21

1.7K 51 0
                                    

KAUNACE SILA
       💖💖
💗💗💗💗💗

AISHA  A . BAGUDO (MMN SUDAIS)

Page 26

Yanzu Dr rashid da wuri yake dawowa gida sai dai bayacin Saar ganin ta shi kam yanzu bashi da wani burin da wuce yaganni

Yana matukar kewata a ashinfidarsa ko da baxai samu komai ba   yanzu yaga ne kwana da macce bakara min dadi ne dashi ba bare kyaukyawar matarsa yana mutunta ta shi kam yaga sarewa yasan ya tsananin son nafisa son da bazai CE Ga tun lokaci daya shige shi ba ,bashi da tunani sai na ta gida ko office hoton ta yake kallo akan screen din wayar shi yadauke ne bata sani ba wata rana byu yasa ta kuka yana kwance, kasa control yayi wani tsanyi tsanyi kekawo mai ziyara jikinsa ya mutu murus  alama yagani gangar jikinshi na muradin mahadin rayuwar sa

Kwaliyata natsara cikin doguwar rigar barci purple colour rebon nasa nakama gashina dashi waje daya na murza fowder da Whit lips na feshi jikina da turaren hadaddiyar humura mai dadin kamshi har na kwanta na tuna da wayata adakin inna .

Shashin ta na nufa da sallama ,ta  amsa min tana kishingide  Nace yadai inna garin ko jikin ko kin fara kewar kauye ne  Allah kmr kinsa yarnan garin na kune ya ishe ni cikin dariya Nace to inkinje din mai zakiyi tace kece bakisan abinda zanyi ba nagaji da tayaki zaman gidan miji  Nace haba inna nafa dagoki kina dai kewar Dan tsohon mijiki ne waya ta dake da gefe tayi ringin ,rashid naga ni akan screen din wayar mayar wa nayi najiye kmr ana kiranki ko ,Nace Aa ban San number ba ne,ko kafin na rufe bakina sai naji anyi sama dani yace ,
Inna  Allah yatashe mu lafiya " ta amsa da ameen lebe nakasa yakamo yafara tsotsa yace haba yarinya yazaki dandanamin zumarki mai gardi km kirinka guduna
Akan akan kujerar da Ke dakin ya dora ni haushi Yakama ni nasa ka kuka INA cewa Ai daman nayi ma farin Sani sosai waje iya mugunta wanda zan iya cewa kana Daga cikin mugaye to mai Kuma nayi maka da ka dauko ni xuwa nan tanuna dakin da hannunta to tun Muna mu biyu kabudemin Dan kuwa bazan Kuma jurewa wulakancinka ba " yi yayi kamar Bai San ma dani   awajen ba shigewarsa bathroom yayi INA kallon shi yana shiryawa a raina Nace Allah ya halicci mutum ana Amman sai  mugunta tsiya kwanciya yayi yajawo filo yadaura kanshi akai jikinshi yajowo ni .
Yace kina da tacewa ne gaki ahannuna Mara kunyar karya .Amman narena rashin kunyarki da jarumtarki da kika kasa juremin duka na five hours only ko Dan yanzu nasan na wanke zuciyar ki da shakku akan ko wa kika aura Dan ma kinki gayamin yadda kikaji ,
Duk wannan maganar yanayinta ne yana murmushin rainin hankalin nashi dayasa ba.na tureshi tare da banka mishi harara daman tunda yafara magana nake aikamishi da ita
Don Allah ni sakarni mai wulakancin tsiya  , ni da ka kusan kashe ni sai yanzu na kara yarda muguntarka ta shahara " mugun. bakinciki Ne Yakama ni saboda dariyar da yake min.yace kinji mi  yarinya don ma na taimaka miki ,mugunta ta kawai zaki godewa a bisa shifida fa byn nagama saki natsuwa shine zaki wayance OK nasan irin Ku fa da iya wayancewa karkidamu ni mijinki ne zoki gayamin akunne tsaki nayi Dan takaici bazai barni na iya tankamishi ba  yace kiyi magana mana ko sai na daura Dana yau sai ki hada duka kigayamun tunda ranan ma Nace kigayamin kinki


Nace ba sai ka dora ba ,tunda ka gani din a banza yayi dariya harda rike ciki ,yace Amman fa koda bana sonki kina Dan birgeni idan kina tsiwa yanzu banajin haushinki saboda INA sha'warki Amman bance miki ina sanki ba  Allah sarki  abunda nafi ta tsani ji kenna yace mata baya son ta tace Ai nasan baka sona km nida kai baza mu taba son juna ba dan bamudace ba ,kina da mutunci a idona dan baki taba kai kanki Ga wani namiji ba Sai ni bazan manta ba ,da ni na fara bare ki a kwali km amatsayin ki na budurwa ,na hana zuciyata tausayinki  ne saboda nasan kina da raini wayo Amman yanzu aikin dai na  ko yana dage min gira tare da kankame ni ,na ji yana Neman canza layi  ,take naji cikinta ya hau kadawa har kuginsa inaji
Dan naga alama da gaske yakeyi idonsa ya canza "muryar shi ta yi laushi naki tsayawa
Yace tsaya kada kijawa kanki ,ya ya kike so nayi Dana dawo ko abinci baki bani ba gashi ni km yunwa nikeji tunda gaki gwara narage zafi,kozan iya barci .
Nace to ni abinci CE,? ka bari mana nakawo maka abinci

Lalala na yafe Ai Ke din kinfi abinci awaje na Nace Allah ni banyarda ba to karki yarda dankin Ga INA lallabaki_ yashi aikamata da sakon ni jikinsa har rawa yakeyi, haba nafi yaki Ke so nayi da rayuwa ta kina so nabi matan ne ,bazan  iyaba byn INA da matata ta sunna ,  INA lallaba kine kawai  saboda tausayawa Amman kinsa haki na ne,  na karfa ko da karfi ne. to aikai kace  baka sona na turo baki ,bakason mutun Amman kanason kamori jikinsa ,dakatawa yayi abinda  yakeyi ya  xubamin ido na two second ita wannan wace irin yarinya CE? sai taga na ,nada kayana akaina  nayi hauka, tukun zataga ne irin tarin son danakeyi mata lebenta yakamo ya tsotsa yace bazaa soki ba km dolenki kiban hakina ,babu yadda na iya haka na sallama domin abun yafi karfi na ,Dana fara mishi kuka cewa yayi malama kimin shiru nasamu natsuwa in ba haka zan miki irin na rananna haka nabarshi yayi yadda yake so dani sai dai yau banji zafi ba Amman sai da yamin muguntar tashi dayasa ba Dan nagaji sosai Nace Amman kai dai maketaci ne, dariya yayi ,yashige bayi hade da cewa jarababbiya kawai kina so kina cutar da kanki ,will  ni zanyi dai dai dake. byn yafito daga bathroom ne ya Dube ni INA zuwa, da sauri natashi nashige bayi Nace sai dai in kashe zakayi ya hade rai kiyi zamanki ba abunda zan miki araina  nace INA kasha ni nawarke to naki wayon naka .inajinshi sanda yakwanta zamana nayi a bayi sai da na tabbatar yayi barci danji shr yayi yawa a lokacin biyu zata yi na fito INA sanda zanbude  kofa ,na gudu cikin SAA kuwa kofar tabude Ai da saurina na arce INA isa falo na ,naji mutum abayana ni tsoro ma yaba ni yace oya wuce Muje waya baki izinin tafiya Ai bangama dake ba HK nabishi muka koma ajikinsa yasani ya matse tsam har sai da yaji  nasa ki kara  barci mukayi baimun komai ba da asuba yatasani agaba Wai sai namishi wanka Nace ni Kuma zanma wanka ya watsamin manya idanunnashi cikin nawa shr nayi INA mishi INA kuka Amman saboda iya turama mutun haushi sai cewa yayi shi Bai taba ganin wacce kuka yakewa kyau ba kamar ni musamman idan kina kiran momymiki a satinnan momymiki tasha kira sai dai ,da Kinsan da momymin taki kika bari akawoki na dauka bazaki zo ba sai gashi da kafarki kika kawomin kanki ya kashe mata ido daya a raina Nace kagama Duk rashin nutuncinka 

Washegari yace mushirya mudubo su mama kasancewa lahadi CE har da inna da gwago mairo acan muka wuni ,haka Narinka murna mama taji dadin ganina ba laifi na Dan murmure hira mukayi sosai shi km wuce yayi wurin habib Sai yamman lis yadawo afalo yasa maimu har da su Gaddafi INA tsakiyar su Muna hira yaushe gamo muna hada ido yasakar min harara nima kuwa na rama Gaddafi yaga kallon daya bimu dashi yasashi tashi yace to ai bashi yakirani ba sai da mukayi ishai yace mushirya nayi sauri Nace ina yace bansani ba ,Nace nidai kawuce da su inna Amman ni ina. Nan nanumishi da ahannuna bai kuma magana ba har baba hasan yadawo kowa yashirya  banda ni har su inna sunyi waje shima yamike yama su mama sallama ni dai nanemi  waje kan there siter nayi kwanciya na runtse idona kai babu abunda yakai gida dadi jinayi an balle mun baki, na tashi  ina shirin zunduma ihu yakai bakinshi yarufemin Baki bai barni haka sai da ya ciji lips dina Nace mugu yakin kimaini sai cikin mota yace jarababbiya da
man HK kikeso .

Muna isa gida nawuce shashina nafito cikin wasu hadaddun kayan barci a lokaci inna da rashid suna hira afalo kayan sun amshi jikina sai dai sun fito min da surar jiki na afili Nace inna Allah yatashimu lfy ta amsa DA ameen ameen kawata nakula kula tunda nazo wajen rashid Ke zumamin harara  ,gashi yahade kafafunshi waje daya nadara aboye , nayi kmr  ban San da shi ba wajen ba .nayi shige wata shashina nakule har da hadawa da security key

Wata number glo naga ankira ni dashi na duba agogo Dan ganin lokaci al'adata Indai goma tayi kashe wayata nikeyi Nace ko wanene km na daure na Daga tare da sallama maganar farko naga ne mamallakin murya yace shine Dan wulakanci kikayi wannan shigar, km don baki da kunya kikazo har gaban inna ko,kin manta bake kadai bace a gidan
Nace kai malam dakata min INA da ikon da zanyin Duk shigar dana gada ma, km ni Ke so agidana ka Ga ne ko?kai wani iri ne? A wayar ma ba za ka bar ni na huta ba ya CE nafisa bance karkiyi shigar dakikeso ba Amman wa ni kadai Nike bukata gani kawai ,bakin sa halin dakika jefa ni ba danaganki kafin yaci gaba na kashe tare da jifar da wayar kan kujera

Dr rashid anta boshi nafi ta kunnushi da yawa Sam ya kasa barci juyi kawai yakeyi akan gado  in Kuma yabita  dakin ta Ai rainashi zatayi km shi ya tabbata jarababbe dayake kiran ta dashi ganin tagama rikitashi Ga shi ya sake kiran number akashe . ya zuba tsaki yafi cikin buhu ,kwana biyun da suka kasance tare ba karamin tsaya mishi rai yayi ba ,kwana tare da mace ko da baayi komai ba yana da dadi, yanzu jinshi yake yi kmr  wanda Ke kwance a wani gari daban



Muje zuwa

Mmn sudais

KAUNACE SILAWhere stories live. Discover now