Thriller 📢

134 4 1
                                    

Tabbas na daɗe da hasaso wannan labarin a cikin zuciyata, saboda ya zarce wata biyar ina bincike a kansa, inada yaƙinin zakuji daɗinsa fiye da tunani sannan wannan tafiyar ta daban ce, inhar kina tare da mom Islam tabbas zaki nishaɗantu sannan kuma akwai faɗakarwa, tare da sassanyar soyayya mai tsayawa a zuciya, uwa uba taraiya hhh kardai in cikaku da labari ku kasance dani, saboda nakusa sakin ƙayataccen labarin nawa wanda kuka ji sunansa tun kafin zuwansa NISAN KIWO.

Littafin ya ƙunshi Safarar ƴan mata
Safarar mugayen ƙwayoyi

Shin kun taɓa jin wacce bata samu aihuwa ba da aurenta take zuwa wani can a waje yayi mata ciki ɗan ya zamo mallakin mijinta, shin kuna ganin a gaba babu ƙura...

Yarinyace ƴar kimanin shekaru 25, ta aihu lafiya, ana wanke yaro mahaifiyarta ta ɗaukeshi ta miƙawa wata kirista bayan su iyayen yaron musulmai ne, shin ya kuke ganin rayuwarsa zata kasance?

Ya kasance mugu mai mummunan hali, yakan fito a kamanni kusan goma duk akan cikar burinsa, shin wane buri zai cika...?

Comments ɗinku shizai tabbatar min da kuna tare dani

Amsarku tana cikin littafin NISAN KIWO, hh wlhi wannan littafin na dabanne, 08141799224
Whatsapp only masu buƙatar shiga group kuyimin ma

Amsarku tana cikin littafin NISAN KIWO, hh wlhi wannan littafin na dabanne, 08141799224Whatsapp only masu buƙatar shiga group kuyimin ma

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

gana Whatsapp

NISAN KIWOWhere stories live. Discover now