PAGE2

15 1 0
                                    

MAFARKIN YASMEEN🌲*

             *NA*

*RUKAYYA IKRA (UMM U SULTAN)*

*WATTPAD*
*@IKRARUKAYYA11*

*DEDICATED TO*
*MUHAMMAD KAREEM*
*MAMAN YASMEEN*
*AMMYN KHAIRAT GOLD GIRL*

*DEVOTED TO IDENTICAL TWINS HASSAN & HUSAIN 80K*

*SPECIAL GIFT TO*
*AYSHA GALADIMA*
*MAMAN MUJAHEED*
*SHALELEN ABBAH*

*SABON SALO KARDA KU BARI YA WUCE KU 2OO KACAL,👌🏽*08032315389*

*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN ƘYAI*

*jinjina da ban girma gareki fatee dayyabu,ina matukar alfahari da ke*


*PAGES,* 2

________✍yasmeen na shiga gida mama taja ta tsaya, tanakan alhinin yasmeen taje ta ƙwashi gishiri ta zabga mata a girki,


"Oohni binta!!! Yasmeem wacce magana kika ɗauko mani kuma, tunda naganki jikinki yayi sanyi banga abokan wasan ba tabbas kin ɗauko magana"



Kallonta tafarayi sama da ƙasa, "ina kuma kika jiko kayan?ko yauma wasan ruwan kuka kuma yi yasmeen?, inake ina wankin mota banda abunki yasmeen"


Ai tanaji mama ta bata hanyar amsa tayi tsalle tafara dire dire


"Wallahi mama saina fasa bakin bilkisu, dan Allah badaga kauye take ba?dan tasamu an wayar da ita?, kinga yarda suka mani da kaya sunjiƙani dan nace muyi wasan jiya shine tayo kaina da ruwan gaba ɗaya"


Mama rasa abinda zatace ma  yasmeen tayi, su kuwa su najma tuni tajamasu kunne dan itace ogansu,



"Ni kimani shiru hakanan yasmeen, ahakanne kike cewa ke kinfi ƙarfin ɗan litee, bari babanki ya dawo, saina gaya masa, koki faɗa mani wanda yasa mani gishiri a abinci kona faɗa masa kinsan dai ɗan litee yace daga ke babu wata aduniya ko?"



Murza fuska tafara taja wata rigarta a igiya tacire wanda tama fitsari tasa,


"Mama bazaki faɗa masaba kinyarda? daman nice naje na ɗanɗana naji gishirin baiji ba na ƙaramaki, kinga ai zayafi daɗi ko?"


Ta juya tana tsalle "mama bari naje nayima uncle gidan flower mai kyau yasa a motarsa, ai babu abinda zan maki ko  karda kice ban iyaba?"



Cikin sauri mama ta ajiye marfin kula tayo waje da sauri,


"Yasmeen waye uncle kuma!!?, ni naga takaina binta",

Zare ido ta farayi tana dukan bakinta wai yayi laifi,



"Lah!! Kai mama wallahi kinsa na razana, uncle dinmu fa na wasa, bakiga yarda namasa ƙwalliya irin ta uncle yazeed kinganshi kuwa, wallahi mama kinada saurin tsorata",


jikinta na rawa tayi gurin wasanta aguje, gurinda  taboye su najma tayi, " dilla kufito muci gaba",

Kallon najma tayi da bilkisu duk sunyi zufa ta ƙwashe da dariya "shegiya bilkisu!!! Wallahi daman wannan gurin aka kawoki kikayi ƙwana biyu aradu da kinyi kyau",


Dukkansu suka ƙwashe da dariya, " kai yasmeen wallahi kintasa bilkisu gaba amman zamu rama ne wlh",

Bata basu amsa ba tayi gurin lakarta kowa da kimin tashi babu wanda ya isa ko shara za'ayi ataɓa gurin saidai agyarashi,


MAFARKIN YASMEENWaar verhalen tot leven komen. Ontdek het nu