"ATIKA, tabbas Rayuwa batada tabbas, hknan tabbas d'uniya ba gurin binne sirri bane, illah iyaka k'ibarwa cikinki, lahira koh wajen tonon asirice," duk abunda ka boye "will be revealed"
Nidai Humairah kasake nayi don inci ribar zance",
Raihance taci gaba da magana can naga ta tashi tsaye," ta kuma tsugunna, gaban dayar tace SU'AIDA," tabbas namiji y'anunamun h'  alinshi, na D' an Adam, inda na    mai'  dashi uba ya maidani marainiyar karfi da yaji, "
Hawaye naga suk'e zuba acikin idanunta, f'uskarta tayi jajir, "dayake farar fatace," kamar balarabiya",.

"Tabbas tabani tausayi d'  ukda zanso jin, labarinta," Tabbas dagani kawayene sosai,  hada sunansu, sukayi yabada (RAS,) Wato RAIHAN, ATIKA, SU'AIDA.
Atika tace, inajin ke labarin gajerene RAIHAN, amma ni inaganin, labarina yafi na k'owa muni,
Sbd namiji yamun lahanin, da har inkoma ga Allah baxan tab'a k'  allon, wani da namiji, a'matsayin, Dana dauk' a adaba.......?
Toh nidai abun sai bani mamaki yakeyi, wato dukansu, victim din maxa ne ????? Tambayar Dana bige dayiwa kaina KENAN.

"Har SU'AIDA tafara magana i'tama, hmmm inajin duk' nak'u nafilane, ak'an nawa, Wanda, ayanzu banida sauran farincik' i, sannan in'zan shekara dubu abunda nasara baya baxan samuba", sai hawaye nidai damai karatu nasan mun kagu dajin labarin su RAS, badan komaiba said'on sanin wacce labarinta tafi muni.....


©Love you ol
[12/11/2016, 5:41 AM] Ashadiyya: .°.°.°.°.°.°.
.°.°.°.°.°.°.
    °.°.°.°.°
     2⃣0⃣1⃣7⃣
    .°.°.°.°.
.°°.°.°.°.°.
.°.°.°.°.°.°.
🏀🏀 *NAMIJIN KENAN*!!!

        _*Written by Humairah B Melody👄*_

         *Dedicated to my lovely BAE😘*

_________________
_____

0⃣3⃣

  "Sunyi shuru nad'an lok'aci, daga bisani, naga duk sunyi dariya, alamun, sunb'arwa Allah k'omai," "Atika ce, tace, zanso k'owacce tabada labarinta, k' oda hak'an yana nufin ciye shek'arane gaba daya'
   "Inajin hak'a, na mik'e tsam, na nufi inda suk'e, nayi musu sallama suk'a amsa, da fara'arsu. Nace sunana Humairah," Sannu fah, k'ema k'inzo shak'atawa ne? Da dariya na nace' k'warai amma tawa shak'   atawar ta bud'e Idone da sanin halayyan Dan Adam.

"Dafatan zak'  u k'arbeni a mat'sayin k'  awarki, Aminiya? nak'  ara da cewa, nimak'oh zanso jin kad'an daga cik'  in labarink' u, k'ozan iya    Isar da sak' onk'u, izuwaga k'unnuwan, yan uwa na fad'  in duniya, Sbd ni nak'asance marubuciyar littafin, soyayya, ne D' ana halin damuk'e cik'i a duniya, na bak'in cik'i kona farin cik"i.",

" K'allon juna suk'eyi, da mamak'i, ya'akai kikaji, discussion dinmu? Hmmm nace, shiyasa nace muku, ina nazarin, rayuwar Dan Adam da "abunda yak'e faruwa don samun wasu sak'onni don in isarda labari mai taba zuciya, kohna soyayya," k' uma tabbas daganink' u, k'unyi jarumta," wajen d'auk'ar k'addarar data risk'ek'u.

", Raihan tace,    K'warai "Humairah" kinyi gask'iya, dole a halinda muk'e cik'i, adinga Isar da sak'onni, ta hanyar siyasa, nishadi da fadakarwa, SU'AIDA tace, tabbas maganarki, hk tak'e, sbd dayawa wasu na canza banzayen dabi'arsu daga wajen marubuta su k'oma matan kwarai, Atika itama ta k'  ara da cewa, bama mata kad'aiba, k'i'n manta yanzu maxama suna k'aranta, irin wayannan littafan, na tak'adda dana social media?????

Tabbas hk yak'e wayar daya daga cik'insu ce, tayi k'ara, tak'en , wak'an nata "Namiji, k'anin ajali", cikin zumudi tadauk'a, tace, mummy kardai kicemum, harkun dawo??? Banji abunda ak'ace ba naga tayi t'salle, tace OK am coming my regards to them.

",Nanfa wayar su, tad'inga k'   ara suna dauk' a, cemun suk'ayi, Humairah, kiyi hkr zuwa lokacin dazamu sak'e haduwa, saimu cigaba da topic of discussion dinmu,
K'inga munada abunda zamu gabatar a gdan radio nida, Su'aida Atikace ke wannan maganar.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jan 04, 2017 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

NAMIJIN KENANWhere stories live. Discover now