kowa Ya Raina Tsaiwar wata...

By qeenjanah

596 34 1

labari ne akan wata mace,me Halin kaza ci ki goge bakinki.me rainuwa mara godiyar ubangiji. Allah ya gama ta... More

Kowa ya Raina Tsaiwar wata........Gajeren Labari
kowa ya raina tsaiwar wata
kowa ya Raina tsaiwar wata
Kowa ya Raina tsaiwar wata
Kowa ya Raina tsaiwar wata
Kowa ya Raina tsaiwar wata

Kowa ya Raina tsaiwar wata

56 4 0
By qeenjanah

Haka suka kwana tana ta fishi abu kadan seta tulluqa ma 'ya'yan dundu hadida zagi ,duk don yai magana tasamu damarcin zarafinsa.

Shikam yai bakam kamar ma begani ba, hakan ko ya qular daita.

Haka da sukazo karyawa da safe taita mita,wai akanme baze siyo gwanwanin madara ba.
Sede yasiyo musu 'yar sachet shayi tsululu kamar fitsarin gwauro.

Yanajinta yai banza da ita saboda abinnata yakureshi,tafarakai shi bango.

Saboda yasan komi talaucinsa, ya tabbata yafi tsohon ta rufin Asiri.

Anma ita bata taba duba haka, kota manta ne kokotsabar iskaci ne oho mata.💁🏾‍♀️

Kasan cewar yau dokar taqaita zirgazirga tafara aiki yana gama karyawa seyamiqe akan kujerar falonnasu yakunna tv. Domin sanin abindake wakana a gari.

Ganin yakunna tv taja wani dogon tsaki tashige uwar daka tana gunguni, saboda yau wajen wata goma kenan tana fama dashi akan ya sabunta masu tv yasamasu  plasma irinta jikin bango yaqi acewarta wai yacika mammaqo.

Tana kwance akan gado tana tilawar boka,hancinta yazuqo mata kamshin girkin maman unaisa,ga Kamshin suyar kaji yanakaimata har kaaa. Nanfa sheidan yafara mata huduba, kana kamar wacce aka tsikara ta janyo hijabinta a hanger ta zura tai waje.

Kabiru Na falo a kwance kawai,yaga tayi but zata fice. A mamakance ya tashi ganin zata fita, kuma yasan bata tanbayeshiba.

Yace "Ina kuma zaki da sanyin safiyar nan zulfa'a?"

A fusace tace "inda ka aikeni" ta fada tana me saba waleed a baya kana tafice da sauri.

Continue Reading

You'll Also Like

11.4K 957 21
YUH EX MAN BRUK YUH HEART ND YUH NUH SEE HIM FI YEARS! JUS LEAN PON ME SHOULDER, MI EASE YUH TEARS🥹. NEW TO THIS WRITING THING SO BARE WITH ME🙏🏽�...
110K 2.5K 51
Alissa Iris De León the daughter of both the Spanish and Italian Mafia. A week after she was born she was sent away from her 2 brothers to live with...
8K 147 28
Oneshots on Alessia Russo If you have an ideas on what you want the oneshots to be on then comment at the end of each of them .
32.1K 4.1K 27
sᴏ ʜᴇʀᴇ ɪ ᴄᴏᴍᴇ ᴡɪᴛʜ sᴇᴀsᴏɴ 𝟸 ᴏғ ᴛʜᴇ ᴍᴏsᴛ ᴅᴇᴍᴀɴᴅᴇᴅ ɪᴛᴠ sᴇʀɪᴀʟ ᴍᴀᴅᴅᴀᴍ sɪʀ❤️..ʜᴇʀᴇ ʏᴏᴜ ɢᴜʏs ɢᴏᴛ ᴡɪᴛɴᴇss ᴏғ ᴛʜᴇ ɴᴇᴡ ᴊᴏᴜʀɴᴇʏ ᴏғ ᴍᴘᴛ ᴍᴇᴍʙᴇʀs ᴀғᴛᴇʀ ᴛʜᴇ ʙᴏ...