Hashim zaro Ido yayi yace "Gidan su Safiyya fa kace? Wai kana nufin kai ma na maka rakiya ni Kuma in zauna ina kallon ku?"
"To me aciki? After all ai Asiyah na gidan"
"Kana magana kamar baka San me ke tafiya ba,Aunty Baraka fa na nan, idan ta ganni da Asiya to plan d'in mu ya lalace"

Yesmin Tace "Ai mummy Baraka tayi tafiya bata Nan"
Hashim da Farees a tare sukace "Haba dai?"
Yar karamar Dariya tayi tace "Allah kuwa"
Gani sukayi Hashim ga mike ya nufi inda sukayi parking motar su, Faisal yace "Au na d'auka baka son zuwa ne?"
"Waigowa yayi  yace,inji wa ai Wallahi da hakuri kawaii na fiku"
Yana maganar Yana tafiya,Yana Shiga motar ya sa Mata key yana yiwa Mai gadi horn tun Kan ya Isa gate d'in.

Farees ganin Hashim zai iya tafiya ya barshi yayi saurin Shiga motar Shima, Yesmin da Faisal dariya sukayi suka Fara hirar su irin ta masoya kana ganin su kasan masoyan Nan na matukar son junan su.

Zaro waya yayi ya Kira Asiyah tana picking yace "Nayi fushi"
"Yi hakuri rankashidad'e laifin me nayi?"
"Au Baki ma sani?"
"Gaskiya ban sani ba, Dan Allah me nayi?"

"Ashe mummy Bata gari Kuma baki fad'a min ba?"
"Wace Mummyn?"
"Mummy Baraka Mana"
"Oh Anya kuwa tana Nan fa,wa ya fad'a maka bata gari?"
"Daga majiya Mai Karfi"
"To ni Wallahi ban sani ba, Amma bari na tambayi Safiyya"

Katse wayar tayi bata d'au lokaci ba ta kirasa tace "gaskiya ne bata Nan"
Murmushi yayi yace "okay gamu Nan zuwa"
" Kai dawa?"
" Ni da farees zai Zo ganin Safiyya"
" Okay sai kunzo,kamar kasan dama nayi kewar ka"
"Baki kaini ba tun fa da aka sallameni a asibiti ban sake ganin ki ba, yanzu kimanin wata d'aya Kenan"
Murmushi kawaii tayi Tace "Sai kunzo"
Ya amsa da "Okay" ya katse wayar.

Komawa d'akin Safiyya tayie ta Sanar da ita cewar suna zuwa ai kuwa da Rawar jiki ta Fara Shiri, bayan sun iso a tsakar gidan suka zauna suna Shan hirar su duk a tare, sun dad'e suna hirar har Saida Faisal ya Kira farees a waya akan ya gama su yake jira.

Farees yace "Nifa ban gaji da kallon gimbiyar tawa ba Kai har ka gaji?"
Tsaki yayi ya kashe wayar, shi ko farees dariya ya Shiga yi, Hashim yace "Kai da fai....."
Kan ya karasa maganar Sai Kiran Faisal ya shigo wayar Hashim yana picking yace "Zaku dawo Nan ne ko na tafi?"

"Gamu Nan"
Bai ce komai ba ya katse wayar, Hashim yace "Dad'i na da Faisal saurin Hawa yake"
Farees yace "Ni ai Dad'i nake ji in yi ta kunna shi"
Tab'e baki Hashim yayi yace " Kunfi kusa" had'e da mikewa yace "Mu zamu tafi" duk su hud'un suka nufi inda sukayi parking.

"Asiya ke Wace irin shashace,baki da hankali ne kina ganin mutane na magana kizo ki Samu a gaba kina kallon" Safiyya ke wannan maganar a tsawace, cikin rashin fahimta duk su ukun suke kallon ta, sunkuyar da kanta kasa tayi cikin rad'a Tace "Mummy ce ta shigo Kar ku bari ta gane"

Sannan ta sake d'aga murya Tace "Sweetheart Dan Allah ka fad'a wa yarinyar nan cewa baka sonta yanzu Ni kake so,Kuma wurina kazo ba gunta ba."

Gyaran murya yayi yace "My dear karki damu da duk wani abunda zatace Ni ke nake so Kuma ke zan aura,to me na tada hankalin?"

"Ai gani take kamar na mata snatching ne"
Asiyah kirkiran Kuka tayi Tace "Hashim Kar kamin haka, Wallahi na idan na rasa ka zan iya mutuwa"

"To ki mutu Mana, Ni ina ruwana?" Ya Maida kallon sa ga Faisal yace "Abokina Shiga mu tafi" anan ne ya hango Baraka tana tsaye tana kallon su, kirkirerren Murmushi yayi yace "Ah Mummy kece?"

Tauna cingam take tana tafiya irin ta Yan duniya, wani matsassen wando ta saka baki irin rober jeans d'in Nan, sannan tasa body Hug Fari tayi rolling da farin gyale,doguwar takallmi tasa Mai tsini baki, sannan ta rataya bakar jaka irin side back d'in Nan,wani irin kallo take musu Mai Kama da Kun Raina min hankali Hashim ne yayi saurin fad'in "Mummy Ina wuni?"
Harararsa tayi kana Tace "Lafiya" farees ma ya gaida Shima Saida ya samu rabon kana ta amsa.

A tsawace Tace "Ke Asiyah"
A d'an razane Asiya Tace "Na am mummy"

Hannu ta sa ta wanka mata Mari, Hashim ji yayi kamar ya daka tsalle ya Rama mata,waigowa tayi ta kalle sa yayi sauri kauda kansa Murmushi tayi irin na keta Tace "Yau baza ka karb'a Mata ba Kenan?"
Murmushi yayi yace "A a mummy Ni a wa ke da Yar ki"
Tace "Good" Maida kallon ta tayi ga Asiya Tace "Ki wuce d'akina kije kiyi kneel down"
" Kneel down" Hashim ne yace hakan shi duk a ganin sa zancen zuci yayi baisan ya fito ba, Baraka tace "Eh kneel down ko kana da jaa akai ne?"
Hashim kallon ta kawaii yake don ya rasa amsar ma da zai bata farees ne yayi saurin fad'in "mummy nine nayi magana bashi ba,gani nayi Asiyah ta girma da kneel down"

"Toh sarkin gane ne to ni hakan yamin Kai zaka fad'a min abinda zanyi a gidana?"
"a a Mummy kiyi hakuri"
A tsawace Tace "Baza ki wuce ba"
Cikin sauri ta shige cikin gida, Tace wa Safiyya "Ke Kuma idan kin Gama in jiran ki a ciki" tayi wucewar ta.

Hashim yace "Je ki kanwata zamuyi magana a waya mu zamu tafi"
Ta amsa da "Toh"
Farees yace "zan Kira ki in na Isa gida"
Tace "Sai na jika."

Sai da suka bar harabar gidan ta juya ta shige gida, Mai tsaye d'akin Baraka ta shiga, Baraka na ganin ta  Tace "jeki d'akin ki ina zuwa"
Fita kawaii tayi ba tare da tace mata kala ba.

Baraka wanka ta shiga, bayan ta gama ta fito da towel a d'aure a kirjin ta, kusa da in da Asiya tayi kneel down da zauna ta d'auki wannan ta shafa ta d'auki wanchan ta shafa, tana ta kai kawo a gaban Asiyah.

Asiyah Nan da Nan ta fara Jin jira na d'aukan ta, Baraka na ganin Hakan ta tashi ta sa wa kofar d'akin ta key, Asiyah jikinta ya fara 'bari Baraka kuwa towel d'in ta zare a jikinta ta zauna tsirara haihuwar uwar ta,tana Kama dukiyar fulanin ta Tana Wasa dashi had'e da lashe baki.

Asiyah wani irin Nishi ta Fara saukewa, wani irin kuka tasa Baraka Murmushi tayi a zuciyar ta Tace "Lallai turaren Nan na aiki"

Riko hannun Asiyah tayi ta fara zare mata kayan jikinta, har ta cire mata su tass, Baraka na ganin  kirjin Asiyah ya bayyana ta kuma rikicewa, Asiyah kasa motsi tayi sai yanda Baraka tayi da ita,kwantar da ita tayi Tana mata wassani da taimakon turaren da ke jikin Baraka Asiyah ta fara Maida mata da martani.

Wa iya zubillah,ya Allah ka tsare my daga sharrin mutane irin Baraka ( Amiin thumma Amin)
💦💦💦💦💦💦💦💦
Please Comment and Vote
Milhat ce
Yar Terawa

MATAR UBA 2021(A TRUE LIFE STORY OF ASIYAH)Where stories live. Discover now