IHSAN

By YoungNovelist4

32.4K 990 5

ROMANTIC LOVE STORY,IS ALL ABOUT AN ORPHAN WHO SUFFERED ALOT FROM HER STEP MUM,BUT LATER HAVE A BETTER LIFE W... More

Part 1/25
Part 26
Part 36
Part 37
Part 38
Part 39
Part 40
Part 41/42
part 43/44
Part 45
Part 46/47
Part 48/49/50
Part 51
Part 52
Part 53/54
55/56
57/58
59/60
61/62
63
part 64
Part 65
Part 66
Part 67
Part 68
Part 69
Part 70
Part 71
Part 72
Part 73
Part 74
Part 75
Part 76
Part 77
Part 78
Part 79
Part 81
Part 82
Part 83
Part 84
Part 85
Part 86
Part 87
Part 88
part 89

Part 80

559 18 0
By YoungNovelist4

💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋🌟🌟💫💫

Written By✍
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

✍✍✍✍✍✍✍✍
PEN WRITER'S ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen,
We write assidiously percieven no pain,
Sooo magical.
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to.
Bro Naseer& Junaid ibrahim.Allah yabar k'auna❤❤❤❤

I pray 4 u all fans.

8⃣0⃣
To Inna de agurin mai bawa Flower ruwa  tasamu numbar Deen, saboda  ranar da tazo a gate suka had'u zai fita don haka bai san wani abu game da'ita ba shide a tunaninsa y'ar uwarsuce,to shine bayan ta baro gun boka ta dawo gidan taci sa'ar  samunshi   a bakin gate yana zaune shida baba mai gadi,to wani uziri ya shigar da mai gadin ciki to shine ta tambayesa, ya bata numbar batare da kowa ya sani ba saboda tace masa ita y'ar uwarsu ce.

To de kunji yadda akayi.

Da asuba  shiyafara tashi ya tsaya kallon cute face d'inta kallonshi yakai kan d'an k'arakin cikinta Wanda yafara fitowa,Band'aki ya shiga yayi alwala ya fito ya zauna bakin gadon.

Ahankali yake Shafa fuskanta  tare daja mata y'an yatsu,Idanuwanta ta bud'e a hankali  tare da sakar masa Murmushi maida mata martani yayi  tare da mik'a mata hannu.

Hannunta tabashi  ya tsayar da ita tare d'aukarta yayi band'aki,Alwala tayi yasake  d'aukarta yadawo da'ita d'akin.

Sallah sukayi sannan sukayi azkar,Juyowa tayi ta tsuguna gabanshi tace"....Good Morning Sweet,yace"... Morning Habibty,kintashi lafiya?lafiya,yace"... No morning kisses ne?Murmushi tayi tare da zama kan cinyarsa  ta d'aura  bakinta kan kumatunsa  tayi pecking d'insa,yace"....remain here yamata nuni da light pink lips d'insa."

Close ur eyes tukun,idonsa ya rufe sannan takai bakinta  kan nasa,deep kiss tamasa sannan tayi niyyar cire bakinta amma gagam ya rik'emata baki yaci gaba da kissing d'inta.

Ganin abinnasu bame k'arewa bane yasashi kwantar  da'ita  tare dafara romancing d'inta sosai take bashi had'in kai,sum sum nabarmusu d'akin kar idona ya....

Bayan wasu awanni  na koma d'akin don d'auko muku  rawaito,Kwance suke tana samansa suna maida numfashi,gashin  kanta yake shafawa yace".... Tnx  sweet love,tace".....Stop thanking me for my duty."

Yace"... U deserve it wifey,let's sleep kaji kasan da safe zamuje hospital,bacci suka koma cikeda farinciki."

Da safe bayan sun gama shirinsu yace".... Baby jeki cire kayannan sunmiki kyau dayawa,tace"... Haba Soul mate kai kullum inzamu fita saukasani canza kaya."

Yace"....ki cire hijab d'inma tana turo baki haka ta koma ta canza kaya da hijab har kasa,gani yayi kamar tafi d'azu kyau yace".....muje nazab'armiki."

Dak'yar yazab'ar mata wani pink gown da white hijab tsaki yaja  yace"...ki saka nikab muje haka badan tasoba taje tasaka nik'ab din suka nufi hospital d'in.

Plss manage.
Tauraruwace.
Royal Blood (jinin sarauta)👑👑👑

Share.
Like.
Vote.

Queen Deeja
[2/3, 10:57 PM] Khadeejaht hydar Novelist: ❤❤💋💋

Continue Reading

You'll Also Like

53.5K 1.9K 12
Just walk in and read, I promise u are going to be mesmerize with the emotional love story embedded in this novel.
2M 111K 96
Daksh singh chauhan - the crowned prince and future king of Jodhpur is a multi billionaire and the CEO of Ratore group. He is highly honored and resp...
10.8K 608 42
labari ne mai cike da cakwalkwalin cakwakiyoyi
18.1K 488 32
..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar muta...