Kilura, kuma kitausasa muryarki domin fada masa kalaman. Misali saiki tausa murya kice
YAYA HABEEB→ Don Allah kace kana sona! kokasan dalili? yaya habeeb inajin kamar bazan iya rayuwa ba sai dakai agefena. Inajin soyayyarka tamkar numfashina, inajinka tamkar ci da sha na, inajin tunaninka tamkar abincina. sunanka shine tamkar karatuna. muryaka kuwa abin saurarona. kaine nafarko kuma kaine na karshe a soyayyata. Inajin bazan sakeyin soyayya ba idan narasa soyayyarka. Ina tausayin halinda zanshiga idan bakanan. Ina kewarka, ina begenka, ina kaunarka, kaine muradina. Nice taka a koda yaushe. Ummi! #Written by Yahuza Sa'idu BKY. (copied)
![](https://img.wattpad.com/cover/241754181-288-k663722.jpg)
YOU ARE READING
Kalaman Soyayya masu sace zuciya.
RomanceWannan samfuran kalaman soyayyane domin sace zuciyar masoyi