Ta ina zai fara kare Layla daga dukkan abinda zai iya?
Ta ina zai fara idan abin farko da yake son kareta daga shi Rayyan ne?
Ta ina zai fara kula da Rayyan idan bai hana shi daukar ma kan shi zunuban da suke tattare da wannan rungume-rungumen da sukeyi ba?
Ta ina zai fara hana shi abinda ya shafi Layla?
Ta ina zai fara kula da su idan matakin farko ya hada da rabasu da junan su?Kaddarar su mai girma ce
Kaddarar su ta fara tun kafin sanin su.*
Littafina na siyarwa ne akan naira #300
Account details
3029530320
Lubabatu Sufyan
Polaris BankWhatsapp Number: 08074545149 (Domin tura shaidar biya)
![](https://img.wattpad.com/cover/244393556-288-k722480.jpg)
YOU ARE READING
Martabar Mu
RomanceTaya zai kalli idanuwan Abbu bakin shi yayi shiru? Ta ina zai hada idanuwa da Abbu kamar bai ci amanar daya bashi ba? Ana mutuwa sau daya, shine yardar kowa, amman a tsayin satikan nan, ya mutu a duk ranar da zai tashi daki daya da Rayyan, ya ga R...