page three & four

48 3 0
                                    

🍂🍂 *FARAR MACE...*🍂🍂
              *Sabon Taku*

*Oum Sumayya*
    BabybintuuY

Wannan littafin na  kud'i ne akan farashi me sauk'i 500 via 4210014214 lawal shamsiyya eco bank sai atura shaidar biya ta 07017296839 masu tura kati mtn ko airtel numbobi kawai bana son vtu zasu tura ta 07017296839 idan baki/ka shirya ba please tsaya kashirya karmu b'ata ma juna lokaci sannan dan Allah banda kira only WhatsApp!

*PAGE THREE AND FOUR*

.Afusace yace "Said again!"
Kallon shi tayi dakyau tana  basarwa ganin yanda yake huci tace "ba buk'atar na  maimaita tunda nasan kaji koda shike nasan wannan bak'ar kake adana ma kanka hakan kuma yayi"
Wani irin hankad'ata yayi tafad'a saman gadon kafun ya wani pointing d'in ta da yatsa yace "you have to be careful akan abunda bakin ki yake fad'a" yana fad'in haka yasauka akan gadon yafad'a toilet yawani bugo k'ofar da mugun k'arfi,
Da wata uwar harara tabishi kamun taja tsaki tasauka agadon tewol d'in data yar tad'aura tana  wani yatsina fuska tajanyo hand bag d'in ta kamun takoma bakin gadon tad'auko wayarta k'irar Samsung danne danne tafara na wasu y'an mintuna  kafun takara wayar akunnen ta da alama kira tayi ring d'aya biyu uku tad'an kalli k'ofar bayin saita ce "Aunty babu wani cigaba fa mutumin nan yanda kika san waliyyi har tsirara nake agaban shi amma ko alamun wata sha'awa bana gani atattare dashi at the end ma yanxu yace kano zamu taho shirin mu na gaf da lalacewa wallaho kaina nikam ya kulle"
D'an jim tayi saikuma tace "tom shikenan Aunty zanyi duk me yiwwuwa domin yau itace dama ta tak'arshe idan ta  kubce dukkanin shirin mu yalalace"
Shiru tasake yi for some minutes kamun tace "yes that's the solution thank you so much saikin jini"
Kashe wayar tayi tana gyara d'aurin tewol d'in cikin nazari saikuma  tasaki wani irin shu'umin murmushi tamik'e dasauri wardrobe tabud'e tad'auki wata gown tazura batare datasa bra ba rigar royal blue ce tayi matuk'ar amsar fatar jikinta gashi roba  ce ta matuk'ar bin jikinta siiririn mayafi tad'auka tayafa kamun tajuya da niyyar barin room d'in taganshi abayan ta yayi folding hannayen shi yana kallon ta  da alama yajima  awajen ayamutse ta kalleshi tarab'a shi zata wuce yawani ruk'o kafad'an ta da tattausan palm d'in shi murya can k'asa kamar wanda akaima dole yaayi maganar yace "ina zaki"
D'an duban shi tayi tana d'an turo baki cike da shagwab'a tace "wajen da zan samu natsuwa mana tunda kai baka buk'atata"
Hanci yad'an lakace mata kamun yace "Koya zan ganar dake bazaki gane ba narasa yanda akai kike nema ki lalace Halisa bakya son muyi tsaftataccen aure ne?"
Akaikace takalla shi kamun ta kauda kaii cikin takaici tace "idan kajure ni bazan iyaba koko ni dutse ce dazan kwana da gwarzon namiji ingarma kamar ka amma na kauda kai? Yes da ba  haka nake ba amma cikin kwanaki uku nacanza saboda kaine kafara kwad'aitar min da  son kasancewa dakai ko cemaka akayi bani da isashshen lafiya ne just once zamuyi abunnan aure zamuyi babu wanda zai gane daga ni sai kai fa please kaima nasan kana buk'ata dan  Allah"Afusace yad'aga hannun shi daga jikinta kafun yajuya mata baya yana d'an tatttauna lips d'in shi batare da yace mata komai ba yazauna yana dafe kanshi kusan mintuna biyu yaji k'arar k'ofa alamun tafuta tabbas yana son Halisa kuma kwarai yanajin matsananciyar sha'awarta komai nata yamishi saboda kasancewar ta *FARR MACE* amma kuma shiba mazina ci bane hasali ma bai tab'a aikata dukkanin abunda ake tunanin yanayi ba shi kanshi yana mamakin yanda ko yaushe sha'awar shi zata tashi amma dayaje ga mace sai bananar shi ta kwanta yarasa dalili yaga likitoci ak'asa mabanbanta amma amsa d'aya ce lafiyar shi k'alau wannan dalilin ne yasa yake tsoron yin aure saboda shiga hakk'in matar shi sai gashi kwatsam Halisa tashigo rayuwar shi irin macen daya jima yan mafarkin samu *FARAR MACE* me class coca cola shape tabbas Halisa takaii mace tako ina bata da makusa da ita yashirya rayuwa da ita yatsara komai nashi kwatsam kuma sai k'addara tajuyo kanshi lokaci d'aya komai yab'aci wata zazzafar iska yafurzar kamun ahankali yasilale yakwanta cike da kewar Ammin shi.

***

Koda ta koma gida gaba d'aya barci ya k'aurace ma idanun ta tausayin Junaiha ne gaba  d'aya ya addabe ta tabbas idan tabar wannan auren taci amanar Falmata shin dawani ido zata kalleta aranar dasuka had'u taci amanar ta kenan dole tayi duk me yiwwuwa na ganin ta kwatar ma Junaiha y'an cin ta dole tasan yanda zatai awannan karon ko ita ko *MODIBBO FAMILIES*  cikin biyu dole ayi d'aya siririn numfashi taja kamun tamik'e tashiga bedroom kayan jikinta tarage tafad'a wanka cike da tunanin mafita da tunanin ta inda zata fara domin tasan tako ina sunfita k'arfi amma kuma bazata yarda da wannan nukufurcin ba.

FARAR MACE SABON TAKUWhere stories live. Discover now