NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLE...

De missxoxo00

39.6K 2K 27

Labarin sanyayyar tacacciyar soyayyar ruhi biyu.. Wanda akai wa auren dole da juna, Amman basu san da hakan b... Mais

EPI 1: THE BEGINING
EPI 2:
EPI: 3
4
EPI 5
EPI 6
Epi:7
Ep:8
Ep:9
Epi :10
Epi 11
Epi:12
Ep:13
Epi 14
Epi 16
Epi 17
Epi 18
Epi 19 (FINALE)

Epi 15

2K 104 0
De missxoxo00

•⭐•

Kodah NAUFAAL yai parking a parking lodge dake Nile university..lecture hall yanufa Yana tafe Yana duba agogon hannunsa yayi late sosai..cikin mintina kadan ya isa lecture hall din na Elizabeth Aden..da saurinsa yakarasa cikin class din yana neman waje xe xauna Wata murya ta tsayar dashi da alama malaminne. How dare you?! No excuses no nothing you just rush into the lecture hall..and at this hour?! Like seriously who are you mr man?! Se alokacin idon yammatan class din suka hau idonsa dama samarin ajin gaba daya su 20 ne a ajin.xokuga yammata yadda suka tsare shi da ido suna kallon THE CHARMING face nashi dayanayin dressing dinsa!

NAUFAAL yai murmushi Sannan ya isa gaban podium wajen malamin...Sannan yadan dukar da kansa kasa I'm sorry sir pls do forgive me Sannan yaciro school ID card dinsa yabawa malamin,malamin yakalla boldly anrubuta Muhammad Areef,llb professional law level 2, ahankali malamin yakalleshi so you are a direct entry student right ?! NAUFAAL yai nodding knsa..malamin yakada kafada no offense ..I'm barrister khaleel ,I'm the lecturer in charge of constitutional referendum and decrees , I have many rules and regulations one of which is strictly based on late coming to lectures I never tolerate that nonsense..Sannan yadanyi murmushi Muhammad Areef just go and sit down and please beware . NAUFAAL yai godia Sannan yakoma wajensa yaxauna se asannan yammatan sukadena kallonsa.siririn tsaki yai Sannan yai facing board.

Duk abinda malamin yake koyarwa shide NAUFAAL Daria kawai yake kasa kasa wannann abin dayake koyarwa ko daga bacci akatashe shi xe iya fada,,da malamin yagama koyarwa Sannan yakalli yan ajin okay fine,any questions?! Shiru kakeji kamar ruwa yacinye yan ajin har NAUFAAL xe daga hannu wani daga baya yadaga ..malamin yace yasss faruk khamis go ahead. NAUFAAL yajuya yakalli faruk khamis tabbas shine wanda aka daukesu dasi kareshi a court nanda month..shiru yai Yana naxarin yaran aransa gashi descent amma haka tayiwu kuwa dole de yanemo mafita... Barr khaleel yadanyi sipping ruwan hannunsa tareda sakkowa daga podium Yana kallon ajin fine that's a very nice question faruk khamis..amongst you here who can volunteer to answer ?! The question says : using Littleton constitution examine the differences between the case of biafra and America with the referencing of Nigerian constitution sub section 4:46..

Yan ajin sukai shiru, NAUFAAL yasaki tsaki Sannan yadaga hannu. Malamin yai murmushi that's very good Muhammad areef...I'm very glad and I'm all ears. NAUFAAL yadanyi gyaran murya xefara.malamin yace mashi yaje podium yafadi answer din..ahankali kuma anutse NAUFAAL ya isa kan stage seda yafara basmala Sannan yafara xubo yadda xa'ai ..tun malamin na mamaki harya dena Yana fadin wannan guru ne daga Allah... NAUFAAL yana gamawa yadan goge gumin daya xubomai da handkerchief Sannan yadan sunkuyar da kansa kasa I'm done! Barr khaleel yace woww what a delightful answer,,,round of applause pls.nan ajin yadauka da tafi raaf raaf raff. Barr habeeb yai murmushi Sannan yabawa NAUFAAL hannu sukai shaking !!! Sannan malamin ya isa kan stage okay fine lets call it a day.nan akadau murna angama lectures time beyiba..yammatan sexuwa wajen NAUFAAL suke suna bigewa da fadin abinda yai a lectures was beyond expectation! Shide NAUFAAL murmushin yake kawai yake Sannan yayi hakanne danyai abota da faruk khamis tayadda xegano ainihin case din.

Koda aka tashi NAUFAAL wajen wani little garden yanufa a makarantar inda yaga faruk din dawata course mate tasu atsaye kaman baxe karasaba sekuma yakarasa daga nesa yaga faruk Yana pointing yarinyar da hannu Yana magana da karfi da alama sunsamu wani misunderstanding ne...jiki a sanyaye NAUFAAL yakarasa wajen faruk lokacin yarinyar harta bar wajen. NAUFAAL yamika masa hannu suka gaysa ..Sannan yadanyi murmushi aboki question din dakai a class yayi sosai keep it up..faruk khamis yai Daria matashi haka dashi koma NAUFAAL xegirmeshi befi da 1yr hakaba! Bakine dogo haka bashida Wata kiba Sannan ba siriri bane can..yanada Kyau Masha Allah! Yace habade aboki aikaine kabada answer mekyau ni I was thinking Kai lawyer nema yadda kake magana with full confidence bawani gada gada aciki .. I even wrote it down a note pad Dina thank you sosai.. NAUFAAL yace toh nagode we both tried our possible best ..faruk yace yasss I know right ..daga wani school kashigo direct entry haka?! NAUFAAL yace daga Ahmadu Bello university..hakade sukai ta hira daga karshe suka xama friends wannan shine friendship at first sight.sukai exchanging numbers...

Haka NAUFAAL yakoma gidah zuciarsa faal da farinciki wayarsa yadakko yakira SAMEER danjin labarin AYUSH amma SAMEER yaki fada masa,saboda SAMEER din yaji labarin cewar ai AYUSH itace matar THE CHARMING! Haka yahakura ya aje wayan beyi tunanin yakira Umar ba danyasan duk kanwar jace....gaba daya ko kallon dakin Hawwa\jiddah bayayi tunda yadawo ko abincinta bayaci Dan gabadaya bashida taste kullum Wutar son AYUSH ruruwa take azuciarsa haryake ganin koya sawwakewa Hawwa takoma gidansu tunda betaba bata hakkinta na aure ba kullum abu jiya I yau dukda shima he really want her by his side amma girman kan THE CHARMING haka taki yiwuwa.tun Tana abinci Tana ajiyewa a kan dining hartaxo tadena itama tafita aharkansa dukkoda haryanxu bawanda ke ganin face din Dan uwansa!

BAYAN SATI DAYA:

gaba daya maganar NAUFAAAL(THE CHARMING)taxama talk of the school..duk wani debates,stage quiz,court referendum sekaji ance Muhammad Areef kamar yadda yamaida sunansa.sosai sunxama abokai shida khamis dukkoda haryanxu NAUFAAAL befara spying Akan hakan ba.sosai daga other levels har yan level 5 na department of law naxuwa wajen shi sudau tutorials..suna kiransa da the tutor (me koyarwa)..

••••

Xaune suke su hudu as always akan kujerun shakatawa na bayan lecture hall.. AYUSH,polkadots,hanan,jasmi.. Jasmin tai tsaki aswr inaga ni baxanci legal law dinnan ba,polkadots tai Daria bake kadai ba ni ai na AYUSH xanyi giraffing na iya bakin kokarina kwata kwata nakasa Wlhy tun shekaran Jia nake gwada wa. HANAN tace ni abinda yafi batamin rai wai ba open test bace Barr na'eem soyake yakashemu. AYUSH tadinga Daria harda hawaye lalle xaki copy shirme polkadots Dan nikaina zallar understanding xanyimai. Jasmin tamike Tana Danna waya angama muje wajen the tutor natambayi faruk abokina yace the tutor Yana available.. AYUSH tamike Tana Daria yaude muje naga the tutor jinsa yafi ganinsa Ma may be.. Jasmin yace yi hakuri kawas wannan extraordinary guy ne Kinga wani THE CHARMING looks dinsa ..oh my that guy was beyond handsome he's just too cute..atare suka mike suka nufi har inda su the tutor(NAUFAAL) din yake shida faruk khamis suna xaune a kujerun wajen cafetaria..xama sukai duka a sauran kujerun itade AYUSH kanta a sunkuye saboda tanaso taja mutuncinta tunda tanada aure.. Da faruk suka fara gaggaysawa shikwa THE CHARMING kansa akasa Yana Danna waya dukkoda alokacin pic din AYUSH yake kalla.. Faruk yadan tabashi aboki gafa sisters na katemaka kadanyi masu tutorials Akan legal law xasi test din Malam kasanshi Sarai baya sararawa unserious students.. Dagowar da NAUFAAAL xeyi idanuwansa karaf suka hadu Dana AYUSH wadda tadago kanta alokacin..

#FINALLY THE PERFECT STRANGERS MET..

••

•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•

Dagowar da NAUFAAL xeyi idanuwansa karaf suka hadu Qurratul ayn dintasa,hasken idaniyarsa tasa AYUSH to haka itama AYUSH din idanuwanta suka sarke ga kallon miftahul qalb dinnata kuma annurin rayuwarta!kowannensu tunaninsa yagushe lokaci daya se kallon junansu suke kamar yau suka saba ganin juna,,,faruk yakasa Ma magana se bin yadda the tutor yake kallon cute lady,hannu yasa yadanyi shaking jikin NAUFAAL din..dasauri NAUFAAL yajiyo Yana kallonsa sekuma yasaukar da Kansa kasa ganin yadda suka daulokuta suna kallon junansu..itama AYUSH din dubibicewa tai tafara kame kamen bude jakarta!

Faruk yai murmushi Muhammad kasantane wannan kallo haka kaman xaku cinye junanku?! NAUFAAL yai murmushi it's a long story abokina amma tunda komi yayi normal Alhamdulillah! Abinda NAUFAAAL yace bakaramin tausayinsa AYUSH taji azuciarta ba,sanin tanada aure yanxu akanta kuma mijinta Komi xatai bare saketa ba.wasu zafafan hawaye ne suka shiga reto a face nata,sauri tai tasa handkerchief tagoge Dan kada wani ya lura ..dakyar NAUFAAL yasamu yakoya masu tutorials din yanayi Yana kallon AYUSH kasa kasa Yana mata wani kallo irin na masoyan dasuka lula asan junansu.wannan kallon dayake mata yasa tasadda kanta kasa Dan notinan kanta suna faman kuncewa daurewa kawai takeyi gawani zazzafan soyayyarsa dake bin kowane bargo najikinta,, su jasmin se faman tambayar inda basu ganeba suke itade AYUSH shiru kawai tai Dan intace tagane me yake koyarwa Ma tayiwa kanta karya..ahakade NAUFAAAL yasamu yagama koya masu dakyar Sannan suka mike xasu tafi!!!

Har sun fara tafiya NAUFAAL yabiyo bayansu yanama AYUSH magana,sude su polkadot komawa baya sukai suna jiranta...NAUFAAL yai murmushi ganin yadda takasa hada Ido dashi.. AYUSHHH..gaba daya yarikitata yadda yafada sunanta setaji duk duniya bawanda ya iya kiran sunanta irinsa barin yadda yaja YUSHHHH din.dakyar tadaga Ido takalleshi sekuma tai sauri tasauke ganin wani kwarjini dataga yamata..NAUFAAL yace Dan Alllah inkingama test din xamu iya magana ko na minti 5 ne?! I can't loose you this time around I promised. AYUSH tai murmushin yake muryarta narawa tace ba matsala insha Allah.naufaal yace toh nagode sekun fito best of luck .. Jerawa sukai itadasu polkadots suna tafiya theatre jasmin tace gaskia kuna son junanku kedah guy dinnan Kinga yadda yake maki wani kallo kukwa kwi aure kawai ku huta munafuka Ashe THE CHARMING tutor shine boyfriend dinki?! AYUSH tai Daria baxaku ganeba nifa ba saurayina bane after all inada aure fa..gaba daya sakin baki sukai suna kallonta aure kuma dagaske?! AYUSH tace Wlhy inada aure meyena mamaki ban Isa bane ko kwa bankaiba?! Dukkansu sukai Daria hanan tai gaba Tana baxanji wannan shirmenba raina Ma kanki hankali.. AYUSH tace xaku sanine watarana dama nasan baxaku yadda ba'ai.

Dahaka suka nufi inda xasi test din cikin kankanin lokaci suka akafara sharing sheets na test din..ba lefi AYUSH tasan Wanda xata amsa dukkoda bakomi tajiba na abinda NAUFAAL kecewa...sundan dau lokaci kafin sugama test din Sannan akai time off akafara submitting,koda suka fita daga test din kowa murmushi fadadaa a fuskarsu polkadots tace gaskia the tutor ya iya tutorials kunsan duk abinda yakoya mana exactly shi yafito a test din gaskia Allah yai masa baiwa Wlhy AYUSH ki mashi godia pls nixan wuce gidah haka duk suka mata sallama Sannan suka tafi gashi dama basuda lecture tare da Nadia wadda takoma gidah tunsanda akace NAUFAAAL na flight xasu taso daga Kano tai tafiyar ta gidah bayan AYUSH tahada mata Kayan kwalliya kala kala!!!

Daga nesa tahangoshi xaune a wasu kujeru nacikin school din da akecewa gossip chairs Yana mata waving da hannunshi,murmushi tai wai yau itace gata ga THE CHARMING dinta gefe daya kuma naxuciarta jinsatai yayi nauyi sanin tanada auren ustax akanta ..cikin tafiyarta medaukar hankali wadda haka Allah yayota daka ganta sekace yanga take amma Sam bahaka bane naturally haka tafiyarta take..kafe tayai da Ido Yana kallonta jiyake kaman yakamota yai hugging abarsa haka harta karaso inda yake Sannan tasadda kanta kasa ahankali tace gani...NAUFAAAL yai murmushi firstly ya test din hope everything goes on smoothly?! AYUSH tace ehh Alhamdulillah, NAUFAAL yace toh Masha Allah.. AYUSH yaune happiest day of my life bantaba jin farin ciki irin yadda nake jina yanxuba tunda Allah ya halicceni, i thought nayi loosing dinki forever kenan segashi yau Allah ya hadamu Allah yayiwa Thursdays albarka dan wannan ranar har a diary na sena rubuta, inata nemanki AYUSH meyasa kika tafi kika barni da ciwon sanki I couldn't help it kullum cikin tunaninki nake Wlhy bacci nake tunani nake komai nake kece araina AYUSH..amma tunda de yanxu nasameki komai yawuce.

Gaba daya AYUSH takasa controlling kanta kawai wasu xafafan hawaye ne kexuba a fuskarta.. NAUFAAAL yasakko daga kan kujera Noo AYUSH haba baby menayi kuma kodan nayi magana haka?!pls kiyi hakuri baxan sake ba sakkowayai akasa yai kneeling down hannunsa kan kunnuwansa I promise baxan sake bata maki rai ba,I just can't leave without you ,wallahy AYUSH you are my life pls kimin sassauci karki rabu dani I promise to be an excellent lover, muyi aurenmu mureni little unborn babies dinmu..baxan taba cin amanarkiba AYUSH ki tasausaya rayuwar THE CHARMING yaga farin cikinsa..gaba daya AYUSH wani kukan yakara xo mata metsuma xuciar me saurora tanaso tabude baki tace mashi tanada aure amma takasa se kuka kawai datakeyi dakyar tabude baki tafara magana kaman yadda taji faruk yace mashi Muhammad Dan ita da THE CHARMING tasanshi...Muhammad pls katashi Akan kneels dinka narokeka... NAUFAAAL yakwafi yadda take magana Yana tsokanrta not until my baby stop crying .. AYUSH tagoge hawayenta Tana murmushi nadena toh,, Sannan NAUFAAAL yamike yakoma kan Kujera haka suka ci gaba da hirarsu. AYUSH takalla agogon hannunta Muhammad katashi katafi lectures naji faruk daxu yace kunada lectures ko?! NAUFAAL yai murmushi baby banasan natafi nabarki dukda nasan we are bound together till eternity ..amma number ki pls . AYUSH takalla wayan hannunta Wanda sim biyu ne aciki Dayan number ustax (NAUFAAL) yasani kawai setai deciding tabashi Airtel din tinda bakowa yasani ba.. Shidinma kuma Dayan line din nasa yabata saboda bayasan yabata Wanda yake kiran hawwa_jiddah dashi. Sannan sukai Ma juna sallama kowanne yatafi cike da rashin rabuwar dasukai.



Could this ruse keeps going on?! I cannot keep taking Panadol for this couple undetected headche oo🚶🏻

•⭐•



Kodah AYUSH takoma gidah wanka kawai tayi Sannan tazura armless rigarta ta kwanta akan gado Tana tuno da dadan kalaman THE CHARMING se reto suke mata a kunne da xucia kasa taba abincin datai take away tai se faman juyi take Tana tana tuno words din daya fada dasukai mata dadi I promised to be an excellent lover.. Kuka tashiga rerawa ahankali sanann ta tashi tashiga bandaki tadauro alwala tafito tai sallar nafila raka'a biyu da neman yafiyar ubangiji bisa wannan babban zunubi datake Neman jefa kanta ciki.

Tana cikin addu'ointa wayarta tai ringing sedata shafa addu'ar ta Sannan tasa hannu ganin THE CHARMING dake rubuce ajikin screen din wayar Yana yawo kamar baxata daukaba sekuma tadauka suka gaysa Sannan takatse dafe haba tai nashiga uku ya akai nakasa fada masa inada aure Wayyo yaxanyi waya tadakko takira (ustax) NAUFAAL suka gaysa tace mashi xata gidah ,,lokacin yagama waya kenan da AYUSH tsaki yai siriri sannan yace taje tareda doriyar tagayda su kafin yaxo shima,wanka tasakeyi Sannan taxura kayanta doguwar rigar atamfa me ratsin purple Sannan tayafa wadataccen mayafinta purple tayi light makeup sanann tadauka kudi acikin locker tareda zurar carkey dinta tafice.

Tana fita NAUFAAL yashigo gidan ,kuma ko daxu be lura da motar da AYUSH tashiga ba..ciki yashiga kansa tsaye yawuce sama dakinsa Yana tafe Yana tunani harda tuntube Sannan yabude dakinsa yashiga bandaki yawuce yadauro alwala Sannan yatada sallah......,,

Kodah AYUSH tafita,dunes mall tanufa tadan siyo kayan kamshi na abinci irin na larabawa dayake mommy na amfani dasu sosai Sannan tasai su fruits suma a farmers market sauran kudin kuma baxefi 20k ba tasai envelop sabuwa tasa aciki Sannan tatafi gidansu..Tana xuwa megadi yabude mata gate yanata washe baki sannu daxuwa jiddodo hawwa'u kulun majadan.. AYUSH tai murmushi Kai Malam Bala kanada abin Daria Wlhy wannan sunan haryanxu Yana bakinka de katemaka karinga fadin na yan gayun mana ko?! Malam balla yasosa keyarsa xande koya. AYUSH tai Daria Sannan taciro 1k tabashi..Malam Bala yaita godia Sannan yadakko bokiti dasu omo xe wanke mata motar.itade AYUSH Daria tai Sannan tashiga cikin gida abinta.

Sallama tai tashiga cikin gidah xaune ta samu baba a parlor Yana karanta wani katon littafi anrubuta boldly constitution amongst the masses.tana shiga ta tsugunna har kasa Sannan ta gayda baban nata ya amsa da fara'arsa Yana murmushi Mamana sannu yakaratu?! AYUSH tai murmushi Alhamdulillah baba.. Justice kamal yace toh Allah yatemaka akwai wash textbooks nadakko makusu a library keda Nadia sunanan nabata ta ajiye maku.. AYUSH toh baba mungode gama fruits nasiyo naka nagani a farmers market ,baba yace toh toh angode mamana,kiba hindatu ta yankamin yanxu ,ya NAUFAAL din kuna xamanku de lapia ko?! AYUSH tace lapia qlau baba yace Yana gaysheku Ma kafin yaxo dukkoda raban dataji maganrsa inba awaya bama ta manta. Baba yace toh muna amsawa mommyn taku ma bata dade dafita asibiti ba wai ankawo Wata emergency yanxunnan.. AYUSH tace Allah sarki Allah yasa ayi a sa'a Sannan tamike tashiga kitchen inda tasamu masu aikin nasu hindatu da shemau da alama sungama aikinsu se hira sukeyi..

⭐126⭐

Suna ganinta suka hau washe baki Dan AYUSH akwai kyauta..se rige rigen gaysheta suke aunty AYUSH inayini?! Sannan ta amsa masu a'a lalle kuna sha'aninku wallahi ungo hindatu ki yankawa baba sauran kisa a freezer kedaba maku kuma ,, takalli Shemau dake faman washe mata baki hakorannan sunyi yellowish in color. AYUSH tai Daria Allah Shemau kidena kaxanta kullum kice wanka se juma'a juma'a kalli hakoranki Wlhy da dake xantafi amma tsabar kaxantar ki tasa nace a'a..Shemau tace Kai aunty AYUSH Allah kitambayi hindatu yanxu Ina kokartawa kwana bibbiyu nake abuna , AYUSH Tasha Daria kafin tabar kitchen din Sannan tabasu 1k suraba kowa 500...stairs tahau tashiga dakinta nada Nadia ce zaune se faman chatting take abinta .tana ganin AYUSH tatafi dagudu tai hugging dinta osheey Mesa bakicemun xaki xoba?! AYUSH tai murmushi bayan tacire gyalenta takwanta akan gado I wasn't my self today Wlhy ..Nadia tace toh Allah ya kyauta kinje ammaki scanning ance kinada ciki ko?! AYUSH tai Daria ciki kuma sede ko in ana iya samu tacikin ruwa .nadia tai tsaki kakki cemin haryau you guys BA abinda yashiga tsakaninku?! AYUSH tace Wlhy babu komai infact ko magana bamayi sede waya idan ko gas yakare ko fuel haka that's it kawai ..

Nadia taja tsaki kede wallahy mumu ce first class kuma inba doluwa ba kinada wannan THE CHARMING din agidanki NAUFAAL bashida makusa kota'ina that guy was beyond your expectations .what more could a woman want in a man ?! AYUSH tai murmushi mekikeso nai?! it wasn't my fault at all.dont tempt me Nadia nace maki banida lefi ... Nadia tace toh bude kunnanki kiji duk abinda yake faruwa Wlhy lefinkine bakya shiga ki matse daga ke se mijinki why can't you ?! Kidinga flaunting your near nakedness before his eyes .hajia I assure you Wlhy sekundedeta tsakaninku ke Wlhy sekace namiji sometimes I wonder Allah ke da kila namiji za'ai akai mace. AYUSH tai Daria to wicked willful sinner xanyi yadda kikace that's is if xan iya kenan .. Nadia tace to seki tayi ai Wlhy akayo miki kishiya haddani za'axo DANNAN KIRJI(littafin mrs jh da miss xoxo) AYUSH tace Allah Nadia naji ni yanxu abinda yafi damuna shine kinsan nataba baki labarin bikin Hafsat yar' aunty da akai akano nace maki nayi wani new catch me sexy eyes fa curly hair amma banbashi face ba ko?! Nadia tace uhm naji ya akai?! AYUSH tace toh Wlhy daxu muka hadu a school Ashe shine the tutor daxe mana tutorials na test damukai jia Wlhy kinji Dana ganshi yadda zuciana yabada zinc ,omo nakasa nutsuwa shima haka ,wallahy har kuka sedanai narasa meyasa inataso ince mashi Ma inada aure amma nakasa fada. Nadia tamike tareda dauko wani basket cikeda books Sannan takawoshi gaban AYUSH ..wannan kuma keya dama AYUSH kisani kinada aure kuma hakan dakikai Allah xemaki hukunci karkisa Dan mutane a bala'i kifada mashi gobe kice kinada aure kurabu shikenan kija mutuncinki ,wannan books din baba ne yabamu gashinan kusan ma guda biyu xandauka wannan na field dinki ne. AYUSH tace toh nagode Sannan suka cigaba da hirar school,har dare yadanja bayan sallar magrib mommu tadawo itada bilal AYUSH tabama mommy Kayan kamshin na abinci(spices)Sannan tabawa bilal sakonsa yaita murna sedatai isha'i Sannan takoma gidanta direct tawuce dakinta tareda murza key.

NAUFAAAL se juyi yake a gado Yana magana shi kadai yanxu yaxanyi nafadawa AYUSH cewar nayi aure ?! Dole xatace naci amananta amma I have no choice fada mata shine kawai sannan tasan Wlhy matartawa saboda ita ko abincinta banci yass haka xanfada mata ..da wannan tunanin bacci yadaukeshi.

SAFIYA TA GARI NAUFAAL DIN AYUSH;

Koda AYUSH tatashi bayan tayi wanka tashirya,kamar kullum jeefsy skirt tasa tareda riga Sannan tadora abaya akai kirar Dubai brown da mayafinta Sannan ta kwama medicated glass dinta mild turaruka tasa Sannan taziri motarta tafuce school ko abinci bata civa Dan da maganr THE CHARMING takwana da ita tatashi ,bayan anmasu lectures na 10_12 , gurin abinci suka nufa na 5stars Sannan suka cika tumbinsu itada su polkadots Wanda ba inda ba asansu ba sun hada Komi ga tarbiyya ga Kyau ga kudi ga kokari anacemasu The amaizing 4 tunda su 4 ne. Bayan sungama cin abincin suna hutawa wayan AYUSH tai Kara THE CHARMING ne kekira Sannan tadauka dama Tana expecting call dinsa seda suka gama Sannan tace gatanan..tamike tsaye ladies 10mins pls xanyi solving wani quadratic equation ne..gurin jia tatarar dashi idonsa duk ya kumbura da alama kuka yayi Neman guri tai taxauna jikinta duk yai sanyi tace gani bayan sungaysa.. NAUFAAAL yadanyi *sighting* dama bawani abu bane yasa nakiraki AYUSH magana nakeso muyi dake wallahy duk abinda xanfada babu karya cikinsa you know I love you babu wata mace wallahy duk fadin duniar nan dake cikin xuciata bayan ke(yammatan home of novels kunji abinda de yace ko?!).. AYUSH tai saurin katse shi Tana hawaye say no more please save your breath Muhammad bansan insaka cikin axabar ubangijinmu me girma ,,Muhammad I want you to know yanxu inada ...sekuma tai shiru NAUFAAL yasauka kasa down on his kneels karkicemin kinada Wanda xaki aura AYUSH.. Wlhy tlhy I can't do without you .. AYUSH tai murmushin yake dayafi kuka sede Kai hakuri THE CHARMING amma wannan maganar damuke ninasan bakaramin xunubi nake jawa kaina ba.. NAUFAAAL yagirgixa kansa Noo bahaka bane AYUSH ..kisani KE TAWACE dan ni akayiki kuma danke aka yini NI DA KE are meant for each other ..we will be together I and you together forever AYUSH.. kisani AYUSH and THE CHARMING ARE PERFECT STRANGERS kuma xamu xama best couples on earth.. AYUSH tai ajiyar zuciya say no more pls Muhammad Sannan tafara in Ina inaso kasani Muhammad inada aure da aure akaina ni yanxu matar aurece i'm sorry da bansanar dakai jiyaba it's too late..Sannan tamike Tana hawaye tabarshi gabadaya ko magana yakasayi jiki sanyaye yanufi mota yafigeta aguje yafita kotakan kiran da faruk yaga Yana masa bebiba se furta this is the worst day of my life yake .... Da temakon ubangiji ya Isa gidah Sannan yashige daki yafada kan gado yanata kuka.

AYUSH nagama lectures na ranar taima kawayen nata sallama tatafi gidah kwata kwata lectures na ranar bataganesuba gatade ana lectures amma hankalinta baya wurin,tambayar dunia su polkadots sunmata tace ita bakomi..gidah tawuce itama tai parking motarta tashiga bandaki taci kukanta Sannan tai sallah takai kukanta gurin rabbus samati akokacin tadau wayarta tagoge number the charming Sannan tahau gado daddadan bacci yadauketa dukkoda yunwa takeji ...

•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•

Washegari da safe bayan NAUFAAAL yahada coffee dinsa a kitchen dindake sama wanka yai ya zura manyan Kaya kirar bauchi style sannnan ya faffesa turarensa ya zuri carkey dinsa ya wuce school Dan yasha alwashin bigar cikin faruk khamis kan yaji in lalle shine yakashe kanwarsa aysaaah! Yana xuwa makarnta yai parking motarsa Sannan yadau wayarsa yakira faruk ,inda faruk yashe da masa Yana bayan garden din department library!!!

Can NAUFAAL yanufa yanata yanata waige waige,faruk yadan daga murya aboki gani nan fa,Sannan NAUFAAL yai murmushi ya Isa wajensa Wlhy Kasan idon Se a slow ga medicated glasses na nadena sawa 2days shysa condition din yakara tsayi.faruk khamis yai Daria toh aboki Allah yabaka lpia naga bae din kama m.glasees take using shikenan abinku unique,NAUFAAL yace aboki Bakada dama Wlhy ai niban saniba Ashe wai tun rabuwanmu da ita tayi aure anan garin so I guess nikadai nake hauka na even though nagani a idonta she loves and cares for me Dan har kuka tayi kaman yadda nayi but haka Allah yaso bayadda xanyi cux of her I avoided my wife Wlhy faruk tun aurenmu I never care for her talk less of wani Abu ya shiga tsakaninmu we only receives calls usually ko in foodstuff yakare,and domestic abubuwa nagida.

Faruk khamis yai tsaki amma Aboki kaban mamaki kana nufin kanada aure and saboda son daka kema AYUSH that jjc(jolly just come)kadena kula matarka for what reason wacece ita?! ,Kasan Baka kyauta ba Wlhy and advice din daxan Baka shine karike matarka hannu biyu ka kula da ita tunda wacce kaita jira xaka aura bata damu dakaiba hartayi aurenta geez bansan shiga harkan mata seka tuno min da late sister na AYSAAH that gurl really is troublesome batajin magana dande direct entry kashigo da tun level 1 kashigo daxaka San AYSAAH.. NAUFAAL yace nagode da advice dinka aboki sosai kuma xanyi yadda kace amma wacece AYSAAH??if you wouldn't mind i wl love to hear her story..Allah yajiknta da Rahama amin.

Faruk yagoge hawayen daya xubomai actually Nida AYSAAH kanwata mu ya'yan former senator barau argungu ne Sannan ba same mother muke da ita ba half sister nace! Babanmu yanada mata biyu Hajia lateefa itace mamana mu 3 ne gunta nine first born Se kanwata lily Tana karantar anesthetic nursing a baze university Se little brother dinmu ambar..step mother dinmu itace mahaifiyar AYSAAH kuma itace babbar yar'ta Se twins kannenta sa'oin lily kanwata suna Baze suma ..Nida AYSAAH ne kawai muke same course a same sch which is Nile university dinnan..actually mamansu aysaah Hajia ummu ta sangartar da yarinyar tuntana karama yaxamto batajin maganrta harta zama duk wani joints ,barbecue nights,clubs xakaga aysaaah acan..kullum Se frnds na sunmin magana Sannan aboki Wlhy duk cikin kannena nafison aysaah we even look so much alike kamar wasu twins kuma muna shiri infact she was like my best friend ..haka damuka shigo nan sch din abin seyaxama worst Wlhy duk wani vampire nights ,awards nights ,parties ,seka ganta nayi fadan nagaji babanmu har Dukanta yake amma abu Se worst yake. bayan wasu watanni babanmu yarasu Se abinda aysaah take yakaru saboda ba mafadi Wlhy aboki nake Gaya maka yarinyar nan seta fara smoking tana shan drugs harda wine fa gaba daya tabata tarbiyyanta ta lalace.

Toh seya xamto nakanyi mata FURUCI dantaji tsoro tashiga hankalinta inace mata xansa akashe ta idan har tacigaba da aikata wannan abin xandau babban mataki xansa akasheta wallhy aboki ba'ai Wata da fadin haka ba taje night parties dinta aranar tasha drugs sunsa mata poison .friends dinta ko ince gangs dinsu Wanda xedinga tafiya ahankali harya kaita ga halaka to data gama abinda take wai seta kasa driving seta kirani ranar bayan sungama abinda suke wai Dan Allah inxo inkawota gidah taita hadani da Allah nace Ina friends dinta nace wai duk sungudu sunbarta Wlhy aboki bankawo komiba nadakkota acan club Se tsamin wine take nakawota gidah nakira mahaifiyarta nagaya mata Ashe nibansaniba tun a mota aysaah tamutu..in Kare maka magana de mahaifiyarta tace Wlhy Nina kashe mata ya' takaini court kancewar ga FURUCIN danai!!!

⭐128⭐

Yanxu de inga ya maka ankaini court on 23rd of Dec dinnan xa'afara shari'a kuma Wlhy tlhy aboki I know nothing Akan murdering din aysaah da akai Wlhy amma mahaifiyarta tamin hka nide kullum inakai kukana wajen ubangiji kuma xemin sakayya tsakanina da ita..to kaji yanda abin yake shisa nifa tsoron mata nake like for real Wlhy ko budurwa Banda inaganin yammatan ajinmu Se feedoh reedoh su asy khaleel suna wani kallon mutum Wlhy ko takansu banabi.kuma duksunsan aysaah din dukda daga baya dena schooling dintai kafin ta mutu!

NAUFAAL yai ajiyar zuciya Kai badadi gaskia kuskurenka daya FURUCIN dakai shine kawai amma insha Allah komai zewuce,faruk khamis yace amin de nagode aboki..haka sukai ta hira Sannan lokacin lectures yai suka nufi class.. NAUFAAL yaji dadin labarin da faruk yabashi kuma yatabbar bashi ya kashe kanwarshiba ..koda suka gama lectures NAUFAAL Kai tsaye yawuce gidan Barr habeeb yaci sa'a kwa yananan Se rubuce rubuce take a document. NAUFAAL yai sallama yashiga bayan sungaysa Barr habeeb yai Daria kaga judge din dayakoma level 2 Dan dadin makaranta.. NAUFAAL yai tsaki kaifa Dan iska ne abunnan danai de is for our very own good,, naxo maka da labari Ina Bilkisu ne?!

Barr habeeb yace mrs habeeb batanan taje asibiti Doctor tace takoma Kasan nakusa zama daddy ,little babies sunkusa crowding anan environment din. NAUFAAL yai Daria Kai haba kace infara siyan baby wears kenan twins xa'a Haifa ?! Barr habeeb yace eh haka aka gani da akai scanning amma Kasan nifa banyadda da scanning dinnan kawai idan mace tahaifu shikenan. NAUFAAL yace wani time din gaskia anasamin matsala Dan baxan mantaba first born din Na'eelah sister na namiji sukace yarinyar nan suka tafi har Dubai tasiyo Kayan babies na maza kasanme Wlhy data tashi haihuwa mace tahaifa Kayan Se hakura akai data sake haihuwa seta samu maxa har biyu.

Barr habeeb yace toh kaga ba kawaide ya'ya masu albarka sune . NAUFAAL yace Yawwa munfa gama magana da faruk khamis suspect da akace yayi murdering sister dinsa.yaban labari Wlhy bashi bane kawai de FURUCIN dayai ne Wanda my yan Adam wataran mukeyinsa batare da munyi tunaniba,Ashe kamar yadda kafada ba same mother suke ba.barr habeeb yace wow the case is getting interesting from your view tunda kace FURUCI xance yakare fault din dayai kenan ,yanxu de ga paper rubutamin in details abinda ke faruwa nagaji agama shari'an nan in hutawa rayuwata abu yakici yaki cinyewa..haka NAUFAAL yarubuta Sannan suka shiga hirarsu ta abokai !

Koda AYUSH taje school ko murmushi batayi duk lectures da akai bata partipating abubuwa sunhadu sunmaxata zafi gashi questions din data sabayi a class duk Batai ba .koda suka fito class HANAN takalleta Dan Allah AYUSH kalla face dinki your makeup looks so dull.mr knuwaku yatambayeki a lectures kinyi shiru this isn't like you AYUSH .cheer up meke faruwa ne ?!kakki mnta munzama daya pls idan wani Abun keda minki kifada mana we will discuss the matter amongst ourselves ..polkadots takalli AYUSH dako maganar da hanan take mata bashiga kunnanta takeba sema faman kallon kasa datai ,haba AYUSH Dan Allah meye ?! Nifa gaskia bansan abinda kike kalla ko abinci kinki ci why?kinaso kima kanki illa Allah ya kyauta ..har aka tashi AYUSH bata tanka masuba sema mota data shiga tai tafiyarta gidah .

Da AYUSH takoma gidah daki kawai tawuce dayake lectures 4_6 sukai tagaji wanka kawai tai dama period take ba sallah take ba wanka kawai tai taxura Wata rigar bacci da ita gwara babu Sannan tafeshe jikinta da turare dama ta tsefe kanta kawai brushing dinsa tai tai parking da ribbon gashi zafi ake agarin! Tafada gado taita sharar bacci bata tashiba se 11 takalla agogo shadayan dare gashi bataci abinci ba tummy dnta dama gashi flat seyasake shigewa ciki,brush tai ta kuskure bakinta da mouth Fresh Sannan ta nufi kitchen Dan sawa cikinta abinci Se kuka yake...kitchen tanufa ta Dora ruwa xata dafa indomie da kwai sedan ruwan tea na cotta daxata gasa cikinta.

NAUFAAL Yana idar da sallar nafilar dayake yabude kitchen din sama babu coffee mixer tsaki yaja Yana cewa dama akitchen din kasa ya ajiye kenan,sakkowa yai kasa daga shi Se boxers da singlet fara kal da ita Se kamshi yake yabude kitchen Se wakar Dolikethat yake abinsa,,,cak numfashinsa ya tsaya ganin bayan bakar balarabiyar dayagani tsaye gashinta Se reto take ga Kayan jikinta sunxauna cif Se kamshi take .. Ita kwa AYUSH batasan da wani abayantaba tagama indomie dinta tajuye akn plate juyowar daxatai karaf idonsu yahadu Dana juna ..gaba daya kafofinta Se rawa suke plate din hannunta yabare akasa!



Kamar yadda nace dama they are perfect strangers amma may be they wll stay forever and may be just may be #A NIGHT WILL CHANGE THEM..hope you gat it right fam?!

nanahafsat.wordpress.com

Continue lendo

Você também vai gostar

5.1K 234 48
Labarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it
861 65 13
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
12.7K 569 13
Love, romance, destiny, paid
7.5K 571 111
Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zat...