Page 1

93 2 1
                                        

[14/08, 7:53 pm] +2348067512018 SIRRIN  KITCHEN🥙*

*🥛KUNUN WAKEN SUYA DA ALKAMA🥛*

INGREDIENTS
Alkama
Waken suya
shinkafar tuwo
Gyaɗa
Sugar
Madara

*YANDA ZAKI HAƊA*
      Dafarko zaki haɗa waken suya da alkama amma ita gyaɗar sai an soyata sama sama asa idan aka niɗa sai a tankaɗe idan zakiyi sha saiki ɗora ruwa a tukunya idan ya tafasa saiki dama wannan garin kamar niƙa saiki zuba kina juyawa kar yayi gudaji yana dahuwa saiki sauke idan ya huce ki zuba a Kofi ki saka madara da sugar kisha wasu kuma basa saka madara wasu kuma suna saka hulba idan sunasan ƙarin nono kenan kuma yana sa ƙiba zaki iya bawa yaroma yana saka ƙiba.

    08067512018*
MARYAM SANI HARUNA MAJIYAA
[14/08, 7:53 pm] +234 8067512018: *SIRRIN KITCHEN 🎂🥯🍝_*

     *_RING SAMOSA_*

*_ABUBUWAN BUKATA_*

Flour kofi 2
Kayan dandano
Tyme
Dankalin turawa
Albasa
Attaruhu
Baking powder
Gishiri kadan
Mai......

*_YANDA ZAKI HADA_*

Step 1- kisamu flour dinki ki tankade kisa maggi,curry,baking powder,Ki hada ki murza seki sashi a rana yayi kamar minti 15 seki dakko ki murza shi kamar yanda zaki murza meat pie..

Step2- kisamu dankalin turawa ki dafa ki bare ki gurzashi a abin gurza kubewa seki samu attaruhu da albasa ki yi gretting seki sa mai a kasko kisa attaruhu da albasan su soyu sama2 seki sa dankalin turawan da maggi ki juya kamar 3 mint seki sauke....

Step 3- ki dakko dough dinki kizuba hadinki a karshe seki samu flour ki jika da ruwa kisa adedai inda kika zuba hadin dankalinki ki rufe seki yayyanka karshen kanana seki hade inda kika yanka bibbiyu kisa jikakkiyar fulawar ki man man ne seki nadoshi kamar tabarma inkin gama seki kamo bakin kihade gu daya kisa hadin flour yanda ze manne miki yayi kamar zobe seki soya aci dadi lfy...

   *_NOTE_*

Inkina so zaki iyaci da ketchup.. 

*_SING BY MARYAM'S KITCHEN CAKE AND MORE 08067512018 🎂🥯🍝_*
[14/08, 7:53 pm] +234 8067512018: SIRRIN  KITCHEN🥙*

   
[15/08, 6:47 pm] +234 8067512018: *بسم* *الله* *الر* *حمن* *الر* *حيم*
** *SIRRIN * *KITCHEN* *BY* *MOMY* MARYAMA SANI HARUNA MAJIYA*
👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳
*DANBUN* *SHINKAFA*
Ingredients
Shinkafa
Danyen xogale
Gyada
Mai
Hanta Koda
Maggi gishri
Albasa
Attaruhu
Dafarko xaki barxa shinkafarki seki wanketa tas kidora steamer akan wuta sekisa buhu me raga raga kixuba shinkafar bayan kinxuba ruwa akasa intai kamar 30mnt Tana tiraruwa seki jika Maggi da ruwan dumi inya narke nankuma kinyanka hantar da koda kanana seki dafasu kitace seki dauko shinkafar taki kijuye aroba seki dakko xogalen da kika gyara kika wanke kixuba kixuba jajjagaggen attaruhu aciki kixuba su hantar kidaka gyada kixuba kidakko mai ludai 1karami kixuba seki Kara yayyafa ruwa ki jujjuya kikara mayarwa Kan steamer dinki kikara bashi 30mnt kinga total yabaki 1hour seki sauke aci dadi lfy xaki yayimai coslow kici dashi kikara mai

*CHEF* *MARYAM SANI HARUN MAJIYA*
*@* *08067512017*
👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳
[15/08, 6:47 pm08067512018: *بسم* *الله* *الر* *حمن* *الر* *حيم*
*ACI* *DADI* *KITCHEN* *BY* MARYAM SANI HARUN *MAJIYA*
👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳
*PENAPPLE* *BANANA* *SMOOTHIE*
*INGREDIENTS*
Penapple
Banana
Sugar
Milk
Ice cube
*METHOD*
dafarko xaki gyara abarba kicire bakin seki bare ayaba guda2 ki yayyanka kixuba a blender sekisa ruwa 1ltr seki markadeshi tas seki kashe seki dakko milk powder kixuba cokali 2 seki xuba kankararki aciki kikuma kunna blender ki kimarkade seki dakko glass cups dinki ki xuxxuba

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Aug 22, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

SIRRIN KITCHEN 🥄 🥄 Stories to obsess over. Discover now