We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.
HAIHUWA DA HANJI

HAIHUWA DA HANJI

  • WpView
    Reads 74,831
  • WpVote
    Votes 1,803
  • WpPart
    Parts 60
WpMetadataReadComplete Tue, Oct 28, 202512h 5m
WpInfo
Fiction
Romance
TIME... LOKACI. Lokaci kamar Unit ne da ke barin shaidar wanzuwar abu walau kyakyawa ko mummuna sai dai shin yaushe zai wuce? Ta yaya zai shuɗe? Me ya ke tafe da shi? Allah ne kaɗai masani.. Kaman yadda ƊIGON RUWA kan bushe cikin lokaci ƙanƙani haka na ɗauki jarrabawa ta da ke maƙale bisa zaren ƙaddarar rayuwata... Sai dai kash tawa ɗigon ruwan duk yadda zan fifitata ta gagara bushewa. Na zaɓi zama tamkar tuwon hatsi don juriya sai kuma ya kasance ba komai ne tuwon hatsin ka iya jura ba. Matsi, takura da tsananin rayuwa sun sa na yanke yin mai ɗungurungun wai haihuwa da hanji wurin ɗaukar raina da hannuna saboda ban ɗanɗani wani garɗi ko zaƙi na wannan duniya ba!
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • MATAR SADAM
  • A Hijabi's Unexpected Love
  • BEYOND THE VEIL (LABULEN SIRRI )
  • Asmaraloka Saptakāla [COMPLETED STORY]
  • Penghulu Bidadariku S2 : Aisyah Humaira
  • Tu woh chaand
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
  • Chaar Saaye Mohabbat Ke 💫
  • BAKAR WASIKA
  • RAHMATULLAH

littafin matar sadam littafi ne da ke kunshe da abubuwa da dama kama daga Kan ribar biyayya wa iyaye, zamantakewar aure, makirci, soyayya, kishi, zagon kasa D.D.S Ku dai kawai Ku biyo alqalamin young writer Dan ganin yadda zata Kaya TSOKACI Baya tayi da sauri tana dora hannun ta a baki ba tare data lura da magen dake kwance a wajen ba tayi baya da sauri kara magen tayi wanda ya sata buga tsalle ganin ta take mata jela . Tsallen da tayi yasa takalmin ta yin kara da sauri ta cire takalmi tayi kasa da gudu . motsin da umma taji ne ya sata cewa wadda take wayar da ita " ina zuwa hajiya haleema tsaya karki kashe......... *****wayar sa dake Kan table din ce ta dauki ruri ko kallon ta baiyi ba balle asa ran zai dauka, kusan missed calls 6 ganin anki daina Kiran yasa shi daukan wayar Yana jan tsaki , sunan seena ya gani Yana yawo kan screen din wayar zubawa wayar Ido yayi kamar bazai dauka ba sai kuma wani tunani yazo masa gaban sa ne ya fadi cikin sauri yayi picking tare da Karawa a kunne muryar sa har sarkewa take wurin fadin he..........

More details
WpActionLinkContent Guidelines