*Hanna* ce tatashi abinda cinyar kinma bawani dad'i na Umma yafi, tana fadin Haka tatashi tayi daki, hameeda ce tabita da gudu zata daketa, itama gudun tasa sukayi daki ganin mutum akwance akan bed dinsune yasasu tsayawa cirko cirko."

  Hameeda ce takarasa ai '''to her biggest suprise''' amira ce akwance akan bed d'in tai saurin d'ale gadon tana ihu ta bata wani, '''huge hug''' ai *hanna* na ganin haka itama tayi '''landing'''akan bed din tayi hugging nasu duka sanda suka ciki gidan da. '''Screaming''' dakyar suka '''letting go''' na '''hug''' din *hannace* tace '''OMG beb u suprise us''' i knw shine dazu hadda hanging dinmun call ai, srry beb kinban haushi ne shiyasa, to ba ganiba, sai abude chapter  na rashin mutumci," hameeda tace nikam book guda zanbude ba chapter ba, dariya duka sukasa, hameeda ce ta k'ara cewa ke beb bakisan mai yafaru recently da wannan beb dinba, *hanna*  ce tayi doka mata harara kinga bansan iskanci Wallhy, leave her beb nidai kawai bani nasha, haka hameeda tayita koro mata labari, ai dan dariya amira har riqe ciki takeyi, da'alla banza '''stop lough ding at me''' dakyar ta tsagaita wallahy kalan luv dinku ne so muaahh 💋, banza baki ganshi bane wannan dan ego din,"

uhm dama ki fad'i gaskiya amira tace. "

Can kuma kaman wanda aka soka mata allura tace"  hameeda baki noticing ba lips dinshi is like yana shafa janbaki, amirace tayi saurin cewa anzo gun, dai-dai gunma kuwa inji hameeda, shiru tayi musu kawai, amira ce takara cewa beb dont tell me dat his lips are so lucious?"

Banza tayaya zansani,

'''oh i see🤔 but I definitely knws dat u feell like kissing him dat tym'''iya k'ulewa *hanna*  tak'ule, she feells kaman ta aikasu lahira,

anahaka hameeda takara cewa watoo dama yana magana ke lips dinshi kika tsaya kalla ta fad'a, '''oh ya rabb🤦‍♀ am leaving dis room right now''' tana fadin haka tatashi tafuta had'eda banko musu kofa, hameeda ce tadaga murya yanda zata jita tace tasbahy alah khair habibty, dantasan abu mai wuyane tadawo dakin. "

  Direct dakin da aka killace anty samha danyimata gyaran amare ta nufa."  tanashiga shiga tasamu anmulke ta da kayan gyara kala kala. " zaunawa tayi itama tace sai 'anyi mata Ahaka Matar tazauna itama ta mulketa tsaff."   dan ita aganinta kudintane zaikaru bbu ha'incii tamulketa kamar yadda tamulke samha haka itama tamata. "

   Umma ce tashigo hannunta rikeda abu a kofi."  tayi mamakin ganin *_hanna_* amma saita share, ganin *hanna*  amulke take dariya takamata aikuwa tahau yinta bakakkauta, turobaki tayi Umma menayi kikemun dariya? "

srry My doughter mikawa anty samha kofin hannunta tayi, cikn nuna kyama samha takarba takafa kai, tafarasha, ganin tana shirin shanyewa yasa *hanna* tayi saurin faucewa."

  Wani discusting look anty samha tabita dashi, Umma kuwa tatsaya kallon ikon Allah." turo baki tayi yanzu anty inwajen saiki shanye? " tana fadin haka batajira amsaba takafakai, aibashiri zata dawo dashi, Umma ce tqkatseta, Wallhy '''if u dare'''  saina ebo wanda yafishi  '''an then feed u like a baby''' bashiri ta shanye tasss."

  Blanket taja tarufe su sannan tafita, anty samha ne ta juyo sukayi facing each other, habibty, Yes aunt, who's the luckiest guy?? "

Hmm"

Why humming dear?" "tell me."

Hawayene yafara sintiri a fuskanta, oh god dear, a ranta tace sumtin is behind that tearness,

Tashi tayi tazauna itama ta tayarda itah. "

D'ago fuskanta tayi, habibty tell me whats wrong?".

Ai kaman jira takeyi tafada jikinta tafashe da kuka." plz habibty stop crying and tell me whats wrong?? "

Rarrashinta tayi tayi Ahaka hartayi shiru ta, zayyane mata everything, sanda tayi kwalla dan tausayin kanwarta da tsanar hali irinna Ammah. "

Cikin kuka tacigaba da cewa"  aunt i love him i dont wanna loose him, he's all i got and i want, he's driving me crazy aunt,"  am dying without him, saurin rufe mata baki tayi,shhhh stop saying those horrible things dear, yaushema kika sanshi just afew months back, har daza kiyi tunani bazaki iya rayuwa babu shiba," u had to be strong my dear, ".    try hard to show him u can live without him either kinji dear?" Daga mata kai kawi tayi."

   Haka tayita rarrshinta hartayi bacci.".  Tadaura niyyar saita cire mata najeeb arayi. "

Ita hankalinta yafi karkata da masu binta, Dan tanagani kamar wanine yake dakon Santa kuma bazata bari wani najeeb lokaci daya ya masa shigan sauri ba. "

  Araina nace kaji Mata saikace Wanda takeda tabbacin hakan🤔🤔 ahaka bacci ya kwashesu."









Read more😜





To be continued



Ur's

       z33yyb3rw3r

BIBIYATA AKEYIWhere stories live. Discover now