Hello everyone ina mai farin cikin sanar daku cewa nan bada jimawaba xan fara sakin sabon book dina mai suna FATYMASARDAUNA 🖤
Littafi Akan yarinya wacce take rayuwa cikeda farin ciki lokaci daya komae yake juyemata farin ciki ixuwa bakin ciki😓
Banaso abarku abaya saboda ban taba book kalanshiba. ..
Gamaiso zai iya tuntubana a WhatsApp ta wannan numban 08085056584
Zan fara posting free page a sati mai xuwa InshaAllah 🌹🌹