TAWA K'ADDARAR......

By Feedohm11

33.4K 1.7K 244

Labari ne na wata Yarinya da ta tashi cikin gata da kulawar iyayenta lokaci guda duniyar ta juya mata yayin d... More

TAWA K'ADDARAR 1
TAWA KADDARAR 2
TAWA K'ADDARAR 3
TAWA K'ADDARAR 4
TAWA K'ADDARAR 5
TAWA K'ADDARAR 6
TAWA K'ADDARAR 7
TAWA K'ADDARAR 8
TAWA K'ADDARAR 9
TAWA K'ADDARAR 10
TAWA K'ADDARAR 11
TAWA K'ADDARAR 13
TAWA KADDARAR 13-19
TAWA K'ADDARA 20-21
TAWA K'ADDARA 22
TAWA K'ADDAR 23

TAWA K'ADDARAR 12

1.4K 82 6
By Feedohm11

💧💧 *TAWA K'ADDARAR...*💥
           《K'azamar Rayuwa...》

                     💥

® *HASKE WRITERS ASSO.*💡
_Home of expert & perfect writers_

        *NA FEEDOHM💞*
    *Wattpad:Feedohm11*

   *Bestowed to Aunty Sis*💕
  *Doted to Adourable Momma 《Miss Xoxo》Your love is Fndns I Swear & Ummi A'isha!Meela Adeel!Hajja ce!Aysha Mrs Splendid!Amal Baii!Biebee Isa & My affectionated Fans💥*

  *Sister Sanah Matazu this Chappy is goes to you!am very grateful ta yarda kike duba books dina harkike man gyara!gaskia naji dadi Allah ya bar zumunci…*

  
                      *12*

    A Buge ya shigo yana tangad'i ya fad'a d'akin Aunty'n yar wakarshi a baki!ganin k'afafu guda hudu a saman bed cikin stratum ya sashi murje idanunshi sosae da yatsun hannunshi……

  "Hey Lele k'afa nawa gareki?ya fad'a yana k'ara murje idanun…

   Kamar hadin baki na cikin stratum suka fito ko kaya babu a jikinsu!Aunty da kwartonta……
"Lele Het…!ya fad'a yana zare idanu

  Kafin ya sake magana kwarton ya sab'i rigarshi ya buge Dad ya bar d'akin da gudunshi!baibi ta kanshi ba ya zare belt dinshi ya fara dukanta yana fad'in "Betrayer…!

  Da gudu ta fito d'akin tana ihu tare da kiran "Help…!a tsakiyar falo taci karo da Deebo yasa K'afa ya tad'eta ta fadi k'asa Timm!

  "Gudun me kike……?ya fad'a yana kallonta idanu waje……

  Dad ya fito yana huci yana fad'in "Me na rage dashi da kika kawo man het har cikin d'akina Lele?

  "Het?A gidannan?Ina Jameela?Deebo ya fad'a da sauri……

Belt Dad ya kuma labta mata da karfi!ta saki kara tana fad'in "Help Deebo…"

   "Dad ka ci ubanta Prostitute…!Deeboh ya fad'a tare da daga hannuwa sama……

  Gyada kai yayi tare da kara laftawa Auntyn belt din dake hannunsa!Ganin abun bana arziki bane yasa ta mike ta fara mayarwa tare da dura asha cikin yaren yaruba!Meela kam da gudu ta fito daga part dinta tana tambayar Deebo ko lafiya……

  Yatsina fuska yayi tare da naushin hannunshi da bango yace " Drammar ake Sister!are you ok?

Cikin rudu tace "Please yaya farouk dan Allah ka janye Dad ya daina dukanta macece……"

"Idan a court ne Sister Jefeta za'ayi…" Ya fad'a kai tsaye

   Kuka ta saki ta rike hannun dad tana fad'in "Please dad ka barta komae ta maka dan girman Allah…!

   Aunty dake huci tace "Barshi Jameela abunda yake aka mashi !shi matan aure nawa ya bi…

Deebo ya kife mata baki da bayan wayanshi yana mata gwalo tare da dak'uwa lokaci guda…

  Takaici ya sata ta saki kuka tana fad'in "Wallahi na gama zama daku…!

  Wani juyi Deebo yayi yana d'age gira yace " C'mon dama wane sakarai zai cigaba da zama dake betrayer!Kalleki komae a shafe abu kamar silifas!Ki ma godewa Dad da ya taimaka har yayi 2month dake a haka Nonsense!please dad sallameta dama wallahi ta isheni……"

  Da sauri Meela ta kalleshi zatayi magana ya d'aura hannunshi a lip yace "Shiiiii I'll explain kin ji?

A Fusace dad yace "Nan da 10mints idan baki bar nan gidan ba wallahi sae na kasheki na yar da gawar a Pols kuma na kashe banza kin sani…!

  Harara ta jefa mashi tana kuka tace " Kasheni zai maka wuya Yusuf Ezikiwe ka san wacece Lele ba sai na…
 
  D'akuwa Deebo ya kuma watsa mata a tsakiyar fuskarta yana fad'in " Quiet!maza ki shige ki tattaro d'ankwali da acuci ki wuce before i count 10…"
 
  Da sauri Meela tace "Bro…"
  Katse ta yayi ta hanyar hugging dinta yana fad'in "Sorry Sister Idan bata dauko acuci ba taya zatayi kasuwa?da kanta kamar gemun biri…"ya karashe maganar cikin izgilanci…

   Aunty Kam part dinta ta nufa tana kukan bakin cikin abunda Deebo ya mata!don ita sam dukan bai dameta saboda ta saba da shi indae auren bariki ne matsalarta Deebo don ta tabbata ta haifeshi……

  Dad kam tsaye yayi yana kallon Meela dake hawaye tare da bakin cikin halin Ubanta!Ahankali ya matsa yana share mata hawaye yace "Am sorry daughter……!

  Kuka ta saki tace "Har sau nawa zaka dinga auren mata kana saki Dad?Me yasa baka d'auki Mace a bakin komae bane?kana so Ayar Allah ta tabbata akaina kenan Dad?na auri mijin da zai dinga wulakantani fin yarda kake wulakanta ya'yan was…"

  Da Sauri ya girgiza kai yana fad'in "Aa Jameela Insha Allah bara ki auri mijin da zai wulakanta ki ba!ni zan nema maki miji na gari kin ji ko?

  Murmushin takaici ta saki tace "Ni kad'ae ce d'iya kenan dad?

  "Yeah ke kad'ae ce diya a gurina Jameela Ina sanki Daughter……!Ya fad'a tare da lumshe idanu……

  Lumshe Ido tayi ta juya ta bi bayan Aunty tana bata hakuri Shi kam Deebo part dinshi ya fad'a yana wakokinshi!Yana kokarin rufe kofar yaga giftawar sabuwar yar aikin da Aunty ta kawo jiya…
  Gyaran Murya yayi yace "Ke……"
  Juyowa tayi a firgice ta amsa "Yes Sir……"

Tun daga samanta har Kasa ya fara kallonta yarinya ce da bata wuce 16years ba ko ba'a fad'a ba yasan irin yarannan ne da ake kawowa daga Arewa aikatau……Tab'e baki yayi ya yafito ta da hannu……

  Da gudu ta karaso ta zube gabanshi!Murmushi ya mata yace "Meye sunanki?

  Kanta na k'asa tace "Adediya…
Kallonta ya kuma ya tare da kwashewa da dariya yace "Adediya Nice Name…Huh amma iyayenki sun rasa sunan da zasu samaki ne koko b'era aka yanka maki da sunanki?

Shiru tayi har lokacin tana kallon k'asa!dariya ya sake saki yana fad'in "Why'nt a kiraki da Aladiya kawae?
Da sauri ta d'ago tana kallonshi ya kashe mata ido yace "Ki shiga ki gyara man toilet dina……"

Babu musu ta kuma kwasawa da gudu ta shige part din tare da cire takalmanta a bakin kofa…Kofar ya mayar ya rufe ya k'arasa cikin toilet din kallo daya ya mata ya watsar yana fadin " A haka zaki gyara toilet din da wannan abun a jikinki……"

  Da sauri ta dago tana kallon kanta sannan tace "Sir doguwar riga ce……"

  Dage gira yayi had'e da dafe kai yace "Oh i though Likafani ne…Huh baki da inners a ciki ne……"

  Shiru tayi tana kallon kasa!takowa yayi ya shigo toilet din yana fad'in "Warin me,nake ji haka?Anya kina wanka kuwa……"

  A Hankali tace "Wallahi ko jiya nayi……"

  Murmushi yayi yace "Yau fa……"

Ta girgiza kai!ya ware hannu yace "Lemme help you!ko warin ki rage oya remove your hands…"ya karasa,maganar tare da matsowa kusa da ita ……

  Shiru tayi tana kallon kasa!ya daka mata tsawa yana fad'in "Cire hannun man!Meye a jikin naki da kike boyo?Common da wasu breast naki kamar kullin omon biyar a garinku…"

  Kuka ta saki tana fad'in "Idan na fita zanyi dan Allah ka daina…"

  "Look Me zan daina?ya fad'a tare da fizgota ya had'e da bango……

  Ihu ta saki da karfi wanda yayi dae dae da shigowar Jameela!Karasowa tayi tana fad'in "Bro Farouk me ke faruwa?wacece anan?

Tura yarinyar yayi a bango ya fito yana fad'in "Shigo ki gani Sister Wonder never end…"

  Da sauri ta fad'o toilet din tana kallon yarinyar da mamaki tare da nunata da hannu tana kallonshi…

  "Suprised ko?Huh Sister nayi kama da wanda wannan yarinyar zata ce tana so?Ya fad'a tare da waro Ido waje…

  "So Bro?ta fad'a tana kallon yarinyar da har lokacin take kuka……

  Spreading arms yayi yana fad'in "Yeah Love sis!Wae Deebo wannan bakauyar zata kalla tace tana so!Imagine Sis!Anya ba Aunty ta turota ba tace tana sona……?

  Murmushi Jameela tayi ta riko hannun yarinyar dake kallon Deebo cikin mamaki tace "Bro mai farin jini!shine ka daketa……"

  "Haba Sis me zan daka a wannan yarinyar!kin san ba hali na bane dukan mata kawae ina tambayarta me yasa take sona shine ta saki kuka wae na taimaka mata……"ya fad'a yana shafar sajenshi…
 
  Kofa ya nunawa yarinyar yana fad'in "Get out!
Sumimi yarinyar ta fita har lokacin gabanta na duka uku uku!Murmushi Jameela tayi tace "Dad yace kaje airport ka dauko Alhaji Sanda ya iso daga Abuja yanzu…"

  Dan karamin tsaki ya saki ya juya yana fad'in "A tura driver mana Bro Abu ya kirani d'azu…!

  Shiru tayi sannan tace "Ok!Bro yau Friday ka karanta Suratul Kahfi kuwa?

Kafad'arta ya dafa yana fad'in "Kamar yarda bazan manta da sallar nafila ba haka bazan manta da karantata ba!I Love you……"

"Amma bro baka tunanin abunda dad yake a mani wata rana?karka manta Allah yace duk abunda kayi sae an maka……"

  "Look dad baya aikata abu mai muni Jameela!duk abunda kike ji ana fad'a duk bakin ciki ne da hassada kin san mutun mai kud'i dole sae yayi passing challenges a rayuwarshi!amma na rantse maki da Allah dad baya neman mata ko wani abu makamancin su!Kawae sa'ar mata ne baiyi ba tun bayan tafiyar Mah!kuma da kika ga yana dukan matanshi duk fa da maza yake kamasu……ki kwantar da hankalinki kin ji ko Allah zai baki miji nagari mai tsoron Allah……!

Murmushi ta masa ta juya ta fita tana waigensa……

《》
 
"Jawwad……"
Ko d'agowa baiyi ba ya cigaba da kukansa kamar K'aramin yaro!Baffa ya kuma kiran sunanshi cikin kwantar da Murya yace "Ka tashi kayi sallah ka ji insha Allah za'a ganta……"

  Cikin kuka yace "Baffa me yasa Granny ta barta ta fita?Meye amfanin barin ta da Jawahir da nayi?Shi bata san Marainiya bace a yanzu ?Ina take Baffa?wane hali JAWAHIR take?dan girman Allah ku nemo man ita baffa!Ita ce RAYUWATA Dan Allah Baffah……"

  "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un……"Abunda Baffa ke maimatawa kenan yana rike da kafad'ar Jawwad!Cikin ikon Allah Jawwad  ya fara maimatawa yana kuka……

  Sergen Kabir da DPO suka shigo rike da hotuna a hannun DPO din ya tsugunna gaban Jawwad cikin sanyin murya yace "Sir an tsinceta a MERIDIENT HOTEL 903 Tabawa belawa road Garki Abuja ga picture d'in yarda aka ganta…!

Da sauri ya mike tsaye tare da fizgar pictures din yana dubawa……

  Lumshe Ido yayi  hawayen da suka makale suka gangaro!A Hankali ya sulale gurin ya saki pictures d'in yana fad'in " Why this happenning to you JAWAHIR?What did you do wrong to deserve this purnishment……?

  A Hankali Baffa yace "What have she ever done to deserve anything good Jawwad?

  Kuka ya saki a hankali ya dukan kanshi da hannuwanshi!tambayar da Baffa yama DPO d'in ita ta sashi mikewa yana fad'in "Where's She?

A Hankali DPO yace "Nigerian Turkish Nizamiye Hospital Sector 133……"

Saurin dakatar dashi yayi da hannu kafin ya bar gurin ba tare da ya jira Baffa ba!A Tare suka isa da DPO da Baffah duk da su Motar DPO suka hawo ……

   AE suka nufa tun daga waje suke ganin dandazon yan sanda da police wae bincike suke akan case d'in!Wani bakinciki ya cika mashi zuciya yayin da yake jin bakinshi na d'aci d'aci ……Da Azama ya fad'a d'akin yana jefawa sojojin da ke zagaye da ita mugun kallo!saluting sukayi har ya k'arasa bakin gadon yana kallonta sanye da oxygen!A hankali ya kai idonshi bisa kafafunta dake ware……

  Baisan lokacin da ya cire oxygen d'in ba tare da drip ya yaye bedsheet din da suka rufeta dashi ya sab'a ta a k'afad'a……
  "Sir……!

Continue Reading

You'll Also Like

2.3K 24 16
"Semua makhluk Allah akan musnah. Tak kira dimana. Jika hayat kami berakhir, saya berjanji akan setia disisinya di Syurga kelak." --- Selepas segala...
73.3K 1.7K 60
TIME... LOKACI. Lokaci kamar Unit ne da ke barin shaidar wanzuwar abu walau kyakyawa ko mummuna sai dai shin yaushe zai wuce? Ta yaya zai shuɗe? Me y...
5.6K 161 20
[Minta votenya ya!!!! 😊😊😊] ________~~~~♡♡♡~~~~_________ Candra : "Sejujurnya ingin ku katakan saja... dari hati ini Ku mencintaimu. Kuharapkan kau...
942K 72.1K 59
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zaz...
Wattpad App - Unlock exclusive features