He is a lawyer ,sunan sa in aka kira gudu ake Yi kowa fatansa yarsa tayi aure a cikin wannan family duk sanda Kiran sunansa ta tabbata akan guje sa
He grew up being in the shadow , who is ur mother ban Santa ba ,who is your father he is in prison meh sunan ka
MUHAMMAD BELLO ALI ARABO
Muhammad bello Ali arabo the son of a murder ,a rapist and a theift shine matsayin ka
Dan shara diyata zata aura ko Dan barawo .
Meh yasa so Keh zama laifi why is loving a a crime
Nafi son namiji Wanda yake da kwarjini baya daukan raini Wanda zai sa min shakku a ransa Wanda tsayuwarsa zaisa naji ni a cikin rudunar sojoji
Bana yafiya komai aka min ka rubuta ka ajiye sai na dau fansa
Yah Allah Mai na aikata musu suke min kwatan karfi meh yasa hassada ya cinye zuciya da meh zan kira su kishiyan waje ko Kuma Yan uwana.
Kai waye neh Da ba zaka yafe mata meh kake takama dashi who the hell are you ,dat woman gave up everything for you Kai Dabba ne Wanda baya tantance fari Da Baki Wanda baya bincike kamin ya dau hukuncin
U don't have any right ke ba komai ba kowa bace ni in Nan Zara ce Mai yakice ni sai ya shirya da takobinsa da kyau
Papa I hate you I wish u were dead
She x not my aunty she x my stepmom and bana sonta
*Best student of the year 1978 in law goes to please a round of applause for maryamah Ali arabo ,cikin farin ciki ta karbi award* .
* An daura auren maryamah da Ali arabo *
* It such a great moment to see my wife maryamah with joy today , congratulation maryamah may this be the beginning of us*.
* Hasken farin wata na cikin abun da nafi so Yana haskaka dare kamar yanda kika haskaka rayuwata *
*Komai ya faru maryamah ki sani Ina sonki , Ina kaunar ki zan Kuma Goya Miki baya with all I have to achieve ur career ko da Hakan zai kunatata min har karshen rayuwata *.
- Congratulations my love u won the case ....*
* He looks like you ah,ah Dakai yake kama kaga idonku Abu daya ya dauko pata na ya dauko hatta yatsun kafan ka to show u how much you love Mee ,I love you Maryamah Ali Nima Ina sonka sir Ali sani arabo *
*I didn't ,i swear ban aikata haka maryamah Ali ki yarda da ni Ina sonki Ina kaunar ki Babu ya da za ayi na ci amanar ki Ina sonki maryamah Ali *
Till we meet at court .
He x a killer ,a murder ,a rapist and a theift objection my lord.if dix x wat is going to make u happy and at ease as I promise maryamah Ali Ina sonki har karshen rayuwata I killed halimah, I murder halima and stole govt fund ..........inalilahi
According to sharia u are sentenced 45 years in prison with hard labour .
Wannan ne ranar karshen haduwan mu I am living with my son maryamah pls I didn't do it I didn't kill her ........tafiya tayi batare da ta juyo .
Kin tarwatsa rayuwar Dana kin ruguza komai kije Zaki gani ga dan naki Shima abun da kika aikatawa mahaifinsa sai ya ninka Miki u destroyed my son's life bana yafe Miki maryamah Ali .
My people are you ready?????
Your comment determine if or if not the book would work or not .
You can't afford to miss this Mee sef anything I read am I would be like Ina zanga marabuciyar Nan oh my God here I am fati namz omoo u can't afford to be left out .
