★★★★★★
       *_SIRRIN ƁOYE_*
                       ★★★★★★


              *_NA_*

*_UMMA MUHAMMAD NAJAMAGA_*


🅿️12


*_FREE PAGE_*

         *_Am repeating my self book ɗina  na kuɗi ne if you read without paying is your own cup if tea_*

*_my book is very cheap Naira #200 only you can transfer your card through this number 08146405540, or transfer through  this account number, 3053905686,UMMA MUHAMMAD POLARIS BANK show your evidence of payment through this number 08146405540_*


    Gaskiya mai karatu daɗin muryan Aminatu bazai rubutu ba , Amman duk mai so zan sanya tayi mishi voice sayya ta nadi naira #200 kacal domin jin wannan muryan.

    Ta daɗe a ban ɗakin sannan ta fito.

Sai yanzu na samu damar ƙare mata kallo.

     A dire take sosai Masha Allah domin ba kyawun fuska kaɗai Allah ya yi mata ba harna jiki.

      Chocolate color ce ita wato wannan jinsin da Ake yiwa laƙabi da wankan tarwaɗa.

Bata cikin baƙaƙe kamar yadda bata cikin farare.

   Tana ɗauke da fararen ido Wanda suka fi komai ƙawata mata fuska.

      Tana da dogwan hanji Amman ba sosai ba shi ba'a Kira shi dogo ba kamar yadda bazaa ce masa gajere ba.

     Tana ɗauke da ɗan ƙaramin baki Wanda ya dace da fuskan ta,

      Ga wasu jajayen leɓe Wanda suka dace da ƙaramin bakin ta.

   Fuskan ta ita ba doguwa ba sannan ita ba gajera ba Amman komai na fuskan ta gaskiya mai kyau ne.

    Tana da dogwan wuya Wanda ya dace da jikin ta.

Sai kuma na sakko zuwa ga surar jikin ta.

Ita bata cikin dogaye sannan ita bata cikin gajerun mutane.

     Masha Allah gaskiya tana da ƴar ƙiba domin tafi gimbiya jiki.

Bata cikin sirara Dan zamu iya sanya ta cikin masu jiki.

  Bawai jiki na muni ba aa jiki dirarre Wanda ta amsa sunan ta mace.

      Duk inda mace take a duniya Tabbas wannan yarinyar tana cikin mata masu wuyar samu.

Ahankali nakoma kallon yadda take shafa man.

       Shafa wa take tamkar mai tausayin tafukan hannun ta.

Ahankali ta saukar da hannun ta zuwa jikin ta ta soma shafa man..
 
     Saida ta gyara jikin ta domin duk abunda Ake buƙata akwai shi a cikin ɗakin.

Fuskan ta ta gyara ta sanya farar powder ta sanya lif gloss ta murza kwalli a idon ta.

    Masha Allah na furta ganin wata kyakkyawan halin ta a agabana a tsaye.

      Gaskiya ko a cikin indiyawa aka sanya ta saita ɓace.

Siket ta fara sanya wa sannan ta fara ƙoƙarin sanya riga.

    Gashi rigan ta shiga jikin ta Amman taƙi ziguwa.

   Tsaki tayi tana kallon ƙirjin ta da yake a cike taff dashi.

     "Wallahi da nasan inda zanje a cire mun wannan nonon da zuwa zanyi, kwata kwata ya hanani sakat duk kayan da zansa sai ya ƙi ,aikuwa wallahi ko inna sa zai cire saina sanya wannan rigar."

    Hhhhh kuji wani ikon Allah wasu suna nema Amman ita ƙi take to yarage gareku ƙwailaye duk maiso tazo ayi ciniki hhhhhhhh for u my Fan's

      Ai kuwa iya ƙarfin ta take zige zif ɗin.

Dake tasa a ranta saita sanya saida ta sanya da kyar.

    Wani dogwan nishi ta sanya.

Duba nakai ga ƙirjin ta.

   Cabb ai Ina tunanin kan nonon tane kaɗai a cikin rigar Amman duk awaje yake ana kallo.

     "Aikuwa wallahi haka zan zauna."

Gata ba maabociyar sanya hijab ba.


Ƴar,mutan jigawa ce😘

SIRRIN B'OYEWhere stories live. Discover now