CHAPTER THREE:The drivers

121 2 0
                                    

                  NOT EDITED
    

Kasancewar daddy ba mazauni bane kullum Yana kan tafiye tafiye kasashe da dama harkar business dinsa.
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒
Dawowarsa kenan daga Lagos wajen wata seminar dinsa,wani yaron sa dayasa yake spying akaina yakira sa, "Bayan binciken Dana yi nagano cewa zubaida ba ta tsayawa lesson wajen party take zuwa ita da wani saurayi......
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍈
Alhaji da ransa yagama baci yace ok nagode zan yi maganin problem din,don wani zafi ne yataso Masa a kirji sae yanzu ne yake danasanin Kai zubaida America,ba abinda wannan karatu yajawo masu sae maseefa,bayan yayi wanka ya ci abincine ya nemi driver dinsa yakaishi makarantar su zubaida, bayan yar tattaunawa dasukayi da head teacher din school din ne daddy yadawo gida,
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍈🍈🍈🍈
Da dare yakirani parlournsa,kamar abun arziki nazauna kasa, tambayata yafara ina nake zuwa bayan closing hours na school,gabana ne yasoma faduwa nasoma inda inda"ba....ba ko ina Daddy" be sake cemin komae ba yace na tafi dakina,Wanda d sauri na tashi nayi dakin inaji a jikina kamar nasake fitsari don tsoro,
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒
Kasancewar week end ne yasanya Daddy yanema min wani  da zae zama driverna Kuma ya dinga kaini duk inda yakamata naje, sosae daddy ya gindaya min sharudda masu zafi zafi,
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒
Introducing Dina aka yi ga mutumin saedae kallo daya namasa naji ba Wanda na tsana irin muhd driver na, bandae ce komae ba ranar haka nawuni ina kunci, sugari kuwa na Sha takai kara uku saboda bacin rai,daddy yakara sakamin Ido sosae, haka mammy da Aneesha dako tari nayi sae ta nemi sanin baasi saboda tsabar saka Ido.
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒
Haka dae muhd driver ke kaini school, kullum shizae kaini yadawo Dani gida,islamiyya ma shi yake kaini,

nida Saleem kuwa babu yanda zaayi mu hadu Sam, ba irin kokarin Dabe yi ba naganin mun hadu musamman ni danayi wujiga wujiga kwana biyu bansha wiwi ba,banjin dadin jikina sam,gunda ma tabar nakan ce zan siya abu a shago na siya tabar batareda muhd yagani ba,

Watana biyu dashi Naga abin ya isheni,dole ma nasan yanda zanyi na kori muhd,

Watarana mun taso daga school nake cema sa yauwa muhd kozaka Dan biya Dani gidan wata kawata zan amshi sakone,

Batareda tunanin komae ba zuciyar sa daya ya ce to, gidan gaba nashiga tukuna abin yabashi mamaki don tunda nake dashi ban taba shiga gidan gaba ba,Amma sanin halina na rashin mutumci ya sa yaja bakinsa ya tsuke, saeda muka dinga tafiya da nikaina bansan inda muke shiga ba nuna Masa wrong hanya kawae nake sannan muka zo wata unguwa me shiru tsit bakajin motsin komae sae tsuntsaye da karnika,nace yauwa tsaya Nan muhd munzo.

Batareda tunanin kome ba ya tsaya,dialling number din Daddy nayi na fashe da kuka tareda
Da fadin: daddy katayamakeni ka taymaki rayuwata muhd ne yakawo ni wani waje Yana kokarin raping Dina dakyar na kwace kaina,kuka nake raerawa kamar gaske, yayinda hankalin daddy yakai kololuwa wajen tashi, hello zubaida kinsan unguwar dakuke kuwa? Sign board din unguwar na kalla nafada Masa ,
 
    Tsammanin mamakin da muhd ya shiga yasa yakasa ce min komae, saeda yayi shiru ba tsawon minti 5 zufa na keto Masa sannan yace, "Dan Allah zubaida kiji tsoron Allah kada ki ravani da halalina,wlh da aikin Nan na dogara kirufamin asiri ki tausaya ma rayuwata,ko kallon sa banyi ba nacigaba da kakalo kukana,muna cikin haka dady ya samemu,tareda yansanda biyu  hankalinsa a tashe beyi wata wata ba yadauke muhd da Mari ,shikuma jikinsa na rawa Yana karkarwa Yana fadin "wlh Alhaji sharri takemin wlh.....daddy ya katseshi cikin fada "arrest dis bastard please! Tareda rungumoni nikuma sae shesheka nake,har mukaje gida matsar kwalla kawae nake.

Koda daddy yaba mammy labarin ita dae ba kamawa tayi ba tadae yi shiru ne kawae Don maganar tata ba amfani zatayi ba,.

Haka muhd driver ya yi kwana uku wajen yansanda kamin daddy yasa su sake shi.

A DALILIN WANIWhere stories live. Discover now