Select All
  • RASHIN ADALCI
    47 2 6

    Labarine na wata yarinya mai suna Husba da suka hadu a group na whatsapp saboda kyakykyawar alakar da suka kullah har ya kai kowa yasan kowa ana haduwa by face a gaisa zumunci mai karfi ya kullu a tsakaninsu amma daga karshe saboda wani karamin kuskure da ta aikata suka yi mata rashin adalci saboda wata manufa ta su.