CHAPTER ONE:UNVEIL SECRET

226 15 0
                                    

Alhamdulilah,here we re again, nagode ma Allah daya bani ikon sake zuwa maku da wani sabon labarin,wannan labarin kirkirarren labari ne,banyi yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, ina fatan darasin dake cikin labarin zaayi aiki dashi, kumma Allah ya yafe Mana kuskuren

Ban yarda a canza min labari ko a siyarmin dashi ta hanyar yin document ko wata hanyar ba,duk Wanda ya canza min labari shida ubangijinsa,da fatan zaa kiyaye....
damukayi a cikinsa........kubiyoni.....

               ADALILIN WANI

               NA UMMU ZAYD

Ohhhhh, where should I start then?

Sunana zubaidat Ali koki and these is my story.........

Hayakine kawae ke tashi cikin toilet din, Wanda lokaci kankani na cika toilet din da hayakin tabar da nake ta zuga ina cikin bath tub hankalina kwance, wani irin nishadi tabar Aspen din danake Mata zukar ban mamaki take hayfamin, I was so lost cikin nishadin danakeji, batareda tunanin wani zai iya kamani a cikin gidan namu ba.

Karar bude kofar toilet din ce ta hayfar min dawani irin faduwar gaba saboda abinda nasani shine na rufe kofar dakin nawa, "how comes, how is that possible?" Tambayar danake ma kaina kenan,saboda iya sanina na rufe kofar dakina.
Dasauri na yarda Karan tabar  dake hannuna tareda tashi a matukar gigice cikeda tsoro da fargaba.

Aneesha ce tsaye cikin haddaden toilet din , tayi folding arms dinta tareda zuba min manyan idanuwanta,dake zubar da hawayen bakin cikin halin data tsinceni a ciki, omg! kallona takeyi nakedly tareda tattaro miyan bakinta, "put on your towel, u look naked, dasauri na rarumo towel Dina dake kusa da inda nake tsaye na Sanya shi a jikina na rufe tsiraici na.

Kunya ce ta matukar kamani duk da nasan Banda isashiyar kunyar Amma yau nakai peak din jinta.

Juyawa tayi zata fita daga bayin tana me zubar da hawaye, Wanda cikeda sassarfa na kamo hannunta narike tam.

"Please please! sister Aneesha na tuba kada ki fadawa mammy ki rufamin asiri, pardon me for these, wlh am trying all my possible best to change please", rokonta nacigaba dayi cikeda tashin hankali saboda duk cikin gidan mu ba Wanda nake Jin tsoro kamar mammy, duk iskanci na da rashin kunyata ina Jin tsoronta matukar gaske.

Zama tayi bakin gadon tare da rike haba da hannu biyu Wanda hakan datayi ba karamin Kara min tashin hankali yayi ba.

"Please my lily say something.....katseni tayi dawata irin tsawa" shut off zubaida!, so Ashe mu muna ganin kindan Fara canza hali bamusan akwae abinda kikeyi da yafi Muni acikin bad habbits dinki ba,u're an idiot!

Nidae shiru nayi batareda nasami bakin Bata amsa ba don ko ita datake the most senior sister na bana raga Mata, Amma don rufin asirina yasanya na ja bakina nayi shiru.

Saeda tagama zageni sannan, nacigaba da Bata hakuri kada ta fada ma mamy harda yan guntayen hawayena, dkayar ta amince bazata fada ba indae har zan canza hali indaena Shan sigarin,

Dasauri na amince nadaena, sannnan tacigaba" kada ki ga wae kamar zan rufa maki asirine don wannan abin ba abin a boye bane dole ko anaso ko baaso a dauki mataki, zubaida ke fa macece uwar wasu yaran yazaki ba ma diyanki Tarbiyya alahalin ke kin kasa natsuwa kizama mutuniyar kirki,sallah zubaida sae an yi dagaske kikeyi, u're now 18years Amma munanan halinki sunfi karfinki.

Munje da mammy asibiti da safen Nan and she was diagnosed with hypertension,Wanda am very sure saboda bakin cikin ki tasameshi, Inna fada Mata halin Dana sameki you will kill her zubaida, Wanda nasan Baki da asara kekam tunda Baki da kirki....

Jikina ne yayi matukar sanyi Jin mammy Bata da lafiya,

Kallon Aneesha nayi nace"am sorry Lily, I will try all my possible best to change and becomes a better somebody,

A DALILIN WANIWhere stories live. Discover now