Chapter 1

277 24 15
                                        

Assalamualaikum
This is our first novel, so please bear with me da duk errors din da nayi but I will try my best to to make every chapter a memorable one ☝️

😍Matar Fu'ad 😍

bismillahir rahamani raheem

🌺🌺🌺🌺

Zaune yake akan wata kujera idanuwan sa a rufe suke amma daga ganinsa kasan ransa a bacce yake saboda sai huce yake kamar wani zaki, amma duk da ransa a bace yake hakan bai hana fito da kyansa sa ba. Fari ne tas sosai kamar ka taba shi jini ya fito, bakinsa dan karami pink lips ne hanccinsa kam kamar ka taba ya balle saboda tsananin tsininsa yana da gira amma ba wani sosai bah eyelashes dinsa suna da tsawo gasu baki kirin yana da tsawo amma madaidaici sajen shi da gemunsa sun kwanta sosai gasu baki kirin kamar wanda aka samawa attachment da saure aka bude kofa aka shigo dakin wani saurayine kyakkyawa sosai ya shigo amma bai kai wancen kyau ba shima ransa a bacce cikin nutsuwa ya fara magana da na zaunan "haba fu'ad yanzu kai aganinka abun da kayi ya dace "magana yaci gaba da yi amma har na wajen 20minutes wanda aka kira da fu'ad ko motsawa baiba bare yayi magana wanda yake magana kam sanda ya gaji ya zauna dan yasan ko zae mutu ba zae kula sa ba .ko da ya zauna magana yaci gaba da yi ringing tune din wakar sucker ta jonas brothers na fara ji juye-juye na farayi dan inji inda wakar ke ringing ga mamakina na jiyosa a apple watch ⌚️ din fu'ad dake hannu shi na dama abin da ya kara dauremin kae shine shine sanda ta zama 9 missed sannan yakai hannun sa cikin aljuhunsa ya dauko wayar sa ipone x-max a hankali ya bude sexy eyes dinsa wanda ya sake fito da aynayin kyausa da sauri ya karasa bude su don ganin sunan dake jiki ya daga wayar a hankali ya fara magana kamar mai koyan magana "hello mum daga dayan bangaren wata mata tayi magana cikin damuwa "Babana kana inane? Sanda ya kalli dake gefensa sannan yace "at my diamond 💎 castle" ok katabbatar kaci abinci,ok no p ding! Ya kashe wayar fu'ad najeeb ya kira sa,juyowa yayi yana kallonsa please fu'ad kadan rege wanan zucigar taka wlh ba inda zata kai ka me yarinyar nan tayi maka kawae dan tace tana sonka ,kana nufin it's a sin to fall in love 😍 with u da dan tace tana sonka zakayi mata irin haka,toh wlh kabi duniya a hankali dan nasan watan wata rana kaema sae ka samu mae wulakantaka kamar yanda kke gasa wasu,ta tozartaka kamar yadda kak.."Enough!!najeeb da sauri najeeb yyi shiru bae karasa maganar da yakeyi ba saboda tsawar da fu'ad ya daka masa,kke maganar yaudara da tozarci da mutunci duk matan da nake ma haka akwae wadda nace inaso agabanka suke zuwa suna cewa suna sona and I always reply that bana sonsu amma suke cigaba da takura min da suna sona Is it my fault! Da kke maganar abun da na yima Natty bae dacce ba har agaban mom dinta nace bana sonta amma taki ta kyaleni what the hell do you want me to do for Allah's najeeb ok na san baka san meya hadani da ita ba tun farko, last night she called me that wae yaune birthday inta. Yau tun 2 o'clock nakae mata gift din iPhone-x da perfumes da EarPods 🎧 nayi wishing dinta na wuce office to what's there da zata bini har office tana gayamun how she loves me I told her nagode ta tafi gida after some hours na fito I thought ta tafi ashe she is satanic cause ina fitowa ta rungumeni mae kakeso nayi if not na kuya mata hankali amma dai ka san hakan bae dace ba ko ok najeeb what the hell do you want me to do shikenan fu'ad abar maganar kwai. Jingina bayan sa yayi a bayan wata kujera yana tunanin wae nan da one month zai koma Nigeria 🇳🇬 saboda tun last year ya gama karatun sa shi da najeeb and they are now qualified doctors. Tashi yayi ya shiga toilet ya sakar ma kansa shower 🚿 bayan ya fito yasa wata cotton pique polo T shirt da fresh couture windsor pants da sneakers na kam panin Nike sannan yayi wankan turare a jikinsa sanda ya fito ya tarar da najeeb ya fita kitchen ya wuce ya hada coffe ya zauna yana sha.

Kindly vote and comment 👍🏼

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
‭+2340806 320 9132‬
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

MATAR FU'ADStories to obsess over. Discover now