Page 15

9 1 1
                                    

❤❤❤❤❤❤❤❤

     *MATAR ABDALLAH*

       ❤❤❤❤❤❤❤❤

_(A Love Story)_

_*Daga Alk'alamin 🌹Shatu🌹*_

                *Wattpad:Shatu70*

~*Wannan littafin sadaukarwa ne ga Jamila Umar (Janafty)san so fisabilillahi dear*~

_Dedicated to Aysha Alto_

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

_*Bismillahir~rahamanir~rahim*_

_*75 to 80*_

         """"""""""""B'acin raine kwance akan fuskar sa idanun sa sun kad'a sunyi jajir jijiyoyin kansa sun fito rud'u rud'u, ga tashin hankalin da ke kwance akan fuskar sa har wayar ta k'arishi ringing ba a d'aga mota ya shiga sannan ya sake kiran number tana fara ringing aka d'auka cikin k'unar zuciya Abdallah yace;

"Abdull ka shigo garin Adamawa ranar Larabar da ta gabata?".

"A a bro ban shigo ba yanzu ne dai nake shirya kayana zan dawo gida saboda tun waccan lokacin nace maka nagaji da zaman Lagos".

"Ka ga ba maganar wasa nake yi maka ba, domin duk duniya babu wanda za a ganshi a danganta shi dani sama da kai dan haka inaso ka dubi girman Allah kafad'amin kashigo Adamawa ko baka shigo ba?".

Shiru wanda aka kira da Abdul yayi domin baya so yayiwa d'an uwan sa k'arya dmin abinda bai tab'a yimasa bane tun taswarsu dan har tarayyar su da Mufy da kuma shan giyar da yake duk bai tab'a b'oyewa Abdallah ba, dan haka yau ma ba zai masa k'arya ba.

"Abdul tambayarka nake fa amma kayi shiru".

"Gaskiya ne bro nashigo Adamawa aranar Laraba sai dai ko kwana banyi ba najuya saboda mantuwa da nayi".

"Amma miyasa baka sanar dani zaka zo ba?".

"So nake nabaka bazata ne shiyasa".

"Hmmm Abdul kenan ai yanzu ma ka bani bazata kam saboda karasa yarinyar da zaka lalata sai yarinyar da nake da burin aure, wllh Amrah tana sanar dani abinda ya faru da ita kuma har ta furta nina aikata hakan a gareta nashiga tashin hankali domin nasan babu wanda zai aikatamin haka sai kai, kuma inaso kasani idan kayi hakane dan ka rabani da Amrah to burinka bai cika ba domin insha Allah nan da sati biyu za a d'aura mana aure da Amrah sai dai alfarmah d'aya dazan yimaka itace har abada Amrah bazata tab'a sanin cewa bani nayi raping d'inta ba saboda ko ba komai kai d'an uwana ne kuma twins brother nawa sannan a k'arshe ina yimaka godiya bisa alkairinka agareni".

MATAR ABDALLAHWhere stories live. Discover now