IHSAN

By YoungNovelist4

32.4K 990 5

ROMANTIC LOVE STORY,IS ALL ABOUT AN ORPHAN WHO SUFFERED ALOT FROM HER STEP MUM,BUT LATER HAVE A BETTER LIFE W... More

Part 1/25
Part 26
Part 36
Part 37
Part 38
Part 39
Part 40
Part 41/42
part 43/44
Part 45
Part 46/47
Part 48/49/50
Part 51
Part 52
Part 53/54
55/56
57/58
59/60
61/62
63
part 64
Part 65
Part 66
Part 67
Part 68
Part 69
Part 70
Part 71
Part 72
Part 73
Part 74
Part 75
Part 76
Part 77
Part 78
Part 79
Part 80
Part 81
Part 82
Part 84
Part 85
Part 86
Part 87
Part 88
part 89

Part 83

571 19 0
By YoungNovelist4

❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By✍
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen,
We write assidiously percieven no pain,
Sooo magical.
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to
Herpserh Taheer.
(Really Appreciate ur effort).Wannna page d'in nakine kiyi yadda kikeso dashi.

I love u fans to death I can slap soja 4 case.

8⃣3⃣
Da sauri dukansu suka k'araso  gadon,a hankali tace".....Yaya Fahad mutuwa zanyi da sauri Fahad ya r'ike hannunta yace".... No sis bazaki mutuba takai dubanta ga Deen tace"... Kadaina kuka addu'a zakamin yace".... Insha Allah zaki tashi da k'afafunki."

Zatayi magana tayi shiru sanadiyyar Nak'uda daya zo mata gadan-gadan,wata doctor ce ta duba tace".... Ku fita haihuwa ce tazo mata."

Haka suka  fita suna waiwayenta,Taimako suka fara bata nan tafara Labour baji ba gani.

Cikin sa'a tayi wani dogon nishi ai kuwa saiga yarinya ta fad'o,Wani azabar tasake ji  nanma ansha fama tukun yarinya mace tasake  fad'o wa,Ana ukun ne dataji azabar tayi yawa saitace ak'ira mata Dee.

Suna waje aka masa alama dayazo da fargaba yashiga d'akin ko kula da yaran da'aka Haifa beyiba ya yaje gunta ya tsuguna,Hannunsa ta kama tana hawaye tace".... Ni nagaji wlhh bazan iyaba tun....bata k'arasaba tarik'e hannunsa gagam tana hawaye tace".... Allah ya'isa tsakanina dakai bazan yafemakaba kuma.....bata k'arasaba tayi wani ihu tare da furta innalillahi tayi nishi saiga yaro ya fad'o tare da mabiya."(Su IHSAN anji jiki)

Kabbara Doctors d'in sukayi tare da tattara y'ay'an guri daya,itakuma aka fara bata kulawa saboda taji jiki ga ko motsin kirki batayi.

Deen kuwa ko y'ay'an be kallaba yana kan IHSAN wacce takejin kamar anciremata wani dutse ne,A hankali yakai bakinsa kan goshinta ya sumbata tare da Mata sannu.

Yace".... Am grateful to Allah,Allah yamiki Albarka no words can express d love I have for u,u gave me everything in lyf I love u."

Idanuwanta ta lumshe tana sakin ajiyar zuciya,Aranta tace".. Bazata sake haihuwa ba."

Kukan jariranne yadawo dashi hayyacinsa wata nurse ce ta miko masa su daya Bayan d'aya,Karbarsu yayi yamusu Hud'uba tare da rad'a musu suna.

Tashi yayi yaje yak'irasu Fahad,Da Murmushi ya iso garesu tun kafin yayi magana Angel da Fatima suka hangi ana fito da IHSAN zuwa d'akin Hutu ga yara a hannun nurse's.

Bayan ankaita d'akinne suka tambaya ko zasu'iya shiga ganinta akace musu eh amma banda surutu, Ad'akin suka yadda Deen kusa da IHSAN wacce ke baccin wahala.

Babies d'in suka d'auka masha Allah namijin sak babanshi amma idonsa na uwarsane,Matan kuma sak mamarsu Amma sunfita haske idanuwansu kuma sak irin na dadynsu.

Angel tace"... Wow  Bro they all inherit your eyes wow o cute,Fatima tace"....Masha Allah our Babies are Wonderful Sis taiya haihuwa."

Hishma ne yak'ira gida ya sanar ,haba murna kamar zata kashe su mama,sukace gasunan zuwa.

Su Angel kuwa Saida suka gama shirmensu tukun suka mik'awa su Fahad,Fahad Yace"... Guy gaskiya sister ta'iya haihuwa Masha Allah Allah ya rayamana dukansu suka amsa da Ameen."

Mik'awa Deen sukayi ya karb'esu d'aya bayan d'aya ya ajiyesu   a kusa da IHSAN tukun yafara d'aukarsu Yana kallo,Tabbas matan kamar mamarsu ce  komai eyes da skin colour ne ya bambanta  aransa yana mai kissima yadda zai kula da yaransa sa Precious Wife d'insa.

Haka suka zauna a asibitin sunata d'aukar yaran,saida likitar tace"....Kar ana yawan jagwal gwalasu tukun suka hak'ura,k'iran sallar azahar da'akayine yasa mazan tashi suka nufi masallaci matan kuma sukayi tasu aciki.

Suna idarwa su Mama na sallama, suka gaidasu suka musu yamai jiki.

Da mamaki mama tace"... Ah Ah  ashe baita kad'ai ta haihu a d'akin ba ina nata d'an ko y'ar?

Angel tac"... Mama duka natane jikokin kune y'an uku ta haifa,  Kabbara su Mama suka saka  umminsu Hishma tace".... Ikon Allah Allah ya raya ya k'ara karfinjiki oh ni Hafsa yarinyar kinyi kok'ari haihuwar fari ga k'ank'ancin shekaru Allah yak'ara lafiya daga ke har yaran duka suna amsa da Ameen."

Murna gun Mummynsu Deen ba'a magana sai Murmushi take yau taga jinin Deen harda kyautar y'an uku Allah na godemaka.

Yaran suka d'auka suna Masha Allah don yaran akwai kyau ga shiga rai, sukayi Allah ya raya.

Kafartace tafara motsi Fatima tayi saurin zuwa bakin gadon tace"... Sis kintashi mekikeso inake miki ciwo?,su Mama duk suka zo bak'in gadon suna mata sannu,Amsawa tayi a hankali saboda Alhamduliilah yanzu ta danji saukin jikinnata."

Suna haka su Deen suka shigo idonshi akanta yana mata kallon so da k'auna dakingamamin komai,gaida su Mama sukayi   Suka musu yamai jiki da  barka.

Bakin gadon yazo ko kunyarsu Mama baijiba ya zauna tare da  riko hannunta,Fuska ta d'aure tare da kawar da kanta  daga kallonshi.

Murmushi yayi tare da rankwafawa yadda itak'adai zatajishi yace".... Dan Allah kiyi hakuri wlh badon wani Abu na b'oyemikiba saboda karki shiga cikin damuwa sai isa,tace"... Ai dabaka fad'aminba ai gashi nasha wahala yace".... Naji nak'arbi laifina amin afuwa."

K'in kallonshi tayi Angel tace"... Amana afuwa muma munsani amma bazamu iya fad'aba saboda lafiyarji,Mama tace".....Oh daman bayanmu itama wacce ke d'auke da abun ba'asanar mataba lalle kun isa."

Duka suka had'a baki gun bata hakuri tukun ta hak'ura,Mama tace".....Y'ata sakko kici abinci kinji tafad'a tare da Had'a mata Shayi mai kauri da dankali."

Saida tasha tak'oshi sannan tayi wanka da ruwan d'umi saboda hospital ne,kafin tafito Har anyiwa yaran wanka Ansamusu Pink kaya iri daya harda namijin amma nasa na maza an nad'e su da White showel wow Fans Yaran Masha Allah kamar yaran larabawa.

Haka y'an uwa da abokan arziki suka dinga zuwa suna gaidata anata saka ma yaran albarka kuma duk Wanda yazo sai yaji sha'awar yaran,Bayan y'an barka sun lafa ne su Mama suka koma gida don likitan yabasu  tabbacin komai lafiya za'a iya basu sallama gobe,Don haka aka watse akabarshi da Wifey d'insa.
K'ofar yasama key yace"....Mah Lovely Wife wit My lovely Babies Allah ya k'ara lafiya kik'ara haifomin Wasu yara masu kyau kamarki,ido ta zaro tace".... Wa badaniba nikam bazan sake haihuwa ba."

Yace".... Yauwa Baby d'azu harda jamin Allah ya'isa ko,hannu tasa ya rufe fuskarta tace"....Ai ba a hayyacina nayiba Kuma am sorry,Kiss yakaimata a goshi yace".... Wasa nakemiki ai nasan bada gan-gan kika zageniba Kuma ai kinyi k'okari Nagode da kyautar Babies dakika bani Allah ya raya manasu cikin koshin lafiya da hanya madedeciya Amin suka amsa."
⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
Washe gari da yamma aka sallamesu mota biyu ce tazo d'aukarsu gaba d'aya,Deen ne da Angel agaban motar Sai Ihsan da Mumymsu Hishma a baya ita tana rik'e da d'aya Mum kuma tana rik'eda Biyun.

D'aya motar kuma Habibty ce da Mumynsu Fahad da Su Fatima,Fahad da Hisham suna gaba.

Hanyar gidansa ya d'auka Mum tace".... Kai Zahraddeen Gida Zaka kaimu fa,Sarai yasan hakan zata faru don yaji suna maganar."

Badon ransa ya soba ya wuce gidansu,suna isa duka suka d'unguma zuwa cikin parlourn, D'akinsa dayake gidan suka nufa dasu Hishma ita kuma d'akinsu itama suka nufa itada su Angel.

Mummynsu Hisham ce ta shigo d'akin tare da wucewa band'aki don anyanke shawarar ita zatana yimata wanka,tana fitowa ta umurci Ihsan datazo  amata wanka bayan angamane taji jikinta ya mata dad'i sosai nan danan  bacci yayi awon gaba da'ita.

Tana baccinta hankali kwance aka ajiyemata babies d'inta agabanta su Angel kuma suka koma d'akin Habibty.

Cikin bacci taji kukan yara da sauri ta tashi ta rasa mezata musu,tana shirin fitowa ne Mama tayi sallama ta shigo Deen nabayanta.

Mama tace"....meyasamesu suke kuka?tace".... Ina bacci naji kukansu  Mama tace"..... Ki basu susha tunda baki basuba sai madara da'ake basu Inyaso insunsha sai a  kad'a musu madara tafada tare da d'aura mata namijin akan cinya."

Rasa yadda zatayi Feeding d'insa tayi saboda  bata tab'a ganiba kuma batada k'anwa,Ganin hakane yasa mama nunamata yadda zatayi k'arba yaron yayi yafara tsotsa Ido ta rintse tare da cireshi.

Mama tace".... Sannu Daughter kidaure ze daina ,haka ta daure tabasu sannan aka kad'a musu madara suna gama sha suka koma bacci.

Mama tafita Deen yace".... Baby yanzu anan zaki zauna kibarni nikad'ai acan, Kallonsa take da oily brown eyes d'inta tace".... Ai su mama sunrigada sun zartar da magana kuma ta zauna,yace".... Nikam kice zaki koma can inyaso ana zuwa miki wankan."

Tace".... Nikam badaniba sede inkaine zakaje ,yace".... Ai zanje nace injiki tace".... Ni wlh banceba.yace".... Zanje gida nadawo bye,kiss tamasa blowing ya kama yamata sallama ya fita.

Tnx fans.

Share plsz.

I hope dis page wash away ur yesterday's sorrow .

Royal Blood Typing.
[2/9, 11:19 PM] Khadeejaht hydar Novelis

Continue Reading

You'll Also Like

2M 111K 96
Daksh singh chauhan - the crowned prince and future king of Jodhpur is a multi billionaire and the CEO of Ratore group. He is highly honored and resp...
1.2M 65.6K 59
𝐒𝐜𝐞𝐧𝐭 𝐨𝐟 𝐋𝐨𝐯𝐞〢𝐁𝐲 𝐥𝐨𝐯𝐞 𝐭𝐡𝐞 𝐬𝐞𝐫𝐢𝐞𝐬 〈𝐛𝐨𝐨𝐤 1〉 𝑶𝒑𝒑𝒐𝒔𝒊𝒕𝒆𝒔 𝒂𝒓𝒆 𝒇𝒂𝒕𝒆𝒅 𝒕𝒐 𝒂𝒕𝒕𝒓𝒂𝒄𝒕 ✰|| 𝑺𝒕𝒆𝒍𝒍𝒂 𝑴�...
943 100 29
YADDA NA KE SO burin Ummi ta auri mijin novel ,Mai arziki ba ta son talauci ya rayuwa zata juyawa mata a sanda ta rasa gatan mahaifiya ta tsunduma ci...