Alajabi Verhalen

Verfijnen met tag:

8 Verhalen

♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA)  door realhajarayusuf
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA) door realhajarayusuf
DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.
NA TAKO door AyshaGaladima666
NA TAKOdoor AyshaGaladima666
A wonderful love story, labarin wata yarinya 'yar talakawa wadda take TAKO sa'a a rayuwarta inda take taka matsayin da Bata taba mafarkin takawa ba
WATA UNGUWA door Ruky_i_lawal
WATA UNGUWAdoor Rukayya Ibrahim Lawal
labarin kwamacalar dake afkuwa a wata hargitsattsiyar unguwa, akwai al'ajabi a labarin.
KUNDIN AJALI door MSKutama87
KUNDIN AJALIdoor Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
Labari ne akan wani Littafi wanda duk wanda ya samu damar mallakar sa zai juya duniya kuma ya zamo gagarabadau . amma sai dai dauko Littafin daidai yake da tunkarar Kof...
RAYUWAR INDO AISHA CIGABAN LITTAFIN INDO AISHA door ummuhfadima111
RAYUWAR INDO AISHA CIGABAN LITTAFI...door Nafisat Aliyu Funtua
Ina fatan masoyana na wattpad baku manta da labarin Indon Baffah ba? Labarin Indo Aisha labarine me matuƙar taɓa zuciya ga nishaɗi ga ban tausayi ga zazzafar soyayya duk...
IZAYYAH (Return) door Mumseeyama
IZAYYAH (Return)door Hafsat A Garkuwa
Labari ne mai cike da tsantsar ƙiyayya...
Gimbiya Na'im door AkeemJeunsoke
Gimbiya Na'imdoor kareemah Abdulhamid
labarin gidan sarauta me ban al'ajabi da kitimur'mura Wanda 'yamacece amma za'a raineta amatsayin danamiji kubiyo ni don jin yadda zata kaya
zaman gidanmu door teamchausanovels
zaman gidanmudoor
love tausayi