Kauna Stories

39 Stories

BAHAGUWAR SOYAYYA by Naseeb01
BAHAGUWAR SOYAYYAעל ידי Naseeb Auwal
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
Ko da so by AeshaKabir
Ko da soעל ידי D.o.s.t.i✨
Rayuwar auren su abar kwatance ce. Soyayyar da sukewa junan su, mai girma ce. Tarbiyyar da sukayi wa yaransu mai kyau ce. Komai na Mukhtar da Hafsah abun burgewa ne. Sai...
GENERAL NASEER  ZAKI (Book 1) by Azizat_Hamza
GENERAL NASEER ZAKI (Book 1)על ידי Azizat Hamza
When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkar...
Tsohuwar Soyayya by Azizat_Hamza
Tsohuwar Soyayyaעל ידי Azizat Hamza
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
הושלם
YADDA NA KE SO by Dijen-sy
YADDA NA KE SOעל ידי khadija ado ahmad
YADDA NA KE SO burin Ummi ta auri mijin novel ,Mai arziki ba ta son talauci ya rayuwa zata juyawa mata a sanda ta rasa gatan mahaifiya ta tsunduma cikin rayuwar aure da...
DR NAMEER by Zaynabyusuuf
DR NAMEERעל ידי Zaynabyusuuf
A captivating story of romance,betrayal,passion,Guilt,heartbreak,love and mystery.
TAFIYAR MU (Completed) by suwaibamuhammad36
TAFIYAR MU (Completed)על ידי suwaibamuhammad36
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burge...
הושלם
SIRRIN ZUCI by Nana_haleema
SIRRIN ZUCIעל ידי Haleematou Khabir
Ba wai dan baya sonta ba, a'a sai dan saboda tsananin ƙaunar da yake mata hakan yasa shi sadaukar da soyayyar da yake mata ga wanda zuciyarsa take ganin ba shine ya dace...
EMAAN by Zaynabyusuuf
EMAANעל ידי Zaynabyusuuf
delve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from start to finish and every other emotion.
הושלם
FATU A BIRNI (Complete) by suwaibamuhammad36
FATU A BIRNI (Complete)על ידי suwaibamuhammad36
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'...
NUR_AL_HAYAT by _jeeddahjao_
NUR_AL_HAYATעל ידי Hauwa Jao
It is said that everything is fair in love and war, Follow the love story of Rayhaan, a young adult full of Adventure, dreamz and ambitions as he comes across an ambitio...
Tarayyar Jini by buqmaniac
Tarayyar Jiniעל ידי buqmaniac
Tun haduwar su ta farko bai manta ta ba don haka bai daina neman ta ba amma shin a ina zai ganta bayan ko fuskarta bai gani ba balle ya san sunan ta. Hasalima babu wani...
Fakkriya  by UmairaMustei
Fakkriya על ידי Maman zhara
Labari ne da ya kunshi soyyaya,hakuri,huri ya dakuma auran hadi kubiyoni domin jin wanan lbr
IZAYAR RAYUWA  by Matarrasheed
IZAYAR RAYUWA על ידי Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji
Fitar min daga gida, karuwar banza karuwar wofi, saida kika gama yawon gantalin da tambaɗar taki zaki dawo mana gida? Babanta ne ya fito "barni da ita na kashe ta...
NA TAKO by AyshaGaladima666
NA TAKOעל ידי AyshaGaladima666
A wonderful love story, labarin wata yarinya 'yar talakawa wadda take TAKO sa'a a rayuwarta inda take taka matsayin da Bata taba mafarkin takawa ba
BAHAMAGE by MSKutama87
BAHAMAGEעל ידי Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
rayuwar sa ta yarinta ya kare ta cikin hamaganci amma a yarintar sa ilimi ya ratsa shi sai ya samu fifiko tsakanin sa'annin sa saboda ilimin sa tun yana dan yaro yake...
MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
MADUBIN SIHIRIעל ידי Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin bok...