part 2

159 21 4
                                    

    NIGERIA KO NIGER...?
         (wacece bora)

*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*_( home of peaces, joint of entertainment and to educate and enlight  our readers)_*

wattpad:UMMIEN2018
whatsapp number:09076427357

                 page 1   

MIDDLE SEX UNIVERSITY  dake kasar dubai...

computer science depertment  lectures akeyi wanda duk daliban sun maida hankalinsu sosai bisaga mai koyarwan...

akoi masu jajayen kunnuwa wato turawa,larabawa,hausawa dadai sauran kasashen mu na duniya...

acikin mutanennan wasu kasashe ma mutane bazasu wuce su biyu kou uku bane acikinsu...

dan haka kwata kwatansu basu haura mutane hamsin ba...

kaf cikin dalibannan mutane biyu ne sanye da nikap wanda sune ban gane  ya yanayin fuskarsu take ba...!

hankalin ko wacce kwacokan yakoma kan darasin da matashin balaraben ke masu wato SYSTEM ANALYSIS kuma ga dukkan alamu suna fahimtar darasin saida yashafe kimanin awa 3 kamin ya kammala abinda yakawo sa ya tafi...

nan kowacce daliba da dalibi suka firfito...
wasu masu kalan  kaya daya maza su biyar karfafa dasu masu zubin samudawa dasuke tsaye bakin lecture hole

suna ganin gimbiyar ta fito wacce take sanye da nikap bakin safa dakuma hijap har kasa wanda duk wacce taga kalarsa sai ya matukar birgeta take suka zube suna mai mata kirari...

hakan ne ya tabbatarmin da cewa yar gidan sarauta ce sannan kuma kamshin danaji cikin hole yana alaka da ita....

batare da tace masu kala ba cikin tafiyarta mai daukar hankali tawuce su suka rufa mata baya...

suna isa zuwa wajen motarsu mai tambarin masarautar AGADEZ suka bude mata tashiga back seat suka fita daga cikin premises na makarantar……

         《》《》《》《》《》

Cikin yanayinta sanyi take takowa alokacin da take fitowa daga lecture hole tare da wata wacce take sanye da abaya ready mate tayi rolling kanta da bel black beauty ce kyakkyawa ce kam masha allah...

saikuma ita datake sanye da hijjab har kasa mai kalar pitch dakuma nikap a sanye bisa fuskarta...

banajin mai take fada amma ga dukkan alamu magana suke,da wacce suke tafiya sbd yanda naga bakin dayar na motsawa...

wajen da aka tana da domin ajiye motoci zuka wuce inda black beauty tashiga driver sear ita kuma dayar tashiga wajen mai zaman banza suka fito daga cikin school din...

suna fitowa kuma naga wasu motoci guda 8 na take masu baya wanda idan baka sani ba ma bazaka ce tafiyar su daya ba...

fuskarsu bakake daga gani baxatayi alamun rahma ba...

15mins ya dauke su inda suka iso wani monsion babba wanda kana gani sai dan wane da wane...

anan chan gefen wayannan motoci na masarautar agadez wanda nake kyautata zaton itamma anan take zama...

cikin cat walk nata tafito ga dukkan alamu a matukar gajiye take gashi ma lokacin sallah yayi...

suna shiga nasu apartment din wanda yake dauke da 2bedroom sai 1parlo babba guda daya sannan kitchen nasu daga cikin kitchen akoi kofar dazai fitta ka ta bayan wanda anan kuma zaka tarda garden saikuma karamin swimingfool...

abindai sai wanda yagani masha allah...
kowacce bedroom daya tawuce ga dukkan alamu kowa da dakinta...

nikam alllah allah nake naga ya kalar fuskarta take...?

kamar tasani kuwa saida ta juyawa kofa baya kamin tacire nikap ma fuskarta batare data juyo ba naga ta daurasa akan wani net mai azaban kyau...!

sannan ta cire hijap nata wanda naga gashin take kanta sbd bata daura dankwali wannnan ka'idarta ne...

wato gaskiya saida na tsorata ganin yawan gashinta...

dakuma kalar gashin sbd kou a indiya dakyar zaka samu masu kalan wannan gashin...bawai yawan shinne abun mmki bafah...!  sai yanda naga tayi donot da gashin gakuma wani silent kamshi dake fitowa tagashinta wanda ya bambanta da wanda ke tashi a jikinta...

saida ta kwabe kayan jikin tas batare da juyo ba aykuwa kadan ya rage ban sume ba sbd ganin tsantsar kirar da allah yamata...

wannan shi ake kira da karuwar jiki tsabagen yanda shape nata ya bayya karara aykuwa dole tana saka hijap sbd gudun aykuwar matsala...

wa'innahu suleimanu wa'innahu bismillahi na ambata alokacin da nayi tozali da fuskar tsabagen tsoratar danayi...

take alkalamina dana ke dauko maku rahota ya subucemin a hannuna zuwa kasa a 360 na fito daga cikin dakinta...
              

           《》《》《》《》

Alokacim da suka iso batare da tayi magana ba suka bude mata saida ta share wajen 15mins tsabagen yanda jinin sarauta ke yawa a jinin jikinta

kafin ta zuro da kafafuwanta waje tafito daga cikin motar anan kuma naga wasu yemmata guda biyu wanda suma suke sanye da kaya kala daya ga dukkan alamu dai sune bayinta wato masu kula da ita...

exactly apartment natama irin wancan ne...
so dakinta tawuce direct inda ta zauna bakin bed nata ta cire sucks din dake kafarta kana ta xaro hijap nata saida daga karshe ta warware nikap din dake fuskarta...

wayyo nikam take zawo ya barkemin babu shiri jikina yafara karkarwa saiga alkalamina ya zu6ucemin daga hannuna babu shiri ta arto waje a dari...!

 

         《》《》《》《》

BORNO STATE NIGERIA  cikin unguwar new gra inda nayi tozali da wani tamfatsetsen gidan da nayi tunanin ba'a samun irinsu a nigeria sai kasashen ketare...

koda yake ba abun mmk bane kasancewar unguwar dama,na amsu da akoi ne...

ko ina kewaye yake da wasu murdaddun sojijin da kana ganinsu zakasan baxasu maka da dadi ba idan kashiga hannunsu...

wai! gaskiya cikin gidan shine abin kallo bawai wajen gidan ba...

akalla a cikin gidan akoi part wajen guda bakwai wanda biyu ne daga ciki suka banbanta da sauran amma kuwa duk sauran kala daya ne...

hasbunallahu na ambata domin ganin wani kyakkyawan halintar ubangiji da bantaba cin karo da masu kalar wannan kyawunba acikin jinsin mazaje...

dogo ne kwarai da gaske wanda yake dirarren namiji kuma kakkarfa kyakkyawa da kana ganin zakasan zayyi jarumta sosai ba kadan ba...!

nikam har mmk nake shin dama akoi masu kalar wannan kyawun ...?

so more comment more typing...!

this is just the begining...don idan naga yanayin comment naku zaku iya samun update kullum idan kuma bakwai comment yanda yakamata sai karshen sati zannnayin posting insha allahu...!

TEAM NIGER
TEAM NIGERIA

TEAM BUZAYEN AGADEZ
TEAM KANURIN BORNO

TEAM UMMIEN2018

vote
comment
share
follow@ummien2018

NIGERIA KO NIGER...?Where stories live. Discover now