DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUN...

נכתב על ידי JameelarhSadiq

7.2K 263 122

labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar a... עוד

ZAZZAFAR KAUNA 01-10
ZAZZAFAR KAUNA 11_20
ZAZZAFAR KAUNA 21-30
ZAZZAFAR KAUNA 41-50
ZAZZAFAR KAUNA 51-60
ZAZZAFAR KAUNA 61-70
ZAZZAFAR KAUNA 71-80
ZAZZAFAR KAUNA 81-90
ZAZZAFAR KAUNA 91-100
ZAZZAFAR KAUNA 101-110
ZAZZAFAR KAUNA 111-120
ZAZZAFAR KAUNA 121-130
ZAZZAFAR KAUNA 131-140
ZAZZAFAR KAUNA 141-150
ZAZZAFAR KAUNA 151-160
ZAZZAFAR KAUNA 161-180
ZAZZAFAR KAUNA 171-180
ZAZZAFAR KAUNA 181-190
ZAZZAFAR KAUNA
ZAZZAFAR KAUNA 201-210
ZAZZAFAR KAUNA 211-220
ZAZZAFAR KAUNA 221-230
ZAZZAFAR KAUNA 231-240
ZAZZAFAR KAUNA 241-250

ZAZZAFAR KAUNA 31-40

261 9 0
נכתב על ידי JameelarhSadiq

*🌺DA'IMAN ABADAN*🌺
        _ZAZZAFAR KAUNA_
*~HOT LOVE AND FATE STORY~*

*BOOK THREE*

_STORY AND WRITING BY_
_©JAMEEY YAR'MUTAN KANKIA❣️_

_MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION_

_Ban yarda yan YouTube su daukar man labari su mai dashi audio ba tare da izini na ba!yin haka babban laifi ne idan kana bukata yi man magana kai tsaye! 08160508316_

https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ

*31-40*

Turus tayi ta kama kuhu tana kallonshi turo baki tayi tana yin wajen shi cikin hanzarinta,tana isa wajen ta fisge cup din da ke hannunshi tayi tana kallon sauran kadan ya K'arasa shaye mongo juice din..sakin cup din tayi saman carpet din da ke malale a parlon tashi yayi yana damkota yana cewa.

"Yaushe na zama abokinki har haka?nace yaushe na zama abokinki.?"

Furzar da iska mai zafi yayi yana mata wani kallo ranshi b'ace yake to the over akan abunda yarinyar tayi mashi ya ma rasa mai zai mata yaji dadi mai zai mata ko yaji sanyi a zuciyarshi? tambayar da yake ma kanshi kenan sakinta yayi yana turata ta fadi kasa darsam kallonta yayi yana nuna ta da tsaya cikin kaukausar murya babu alamar wasa a cikinta yace.

"Tun wuri ki dawo cikin haiyacinki karki yarda na fara daura hannuna a kanki ba zaki ji dadi ba,kuma daga yau ki k'ara daura abinci ba dani ba a gidan nan zan baki mamaki."

Tsaki yayi yana bar mata wajen,ta tsorota sosai da lamarin nashi na yau dan ya koma mata Najeeb din da ta sani a baya...ya koma mata wani ingarman zaki,hawayene suka zubo mata tana sharewa can kuma ta tashi tana cewa.

"Allah ya saka man."

Ko takan plate din bata bi ba ta koma room dinta ta fad'a saman gado tana sakin kuka mai cin rai,wani irin zafi da rad'adin marar adadi zuciyarta take mata,neman yunwar tayi ta rasa ga wata sabuwar tsanar Najeeb da taji tana mamaye lungu da sako a zuciyarta.

Tana cikin kukan Bacci yayi awon gaba da ita,bacci take rum da ciki kallo d'aya zaka yi mata ka gane bata jin dadin baccin sam baccin kawai take..tana sauke numfashin bacci kamar mai shan majinar kuka.

Tunda ya shiga room din shi yake zagaye-zagaye yana sakawa da kamcewa yake tunanin wani irin hukunci ya dace yayi ma yarinyar ta fara bashi tsoro,dan kuwa rashin kunyarta tayi yawa har ta wuce tunaninshi,wani irin rainine wanann yana shan abu ta anshe ta yadda k'asa haka kurum.

Wanka kawai ya shiga yana fitowa ya dawo parlo yana kallon yanda ta bar wajen bama ta gyara inda ta b'ata ba..kwafa yayi yana girgiza kai ya dauko mopa da kanshi ya gyara wajen ya maida plate din kitchen sanann ya dawo ya kashe duk abunda ya dace ya kashe ya kullo gida ya hawo sama.

Har zai shiga room dinshi sai kuma ya kalli room dinta yaga yau bata kulleshi ba kenan kamar yanda ta saba,dawowa yayi da baya yana shigowa a room din nata...wani sanyaiyen kamshi ya dakar mashi hanci lumshe ido yayi yana K'arasa shigowa.

Tsaye cak kamar wanda aka dan nama STOP haka yayi yana kare mata kallo,furzar da iskan bakinshi yayi ya mai hard'e hannayenshi a saman kirjinshi zuciyarshi na bugawa da sauri sauri rintse idonshi yayi ya bude yana mai tafiya a hankali a hankali kamar wani barawo haka yake tafiyar sand'o sand'o har ya ida karasowa a bakin gadon.

Murmushi yayi yana daukarta cak daga kwanciyar rud da cikin da tayi tana mai da mata kwanciyarta yanda ake son ko wane mutun ya kwanta...daura babban yatsanshi yayi saman lips dinta yana dan shafawa a hankali sai kuma ya dan K'ara hawa saman bed din a hankali ya daura bakinshi saman bakinta ya sakar mata Frenckiss a kan lips.

Lumshe Ido yayi yana tura hancinshi a tsakanin wuyanta ya zuko kamshinta yana mai k'ara bude hancinshi ya na shakar kamshin har wata har natsuwa ta fara saukar mashi,dan a rayuwarshi yana son kamshi bama kamar kamshin Zulaihat shi komai nata sonshi da kaunarshi yake, matsalarta d'aya rashin kunya da tabbata da ta koya a rana tsaka.

Maida bakinshi yayi a saman kumatunta nan ma pick ya sakar mata yana mai tura hannayenshi a cikin rigarta yana shafa boobs dinta yana wani lumshe Ido ya kuma.sakin wani irin numfashi mai kama da kurnani.shafasu yake yana sauke numfashi da karfi da karfi dan har yanayinshi ya fara sauyawa..abunka da gwaro daman kiris yake jira a hankali sai kace wanda ake ma dole ya fara sauke hannun rigar da ke jikinta daman ba wata rigar kirki bace kuma.hannayenta daman armless ne ba wani hannun azo a gani bane.

Bai sha wata wahala ba wajen maido rigar tata saman cikinta,boobs dinta tsaka tsikiya suka baiyana daman babu breziya a jikinta,numfashin shi ya fara kokowar tsadawa yana had'a miyau kuttt kamar wani tsohon maye.

Haka yake hadiyar yawu ga kuma numfashin shi da yake fita da sauri da sauri,cikin hanzari da rawar jiki ya kafa bakinshi saman boobs dinta na dama ya fara tsotsa kamar wani Baby da ya wuni bai sha nonon mamarshi ba,haka yake shan boobs din yana kuma shafa dayan gami da murzawa,ita kuwa bacci kawai take bata san wainar da yallabai Najeeb yake toyawa ba sai wani bangaro mashi boobs din take.

Cikin bacci taji kamar sanyi sanyi a saman boobs dinta kuma tana jin kamar dai suna mata zafi a hankali ta fara kokarin bude idonta tana bude idonta ta sauke su akan mutun yana ta sha mata boobs ga kuma murza mata dayan da yake sai zafi suke yi mata..zaro Ido tayi tana kurma ihu tana cewa.

"Inalillahi wa'innalaihirajiun! inalillahi wa'innalaihirajiun!na bani na lalace Dr kazo ka taimakeni kwarto ya shigo man daki!."

Da karfe tayi ihun tana ture kanshi daga saman boobs dinta amman yake bata damar hakan balle taga ko waye,kuma a rude take har a lokacin bata gane shi  bane..kai mashi bugu take tana kuka tana kurma ihu tana innalillahi wa'innalaihirajiun cizo ya kushi ba wanda bata yi mashi amman ko gezau.

A hankali ya fara yawo da harshenshi saman cikinta yana daura bakinshi a saman rafin cibiyarta ya fara tsotsa a hankali a hankali kuka ta kara fashewa  da kuka tana tashi zauna ta samu da karfi ta yake ce shi daga jikinta tana durowa kan gado tayi hanyar fita da gudu jikinta sai rawa yake kamar mazari.

Da hanzari ya cafkota yana rungumaita tight yana sauke ajiyar zuciya sai da ya dan samu ya fara control din kanshi ya d'ago yana kallonta sai kuma ya balla mata harara yace .

"Kadan kika gani,kuma daga yau ban hanaki yi man rashin kunya ba,ni kuma ba zan fasa hukuntaki ta wannan hanyar ba tunda naga duk rawar kafar da kike da rashin kunya abunda kike bukata na dunga yi maki Kenan..kuma karki damu zaki samu ban hanaki ba rashin kunya ko?ki cigaba."

Ajiyar zuciya ta kama saukewa tana godiya ma Allah da taga shine tasa aljani ne yazo mata ai ko kuma kwarto,can ta falla mashi harara itama tana cewa..."Allah sai ya saka man ,ashe dai kwaila ta isa tunda har akwai abunda za'a lailabo cikin dare a sha a jikinta."

Yowa yayi kanta yana cewa.

"Keeee."

Murgud'a mashi baki tayi tana yin toilet da gudu,har zata shige ya kamota ya cilla ta kan gado yana cewa

"Yau zan koya maki hankali kuma yau sai na ballei biyu a daren nan."

Wuri wuri ta fara yi da ido can kuma ta buga tsale tana dirkowa k'asa sai kuma ta duke tana fashewa da kuka tace.

"Wayyo Allah na ya karya man kafa,wayyo Allah Umma daman nace maki ba sona yake ba so yake ya kashe maki ni kika ki yarda,ai yanzun gashi nan yazo ya karya man kafafu na bani ya maidani gurguwa."

Kuka take sosai tana yarfa hannunta  sosai kafarta take mata zafi da yake a samansu ta fad'a,tsaye yayi yana kallonta take jikinshi yaji ba dadi jin kukan yake har cikin kwakwalwarshi, rintse idonshi yayi yana budewa wani takaici yana turnike shi wato iskancin Zulaihat ya wuce duk yanda yake tunani bai bugeta ba amman take mashi wannan kukan iskancin.

Tsawa ya buga mata yana cewa.

"Yi man shuru ko nayi ball dake."

D'agowa tayi tana kallonshi can kuma ta k'ara barkewa da kukan iskancin tana turo baki cikin kuka tana cewa.

"Ni wallahi ba zanyi shuru ba har sai ka biyani kafafuna ko kuma na kira Ummata tazo ta dauke ni."

Wata sabuwar karar ya sake dokata mata yana cewa.

"Zaki tashi ko sai nazo nayi ball dake.?"

Turo baki tayi tana cigaba da kukanta hawaye ne shade-shade a saman fuskata,ganin da gaske bata iya tashi ya dauketa da kanshi ya daura ta bakin gadon yana kamo kafar ya kalli.

Kafar damarce ta samu targade Dan wajen har yayi ja jini ya kwanta,tsaki yayi yana kamo kafar ya fara murzawa rike mashi hannun tayi tana mai k'ara rushewa da wani sabon kuka cikin kukan shagwabe take cewa.

"Ni ka bari zafi kuma sai Allah ya saka man."

Buge mata baki yayi yana tashi ya bar mata dakin,kuka ta sake rushewa da shi tana ta janyo mashi Allah sai ya saka mata bata yafe ba karya mata kafa da yayi kuma sai ta gaya ma Ummarta.

A haka wani sabon baccin ya sace ta ,bude idonta tayi a hankali tana bin dakin da kallo a hankali ta tashi tana mai yunkurawa zata sauka daga saman gadon,amman ta kasa tana yarfa hannu saboda zafin da taji kafarta tana mata.

Dakyal ta samu ta taka kafar ta shiga toilet wanka tayo tayi alwallah kasa yin sallar daga tsaye tayi sai dai tayi ta daga zauna tana sallah tana kuka,Koda ta gama sallar buga tagumi tayi tana nuna nin mai zatayi mashi ta rama abunda yayi mata?Dan ba zata yarda ba yayi mata 2:0 ba,hawaye ta share da tuna yanda ya jagwalgwala mata boobs ga kuma karya kafa ace duk a banza?ba zata tab'a yarda da haka ba.

A inda take nan ta zube ta kwanta tana kuka a hankali dan har bata son motsawa saboda da ta motsa sai kafar ta ansa,ga wani zafi da jikinta ya dauka kamar ma malaria take son kamata,dan a hankali numfashinta yake fita.

Tun da ya tashi yake zuba ido yaga fitowarta  amman shuru motsi kadan sai ya kalli lokaci ganin har 11am ta wuce jikinshi ya bashi anya kuwa tana lafiya? Dan tunda akayi aurensu kafin ya fito parlo ta gama gyara ko Ina ta badeshi da kamshi,har ya saba da kamshin da take baza ma parlon amman yanzun da ya fito sai yaji abun salap ba dadi duk da ba maganar arziki take hadasu ba,amman ganinta yana rage mashi wani abun da yake ji a kanta.

Tsaki yayi yana nufar room dinta tura kofar yayi yana shiga bakinshi  dauke da sallama can ciki yayi sallamar a kasan makoshi,gadon ya kalla yaga wayam sai kuma ya maida kallonshi bakin kofar toilet sai kuma ya nufi hanyar tuntube yayi da ita kwance kasa ta gudundune cikin hijab tana rawar sanyi.

Dan baya yaja kadan yana kallonta can kuma ya karasa dukawa wajenta ya yaye hijab din ya daura hannunshi a saman koshinta zafi yaji rau sosai,cire hannun nashi yayi yana kallonta can kuma yace.

"Keee tashi zaune."

Banza tayi dashi tana maida kanta a cikin hijab dinta tana sakin dan karamin tsaki,duk da tana jin ciwon da kafarta take mata da kuma zafin zaizaben jikinta,amman a zuciyarta tun da ta tashi take tunanin taya zatayi ta rama abunda yayi mata,kuma dole ta karya mashi kafa kamar yanda shima ya karya mata dan bai kara banza ba wallahi,ta kulla hanyoyi iri iri tana kwancewa idan ta hanga taga ba wata hanyar ba zata bulle da ita ba.

Rashin ya b'aci ganin yana mata magana tayi banza dashi har zuciyarshi ta fara tafasa ,amman sai ya ga bata lafiya kuma ba zai iya barinta a halin da take ciki ba ko ba komai ai matarshi ce tana da hakin da zai kula da lafiyarta,sauke ajiyar zuciya yayi yana Kiran sunanta a hankali yace.

"Zulaihat."

Nan ma shuru tayi,yaye hijab din yayi yana daura hannunshi a fuskarta sai kuma yasa hannunshi ya zaunar da ita yana kallonta can kuma yace.

"Tell me what wrong.?"

Hawaye ta share kawai tana kokarin janye jikinta daga cikin jikinshi ,tana son sake komawa ta kwanta amman ya hanata yana mikar da ita tsaye Kara ta saki yar sirirya tace.

"Wayyo kafata."

Kallon kafar yayi sai kuma ya kalleta yace.."har yanzun kafar ciwo take maki.?" Banza tayi dashi tana son ya saketa ta zauna dan bata iya mikewa akan kafar sam..ganin haka yasa ya dauketa cak yayi hanyar fita da ita bugu ta kama Kai mashi a kirji tana cewa.

"Ni ka saukeni bani so."

Banza yayi da ita bai sauketa ko Ina ba sai parlo tsaki ya buga yana ce mata.

"Yi man shuru stupid."

Ko jiran yaji ansarta bai yi ba ya  shiga room din shi ya fito da  first-aid box yana mai matsawa a kusa da ita,hannu yasa ya dage doguwar rigar material din da ke jikinta sosai ya barta dai dai gwiwar kafafun nata,kallon wajen yayi yaga yanda yayi ja ya kuma yi kumburi.

Dan karamin tsaki yayi yana dauko aboniki ya bude ya lakuta ya kalli wajen ya fara shafawa yana mai dan murzawa a hankali yana son maida mata targade din.

Kuka ta fashe da shi tana rike hannunshi,dago kanshi yayi yana balla mata harara yace.

"Sakar man hannu ko na mareki."

Sakar mashi hannu tayi tana cewa.."to ka daina banso zafin." Banza yayi da ita yana cigaba da murza kafar,kuka take tana raki tana ya bari haka zata mutu zafi zai kasheta.

Bai barta ba sai da ya tabbatar da ya maida tagarde sannan ya tofa mata addu'a a kafar,tashi yayi ya shiga kitchen in few minutes ya dawo hannunshi dauke da kofi sai turiri yake,zama yayi yana mika mata tea din.

Kin ansa tayi tana mai kwada kanta gefe dan ko kallon shi bata son yi sam,da ace akwai yanda zatayi da tace ya tashi ya bar mata waje kuma karda ya sake tanka mata ba ruwanshi da ciwonta,kuma komai zai mata ba zata yafe mashi ba sai ta rama dan bai barta basilla ba.

Tamke fuska yayi yana kallonta babu wasa a saman fuskarshi ya mika mata tea din bai ce mata komai ba,kin ansa tayi again tana maida kanta kasa tana goge hawayenta tsaki ya kuma ja yana cewa.

"Idan baki ansa ba kika sha zan danne ki na dura maki shi karki maida ni shashasha mana,Kinga Ina wasa dake da zan baki umirni kike bi sai kace wani abokinki ba mijinki ba."

"Miji, Mijinki.?"

Kalmar da ta kama maimaitawa kenan sai kuma taja tsaki tana cewa..."Allah ya rufa man asiri ka zama mijina."duk da a hankali tayi maganar amman yaji ta,sai dai kawai ya girgiza kai dan shi ba wanann bane a gaban shi so yake tasha tea din ya bata magani bai da lokacin shirmenta.

Ajiye tea din yayi gefe yana taitare hannun rigarshi ganin da gaske yake danne ta zaiyi ya dura mata yasa tayi saurin dakatar dashi tana cewa.

"Ni ka bani zan sha ai."

Banza yayi da ita yana zama ya janyota jikinshi yana dauko tea din,kama hannunshi tayi tana cewa cikin shagwaba tana turo baki.."nafa ce ka bani zani sha." Tsaki yayi yana mika mata amman bai sake ta ba,dan janye jikinta take son yi yaki bata damar haka,kuma ya tamke fuska tamau balle tace ya sake ta turo baki tayi tana shan tea din a hankali a hankali sai da ta shanye yafi rabi sanann ya mika mashi cup din.

Kallon cup din yayi yana kallonta yaki ansa,narke fuska tayi tana cewa.."nidai na koshi." Ansa yayi yana cewa.."okay bari to na ida baki da kaina." Girgiza kai tayi tana ansa  ta cigaba da sha tana b'ata fuska,ko kallonta bai sake yi ba ya maida kallonshi kan tv sai da ta shanye shi duka sannan ta ajiye tana so ta dan daba distance a tsakaninsu.

Bai hanata ba sai ma ballo magani da yayi ya bata da ruwa..kallonshi tayi tana kallon maganin sai kuma ta kwabe fuska tana cewa..."nidai ba maganin da zani sha,tun da naji sauki." Mika mata yayi babu annuri a fuskar har zatayi magana ya daura yatsanshi saman lips din shi yace.

"Anshi magani ki sha nace."

Kin ansa tayi sai ma maida hannunta da tayi baya tana Kara takurewa waje d'aya..ganin da gaske ba ansa zatayi ba kuma har yanzun akwai dan zafi jikinta amman ba kamar dazun ba,dan sakin fuska yayi yana cewa.

"Maza tashi ki sha mana,Kinga baki lafiya kuma idan baki sha wannan maganin ba jikin naki yayi tsamami Doctor zan kira yayi maki allura."

Ansa tayi tana rintse idonta ta jefa maganin a baki cikin sauri ta korasu da ruwa tana yin kakarin amai dan bata son magani daman Kuma bata son allura ko kadan fada take dasu,ganin yanda take kakarin amai ya tsada ta yana cewa.

"Kika kuskura kika yi man amai sai nasa anzo anyi maki injection yanzun ba sai wani lokaci ba."

Tura hannunta tayi cikin baki tana maida amain da tsiya sai da ta maida amain har sai da idanunwanta sukayi ja,ruwa ya Kara bata dan kadan ta dan kurbe ta ajiye tana kwantawa ta  rufe idonta.

Tashi yayi ya maida cup din a kitchen ya kuma had'a first aid din ya maida shiryawa yayi yana ficewarshi dan yana da lecture daman,tun da jikin da dama dama gwanma yaje ko ta one hour ce yayi masu ya dawo yaga ya take ciki dan karda ma yaki zuwa yayi masu fixing ba dadi kuma.

Kallon inda take baiyi ba ya ficewar shi..da tsaki ta bishi tana kwafa tace.
"Kayi ka gama wannan kaudin Kai da miskilancin banzan nan naka wallahi sai na rama karya man kafafu da kayi dan baka karya banza ba wallahi bari dai na warke zaka kwashi kashinka a hannu."

Tsaki tayi tana juyawa bata wani dade ba sai bacci yayi gaba da ita saboda maganin da tasha,ya sakar mata bacci ga kuma malaria din da ta fara sakin ta.

Ko da jaye school bai wani dade ba saboda hankalinshi yana gida a wajen Zulaihat da ya baro ba ta da lafiya..shiyasa yana shiga lecture din hall bai wani tsaya b'ata lokaci ba ya fara gaya masu..main point din abunda yasan zasu amfana su ya koya masu sannan ya taitara kayan shi ya wuto gida wuta wuta.

Yanda ya barta haka ya taddata kwance kamar wanda ruwa yaci,dan turus yayi yana kallonta dan gabanshi faduwa yayi da ya taddata kwance kamar gawa dan ko matsowa bai ga alamun tayi ba.

Ajiye laptop bag din shi yayi yana ida karasowa cikin parlon da sarsarfa sai zufa yake dan har ta jike mashi jiki tsabar rudewa da shiga cikin tashin hankali..tsaye yayi a gabanta ya kasa tab'ata jikinshi sai karma yake share zubar da ta keto mashi a goshi yayi yana dukawa kasa yana cewa.

"Inalillahi wa'innalaihirajiun."

A hankali ya daga hannunshi ya daura a saman wuyanta bai ji alamun akwai numfashi ba,a rude ya kanga kunne shi a satin zuciyarta nan ma bai ji alamun akwai rai ba,rudewa yayi yana jijjigata yana cewa...

To su Oga Najeeb manya idan ma mutuwar tayi maiye na damuwa tun da ba sonta kake ba🌚

*Manage pls ayi hakuri da ni🤭*

*AMATULLAH DATA SERVICES*

*MTN*
500MB-140
1GB-270
2GB-540
3GB-810
4GB-1080
5GB-1350
6GB-1620
7GB-1890
8GB-2160
9GB-2430
10GB-2700

9MOBILE
500MB-150
1GB-300
2GB-600
3GB-900
4GB-1200
5GB-1500
6GB-1800
7GB-2100
8GB-2400
9GB-2700
10GB-3000

VIA✓8160508316
Jamila Bello Abubakar
Opay bank
VIA✓0777512438
Jamila Abubakar Bello
Access bank

08160508316 for call or whatsapp

המשך קריאה

You'll Also Like

23.4K 1.3K 14
labari ne kan wata yarinya data tashi cikin so da kwnar Yan uwa Wanda kaddara guda daya ta tarwatsa Mata farin cikin ta
14.9K 467 56
labari ne data kafu aka kadara🙇🙇 Kubiyoni ku ji yanda LabariDr. Essha Ahmad zata Kaya da Young Tycoon Namji Mai ji dankashi Aliyu Umar Tycooon 💃...
125K 1.6K 41
So this is a continuation of my one shot Sick so check that out to get the back story. This is simply linstead having a baby and everything that come...
7.4K 254 12
_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin lit...