IHSAN

Galing kay YoungNovelist4

32.4K 990 5

ROMANTIC LOVE STORY,IS ALL ABOUT AN ORPHAN WHO SUFFERED ALOT FROM HER STEP MUM,BUT LATER HAVE A BETTER LIFE W... Higit pa

Part 1/25
Part 26
Part 36
Part 37
Part 38
Part 39
Part 40
Part 41/42
part 43/44
Part 45
Part 46/47
Part 48/49/50
Part 51
Part 52
Part 53/54
55/56
57/58
59/60
61/62
63
part 64
Part 65
Part 66
Part 67
Part 68
Part 69
Part 70
Part 71
Part 72
Part 73
Part 74
Part 75
Part 76
Part 77
Part 78
Part 79
Part 80
Part 81
Part 83
Part 84
Part 85
Part 86
Part 87
Part 88
part 89

Part 82

604 16 0
Galing kay YoungNovelist4

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic,Love, Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By✍
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist).

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen,
We write assidiously percieven no pain,
Sooo magical.
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to u
Àbbakar💕💕👑👑👑.

8⃣2⃣
Haka suka kwana tana jikinsa,da asuba suka tashi sukayi salla suka koma bacci bayan sun gama azkar Wanda yakasance musu jiki.

Tana kwance ajikinsa as usual saboda Sam yanzu inba ajikinsa ba bata bacci,Hannunta ya kama yace".....Wifey tace"....uhm yace"....U didn't give me morning kiss ba yau.

Tace".... Uhm bakai bane baka siyamin ice cream ba jiya,yace".... To zan siyamiki guda  shida yau tace".... Are u serious Tnx Habibi tare da kai masa kiss baki daman abinda takeso kenan daga nan ya zarce.

Saida komai ya lafa sannan sukayi wanka  suka kwanta,basu tashiba sai k'arfe goma shima bugun k'ofa ne ya tashesu.

Tashi yayi don ganin wake knocking ita kuma tashige bathroom donyin wanka,Hisham ne d'auke da basket a hannunsa yace"....Gashi Ku karya duk yau gidan ba lafiya fa.

Deen yace"... Subhanallah meyafaru yace"... Wlhh Fatima ciwon ciki take itama Angel haka amma dasauki akan na Ihsan tunda gashi ta dafa abinci.

Deen yace"...to Allah yabasu lafiya yace"... Guy akwai albishiri fa amma sai mun had'u dukanmu yace".... Ohk see u later.

Komawa yayi yasameta harta shirya cikin wata Riga iyakacinta gwuiwa,ta tufke gashinta da ribbon  ga cikinta karami ya fito.

Fuska yayi yace".... Meyasa baki jiraniba?, tace".... Zafi nakeji wlhh yace"... Ohk bara na fito.

Kafin ya fito harta gyara d'akin tasaka turaren wuta ta fito masa da kaya  ta feshe da turare,yana fitowa tazo don tayashi shafa mai yace"..... No Wifey yizamanki na hutarki.

Bayan sunci abincine sukayi b'angaren Hishma   acan suka tadda Angel da Fahad, bayan sun gaisane matan suka shiga ciki suka barsu a parlour.

Hisham yace"..... Bro fad'amana na kag'u naji me zakace Wlhh,da Murmushi yace".....Akbishirunku,goro inji Fahad Deen yace".... Ihsan y'an uku take d'auke dashi. "

A tare sukace what!!!!!kai ya gyada musu don su tabbatar,Fahad yace".... Allahu akbar  Y'an uku gun yarinyar nan ba Abu mai sauk'i bane amma Musata a add'ua Allah  raba lafiya,Hishma yace"... Ta sanine?Yace"... A'a bata saniba bana son tasani ma wlhh don bakuji yadda  mukayi a asibiti ba nan ya fad'a musu ganin datayiwa scan d'in."

Hisham yace".... Kada Wanda ya fad'a mata saboda inta sani zata tada hankalinta duka sukace to,Haka suka zauna a gida dayake weekend ne suna ta hira".

Sai Bayan sallar isha'i kowa ya koma b'angarensa,Fahad yace"... Baby kinsanme tace".... A'a yace"....Ihsan fa y'an uku take d'auke dashi,Zabura Angel tayi tace".... Masha Allah tana rawa kuma lokaci daya tayi sanyi tace ".... Baby kanaganin  zata iya kuwa basumata yawa ba?yace"... Kina mata  addu'a kinji,tace"...to zannayi.Thats My Baby.

Haka Hisham ya fad'awa Fatima itama tace"....Wlh na tausayamata haihuwar fari y'an uku toh Allah ya sauketa lafiya,yace"....Amin."

Suna zuwa b'angarensu Deen yace"..... Yace"..Wifey zansha Coffee tace"....to bara naje na had'a maka yace".... Let me escort you."

Haka ya zauna a table d'in dake kitchen d'in harta gama ta juye a flask suka fito,Yana sha tana zaune akan cinyarsa da sihar tsokana yace"... Wash Wifey Kinyi nauyi zaki karyani  ga k'aton cikinki."

Ai kamar jira take tasauk'a ajikinsa tafara bubbuga k'afa tana kukan shagwaba,Kallonta yake with adoration saboda a duniya yanason shagwabarta saida yagaji don kansa ya tashi don yaga alamar batada niyyar dainawa."

Hannunta ya rik'o yace".... No Wifey am kidding fa ai ke k'ara mace amma cikinki,tace".... Cikina me yace".... Yayi girma dayawa fa is 4 month amma kalli yadda yayi girma,Amma it fits u wlh kinyi kyau kuma bakiyi k'iba ba."

Da Murmushi tace"... Da gaske Hrt Melt?,yace'....Yes mah Queen tamasa peck tace"... Thank u Abu Raihan, wow what a nyc name I like it Ummu Raihan."

Kwanciya yayi akasan carpet d'in ita kuma tana jikinsa akwance tana zuba shagwaba,tace".... Abu Raihan ina ice cream d'in?tashi yayi don d'auko mata amma ringing d'in wayarsa ya katsesa."

Dubawa yayi yaga daga Hospital ne d'agawa yayi tare da sallama,Doctor Mujeeb ne yace"... Sir wannan matar fa ta gudu,yace"... What meyasa baku dakatar da'itaba yace"....Wlh munyi k'ok'arin yin hakan amma abin ya faskara."

Yace"... To shikenan ngd duk kulawar dayake nunawa inna saboda Ihsan ne inba hakaba dako kallonta bazeyiba,Ahankali tace"... Ta gudu ko to Allah ya tsare gaba."

Hannunta ya kama yace"...Kinga karkisa kanki cikin damuwa ko tunani as u know is not good for your condition ko kinason mu rasa Babynmu?,tace"... A'a yace"... Good Wifey zo in goyaki."

Haka rayuwa taci gaba datafiyar musu cikin kwanciyar hankali da Hadin_kai,Y'an ruwan Deen Suna sonta haka ma y'an uwanta abinde Masha Allah.

After 4 month
(Bayan wata hud'u)

Ihsan,Fatima da Angel ne zaune kowa da cikinsa agaba,Ihsan da robar icecraam,Angel da wani k'aton chocolate,Fatima kuma da Manya Manyan sweet a hannunta.

Duk cikinsu cikin Ihsna yafi girma Sam bata iya tab'uka komai har wanka ma yi mata Deen keyi,Abinci kuwa Angel ko Fatima keyi wani gamin kuma yaje restaurant ya siyo musu.

Fatima tace"... Oh Allah ka saukemu lfya duka sukace Amin,Deen ne ya shigo tare dasu Hisham.

Ahankali tace"....Sannunku da zuwa,K'arasowa gunta yayi yace"... Wifey ya jiki tace"... Da sauki dukansu kallonta suke cikeda tausayawa don ganin metake tare dashi amma bata saniba tsoronsu ranar haihuwa."

Yace".... Wifey mezakici tace".... Am filled up saide anjuma yace"... To zakiyi wanka tace".... A'a yanzu nayi aii."

Haka suka zauna dukansu sai bayan sallar isah'i suka koma bang'arensu,Ita kuma ha  rufe musu k'ofa don yanzu basa kwana a d'aki saboda Ihsan bataso duk ac  dake d'akin saitace zafi takeji.

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
Bayan wata daya da wasu kwanaki.

Zaune take ita kad'ai a parlour Deen na d'aki yana wani aiki,tun jiya takejin  ciwo amma tayi shiru.

Bayanta ne yahau mata ciwo da zafi,sakkowa tayi daga kan  kujerar tana k'ok'arin fad'uwa da sauri Deen Wanda fitowarshi kenan ya tareta tare da cewa meyafaru.

Rik'e hannunsa tayi tasaki kuka tace"... Bayan a cikina bata k'arasaba tayi wata k'ara tana mai zubda hawaye."

Gigicewa yayi da sauri ya k'ira su Hishma,Hankali a tashe  suka shigo ganin halinda take cikine yasasu d'aukarta sai Hospital.

Suna zuwa akayi emergency da'ita,Deen ne ya bisu labour room d'in yana mata sannu duk ya sukurkuce.

Sunfi awa Hudu bata haihu ba,Deen ne yafita don yanke shawarar yimata  operation.

Bayan sun shiga d'akin operation ne Ihsan ta rik'e hannunsa tana hawaye tace"....Dan .. .... ka yafemin duk abinda na maka,  ka rik'emin y'ay'ana amana kabasu tarishin rayuwata   suna min addu'a Ko zan samu rahamar ubangiji.

Yana hawaye yace".....Noo plss kidaina fadamin haka,Insha Allah zaki haihu lafiya ki reni y'ay'anki da hannuwanki suk'iraki da Ummansu."

Fita likitocin sukayi da Deen don fara aikinsu don sunga baida kwarin gwuiwar yin aikin,yana fita yayi gunsu Hisham,da sauri Ya  fad'a jikin Hisham yafara kuka.

Hak'uri suka bashi tare da basa tabbacin zata haihu lafiya,Suna tsaye sukaga wani likita ya fito da sauri suka k'arasa gunsa ganin yanayinsane yasa Deen shan gabansa yace"....Doctor what's going on how is my wife?"

Doctor d'in yace".... Am sorry to say ur wife is no more,wani k'ara Deen yasa tare da shiga d'akin da gudu su Hisham  ma suka rufa musu baya."

Yana shiga d'akin yayi inda take a kwance da gudu yafara girgizata yace"..... Noo Khadeeja don't leave me I need you in my life plss stay by my side ya  fad'a tare da sakin kuka kamar karamin yaro haka ma su Fatima da Angel Hishma da Fahad duk idansu yayi jazir don tashin hankali.

Angel ce tace".... She is moving,Her legs are shaking tafada tare da zuwa bakin gadon.

Forgive me fans.

I knw I made some of u to cry.But I will make u laff tomorrow.

Share.
Like
Vote.
Tnx All
[2/7, 8:26 PM] Khadeejaht hydar Novelist:

Ipagpatuloy ang Pagbabasa

Magugustuhan mo rin

18.1K 488 32
..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar muta...
10.8K 608 42
labari ne mai cike da cakwalkwalin cakwakiyoyi
3.6M 288K 96
RANKED #1 CUTE #1 COMEDY-ROMANCE #2 YOUNG ADULT #2 BOLLYWOOD #2 LOVE AT FIRST SIGHT #3 PASSION #7 COMEDY-DRAMA #9 LOVE P.S - Do let me know if you...
7.6K 310 36
labari mai matukar ban tausayi, son zuciya, soyaaya mai zafi da shiga rai, hadi da nadama.....