DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUN...

By JameelarhSadiq

6.2K 234 122

labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar a... More

ZAZZAFAR KAUNA 01-10
ZAZZAFAR KAUNA 11_20
ZAZZAFAR KAUNA 21-30
ZAZZAFAR KAUNA 31-40
ZAZZAFAR KAUNA 41-50
ZAZZAFAR KAUNA 51-60
ZAZZAFAR KAUNA 61-70
ZAZZAFAR KAUNA 71-80
ZAZZAFAR KAUNA 81-90
ZAZZAFAR KAUNA 91-100
ZAZZAFAR KAUNA 101-110
ZAZZAFAR KAUNA 111-120
ZAZZAFAR KAUNA 121-130
ZAZZAFAR KAUNA 131-140
ZAZZAFAR KAUNA 141-150
ZAZZAFAR KAUNA 151-160
ZAZZAFAR KAUNA 161-180
ZAZZAFAR KAUNA 171-180
ZAZZAFAR KAUNA 181-190
ZAZZAFAR KAUNA
ZAZZAFAR KAUNA 211-220
ZAZZAFAR KAUNA 221-230
ZAZZAFAR KAUNA 231-240
ZAZZAFAR KAUNA 241-250

ZAZZAFAR KAUNA 201-210

238 10 6
By JameelarhSadiq

*🌺DA'IMAN ABADAN*🌺
        _ZAZZAFAR KAUNA_
*~HOT LOVE AND FATE STORY~*

*BOOK THREE*

_STORY AND WRITING BY_
_©JAMEEY YAR'MUTAN KANKIA❣️_

_MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION_

_Ban yarda yan YouTube su daukar man labari su mai dashi audio ba tare da izini na ba!yin haka babban laifi ne idan kana bukata yi man magana kai tsaye! 08160508316_

https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ

*201-210*

"Wallahi ba inda zaka je,ko kafar gida ba zaka fita ba balle har ka fita wani waje." shuru tayi tana kama kuhu sai wani girgiza zawa take, murmushi yayi yana kallon yanda take wani hura hanci sai kace idan ya gadamar fitar tana iya hanashi murmushi ya sakar mata yana k'ara gyara zaman hular kan shi yace.."Amman wasa kike ko.?" Banza tayi da shi bata ce mashi komai ba,Shima bai sake kallonta ba ya nufi hanyar fita hankalin shi kwance..kukan Kura tayi tana tsale ta haye saman shi tana makalkaleshi gami ta zagaye hannayenta a wuya shi tana daura bakinta dai dai satin kunnenshi ta sakar mashi wani softkiss  tana cewa a hankali.

"Ba wasa nike ba,ba inda zaka dan kai nawa ne ni d'aya nace nan nike da fada a zuciyarka,ya kake son nayi maka ne wai Mr Man.?" K'ara sakar mashi da wani kiss din tayi tana dan tsotsar kunnen kadan tace. "Tell me please mai zan maka wanda zaka gane ka gama da zuciyar Zulaihatu?gayaman ya zanyi ka gane ba zan iya rayuwa babu Kai ba?Kaine rayuwata Kaine wanda nike so kuma nike kauna, believe me ba zan iya rayuwa ba babu Kai da Kai nike son rayuwa har *DA'IMAN ABADAN* I love you I love you very very much Hubby."

Kuka ta fashe mashi da shi tana cewa.."I can't ba zan tab'a barin ba ba zan iya ganin kana tare da wata ka yarda da ni zan iya mutuwa mudun har hakan ta kasance so da kaunar da nike maka ya wuce duk yanda zan gaya maka su dan Allah ka hukuntani ta ko wace hanya amman banda kula mata ba zan juri wanann hukuncin ba."

Zagayo da ita yayi gabanshi yana mai share mata hawayen fuskarta kamar yanda shima hawayen ne a saman fuskar ta shi..bai san ya zai misalta farincikin da yake ciki a yau ba,baki ba zai iya furtawa ba ganin taki barin kukan kamar yanda yake bukata ya nufi da ita saman kujara yana mai had'a bakinsu waje d'aya yana mata wata irin tsotsa .

Yanda yake kissing dinta kadai zai tabbatar maka da irin son da yake mata ba karami bane yana sonta yana kaunarta tun bai san sonta yake ba har ya gano ita ce dai lifepartner din shi,tuni ya yarda da ba zai tab'a moruwa ba idan har bata a kusa da shi...ya yarda dace itace Apple of his life ya yarda ya yarda  da shi so ba ruwanshi da Kai waye ba ruwanshi da wanann bai tab'a tunanin zai yi ma dallibar tashi irin son da yake mata ba.

Yana dad'e yana tsotsar bakinta sai da ya tabbatar da tayi shuru ya d'ago kanta yana mai hade kansu waje d'aya suna shakar numfashin juna sosai murmushi ya sakar mata yana cewa a hankali kamar yana ra'da yace..." I really love you Kalbi." Dan shuru yayi yana mai cigaba da cewa..."Zulaihatu ba zan taba iya had'a soyyyarki da wata ba,dan nasan ko na had'a ba zan tab'a yin adalci ba a tsakaninku,dan sonki a jinina yake,Ina sonki tun ganin farko da nayi maki lokacin kuna level one kunzo wuce kina kuka ke da Zulaihat."

Shuru yayi yana jan hancinta kadan ya cigaba da cewa.."a lokacin ban san sonki nike ba nasa dai kawai tausayi ne duba da duk ganin da zan maki cikin kuka nike ganinki..kullun ina mamakinki sosai yanda kike kuka kika maida kuka abokinki baki da abun yi sai kuka,ni kuma wanann yawan kukan naki na banza sai na fara jin haushinki na kuma sama raina sai nayi maganin kukan nan naki."

Kallonshi kawai take sai kuma ta weaving face din shi tana cewa.."ya kuma kayi shuru?ya akayi ka san sunana?kuma ya akayi kasan gidanmu.?" Kama hannun yayi yana murzawa a hankali yana cewa.."Ina kallon beautiful face din Matata kuma hasken idaniya I love you da sonki zan bar duniya." Dan shuru yayi yana cigaba da cewa.."lokacin dai Ina sane da duk wani motsi naki a school ban manta captain dinku na tambaya sunanki ya gaya man full name dinki a ranar na haddace sunan a kaina...ina sane na kadaki course din na."

Turo baki gaba tayi tana cewa.."amman nasan daman naci hakan nan dai aka kadani,amman maiyasa ka kadani haka kawai ko wani abu nayi maka.?" Murmushi yayi yana d'aga mata kai yace.."yeah laifi kikayi man har guda biyu a lokacin." Zaro Ido waje tayi tana cewa.."laifi kuma?wani irin laifi ne wanann?nida ko harkar kowa bani shiga balle har nayi laifi."

"Laifinki na farko wanda yake bani haushi naji kamar naita dukanki shine kuka, seriously ban son kukan nan naki yana bani haushi kuma yana wahalar da zuciyata duk lokacin da zaki fara kuka zan ji a jikina Koda kuwa bamu kusa kuma ba zan bar jin rad'adi a zuciyata ba har sai kin gama kukan..shiyasa nike yaki da kukan naki and laifi na biyu shine sace man zuciya da kika yi ba tare da na fargaba ba."

"Na san gidanku tun second semester dinku level 1 and tun lokacin da na gano gidanku nike zuwa na parka mota kofar gidanku na kalli gidan Ina samun relief a zuciyata and duk randa ban ganki ba Ina wuni cikin kunci a ranar bama kamar ga weekend a dafe nike yin weekend na."

K'ara lafewa jikinshi tayi tana cewa.."kuma sai a bani carryover kuma maiyasa kake man tsawa bayan kasan bana son tsawa ko kadan." Murmushi ya sakar mata yana cewa.."dole tasa haka nasha fama da kuma yak'i da zuciyata bcox sonki da yake neman zautar dani,Ina tsoron na baiyana maki sirrin dake raina kizo ki dunga amfani da dama kina sani karya dokar makaranta and Ina maki tsawa ne dan ki bar wanann kukan naki amman duk a banza yi nike kamar ba yi nike ba maimakon kukan ya rage sai naga gaba ma yake."

"Ina shan wahala a kan sonki Zulaihat ko yanzun a ciki ma nike."

Jan gemunshi tayi tana cewa.."Ina ka samu number na?nidai nasan ban tab'a baka number na ba amman sai naga da akace zaka aureni naga ka kirani ."

Murmushi kawai yayi yana girgiza kai sai kawai yace.."number ai tuni take a waya tun kina level one." D'agowa tayi tana kallonshi cike da mamaki gadar mata kai yayi yana cigaba da cewa.."na dauko number dinki a folder dinki a office din Dean,Zaki iya tuna mai turo maki message HA.?"

D'aga mashi kai kawai tayi zuciyarta fal da mamaki,sai yanzun take tuno maganar Zubaida da take son gaya mata waye HA amman ta hanata amman mai HA din take nufi? Tambayar da tayi ma kanta kenan sai kallonshi kawai da take shima Murmushin yayi yana cewa.."nine nan HA,nayi amfani da HA ne yanda komin bincikenki ba zaki tab'a iya gano waye ba nidai sunana Najeeb balle ki kawo ni a ranki.. but da nasa HA ba zaki tab'a gano nine yanzun kin gane mai HA yake nufi ko.?"

Kissing din shi tayi tana cewa a hankali.."H Abdullah." "Gud Babyna." Sun dad'e yana gaya mata irin son da yake mata har soyayyarshi da Baby da take tunani yace mata ba wata soyayya da suke asali ma shi sau d'aya ya tab'a magana da ita gaidashi ma tayi a office din Moha ya taddasu ta raka Zubaida wajen shi.

Ya gaya mata komai plan ne shi da Moha yake wayar da duk yake kuma idan Moha ya kirashi wani lokacin bai cewa komai sai dai ya ajiye wayar.. jan hancinta yayi yana cewa.."duk nayi hakan dan na gane shin kina sona ko baki sona?idan baki sona bansan ya zanyi ba dan yanda kika ce sai na sakeki na shiga cikin mayuwacin hali nayi kuka da idona har ban san sau nawa ba...wannan dalilin yasa Moha ya kawo mana wanann plan din shi da Zubaida da kuma ita Baby din dukansu suyi hakane dan kawai suka ga mun gyara rayuwar aurenmu... Alhamdullahi naji dadin hakan da fari kallon shashashu nike masu da na fara ganin nasara sai na k'ara maida hankali akan plan din."

"Alhamdullahi tun da kwaliya ta biya kudin sabuli abunda nike fata da begen samu a wajenki na samaishi kina da class kuma na yarda ke mai tsada ce ta ko wane fanni Zulaihat kiyi allowed dina na nuna maki irin *ZAZZAFAR KAUNAR* da nike maki."

"Ki bani dama muyi rayuwar auren irin ta kowa muyi soyayyarmu mu kula da junanmu,zan kula dake zan tairairayaki kamar tsoka daya a miya,zan nuna maki zazzafar kauna dan komai nayi maki ban fad'i ba tun da kice rayuwata."

Lips din shi ta tura a bakinta tana wani tsotsa a hankali tana dan cizawa sai kuma ta sakar mashi wani killer kiss tana cewa.."inakaunarka sosai Hubby ban da gurin da ya wuce na mallaka maka komai nawa.. farincikinka shine nawa ban san naga abunda zai b'ata maka rai ko yayake Kaine mahadin rayuwata,ka mamaye zuciyar Zulaihat da zazzafar soyayyarka ba zan iya rayuwa da kowa ba sai Kai da Kai zan rayu har *DA'IMAN ABADAN*"

Wata magana ya ra'da mata a kunne bata san lokacin da ta rufe fuskarta da hannu ba,tana wani fadawa jikinshi..dariya yayi yana cewa.."Haba Kalbi a tausayama dan bawan Allah mana,ke ko tausayina baki ji.?" Ita dai dariya kawai take sai da tayi mai isarta sannan ta d'ago tana jan gemunshi tace.."yanzun dai ga tuwonka can da lemun tsamiya tana jiranka Yallabai."

Makale kafad'a yayi yana turo baki gaba gami da shagwabe fuska yana wani langwabar da kanshi gefe yace.."uhmm nidai ko kadan ne ya barni kafin aci abincin,idan ba'a bani ba ba zan iya gane tasting din abincin ba." Dariya ta kama yi mashi tana cewa.."kayi kyau sosai ka koma kamar wani Baby,daman ai Babyn ne a wajena ni." Murmushi kawai ya sakar mata yana kallar tausayi, d'aga mashi kai tayi tana kamo kunnenshi tana cewa.."Naji amman kadan ba zaka dad'e ba sai muci abinci." Rungumota kawai yayi yana sauke ajiyar zuciya a hankali ya sauke hannun rigar daman ba wata rigar azo a gani bace kuma hannuwan rigar igiyace daman.

Daman bata saka breziya ba yana Karasa sauke rigar ta dawo saman ciki boobs dinta suka baiyana a fili..sauke ajiyar zuciya yayi yana mai kare masu kallon sai da ya gama kallesu sannan ya daura harshenshi a saman nipples dinta ya fara lasawa a hankali yana dan danann d'ayan boob's din.

Kusan a tare suka sauke ajiyar zuciya tana wani k'ara tura mashi su tana shafa sumar kan shi..dan d'agowa yayi yana kashe mata ido d'aya yace.."inason boobs din nan naki Kalbi suna tafiya dani na Sha dai ko.?" Maida kanta gefe tayi tana murmushi kawai,shima Murmushin yayi yana mai cigaba da lasar nipple din sai da ya lashe duka nipples din sannan ya fara socking din boobs din cikin natsuwa da hankali yana dad'e yana abu d'aya sai da ta dakatar da shi da kanta tana langwabar da Kai tace.

"Hubbyna kace fa kadan zaka sha sai muci abinci."

D'ago jaijayen idanunshi yayi da suka tashi daga farare duka koma haka, yana kallonta sai kuma ya sakar mata murmushi yayi kissing din ta yace..." Ban koshi bane Baby." Mai kanshi kawai yayi yana cigaba da tsotsarsu sai da ta k'ara bashi kamar 20mn ta d'ago kan shi tana gaya mashi wata magana wanda bai san lokacin da murmushi ya subuce mashi ba yana cewa.

"I love you Kalbi."

Jan hancinshi kawai tayi tana tashi ta maida rigarta ta kama hannunshi suka nufi dinning room da kanta ta bashi abincin har sai da ya koshi itama ya bata tana gama ci ya dauketa cak ya nufi room dinta da ita ba inda ta sauketa sai toilet yayi kissing dinta yana cewa..kiyi wanka ki shirya kafin na dawo nan da ten minutes Kalbi love you." Kissing din shi tayi tana mashi a dawo lfy tana fara shirin wankanta.juyawa yayi ya fita kamar ya dawo ya tayata wankan haka yake ji.

★★

*GUSAU 🥀*

Yau aka kawo lefen su Jidda Masha Allah lefen yayi kyau ba karamin kyau yayi ba..babu ce kawai ba'a sanya a cikin lefen ba amman kudi iya kudin an kashe a wajen had'a lefen tun daga kan na Jidda har na Saddiqa dan shima Haidar ba daga baya ba kudi ya fidda sosai ya kashe dan faranta ma masoyiyar ta shi.

Biki ya kan kama komai yana tafiya yanda ya kamata..dan hidima ake iya hidima ba kama hannun yaro kudi kuwa sai kashe su ake kamar ba gobe..ga gyaran jiki da ake masu duk sun chanza,chanza irin wanda da an kalleka sai ance ka chanza ga cikowa da sukayi kamar a tab'a jini ya fito.

Daman ita Saddiqa ba daga baya ba wajen iska..ita kuma Jidda brown skin din ta ta Kara yin fresh da kuma glowing so masha Allah duk inda suka wuce sai an bisu da kallo tsabar kyau da kyali da suke.

Yau akayi kunshi kuma a yau akayi kamu ba karamin kyau suka yi ba...bayan an gama kamu da duk event din da suka tarkata a bikin ba wanda ba'ayi ba  kuma ba wanda amaren basu yi kyau ba su Yaya Teemarh da su Wasi babbar kawa sai hidima ake ba ji ba gani duk sun shiga busy.

Yau aka daura auren Abdulkadir Nurandeen Abdulkadir da amaryarsa Hauwa'u Abdullah jibir sai kuma auren Aliyu Usman Jibir da amaryarsa Saddiqa Abdullahi Jibir akan sadaki naira 100 haka aka sa ko wace a cikin su.

Bayan angama yinin biki ko wace aka kaita gidan mijinta ita Saddiqa a birnin kebbi aka kaita gidan bata mijin,Jidda kuma a jigawa bayan sun gama kukan rabuwa da iyaye aka tafi dasu.

★★

*ABUJA 🥀*

Koda ya fita wani eatry ya nufa ya sawo gasaisiyar kazarshi da yoghurt din shi masu sanyi sai kuma fruits masu yawa ya nufo gida sai murmushi yake saki shi d'aya dan cikin wani irin farincikin marar musaltuwa yake jin kan shi a yau.

Tabbas ya yarda so daban yake komai na so a daban yake ya kuma yarda zama da masoyi ba abunda ya Kai shi dadin zama kuwa.. murmushi ya saki yana shafa kashin barshi sai kuma yana wani girgiza kai kawai yana shafa bakin shi a hankali.

Har yanzun yana jin kiss din da tayi mashi har brain din shi ba abunda tsikar jikinshi take sai tashi yarrrr haka take mashi..komai nata abun sone da birgewa gwanin sha'awa yana sonta yana kaunarta har bai son ya zai auna sonta a linzami ba.

Bayan ya dawo gida yana shigowa sai da ya lumshe idonshi yana budewa dan ba haka ya bar gidan ba..ta gyara komai ya zama tas kamar basu tab'a zama a wajen ba...ga kuma kamshin da yake bala'in so da kauna parlon yana yi murmushi kawai ya saki yana nufar kitchen ya ajiye abunda ya sawo a freeze yana wutowa room din shi .

Wanka kawai ya fad'a yana wanke jikinshi tas ya fito ya zauna saman stool kamar wata mace ya fara shafa cream da lotion din shi..sai da ya tabbatar da ya shafe ko wani lungu da sako na jikinshi da kayan kamshi masu sanyaya rai.

Gyara gemunshi da sajenshi yayi sosai ya kwantar dasu suka k'ara fito masu da zallar kyaunshi..bayan ya gama ya dauko three quarter white sai kamshi yake ya saka da wata riga armless ya saka ba karamin kyau kayan sukayi mashi ba so Masha Allah.

Wayarshi ya dauka yana fitowa parlo tsaye yayi cak yana salatin Annabi yana k'ara tabbatarwa da babu abun bautawa da gaskiya sai Allah...rasa yanda zaiyi ma yayi saboda da kyaun da tayi mashi ga tana tafiyarta mai kyau da daukar hankali.

Yana son tafiyar Zulaihat yana kaunar tafiyarta dan tafiyarta kawai take tafiyar da komai nashi tafiyar tana bada gudunmuwa sosai wajen jin Ina ma Ina ma.. ba wata kwaliya tayi ba sosai duba da dare ne poder ce kawai ta shafa ma fuskarta sai lipgloss ta kuma gyara gashinta ta bazoshi a saman gadon bayanta.

Wando ta saka jean skin tight kuwa ba wani shape na kuhunta da wandon ya manta bai fiddo dashi ba..ga wata riga ta saka ta daure rigar da ta tsaya a saman cibiyarta ga batayi botin din rigar ba duka tsakiyar rigar kawai tayi botin amman banda saman dan har boobs dinta ake hangowa.

Lumshe idonshi yayi yana bude mata hannun aikuwa ya shige jikinshi tana wani lafewa ta sakar mashi wani numfashi a cikin kunne tana cewa.."welcome back masoyi." Lumshe idonshi yayi yana budewa yana sauke ajiyar zuciya a hankali yace mata.."kinyi kyau Masoyiya I love you kyaunki yana shirin kasheni fa."

D'agowa tayi tana wani juya Ido tace.."Uhmm!Babe idan ya kasheka ni kuma ayi Yaya dani? Ba zan iya rayuwa ba ai idan ba Kai I love you madarana." Jan hancinta yayi yana cewa.."love uh more zumata." Dariya sukayi a tare yana jan hannunta suka shiga room din shi masauki yayi mata a saman wata rest chair yana cewa.." a bani minti d'aya Kalbi."

D'aga mashi kai tayi tana cigaba da kallon room din ya hadu iya haduwa ga wani kamshi mai dadin shak'a da room din yake...ba kallar kamshin nan mai hawan kai ba,shi Najeeb ko turare baya shafa wanda yake da karfin nan sosai sam baya huda dasu yana amfani da manya turaruka masu kuma sanyin kamshi a hankali kamshinsu yake tashi kuma zai iya 48hr yana aiki bai daina ba.

Sauke ajiyar zuciya tayi tana tashi ta Isa gaban wani eligement babba na hotonshi da aka kwafe a saman bango ba karamin kyau hoton yayi ba masha Allah...tsaye take a gaban hoton tana kallo sai murmushi take dan yayi kyau sosai a jikin hoton kamar ace fito ya fito.

Tana cikin kallon photon ya shigo room din bama taji shigowarshi ba duk da sallamar da yayi mata kuwa.. ajiye babban tire din da ke hannunshi yayi bisa center table yana nufowa wajenta a hankali.

Ji tayi anyi hunging dinta tight yana sakar mata kiss a gadon bayanta... murmushi ta sakar mashi tana sauke ajiyar zuciya a hankali da fari taso ta tsorata amman kamshin shi  ne ya tabbatar mata da shine.

Shafo kanshi tayi tana cewa.."Babyna." Muaahhhh haka ya sakar mata da kiss yana kama kuhunta a hankali yana tafiya da ita a hankali ba inda ya zaunar da ita sai bakin gadonshi..bayan ya zaunar da ita ya sauko k'asa yana dukawa kanshi,zaro ido tayi waje tana kallon yanda yayi kneeling a gabanta tashi ta fara yi zata ta dashi ya dakatar da ita yana kamo hannunta ya bude wani box sai kyali yake.

Wani zobe ya fiddo mai sanye da kalma ZN a jiki ya saka mata a yatsarta,bai tsaya nan ba ya dauko wani box din ya bude ya fiddo wani ring din ta sanya mata a d'ayan tsayan mai harafin N a jiki,sakar mata murmushi yayi yana kissing din yatsan yace.

"I love you Myluv."

Rasa mai zatayi kawai tayi sai ma kure yatsan nata da Ido tana kallon yanda diamond din da ya saka mata yana wani irin kyali ga kuma gold da ta saka mata shima yana wani daukar Ido... murmushi tayi tana cewa.."I love you too Babe." Wasu boxs din ya dauko yana bata itama ta saka mashi mai dauke da ZN sai kuma ta saka mashi wata babbar azurfa ta saka mashi mai tambarin Z a jiki.

Rungume juna sukayi sai murmushi suke bayan sun gama murmushin su ya saka mata babbar hijab sukayi sallah sai kuma sukayi addu'a sosai suka fara ba juna kaza sai wani shagwabe ma juna suke.

Bayan sun gama ya kaushe kayan ya saka a freeze din room din shi sannan ya dawo yana wani daukarta ya fara juyi da ita sai dariya take..Shima dariyar yake mata ya dade yana juyi da ita suna dariya sannan suka fad'a kan gado yana tayi mata cakulkuli sai dariya yake itama tana cewa sai rama sun dade suna wasansu sannan ya fara chanza ma wasan salo.

Cikin wayau da dubara ya rabata da kayan jikinta ya fara romance din ta cikin kwarewa da salo na soyayya da kuma nuna zazzafar kauna mai tsayawa a zuciya...biye mashi take tana maida mashi martani dan ba karamin dadi abun yake mata ba,sunyi nisa duk sun fita daga cikin haiyacinsu sannan ya fara addu'ar saduwa da iyali tun tana jin dadi har ta fara jin zafi yana Kai mata ziyara kafin ta dawo haiyacinta tayi kokarin hanashi abunda yake kokarin aikatawa har yayi nisan da bai jin kira...
_Wai ta ina matsalar take ne?nace ta ina matsalar take?sunan kawai kina mace Amman kin rako mata anya kuwa?Nace anya kuwa?ba abun da kika iya sai gulma da saka ido aikin kenan😏,ke dai baki san gyaran jiki ba,baki iya girki ba,baki san iya magana mai daɗi ga Oga,baki san kwaliya ba,baki san kumshi da kitso ba balle gyaran gashi anya kuwa?yar shagwabar nan da yar yangar nan gami da kishishina duk wala baki iya ba🤔,a haka kike so karda ayi maki kishiya baki iya komai ba?komai ina nufin komai har wajen  anya kuwa yar'uwa 🌚 nidai babu ruwana idan kin gyara kanki idan baki gyara ba kanki dan haka na bude mana online class idan zamu ringa yin lecture kullum akan duk abubuwan da sillafo mana dan kawo gyara_

_Idan kina bukatar shiga wannan class din zaki yi register ne akan 2k only,Amman zanyi discount daga yau 23 zuwa farkon sabon  watan nan na October in shaa Allah zaki turo 1k dan samu ki kasance a wannan group mai take MACE 'YAR KWALISA_

_Zaki biya kudinki ta wannan account number 8160508316 Jamila Bello Abubakar opay bank ko kuma 0777512438 Jamila Abubakar Bello access Bank sai kiyi man magana ta wanann NUMBER 08160508316 da shedar biyan ki_

*Akwai Data available masoya akwai ko wane network kuma cikin rahusa 270 1GB ko wane network,banda 9Mobile shi  300 1GB*

*Zaki biya kudin data idan kina bukata ta wannan account din 8160508316 Jamila Bello Abubakar Opay bank,08160508316 for call or whatsapp*

Share✓

Continue Reading

You'll Also Like

1.7M 95K 87
Daksh singh chauhan - the crowned prince and future king of Jodhpur is a multi billionaire and the CEO of Ratore group. He is highly honored and resp...
28.1K 1.7K 31
labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓant...
2.5K 85 19
Wani numfashi yasaki mai ƙarfi agigice yajawota tafaɗo kanshi cikin karaji yace nashiga uku indo sa hannu kija zai fita idan kikayi haka . Kamo hannu...
2.4K 224 27
Wannan ne littafi na na farko,Allah sa inyi abin arziki your comments and likes will be appreciated 😅 Life is full of ups and downs,when we think...