Mak'otan juna

By Sadnaf

201K 16.3K 1.6K

labarin rayuwar Auren mutane biyu dake zaune a gidan haya inda Allah ya jarrabci d'aya da rashin Mace tagari... More

Mak'otan juna
page 1
page 2
page 3
page 5
page 6
page 7
page 8
page 9
page 10
page 11
page 12
page 13
page 14
Page 15
page 16
page 17
page
page 19
page 20
page 21
page 22
j
page 23
page 24
page 25
page 26
page 27
page 28
page 29
page 30
page 31
page 32
page 33
page 34
page 35
page 36
page 37
page 38 finale

page 4

5.1K 363 13
By Sadnaf

*M🅰K'OT🅰N JUN🅰*

*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*  *P.M.L*

         *Written by*

         💅💅💅    *SADNAF*💅💅💅

*Follow me on wattpad @ Sadnaf*


*Wanan shafin nakine ke kadai kiyi yanda kikeso dashi Maman Basheer Ngd sosai da so da K'auna*

*page 4*
          
         Adnan mitsitsika idonsa yayi sosai dan ya ya tabbatar da kwantacen nonon daya gani mai kama da kulin sigan Ashirin

Meera kuwa jikinta ne ya d'an fara rawa ta janyo rigarta tana k'ok'arin kare kirjinta

Adnan kuwa daya zama so shock da sauri ya janye rigar ya k'ara wurgar dashi yace "ke mai wanan? Yasa hannunsa yana kamo tatsitsiyen nononta dake kwance kamar jikakken tsuma sabida tsabar matsar daya sha

Doke hannunsa Meera tayi tace " Wai mai hakane wani rashin mutuncin ne haka"?

"Wane irin rashin mutunci Ameera ya zan kwadaitu da surar jikinki amma Ashe ciko kike yi ba nakin bane ni zaki yaudara karma kice min baya da hips d'in shima cikone"

Ya janyota yana k'ok'arin rabata da skirt d'inta

Meera kuwa data ga Abun Adnan rashin mutinci ne k'ok'awa ta fara yi dashi da hannu d'aya tana rufe kirjinta da hannu d'aya

Adnan kuwa a zuciye ya wanka mata mari ya had'e hannayenta acinyarsa ya zame mata skirt d'in Meera kuwa sai mutsu mutsu take

Bak'in skiny dake jikinta ya zare yaga still akwai wani tight skinny ajikinta aikuwa ya zare shi da k'arfi sai ga linkakkun towels guda biyu data yi hips dashi sun fad'o sai wani form mai zubin pant data saka ya taimaka wajen saka duwawun nata tudu

Adnan sakinta yayi yana sallati dan bai tab'a tunanin Meera is shapeless ba Ashe duk yaudara ce mugun acuci take yi

Meera kuwa kukan takaici ta fashe dashi dan bata tab'a had'uwa da dan iska Mara mutunci kamar Adnan ba dan duk wayanda take bi basa wani damuwa idan suka gano ciko tayi burinsa dai su samu biyan bukatarsu da ita amma sai gashi Adnan ya mata dalla dalla

"Yanzu dama ameera  ciko kike yi kike yaudarar mutane da wanan bushashen jikin naki har kike fad'ar baayi ciniki ba amma ban tab'a ganin 'yar iska irinki ba kuma ahaka kike samun masu kusantarki nono kamar lagwani ni ban ma tab'a ganin duwawu Mara tudu kamar faranti ba sai naki"

Adnan yace yana kaiwa duwawunta duka

Meera kuwa babu abinda take yi in banda kuka dan karshen cin mutunci Adnan yayi mata

Mik'ewa tayi a hankali tana share hawaye tabar kan gadon ta nufi inda kayanta ke zube dan ta saka

Adnan da sauri ya duro daga kan gadon yasha gabanta  yace "ba tambayarki nake ba uban meyesa kike ciko dan ki yaudari mutane "

Meera kuwa kuka ta fashe dashi sosai ta had'e hannayenta tace "Dan Allah dan annabi ka kyalleni nasaka kayana na tafi cin mutunci ma kawai daka min ya isheni haka dan Allah ka rabu dani daga haka ta fara saka kayanta

Adnan kuwa kame kugu kawai yayi yana kallon ko ina na jikinta da mamaki dan wlh badan ya tub'eta ba ko hadiyar Qurani akayi akace mishi ciko tayi karyatawa zaiyi yanda shape d'inta ya fita

Bra d'inta ta saka ba tare da tasa acucin ba har towel d'in maidasu tayi cikin jakarta tana ta share hawaye

Adnan kuwa ya nufi wajen ta da sauri ya rik'e mata hannun da ta rik'e towels d'in zata sa a ajaka

" kinsan Allah idan kika ga na barki kin tafi salin Alin ba tare da na ci ubanki ba sabida yaudarar da kikamin wlh sai kin saka duk cikon da kikayi agabana naga yanda kike yi"

Meera zuba mishi ido kawai tayi tana kallonsa hawaye nata tsiyayya a idonta sai ayau taji ta tsani barikin da take yi sai ayau tayi nadamar halin da ta jefa kanta ji wani irin wulakanci da Adnan yake mata har dasu Mari

Adnan kuwa d'akin yaje ya kulle yace idan bata saka acucin ba sai dai su kwana ahaka ya fara soka mata Ashar

Meera ganin babu sarki sai Allah ta sunkuya ta zazzago da kayan da take ciko dasu tafara sawa cikin kwarewa

Adnan kuwa kur ya mata da ido yana bala'in mamakin yanda ta sake kayan cikon cikin kwarewa bra d'in ba k'aramin ciko tayi masa ba kaf'in ya taso yayi tuntsin tuntsin kamar gaske

Cikin minti biyar Meera ta dawo mace mai shape sosai ta sunkuya ta d'auki mayafinta still tana sharce hawaye
Cikin muryar Kuka tace "yanzu zan iya tafiya"?

Adnan dak'yar ya rufe bakinsa dan mamaki yace " Amma Allah ya isanmu wlh Ashe ahaka kuke cutar maza har nafara tausayin namijin da tsautsayi zai kai shi yace zai Aureki kinsan Allah baki isa kici dubu biyar d'in Dana baki jiya a banza ba na d'auka ke mace Ce Ashe fuskar mata gareki jikin na maza dan wlh ko ni nan nafiki mazaunai kirjina idan na had'eshi waje d'aya zai ma fi naki banda wahalar dani da kikayi ma jiya na ringa. Kai kawayenki gida maza  kafin na kirga biyar ki bani kudina dana baki jiya

Tunda ya fara magana Meera kukan data ke ya tsaya cak ta kura mishi ido tana mai balain mamakin Rashin mutuncin da yake kuma shirin yi mata

Adnan mik'ewa yayi ya d'auki Jakarta ta tafi da gudu zata k'arba tana "haba dan Allah mai nayi maka haka kake min irin wanan wulakancin da cin mutunci"?

Adnan tureta yayi ya fito da kud'in Jakarta harda sababbin kud'in da aka lik'a awajen bikin jiya ya kirga dubu biyar acikin kud'in kuma da alama dama iya kudinsa ne ajakarta sai 'yan chanjin kud'in likin

Meera wani mugun kuka ta fashe dashi dan gabad'aya kud'in jakarta dubu takwas ne cikon dubu goma take nema sai gashi ya kwashe kud'in daya bata

" Allah ya isa tsakanina dakai Wlh ba zan tab'a yafe maka ba abinda kayimin sai anyiwa 'yarka insha Allah

Adnan kuwa dariya kawai yake yi yana saka kayansa sai daya gama sakawa yace "na barki lafiya aji tsoron Allah a daina a cuci ya za'ayi banci nanun ba nanun ya cini hauka ake yau ma sai nayi mugun mafarki sakamakon wanan bushashen jikin naki Dana kalla nima Allah ya isa ban yafe miki ba sakamakon rashin baccin da ban samu ba jiya 'yar iska Mara mutunci idan kinga dama kitafi idan baki ga dama ba kiyi ta zama ni kinga tafiyata"

Meera da zagi da tsinuwa ta bishi har ya fice daga d'akin ita kuwa ta zube a k'asa tana mai cigaba da kuka.


B'angaren Zara kuwa wunin ranar tunanin Adnan ta ringa yi babu abinda take hangowa sai irin Sexy look d'in da yaringa binta dashi da murmushinsa mai sanyaya zuciya tunanin Adnan ya taimaka wajen rage mata zafi da rad'ad'in dukan da  Ameer ya mata kamshin turaren Adnan dake cikin hankicin da ya bata take ta shak'a tana lumshe ido shaidan na ta k'awata mata Dacewarta da Adnan akan Ameer.

Aliya kuwa a daddafe take iya mik'ewa tayi sallah sabida zazzafan zazzabin daya rufeta kanta kamar ya rab'e gida biyu ahaka ta wuni a d'aki ko abinci bata iya d'orawa ba

Wajen k'arfe biyar na Yamma Adnan ya dawo gida musamman dan yaga Zara dan sosai yake jin sha'awar Zara babu abinda ke masa yawo a ido sai surarta da santala santalan cinyarta har wayarsa ya ringa dubawa yaga ko ta kirashi  yasan Ameer sai dare yake dawowa Tara ko goma shiyasa yayi amfani da wanan damar wajen dawowa da Wuri

bai shigar da motarsa ciki ba yayi parking a waje dan kar Aliya taji karar motarsa

Har ya shige b'angarensu Amir babu Wanda ya ganshi Luckily kuma k'ofar a bud'e yake har na palon

A tsaye ya hangota ta juyawa k'ofar shigowa b'aya tana d'auko Abu daga fridge d'in dake palon sanye take da wani pink d'in shimi mai k'aramin Hannu  iya gwiwa ga shatukan belt nan akwakwance ajikinta yayi ja

Wani irin Yawu ya had'iye ya hard'e hannayensa a  kirjinsa yana kare mata kallo

Zara kuwa haka kawai taji kamar ana kallonta ahankali ta juya ta ware idonta sosai tana kallon Adnan dake mata kallon Kurilla 

Adnan murmushi ya sakar mata

Zara itama ta sakar mishi murmushin tana rufe fridge d'in tare da d'aukar robar yoghurt d'in data Ciro daga fridge d'in

Daga bakin k'ofar Adnan yace "ya jikin naki"?

" am good Alhamdulillah naji sauki ya akayi ka dawo da wuri haka"?

Murmushi Adnan ya k'ara yi dake sa Zara k'ara narkewa a kogin sansa yace "am done with wat am doing shine nace bari na dawo and check on you ina office ne amma hankalina na wajenki"

Zara itama murmushin tayi a lokacin da take zama akan one seater dake kallon k'ofar tace "don't u think is risky yanda kake shigowa kanka tsaye indan mai gidan ya kamaka fa"?

" You are funny ya kamani kuma sai kace wani kwarto responsiblityn dake kansa daya kasa kula dashi nake taya shi kula  dashi"

Zara girgiza kanta tayi tace "hakane thanks ban shirya k'arbar wani bulalan ba u can go zan maka magana anjima ta watsapp but now am scared"

"Ashe haka kike da tsoro bansani anyway since u insist bari na tafin sai najiki do u care for anything let me get it for u"?

Wani irin farinciki ne ya rufe Zara dan haka takes an namiji mai balain caring murmushi tayi tace " no thanks"

Adnan watsa hannuwansa yayi tare da dage kafad'a yace "shikenan sai najiki"

Daga haka ya juya ya tafi Zara kuwa da sauri ta koma wajen window tana kallonsa Dan bil hakki ta bala'in kamuwa da San Adnan ahaka ta tsaya a window har ya shigo da motarsa ya fito ya nufi b'angarensa

Sai da ya shige Zara ta saki labulen window taje ta zauna tana ta  kitsima abubuwa aranta

Adnan kuwa yana shiga gida ya d'aura fuskarsa sosai irin no nonsense d'inan bai ga Aliya a palon ba bai kuma damu da ya gantan ba ya shige d'akinsa

Aliya kuwa taji motsin dawowarsa amma ta k'asa motsawa Dan wani irin sanyi taji yana shigarta kota ina so take ma ta nemi taimakonsa ya kaita koda chemist sabida azabar ciwon kan da take sha amma ina ko hannunta ta k'asa d'agawa

Adnan kuwa kwanciyarsa yayi a d'akinsa yana hango surorin Zara a zuciyarsa yana ayyana abubuwa da dama aransa game da ita bai tab'a jin sha'awar mace sosai kamar yanda yake Jin sha'awar Zara abunka da shaidan gani yake idan bai samu ya kashe kishin daya taso masa ba zai iya mutuwa data ya kunna ya hau WhatsApp ko zai ga maganarta amma ina babu bakuwar lambar da ta masa magana in banda Meera data mishi dogon pages na cin mutunci da tsinuwa ko gama karantawa bai yi ba yayi clearing tare da blocking d'inta.

Sai da ya iddar da Sallar isha ya fito Dan yaci abinci Dan bai samu zuwa massallaci ba sabida tunanin banza Dana wofi da ya ringayi

Wayam yaga bai ga kulollin da Aliya ta saba jera mishi ba akan dining

Take ransa ya b'aci wani Haushin Aliya ya k'ara ya rufeshi wato Dan iskanci abin nata ya kai har girki tak'i tayi masa

A fusace ya nufi d'akinta yana kwalla mata Kira

Aliya duk da jikin da takeji hakan bai hana tsoron Adnan ya rufeta ba sabida irin Kiran da yake mata

Adnan a fusace ya janye bargon data lullub'a dashi yana shek'a masifa akan mai yasa bata mishi abinci ba uban mai takeso yaci ko

Hucin jikin Aliya daya bugeshi Da
jajjayen idonta da hawayen dake zubowa ta gefen fuskarta ne yasa ya tsayar da maganar da yake yana kare mata kallo

Aliya kuwa ganinsa yasa wani kuka ya kwace mata

"Ke kuma mai ya sameki haka"?

Shine Kalmar da yafito daga bakin Adnan yana d'an tab'e fuska

Cikin cije bak'i da azabar da kanta ke yi ta gaya masa abinda yake damunta

Adnan fad'a ya rufeta dashi yana " ba dole kiyi ciwon kai da zazzabi ba kin bi kin saka masifa aranki Allah ya sauwake sai ki tashi muje chemist a duba ki"

Adnan yace yana k'arasa yaye mata bargon dake jikinta

Shi ya taimaka mata ta mik'e yana ta shek'a mata masifa 

Sai da aka mata allura aka loda mata  uban magunguna sabida yanda zazzabin ya mata mugun kamu a hanya Adnan ya tsaya ya siya musu kaza da lemuna masu sanyi

Aliya dak'yar ta iya cin Rabin Cinyar kaza sabida rashin appetite ta sha magungunanta ta nufi d'aki tayi sallolinta ta kwanta

Adnan kuwa tunda yagama cin kazarsa ya koshi ya nad'e a dogon kujera yana ta jiran message d'in Zara ko ta kan Aliya bai k'ara bi ba

Zara kuwa so take sai tazo kwanciya sai ta mishi magana ta WhatsApp

Ameer kuwa tunda ya bar gida yafara Dana sanin dukan da yayi wa Zara bai tab'a tunanin zai iya d'aga hannu ya daki mace ba bai San meyesa Zara take mishi haka ba sabida San da yake mata take mishi abubuwa iri iri yana shanyewa amma abun nata yayi yawa idan ba rashin hankali ba ya za'ayi ta fito da sleeping dress ta tsaya agaban namijin da ba nata ba babu Wanda ya cancanci yaganta da wanan shigar sai shi wani zubin idan yana ganin rashin kamun kanta sai yaji ina ma ace zata yi koyi da Halin Matar Adnan zai iya cewa bai tab'a ganinta da mayafi ba tana iya k'ok'arinta wajen kare mutuncinta tasan darajar Aure sosai Dan ko da gaishe shi zatayi kanta a sunkuye shi bai ma San kamaninta ba sosai da Hijabinta dake Neman sharar k'asa yake ganewa itace he wish haka Zaran sa take amma Zara zai iya cewa Hijabinta d'aya na lefenta duk ta bayar dashi d'ayan ma shi ya siyo mata Dan ta ringa sawa

With deep regret ya wuni ranar yasha alwashin bata hakuri da kuma yi mata nasih duk da akwai abubuwan da bai kammalla ba haka ya hakura karfe Tara ya nufi gida bayan kayan kwalam da makulashe daya loda Dan ya kai mata sabida sune cimarta.....

Continue Reading

You'll Also Like

879K 34.9K 82
မာန်ထက်လွှား ~ မင်းကို ​ဒေါ်​ဒေါ့်​ကြောင့် ငါအ​တော်သည်းခံ​နေရတာ ရွန်း​ဝေလ ​တော်​တော်စိတ်ပျက်ဖို့​ကောင်းတဲ့​ကောင်ပဲ ကျစ်! ရွန်း​ဝေလ ~ မင်းရဲ့ကံဆိုးမှု...
86.1K 5K 42
សរសេរដោយ : ជុងឈូ Jungguk Top X Jimin Bottom take ur own responsible for reading this.
12.5K 704 2
​ရှေးကျ​သောလိင်တူအိမ်​ထောင်​ရေးအ​ကြောင်း ​ေရွးက်​ေသာလိင္တူအိမ္​ေထာင္​ေရးအ​ေၾကာင္း
823K 7.5K 21
အလြန္ရိုင္းပါတယ္ ဘာဗဟုသုတမွမရွိပါဘူး ကိုယ္စိတ္ကိုႏႈိင္ေအာင္ထိန္း wattpad ကိစၥ wattpad မွာထားခဲ႔ ဖင္မယားနဲ႔ ok အသက္မျပည့္ေသးရင္ ေဝးေဝးေဂ်ာင္း not for...