hi!!!!! I'm back vote for your little sis please

1 2 0
                                    

Ranar Monday da asuba Ammi ta tatashemu nida auta muka shirya domin ranar zanfara xuwa makaranta,xumudi nake sosai domin ayadda nafiskanceni inason karatu ,auta tasa uniform dinta Wanda yakasance black and white ,skirt din black sai Riga white da ratsin da Baki da daga Saman sai hijabin Mai shape din V shima daya kasance black ,kayan School din sun matukar tafiya Dani,abaya nasa brown Medan rantsin milk aciki naduba takalmin da Ammi tasiyomin nasamu milk colour da yar Jakata karama itama milk,nadan shada powder da kwalli,muka sauka kasa mukayi breakfast,Ammi da rokamu har parking space Tanama Allah yatsare and as usual Saida ta rungume kowanne cikinmu ta manna mana kiss agoshi,nanmafah gurin hawa Moto Saida akayi ta,auta batason hawa gaba Nima haka yaya Sameer yace wlh Bamu isaba bazai mu maidashi driver ba,saini naci girma nahau gaba muka wuce,mudanyi tafiya Kafin mufaka awata tamfatsetsiyar 🏫 school,Inda Naga arubuta NIGERIAN TURKISH da manyan Baki school yayi matukar tsaruwa colour black and white ne dashi ,fadar irin tsarin da school din yayi bata lokacine domin yayi matukar kyau,yayi balain burgeni,haka nasaki Baki ina Kare ma KO ina kallo ,Rufa bakin yayi Samer yacedani hakan bakaramin kunya yasaniba ,auta muka sauke Sannan mukayi hiding xuwa part din principal,Yana parking yace fito ahankali da fito inata Kare ma School din kallo ,aibanga komaiba sai mukaje office din pc harda ac na Sannan part part ne GA kujera apart din farko shine kamar waiting room Inda muka Samu wata yare da wani Dan wando nidai nace tirr a zuciyata ,suka exchanging greetings da yaya Sameer nagaidata tamin shiru domin nidai banjin turanci nasan ina iya karantawa kuma Ina Dan Gane wani Abun Amma gsky kam banji,mudan Jira for some couples of minute Kafin akiramu wani daki Wanda yayi matukar kyau da tsaruwa,muna Shiga suka gaisa da yayar Sameer kamar ma sunsan juna,cousin sister na  kawo she's from Morocco I thought you already discussed everything with my Ammi,yeah principal yafada ya fakada murmushinsa,we have to test her first in order to see the class that will suit her principal yafada Yana Gyara farin medicated class din dake fuskaraa, what's your name principal yatambaya Yana kallona, Suhailat nace dasayin murya cikin faraa yace don't be afraid of me ok nagyada Kai duk bawani fahimtar meyace nayiba ,how old is she?yatambaya na referring wa yaya Sameer she's 15years,ok principal yafada na Gyara glass

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Mar 21 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Incomplete Love Story(Waceceni)Where stories live. Discover now