We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.

💗SAFEEYARH💗

493 33 3
                                        


💞💞Տɑƒҽҽվɑrh💞💞
Dedicated to sophie G
01

Tafe nake ina bin koina da kallo kamar wata yar kauye,duk inda nabi sai mutane su bini da kallo "kamar kuda da kashi",,

Oni asu banga abin kallo a jikina bah kodai dan kayana sunyi mugun dauda ne? Kamar yar me mai kuli Kokuma dai dan takalmana sun lashe kamar "duwawun zanin mahaukaciya🙊"

Shiyasa ake cewa duniya juyi juyi,wata rana dadi wata rana rashinta....😢

Ina zuwa wurin kwanan layin mu, sai ga wasu yara da gudu suna fada da abinci su uku-biyu sa'anin juna ne daya karami,wanna ya dibah ya watsa wa dan uwanshi. Acikin raina nace masu abu da abunsu "wasu suna nema wasu suna wulakantawa"

Nakai kofar gidamu inata zulimin shiga ciki saboda dadewar danayi wurin kallon mutane da motoci,gashi tunda ake sallar azahar aka aikini nasan yanzu uku zata iya bugawa, wayyoo nasan kashina ya bushe me rabani da mommy sai Allah, domin daga gidanmu zuwa wurin dan buda babu wani nisan azo agani,na lahira saiya fini jin dadi😭

Ke bakar shegiya daga ina kike ?
Kinayi da ido kamar sabuwar karuwa mommy ce take wanna maganar

Badake nake bah sai nayi kuli-kulin kubra dake ko ?

Mommy daga wurin me kayan miya nake, dana je bayanan shine na tsaya jiranshi ...ina magana ina bata fuska dan karta dakeni

Nifa kinsan ko ubanki be isa ya hanani abinda nayi niya bah bale ke me baki kamar tsohon pit,ga shege wari da kike yi..
Yaushe rabonki da wanka ?

Hummmm..m Mommy Allah inayi sau biyu a rana,amma fa da ruwa kawai nakeyi 😳 nace jikina na rawa

Msstwww common keep quite jhoor, a garin ubanki haka ake wanka ? no wonder kike warin maza,...
ki tashi ki wanke min lettuce da tomatoes ki yanka min ina jiraki ,saura idan na wuce ki zageni da wakar danginku....tace tare da wucewa kamar *kaza Queen*😂

Hahahaha sai shegen sonyin turanci amma fah ko pigin bata iya bah,ga shegen son kwaliya kamar *yar bori*😂 nace a fili ina dariya sosai

Ganni inuwa nayi a kaina,wanda yayi sanadiyar bugun zuciyata..kashina ya daskare yau😭😭

sha'awa ibraheem💝

💗SAFEEYARH💗Stories to obsess over. Discover now