26

46 1 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*



*CLEVERS* 
       *WRITERS*         
             *ASSOCIATION*







2️⃣6️⃣


Tafe yake yana tukii amma bugun xuciyarsa se karuwa yake......
Jin hakan yasa ya karawa motor wuta....
Ya kusan xuwa Abdullahi wase seya tina by now nana na sch seya dauke kan motarsa ya koma  U turn ya hau hanyar top qualify.......
..... Xuwansa yae daidae da fitowarsu daga hall se sharce gumii suke
Yesmin ce kawar Nana take cewa muje charpteria musamu minerals masu sanyii mu kora Kafin mu Shiga nest paper
Ko ya kikace
Hakane yesmin muje to!yawwa kinga su surayya ma sun fito dama su nake ta hange naga sunfito.......

Tun daga nesa yake kare mata kallo ya rasa me yasa ko acikin unform kyawunta baya boyuwa
Ya hanata saka wancan unform din sbd yana fito da shafe nata to wnn dinma daya dinko musu haka ne
Ko kuma dan tafi su shukrah tsawone yasa nata hijab din yake saurin dagewa ya dawo saman gugunta
Kalonta yake ta cikin motarsa ko kiftawa ba yayii kawae se yaji shaawarta ta bijiro masa yae saurin kauda hakan daga xuciyarsa Dan tinawa da yae Nana kanwarsa ce .....
Sannu a hankalii take takuu kmr batasan taka kasa  harta bacewa ganinsa.......
Ajiyar xuciya ya sauke se yaji duk wata nutsuwa tasa ta dawo hankalinshii ya kwanta
Bugun xuciyarsa ya sauka.....
Yana kokarin fita a get na  sch din kiran amrah ya shigo wayarsa.....
Hello Ma luv!
Naam wifey!
Ya aekin, Alhamdulillah
Zaka dawo da wurii......
Ina tinanin hkn. Me kika tanadar mun
Kome ma xanbaka ka tafii
Kabarnii da kewarka tun daxu har kuka nayii...
Murmushii ya subuce kan face dinsa snn yace kome fa kikace har....... Shittttt cewar  amrah ta hanasa karasa mgnr sa,
dan tasan me yake nufii
Ita kuma batason yana sipping lips dinta idan ya kama baya cikata ta wuta duk se ya tsotse mata bakii lebenta yae jajawur yana mata zafii......
Kinyii shiru bakice kome ba ynxu haka ina kan hanya idan kinsan xaki banii abin dadii naxo.....
Eh kaxo xan baka abun dadii amma.....
But what kawae kice naxo bansan ragwanta keda bakison kishiya ae kya daukewa mijinkii duk bukatunsa......
Ae jin ya anbacii kishiya tae saurin cewa kaxo ma luv kome xan baka har lips din ma......
Besan lokacin daya kece da dariya ba ita ko dan haushii seta kashe wayarta dan amrah tanasan jalal sosae kuma tana kishin mijinta amma tasan batin yauba Jalal yana da raayin auren mace sama da daya........
Kuma tasan ita bata cikin Layin mata masu tsananin shaawa.....
tana masa iya kokarinta dan ya gamsu amma kullum seya kureta.....
fitowarta kenan  daga wanka tana gaban Mirrow tana shafa cream tajii karar wayarta falo
Daga ita se towel haka ta tafii falon
Cikin zumudii ta daga wayar tace mama ina yini
Lfy lau amratu
Ya megidan nakii
Yana nan kalau mama
Ina daddy?
Ya koma Ghana jiya
Amma bexo ya gannii ba ya tafii shikenan nayii fushii
AA amratu tafiyar gaggawa ta sameshii yace a bakii hkr
Kiyi biyayyah wa mijinkii idan ya dawo xexo ya gaisheku ya muku nasiha
to mama
Karar horn din mortar jalal yasa tae saurin karasa wayar sukai sallama......
Duk saurin da take Dan ta  koma bed room dinta amma seda ya cimmata tun daga falo ya fara gurxarta yae cilli da towel din kan sofa
Ganin kafafunsu suna Neman gagarar daukarsu yasa ya dagata can yae part dinshi da ita.....
Ya dibii kusan awa biyu yana Abu daya tun amrah na kuka da hawaye harta dena bayan ya samu nutsuwa ya dagata cak yae toilet da ita ya musu wanka......
          Aikin Dabe koma ba kenan ya zauna a gida suka cigaba da farantawa junansu
     ................da sallama suka shigo falon suka tadda mummy na gyaran accar da zaama alhaj tuwo
Duk xube kasa suna gaisheta Lafiya qalau bilall
ya aikin naka
Alhamdulillah
Snn shima fawas ya sake gaesheta yana sunkui da kai
Nan tasa me aikinsu ta kawo musu kayan motsa bakii ita kuma ta tashi ta Shiga dakinta dan ta basu gurii su samu sucii kar ganin idanta ya hana bakon cii
dan shi bilall ae dan gida ne.......
      Wlhi ba Inda xanii cewar Nana kudae se kun dawo karma kuxo kuce da mummy xaku gidan ya jalall kusa ta matsamun lallae se naje
Tana fada tana shigewa falon mummy su kuma suka wuce nasu part din.....
Tun a corridor ta cire hijab dinta ta riko papers dinta a hannu 
Bata kula da mutane kan dining ba kawae kwalawa me aikinsu kira take ta xauna kan kujerar falon ta kama cire safar kafartaa tana gamawa ta cire dan kwalin kanta shima ta rike a hannunta take jiran zuwan me aikin tasu......
Ganii uwar'dakina da Alama mutuniyar xaa dafa mikii dan nasan kiranta daban yake
Nana tae murmushii tace hakane Mamanmu amma fa ta yau kisa atturhu yajii ki dafamun kwai guda biyu tana mgnr tana waiwaye.....
Se uwanii tae dariya tace tana dakinta kuma baxan barii taga yawan atturuhun dazan sa mikii ba
Yawwa Maman mu Allah ya biya......
Ki dafamun ynxu
wanka kawae xanyii na sakko nacii mun Riga munyii sallar karfe daya tun a sch.....
Tana gama fada mata ta dau takalminta da hijab da papers dinta ta nufii upstairs....
Tun shigowarta Palon fawas yake kallonta gaba daya hnklinshii yana gareta soyayyar ta ce ke ratsa duk wani sassa na jikinsa.......
Bilall daya fahimcii ydd abokin nasa ya mutu a zaune shine yae kokrin dedeta muryarsa ganin nana tana neman hawa benen yace....
AA haj Nana kuma ko gaisuwa yau babuu dan Jalal be nan.....
Ae da saurii ta juyo tace lah Yayah bilall wlh ban ganku ba sannunku da xuwa ta gaushesu dukansu shi fawas be samu gwarin guiwar amsawa sakamakon ydd sassanyar muryarta ta dakii xuciyarsa.......
tace haba yah bilal idan ba yah jalall ae Kaine me maye gurbinsa kayii hkrii ban isa na ganka na wuce ba.....
Ba kome Nana
Ya exam?
Alhamdulillah mun kusan gama waec sauran mu neco
Allah ya temaka
Ameen yah bilall
Ba najeni dakina inasan nadan watsa ruwa
tana mgn tana kallon agogon hannunta....
Bilall yae dariya yace kuma kixo kicii indomie me yajii ba tinda me hanakii cin xakii da kayan yajii bayanan..... kunya ce ta kama Nana ta haye sama tana dariya tabar su  fawas da aekin kallon bayanta da yadda dogon gashinta ke reto a tsakiyar bayanta fawas ya sauke wanii gwauron numfashii bayanta ta bacewa ganinsa......
Waya bilal ya daga ya kira mummy kan sun gama zasu tafii.......
tunda taxo ta xauna taga sunyi kas da kai tasan da mgna 
Inajinka bilal ydd Jalal yake aguna kaima haka na daukeka ka fadamun meke tafee dakai.....
Nan bilal ya fada mata kome da yake tafe dashi game da soyayyar da fawas yake wa Nana be boye mata kome ba......
Sanna shima ya fada mata yanasan ta Nema masa auran Ikleema.....
Dakyar mummy ta numfasa ta kalli fawas tace...... naji duk abinda yake tafe da kai amma Nana yarinyace bata fara hira ba snn kuma tana da manemi shima baa bashi dama ba
Amma nama alkwarin zan sanar da abbansu duk abinda yace xakajii abakin bilal
Kai kuma bilal zan samuu ummii da mgnr ka ydd mukai da ita xan kiraka a waya na sanar dakai.....
Nan suka kama godiya mummy tace allh ya tabbatar da alkhairii ya muku albarka duniya da lahira.....
Suka amsah da Ameen snn suka tafii......
     Tun a fuska zakasan fawas bejii dadin maganar mummy ba dan haka yana komawa hotel......
kayansa ya tattara ya tafii filin jirgii dan ayau ya dau damarar komawa UK........
    Ganin Nana ta Dade bata sakko ba yasa uwanii tana gama dafa mata indomie ta kai mata har dakinta gudun kartae sanyii tace ta fasa cii......
   Yawwa ngd tun daxu nakeso na sakko to banasan sakkowa su yah bilal basu tafii ba su karemun kallo....
yaxo da wanii abokinsu me shegen kallo......
Uwanii tae dariya tace gsky ne uwar dakina ae baxakii fara sakkowa da wnn Riga da wandon ba
Koda yake yallabae  baya nan,
Nana tae dariya tace amma yah abdussamad yana nan shima naga ynxu ya maye gurbin yah jalall gurin mugunta jiya har marin surayya yayii suna guje guje ita da irfan a part din goggo shi kuma lokacin ya shigo da a bokinsa......
Kawae tajii tayii karo da mutum batasani ba .....
Kuma itama Riga da wando ne ajikinta kawae se jin saukar Mariin yah abdussamad tayii kan fuskarta xe tattaka ta abokin sa  ya hanasa...
Ba kiga shatar hannunsa ba akan fuskarta
yau ko A sch batae walwala ba sbd dukan ya shigeta.....
Uwanii tace Allah shi kyauta ku dinga kiyayewa ungo kicii kartae sanyii.........
              Around 4pm!!!!!
Ynxu bazaka dani ba ma luv
Eh ki xauna ki huta yau na bakii wuya inasan ki huta sosae kiyi bacci ki tanadar mun kulawar dare haba ma luv kai Baka gajiya ne nifa dun cinyoyina ciwo suka
Yae murmushii yace ina xangajii da matata nafiso ta daukemun duk bukatuna idan kinkasa kuma se na karo mikii yar uwa
Amrah tae kicin kicin ta hade ranta dan batasan yana mata mgnr kishiya.......
Ganin ydd ta bata rae se yace ki kwantar da hankalinkii gida kawae xanje ina san ganin abbanah baxan dade ba insha Allahu......
se gidansu bilal
kwana biyu be neme nii ba nasan fushii yake danii....
To shikenan seka dawo Allah ya kiyaye ta juya xata koma dakinta...
Caraf ya kamo hannunta ya janyota ta fado jikinsa ya bata wanii hot kiss a kan lips dinta se sukai murmushii lokacii guda ......
Haba madam ae kya daure kimin rakiya xuwa mota na ko fishin ake dan nakii rakiya
To albishirinkii gobe gidan mama xan kaikii kije ki yinii idan nadawo aekii se naje na dakko kii
Ae batasan lokacin data dafeshi ba ta kama aeka masa da kiss ta ko ina.....
Tana cewa dama daddy ya tafii ghana bare ya koronii yace besan yawo muje na raka inxo inyii wa mama danbun nama gobe semu tafii mata dashii
Seda ta rakoshii har cikin motor snn sukai sallama ta koma cikii shi kuma  yawa gidan mummy tsinke.......
         Tunda ya shigo falon  yake sallama bega kowa ba se uwanii CE ta amsa sallamar snn ta fito daga hanyar kitchen tace sannu da xuwa yallabae a Ciki ya amsa
seta gaishe sa ya amsa kadaran kadaham dan ita bata taba ganin fara'ar jalall ba iya tsawon xamanta a gidan kusan shekara goma kenan.....
Se tace masa mummyn tana dakii
Yana jin abinda tace seya juya ya tafii dakin mummyn...... a zuciyarta tace Allah ya kiyaye mun uwar dakina kar ae biyu itama tasha marin kmr ydd surayyah tasha tunda yau itama tasa Riga da wando ga kuma abdussamad yana dakinta suna hira Allah ya kyauta tace ta juya ta koma kitchen bakin aekinta ........
       Da sallama ya tura kofar dakin mummy ya Shiga seya tadda mummy tana kan sallaya tana azkar seya juyo ya rufe mata kofar ya nufii dakin Nana......
       Yana tura kofar dakin kai tsaye ya Shiga fuskarsa dauke da murmushii
tashi daya annurin fuskarsa ya dauke ganin Nana da wando tree quarter da body work kanta ko dankwalii babuu suna game da abdussamad se kyalkyala dariya take gefe daya kuma plate ya ganii ancii abincii da fork guda biyu alamar tare sukacii abincii
Nan take xuciyarsa ta cinkushe da Bacin rae......
Abdussamad ne ya fara kula da tsayuwarsa se itama ta ankare da zuwan nasa......
Sannu da xuwa big broz ina Aunty Amrah.....
Jin be amsa masa ba seya dago da idansa ya kalleshi ganin irin kallon da yakewa Nana se jikin abdussamad yae sanyii ya tattara game dinsa ya zagayeshii ya fice daga dakin ya barshii daga shii se itah.........

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now