- TAFIYAR MU (Completed) Complete
- Reads 7,931
- Votes 571
- Parts 20
- Time 4h 40m
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya? - Tsohuwar Soyayya Complete
- Reads 410
- Votes 54
- Parts 13
- Time 1h 53m
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's... - DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA) Complete
- Reads 5,304
- Votes 200
- Parts 25
- Time 7h 11m
labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar adadi rana d'aya lokaci d'aya kiyaiyar ta rikice ta koma tsintsar soyayya ba tare da sun fargaba. - RIBAR UWA Ongoing
- Reads 1,466
- Votes 124
- Parts 15
- Time 3h 32m
Labarin Innayi da 'ya'yanta. - MATAN?? KO MAZAN??? Complete
- Reads 46,350
- Votes 1,919
- Parts 45
- Time 11h 22m
Labarine kan matsalolin da ake samu agidajen aure daga bangaren Matan dakuma Mazan. Series ne dazan dinga kawo muku duk ranan ASABAR DA LAHADI - KOWA YA GA ZABUWA... Complete
- Reads 12,707
- Votes 950
- Parts 47
- Time 9h 29m
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari. - YARDA DA KAI (Compltd✔) Complete
- Reads 79,856
- Votes 2,337
- Parts 12
- Time 2h 39m
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya. - ABINDA KA SHUKA(COMPLETED) Ongoing
- Reads 93,811
- Votes 7,925
- Parts 52
- Time 3h 21m
The story of love❤️and how it never dies no matter how the situation is💞kubiyoni - ƳAR DAMFARA Ongoing
- Reads 195
- Votes 3
- Parts 7
- Time 1h 17m
wihuhu 🤸🤸, what came upon your mind seeing this name?! well, I and you know it will be so so so...I can't say!. Just stay tuned and don't miss😍 - HAWA DA GANGARA Complete
- Reads 622
- Votes 37
- Parts 15
- Time 2h 43m
Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar. - GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye} Complete
- Reads 1,353
- Votes 92
- Parts 15
- Time 2h 56m
LABARI NE AKAN YARCE DUNIYA TA LALACE, RASHIN TSORON ALLAH YAYI K'ARAN CI, ILLAR DAKE TATTARE GA YARAN DA BA ADAMU DA SANIN INDA SUKE ZUWA BA. JAN HANKALI GA IYAYE MASU TABI'AR BARIN 'YA'YA SAKA KA MUSAMMAN MA 'YA'YA MAZA SAI KAJI ANCE AI BA MATA BANE BA SU. TARE DA TINATARWA, ZABURARWA GA 'YAN MATA DA IYAYE, KAR KUBARI AYI BABUKU, DOMIN KO AKWAI K'ARUWA CIKIN SA SOSAI SOSAI. GYARA KAYAN KA... {K'alubale gareku iyaye} - MR and MRS MAIDOKI Ongoing
- Reads 846
- Votes 24
- Parts 8
- Time 1h 37m
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, shi ma kuma Adam yana ganin kamar akwai yiwuwar TOGETHER FOREVER fa a mafarki ne ba a gaskiya ba. Sai dai yayinda su ka yanke hukuncin rabuwa da junansu, iyayensu sun yi biris da wannan zance. Ko Adam da Bie za su yarda da zaman sulhu na wata 6 da iyayensu suka sa su na dole? Anya abin da bai gyaru ba a shekaru goma zai iya gyaruwa a watanni shida? Ku biyo alƙalamin Azizat domin samun labarin Mr and Mrs MAIDOKI. Na muku alƙawarin wannan labarin daban ya ke. It's going to be a BLAST. Kada ku bari a baku labari - ITA CE ZUCIYATA Ongoing
- Reads 6,986
- Votes 190
- Parts 11
- Time 1h 46m
labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina zai ganta ba, kar dai na cika ku da surutu ku bibiyi labarin dan jin yadda zata kaya a cikin wannan littafi mai suna ITA CE ZUCIYATA, daga ji kunsan akwai zazzafar soyayya, MASOYANA NA HAKIƘA KU HANZARTA NUNA MIN KAUNA TA HANYAR SIYAN WNN BUK DIN NAWA AKAN FARASHI MAI SAUKI #200 NGD - AMJAD Ongoing
- Reads 3,029
- Votes 232
- Parts 18
- Time 2h 10m
AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa? Ku biyoni cikin littafina mai suna AMJAD. Yana tattare da soyayya, matsalolin rayuwa, mugunta, garkuwa da mutane, mugun hali kimiya da fasaha da dai sauransu. - BAHAGUWAR SOYAYYA Ongoing
- Reads 1,266
- Votes 112
- Parts 23
- Time 2h 3m
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗaya sashen ba... Bahagon so fa...? Biyo mu don jin labarin wasu matasa da iyayensu suka ginasu akan soyayyar junansu, har ginin ya so ya wuce gona da iri, sai dai kash a mahangar kowannensu ɗan'uwansa yana tafiyar da rayuwa ne akan bahaguwar hanyar da ba zata ɓulle ba, rayuwar matasan ta bi cikin sarƙaƙiya wadda ta gangara cikin rayuwar Jami'a... Za su bijirewa iyayensu, ko kuwa za su bijirewa soyayyar da take zuciyarsu wadda tun kafin su san kansu aka dasa musu ita a zuƙatansu? Tabbas labarin yana tafe tare da bugun zuciyar mai karatu, kuma mai karatu zai zama cikin shauƙi da son jin abin da zai faru cikin kowanne shafi... Idan ka fara sai ka tiƙe don tunanin abin da zai je ya dawo na labarin zai ta bibiyarka.
You are seeing 15 of 192 results