DOCTOR EESHA๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ

By JafarHajara5

20.4K 499 3

labari ne data kafu aka kadara๐Ÿ™‡๐Ÿ™‡ Kubiyoni ku ji yanda LabariDr. Essha Ahmad zata Kaya da Young Tycoon Nam... More

family love
๐Ÿค—
fargaba II
Murna jarabawa
Wacece Essha?
The Tycoon's
Aliyu
โœจโœจโœจ
Biki bidiri
Yan Kungiya
Aure
Aure II
Rabuwa
Cigiya
AA
halin kunci
halin kunci II
So๐Ÿ™‡
Rayuwa kenan
Tarko So๐Ÿ˜ฅ
Tarko so III
Rabuwa๐Ÿ˜ฅ
Itace rayuwa ta ๐Ÿ˜ฅ
juna Biyu๐Ÿ˜Œ
๐Ÿซ๐ŸŽ’๐Ÿ‘ฐ
yazama malakina
New Delhi
Sadik ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’•
๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ DOCTOR ESSHA ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ
Birthday party
Birthday wish
waye Maihafinsa?
kishisa kikeyi ko tsoro?
Biri yayi kama da mutum
Ba kamabane jinisane.
Bakama bane II
Essha
Itace
dubu ya cika
dubu ya cika
Garin Mai Yakanaje
Palace
Soyaya ce
First day at work
Karkasake tabani
The pics
Daga Tatara
Essha Khan
Nakasan komai saboda rashinta
In narasa Essha zaniya haukacewa
The plan
Banda takura
Henna's party
Ga Amarya ga Ango
Allah yabarmu tare

Hadin Allah

314 8 0
By JafarHajara5

Doctor Essha
👩‍⚕️
Written by J Hajara

2️⃣2️⃣&2️⃣3️⃣

Da sauri Essha ta Mike ta  nufi guri hajiya, Reza zai harba kenan tayi sauri ta buge  mishi hannu ya harbi iska tace

" ya fada wlh ya fada"ta rugume hajiya, hajiya sai ajiya zuciya takeyi kamar tayi gudu..

Aliyu sai binta da kallo yakeyi Yana murmushi Yana shafa kirji , Yanana sunata yafi a kirga sanan yace" Alhamdullila , today I have sight my lost rib, love of my life my preety , Abu fariciki ma a matsayi matata , Kai na Amince da aure na dari bisa dari " sai murmushi yake kamar gona auduga ...     

Oga yakalli shi yayi kwafa yace" toh fa za ' a daura aure "

Essha na jiki hajiya  sai kuka , hawaye wani na bi wani tace" shikena khalid  kayi hakuri basan da wani Ido zan kale ka bann. bansan... "

Hajiya ta katseta  tace" kiyi hakuri Aishatu , duk abunda yasamu  bawa haka Allah ya rubutamishi tun yana ciki.."ta goge kwalla ta cigaba " yau Yana daga ciki ranaku da baza taba mantawa dashi ba a duniya , ki ceci rayuwa ta Aisha , basan Mai zagayama ma Abba ki ...."

tana kan magana sukaji baba driver nacewa" An daura aure ALIYU UMAR DA AISHA AHMAD akan sadaki dubu dari fatihaaa"( Kai mutanina sucika shuumamu wato ma baba driver suka sa a matsayi Mai shela) ..

Essha naji hk ta fashe da sabon kuka , wani tuki baki ciki takeji  tace" hajiya ban sonshi , ban sanshiba , ki taimakeni ... "

Daddy k yazo ya dagata yace" Essha hkr zakiyi , haka Allah ya rubuta , addu'a kawai zamuyi yanzu mu fita na guri lafiya "

Daddy k yasami shugaban yace" toh shikena tunda an daura,ai zamu iya tafiya ko? ku sai kemu hakana.... "

Ai sai duka su ka fashe da dariya suna nunashi da bindiga , daya daga cikisu ya Mike zai tura daddy k.. Aliyu da sauri ya Mike ya kareshi Rai a bace yace" enough is enough, kun ce Kuna aiki Allah toh karyaku, Wana wulakatan bayi Allah kukeyi  Wanda Basu ji Basu gani ba , Kuna tauye musu hakkisu".

Daddy k ya dafashi yace" yaro kyalesu , akwai Allah , fada min Kai Dan inane , Ina son nasan asalika tunda ka auri yanta yanda shari'a musuluci ya tanadar?"

Aliyu zaiyi magana oga ya katsesu yace" Alhaji zai dai kuyi hakuri inkufita gari , zai ku tatauna ama ba yanzu , yanzu lokaci tarewa Amare ne, ga daki Amare na" ya nuna wanna bukka..  Daddy k da Aliyu suka binshi da kallo mamaki .. daddy k yace"  tarewa Kuma??"

Yace" Iyye tabbas , Essha zonan ..."

ya kwala ma Essha Kira kamar shi yasa mata suna..  Essha ta taho tana hawaye ta rakube a baya daddy k .. Aliyu na kallota Yana ji kamar ya janyo ta ya lalasheta saboda kuka na hurting feelings nashi sosai ..

Daddy karami ya fusata yace" bazai yuba, ku auran min da Yan na dole  , sanan kusasu su tare, inaaa Wana bamai yuwa bane"

"Kai yara ku daura min wanan sanan kusa mishi salatep a baki" oga ya fada a fusace...

  Hajiya ta karaso da sauri tace" kuyi hakuri yallabai ku sake shi , duk abunda ka shimfida muna zamu bi, ai ariga da an daura ba matsala " 

Oga yace" yawwa tsohuwa Ashe ki gane"

Daddy k ya marairace murya abun tausayi yace" haba hajiya..."

Hajiya ta daga mishi hannu tace" yi shiru banason na Kara ji murya ka ana umarni nake baka"

Aliyu ya daga Kai ya kalleta baice uffan ba Yana takaici Wana Abu..

Hajiya taja Essha ta rugumeta tace" Aisha Allah ya Miki albarka ..

" Hajiya my dream  is shattered ki taimakeni"   Hajiya ta bubagamata baya Alama rarashi tace" duk dai basan Mai kalamai da kika fada suke nufi ba, ama Ina son kiyi hakuri , Allah na Nan shine kadai gata ki "

Oga yace " nifa Kuna Bata min lokaci fa"

krr ya ja kwafa sanan ya fito da goro lacasera daga ciki wani school bag dake gabanshi , har da wani tablet full sachet yayi wani dariya mugunta yace " ango ga tukuici zamu baka , shekarana goma da kafa kungiya na ba ango da ya tabami tauri kai sai Kai.."

ya bude murfi goro ya jefa tablet  har hudu aciki  yace" congratulation gashi kasha "

Aliyu ya kalleshi sama da kasa ya ja tsaki yace" banzan Kar fa ba Kuma ban za Sha ba"

Oga yasa karfi yaja daddy k ya daura minshi bindiga saiti tumbishi .. saura ma suka masu Hajiya har da Baba driver .. Baba driver sanda yayi fitsari a wando don tsaban tsorata ..

Oga ya hada fuska tam yace " kafi na kirga biyu kasha shi "

Daddy k ya kalleshi ya gyada mishi Kai Alama yasha kawai , yanuna mishi su Baba driver da yatsa yanda aka tsorata da su sai suka bashi tausayi ..

Aliyu ya marairace fuska ya dubi daddyy karami da ya zuba mishi Ido yace"  sir, Ina Sha wanan tablet din zai' iya cutar da ita da ni kaina , desire tablets ne fa har hudu  yasa Kuma a ciki lacasera fa, sir wlh  is very risky  to take that"  ya fada kamar zaiyi kuka....

Essha baki ta na rawa ta kalleshi tace" da Allah kasha ni nayarda na cutu bayi Allah na su rayu , indai shine solution din please kasha"

Ya zuba mata idon shiru can yace" Essha"

ya Kira suna ta .. ta daga Kai ta kalleshi yace" ki yarda nasha abun da zai cutar da ke ?    Bata iya bashi amsa ba sai kuka.

Daddy k yace" Aliyu kasha, kila hk yazama alkhari inshallah...  .. Aliyu yadaga Kai alama ya gamsu zai Sha..

Oga yace" better" ya Mika mishi gora lacasera Yana kallota yanda take haweye, zafi yake ji ..

Suka sa shi a gaba har ya shanye , har Yana shakewa ... Kurmo kanshi a kasa baiso hk ba ..

Oga ya karbi gora yayi wurgi da ita yace" toh Amarya Bismillah  .."

taso tayi gardama ama Yana daga bindiga zai saita Hajiya ai da gudu ta shiga tana kuka .. Aliyu ma yasoma galaibata, oga yaja hannushi ya shigar dashi ...  Yana shiga Yan kungiya suka fashe da dariya suka sa ihu .. oga yace" mission accomplished"

Hajiya ta zauna kusa da Daddy k jiki a mance , Daddy k kuka kawai yake yi kamar karami yaro har hajiya tafishi dauriya, Baba tsoho na yaja yariya karama na ta kwanta a cinyashi da itama sai kuka dagani dai jikashi ne. Baba driver kam ba a maganar sa ..

Sukuma yan kungiya kowanesu Suka Kuna wiwi , waensu Kuma taba(Cigarettes) suna busawa suna dariya , kurmo ne kawai a gefe ya zauna shiru..

A ciki bukka kuma,katifa ne maidaidaici na kwanciya mutum biyu yasha sabo zani gado sabo dal , bango bukka su mishi adon da ballon ciki bukka yayi kyau .. gefe daya Kuma suyi rubutu a fanko su sa " BARKA DA ZUWA AMAREMU  DAFATA ZAKUCI AMARCI LAFIYA"

Essha na Gama karatawa tasa kuka , Aliyu dake tsaye ya kifa Kanshi da bango daki , ya juya ya kalleta , idon shi ya kada yayi ja kamar garwashi , magani ya Soma charger mishi Kai , ga zufa ya daimaishi ga tashi hankali da yake ciki ,,a hankali ya Soma nufata .. ta haye katifa da sauri tana ja da baya  haka suketayi har suka kure katifa .. ta sukunyar da Kai kasa tana hawaye , yasa hannu zai tabata ta buge mishi hannu ta turo baki tace" Kar ka tabani " ..... Yayi murmushi gefe baki Yana kallo yanda ta rutse idota gam kamar taga wani abun tsoro.. ya sake Kai hannu zai kamo habarta tayi sauri bude Ido tana kalloshi  har ta tsorata dagani yanda kwaya idonshi suka canza launi tayi kasa da murya tace" please Karka min komai na rokeka, ka taimaki rayuwana"

Ya lagwabar da Kai yace" uhm uhm pretty , nagode ma Allah daya bani ke a matsayi Mata , ama Kash ba haka naso mu hadu ba , am badamuwa nasa hk Allah ya tsara " ya daga kafada daya Yana bi bukka da kallo ya girgiza Kai yace" kidubi bukka na ko a mafarki bataba zanta zan tsinci Kaina ana ba.....  "

Ta katse shi dun bataso Jin komai da zai fito daga bakishi tace " da Allah inami wani alfarma a gunka ?

Yace" fadi komai zan Miki inhar bai fi karfi na ba in sha Allah "

Tace" da Allah Kar ka min komai Kuma ka sakeni ,I have dream to archive...." Tana magana shikam sai aiki lumshe Ido , magani ya fara aiki ba ko wani maganar ta yake ganewa ba.. lips dinta da sura jikita yake bin da kallo , gari kallo kuwa Kai yakara charging , yakara matsowa daf da ita sunaji numfashi juna ,kamshi turare jikita ya Kara birkitashi .

tace" please don't do  that,  I beg of you... Yasa mata yatsashi akan labeta  yace" shssshs Baby girl , please save my life .. quench my fire please , Yana magana  yana zangaya yatsa shi akan labe ta..ba abunda jikita keyi sai bari ... Yace" preety the first time I saw you, you blow my mind, u make me lose my control" ya shagwabe fuska ya turo baki a shagwabe yace" gashi yanzu kizama nawa , so please save my life , in bahakba zana iya mutuwa please ki cece rayuwa ta "

Zatayi magana ya hade bakisu wani deep kiss yake Bata  , tana ta musu musu kwacewa ama Ina takasa , riko gaske yamata, sai haweye ke ta korara, yayi kissing nata to his satisfaction sanan ya fara Bata hot hot romance , tana ji tana gani yafi karfi ta ... Ya fi karfita. Tana ji Yana addu'a saduwa iyali ya afka  mata , haka ya rabata da budurcita tayi kuka tayi cizo Ina..Kamar  dutse take ma wa cizon Sam baya ma hayacishi  Abu yakai har tsawo 1:45m karshe ma sumewa yayi..

Two hours later
(Bayan awa Biyu)




😛😛😛😛😛

Comment & $hare😘😘😜

Continue Reading

You'll Also Like

547K 3.4K 6
A story of a young Prince and his Mother with two sisters who have been deprived of their rights by a very heartless woman #MAGAJIYA#.......
2.4K 94 13
KOWANNE DAN ADAM DA IRIN TASA KADDARAR๐Ÿ’ฏIDAN KA YI HAKURI SAI KA CIMMA NASARA A GABA๐Ÿคž...One really need not worry, for it was all destined...at what...
809K 8.1K 67
๐ข๐ง๐œ๐ฅ๐ฎ๐๐ž๐ฌ ๐š๐ฅ๐ฅ ๐จ๐Ÿ ๐ญ๐ก๐ž ๐›๐จ๐ฒ๐ฌ โœฆ . ใ€€โบ ใ€€ . โœฆ . ใ€€โบ ใ€€ . โœฆ don't forget to vote, share and comment. ๐Ÿค
1.6M 92.1K 46
|๐‘๐จ๐ฌ๐ž๐ฌ ๐š๐ง๐ ๐‚๐ข๐ ๐š๐ซ๐ž๐ญ๐ญ๐ž๐ฌ - ๐ˆ| She was someone who likes to be in her shell and He was someone who likes to break all the shells. "Jun...