar dake ba, fatana kawai ki gane muhimmancin ki ga rayuwata da kuma irin illar da soyayyarki xata min idan kika hana ni abinda nake so, amma zan cigaba da hakuri har xuwa lokacin da hankalin ki xai kwanta ki fara son abin da kan ki.

daga ni yayi ya xaunar da ni yana kallona yanxu ki tashi mu je mu yi wanka, makale kafada nayi ni Allah baxan yi wanka tare da kai ba.

murmushi yayi tare da riko hannuna ni fa yanxu na daina daka ta taki Niimatullah duk abinda naga ya dace shi xan rika yi miki, xare blanket din yayi daga jikina ya dauke ni cak, harba kafafuna na rika yi ina son sakkowa amma na kasa sai da ya kai ni bandaki ya wanke ni tsaf sannan ya dawo da ni ya ajiye,  kaya masu kyau ya dakko ya sanya min, sannan yaja jam'i muka yi sallar asubah, muna idarwa ya mayar da ni gado na cigaba da baccina kasancewar jiya ya dame ni da  fitina ban samu na rintsa ba.

shi kuwa dattijo parlour ya koma yana tuna irin nutsuwa da farin cikin da ya samu a tare da Niimatullah, shafa fuskarsa yayi yana tuna irin laushin da jikinta yake da shi da irin gigicewar da yayi, komai nata yayi masa yadda yake so, ya so a ce ya isa wajen da ya dade yana son xuwa a jikinta, tun yanxu ma ya fara fita daga hankalinsa ina kuma ga ya santa a ya mace, Allah ne yasan irin dadin da xai ji.

tashi yayi ya nufi dakin da take, kare mata kallo ya shiga yi xuciyarsa sai tunxura shi take a kan yaje ya kara maimaita mata abinda yayi jiya, wata xuciyar kuma tace ya kyaleta,  karasawa yayi inda take kwance ya manneta da kirjinsa shi ma ya cigaba da baccin tare da ita.

Kasa cigaba da baccin yayi saboda matukar yana jinsa a kusa da ita baxai iya hakuri da ita ba, don haka ya tashi ya koma wani dakin don cigaba da baccinsa.

ni kuwa ina tashi da kuka na farka, duk gabban jikina ciwo suke saboda cakudar da na sha a hannun dattijo ba ma kamar breasts dina da suka fi shan bakar wahala a hannun shi, hawaye ne suka rika kwarara a fuskata, a xahiri nake cewa dama haka maxa suke yan iska wlh yau baxan sake kwana a gidan nan ba sai naje na fadawa innah, na fara gajiya da xaluncin da yake min, da karfi nake fada ina kuka, kayana na shiga tattarowa ina xubawa a jaka.

sautin kukan da nake yi ne ya tasar da shi daga baccin da yake yi, a firgice ya karaso dakina,  karasowa yayi kusa da ni yana tambayata, lafiya Niimatullah ina xaki je kaina a kasa na bashi amsa saboda yanxu kunyarsa nake ji bana son na hada idanuna da nashi saboda abinda yayi min jiya, cike da tsiwa nake masa magana.

Allah baxa kwana a gidan nan ba sai dai duk abinda xai faru ya faru, gidan innata xan koma ni ban saba irin  wannan rayuwar ba, cike da kulawa ya matso daf da inda nake kamo ni yayi ya hada bakina da nasa, hura min iska a kunnena yayi cikin salon soyayya ya ke min magana.

Niimatullah wannan ita ce rayuwa mafi dadi a duniya kuma ita ce rayuwar da kowane dan adam yake burin riskarta, komai da kike yi da halal din ki kike yi kuma lada Allah xai baki, wani salon soyayya ya rika yi min wanda gaba daya ya kashe min gabban jikina, manna ni yayi da bango yana cigaba da sumbatata tare da shafa dukkan sassan jikina, sai da ya kara maimaita min irin abin jiya sannan ya kyale ni, yana mayar da nunfashi ni kuwa kuka na cigaba da yi, na rasa yadda xan yi da dattijona saboda irin wannan maitar da yake gwada min, yanke shawarar kiran malama nayi don jin abinda xata fada min game da irin abubuwan da yake min.

*follow me on wattpad @jeeddahtulkhaeer Tijj*

*jeeddahtulkhair😘*

Continue Reading

You'll Also Like

508K 32.1K 66
"Sshhhhh....." he hushed and pinned us against the wall leaving no space between us. I held onto his biceps with my hand in reflex. He shook his head...
789K 34.4K 57
"Mujhe jhelna mushkil hai nader," she said with a smile while her gaze was fixed on the table. ("It's difficult to tolerate me, Nader") "Main jhel l...
178K 388 10
⚠️This is for Mature Readers only⚠️
1.6M 92K 46
|π‘π¨π¬πžπ¬ 𝐚𝐧𝐝 π‚π’π πšπ«πžπ­π­πžπ¬ - 𝐈| She was someone who likes to be in her shell and He was someone who likes to break all the shells. "Jun...