KUNDIN HASKE💡

By Pherty-xarah

296K 23.7K 1.4K

Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻 More

Kundin Haske💡
Babi na Farko_ Nana Diso
2
Shafi na uku
Shafi na 4&5
Shafi na 6
Babi na biyu_pherty Xarah
Shafi na biyu
Shafi na uku
Babi na 3_Asmy b Aliyu
Shafi na biyu
Babi na hudu_Maman khady
Shafi na biyu
Shafi na uku
Shafi na hudu
Babi na 5_Miss Zozo
Shafi na biyu
Shafi na uku
Babi na 7 Zainab Bawa
Shafi na biyu
Shafi na uku
Shafi na hudu
Shafi na biyar
Shafi na shida
Shafi na bakwai
Shafi na takwas
Shafi na Tara
Shafi na goma
Babi na takwas_Hafsat Rano
Shafi na biyu
Shafi na uku
Shafi na hudu
Shafi na biyar
Shafi na shida
Babi na goma_Slimxy
Shafi na biyu
Shafi na uku
Shafi na hudu
Shafi na biyar
Shafi na shida
Shafi na bakwai
Shafi na takwas
Shafi na tara
Na goma
Babi na 11_ Kdeey
Shafi na biyu
Shafi na uku
Babi na 12_ Safiya Huguma
Shafi na biyu
Shafi na uku
Shafi na hudu
Shafi na biyar
Shafi na shida
Shafi na bakwai
BABI NA 13_Ummu Basheer
Shafi na biyu
Shafi na uku
Shafi na hudu
Shafi na biyar
Babi na 14_khalisah Haidar
Shafi na biyu
Shafi na uku
Shafi na HUDU
Shafi na biyar
Shafi na shidda
Shafi na bakwai
Shafi na 8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
Babi Na 15-Aysher d'ansabo
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
14
15
16
Babi na 16-Mamuh Gee
2
3
4
5
Babi Na 17-ZEE YABOUR
2
3
4
5
BABI NA 18-UMMU HANAN
2
3
4
5
Babi na 19-Safiyya Galadanci
2
3
4
5
6
7
8
9
10
Babi na 20-Ayusher Muhd
2
3
4
5
Babi na 21- Ummy Aysher
2
3
4
5
Last page na ummy aysher
Babi na 22_ Rahma Nalele
2
3
3
4
Babi na 23- RAHEENAH
2
3
4
5
6
8
AYUSHA
2
3
4
5

13

1.1K 120 31
By Pherty-xarah

*KUNDIN HASKE*

    *Al-K'aluman* *Marubuta*

     KUNGIYAR:-

*HASKE WRITER'S* *ASSOCIATION* ( _Home of expert and_ _perfect writer's_ )

     *BABI NA GOMA* *SHA BIYAR*

     *KWAD'AYIN WASU* *IYAYEN.......*

  _Tareda Alk'alamin_

*Ayshat D'ansabo lemu* 🖊

               1⃣3⃣

"Lfy miye hakan kuma ? Daga zuwa zaki rungumeni kisaki kuka Ruk'ayyatu "

Ummah tayi mgn tana rabata da jikinta tareda k'arewa Ruky kallo ,tana mamakin yadda tasake lalacewa tarame sai fatan jikinta kawai daya nuna alamun hutu yai fresh......

"Maraba da Auta duk kewan umman ce yahanaki ganin kowa anshigo anata kukan shagwab'a "

Babah Hajjo tayi mgn tana ma Ruk'ayya kallon kurillah ,sai alokacin Ruky takula da babah Hajjo ta wadata fuskanta da murmushi tana fad'in

"Wayyo babah Hajjo yi hakury ina yini "

Ruky tagaidata tana míkewa ta nufi bedroom d'in umman yayinda babah Hajjo ke fad'in

"Lfy lau auta ya Amarci dafatan komi lfy naga duk kin sake zubewa ne, aita hakury zaman aure sai da hakury kidaina saka damuwa aranki komi ahankali ake sabo dashi "

Daga can bedroom d'in da Ruky ke jiyo mgn babah ta amsa mata da "Toh babah insha Allah ngd "

Bata wani jimaba tayi sallama da ummah da Ruky ta tafi, sai dai zuciyanta tab yake da mamakin yadda taga Ruky tayi tsammanin yadda suka kaita gdn hutu ganin farko dazata mata taganta shar tayi kiba , sai gashi kallo d'aya zaka ma Ruky kasan da mgn ko irin cikan d'aki da amare keyi bataga wannan ba

Ummah ce ta sanya kai cikin bedroom d'in nata , Ruk'ayya tayi d'ai-d'ai akwance tana danna wayanta , chart take da Zee tana sanar mata tafiyan da zasuyi da Kamal d'in

"Keh! Tashi maza kizauna muyi mgn wannan raman na lfy ne ? Meke damunki ? Kada kicemin haryanzu baki fitar da Ahmad aranki kin rungumi mijinki ba "

Ummah tayi mgn tana zama abakin bed d'in , yayin da Ruky ta tashi tazauna tana aje wayan hannunta , duban ummah tayi tana kokaryn fara share hawayen dasuka fara wanke mata fuska umman ce tasake mgn akaro na biyu tana fad'in

"Ina jinki wannan raman namiye ne keko irin cikar d'akin nan bakiyiba yadda Nadeeya tayi shar abn sha'awa da ita amma ke dubeki yadda kika sake lalacewa kaman ba gdn girma aka kaikiba , sbd kinsama zuciyanki bak'in hali ko "

Takare mgn cikeda takaici tamkar takai hannu ta make Ruk'ayya haka takeyi , wannan ma ai abn kunya ne aga Ruky haka yadda take alfahary takaita gdn girma da wadata

"Ummah bakisan irin zaman danake da Kamal bane , ummah nasha gaya muku wlh Kamal bai dace dani ba , Kamal bani yakeso ba ummah jikina kawai yakeso wlh umm........ "

Tsawan da ummah tadaka matane yahanata karisa abnd take niyyan karisawa, umman na fad'in

"Yimin shiru shegiyan yarinya me shegen taurin kan tsiya , arziki kullum yana binki kina kauda kai , bayasonki zai aureki ne ? Kawai kin d'auki karan tsana kinsa masa to bari kiji garama ki kwantar da hankalinki kici daulan dake gabanki Ahmad dake kulafuci akansa yai miki nisa , satin daya wuce akayi bikinsa da yarinyar yayan me waina uwarsa , don haka bansan jin kowani korafi akan Kamal , ki kwantar da hankali kiyi biyayya kowa namun murna kinsamu shiga cikin arziki wanda sai mace me sa'a kesamun auren yaran attajirai irinsu kamal , amma ke kinsamesa kullum cikin kushesa kike kina fad'in bakuda ce ba "

Tunda ummah tafara mgn Ruky ke kuka jin mgn auren Ahmad yasake karya zuciyanta tabbas yayi mata nisa , wani zafi taji zuciyanta yasake d'auka itakam batasan ta yadda zataso Kamal ba ta tsanesa ta tsani halayyan sa kakaf

Cikin muryan kuka take fad'in "ummah meyasa bazaki saurareni kiji damuwata ba akan kamal, ummah kamal ko sallah bayayi bashida duk wasu halaye masu kyau baisan darajan mace b............ "

"Ya isa Ruk'ayya bazan saurarekin ba nace bazan ji komiba Banason ji, mata nawa ke hakury da irin wannan don baya sallah saike ke kidinga nusar dashi ahankali mana ,shashasha kawai ina gargadinki da kishiga hankalinki , yanzu don Allah ko wannan tafiyan dakuyi ba abn burgewa bane zaki fara zagaye k'asashe haba Autana ki kwantar da kai muci arziki , Allah yakawo rabo nan kusa ma domin dole muso had'a zuriya da jinin Alhaji Alqasim "

Ummah takare mgn cikeda nishad'i ko kad'an yadda Ruky ke kuka baiwani dameta ba , haka ta fice takaman sabgan gabanta yayinda Ruky ta kwanta tana share zafafan hawaye, tabbas ummah tayi nisa a KWAD'AYIN abn duniya , tunda har zata kasa saurarenta burinta kawai tazauna a gdn arziki koma ya kamal yake badamuwansu bane

Karfe shida na yamma Abba yadawo nan suka gaisa da Ruk'ayya , shima fad'a sosai yai mata akan takwantar da hankalinta don baiji dad'in ganin irin ramar datayi ba , ko kad'an sunki bata daman tagaya musu irin zaman datakeyi da kamal d'in , haka ta tashi takoma daki sai takwas na dare kamal yaturo driver ya d'auketa tareda sak'on envelop me d'auke da kud'i masu yawa yace aba Abba da ummah

Koda driver yasanar da Ruky ta amsa tana juya envelope d'in wani takaici nacin zuciyanta , tabbas kamal yagama karantan KWAD'AYIN iyayenta haka ta juya takoma cikin gdn domin basu sakon

Godia dasa albarka suka shiga yi suna sake jan kunninta akan tabi kamal sau da k'afa haka tasake musu sai da safe ta juya tafice zuwa mota tana goge hawayen takaici

Sosai taso zuwa wajen ya Nadeeya amma saigashi kamal d'in driver ya aiko bare tarok'esa yakaita , har suka kariso gd zuciyanta babu dad'i ko kad'an haka tashige tareda hayewa sama zuwa dakinta wanka kawai tayi tafara shirin kwanciya domin taci abnci a gd , hakan yasata kiran Nadeeya awaya domin suyi sallama tinda batasamu zuwa ba

Sosai suka sha hiransu har Nadeeya ke sanar mata itama Aliyu na nema musu visa ne na zuwa Dubai , Ruky tai mata fatan Alkhairy Nadeeya nasake kwantar mata da hankali akan tayita hakury dai

Suna gama wayan tayi kwanciyanta cikin sa'a bacci yai gaba da ita , cikin baccin ne taji ana rabata da fingilwan rigan baccin dake jikinta , koba'a sanar mata tasan Kamal ne domin qamshinsa kawai ya isa gayamata hakan

Sake rintse idanu tayi tanaji yadda yake wasanni da jikinta son ranshi , sai da yayi abnd yaga dama da jikinta kafin ya tureta gefe yabar d'akin yana takaicin jinin da haryanzu take zubarwa dake hanashi more sadakinsa akwanakin nan

Tanajin fitansa taja bargo ta rufe jikinta daya mutu murus , domin kotaki Allah tasan dole jikinta na amsa dukkanin sak'onninsa , illah zuciyanta ne haryau yagaza amsan kamal d'in , ahankali tasa hannu tashare siraran hawayen dasuka zubo mata tana sake tuno da mgn auren Ahmad , zuciyanta nasake k'iyas ta mata shikenan yanacan yana kula da matarsa kaman yadda yasha gayamata irin social life d'in dayake da buri , d'aya bayan d'aya mafarkan dasukai tayi dashi da irin burin dasukaci na gina rayuwa me cikeda luv ke sake zuwa mata

Kukanta nasake k'aruwa saida tagaji ta rarrashi kanta da zuciyanta, taredayin istigfari na tunanin wani byn tana da auren wani akanta da kyar bacci b'arawo yasace ta

Shiko Kamal koda yakoma d'akinsa byn yagama komi na al'adansa kafin ya kwanta , gado yahau yaja bargo byn yajanyo wayansa tareda yin dialing number d'in sabuwar babe d'in da yayi 'yar medugury ce shuwace kyakykyawan gske , kuma yarinyan babbar harka ce domin itama sunaji da arziki ba kadan ba , Abuja suka hadu dashi awaani club tamato akansa

Bugu biyu Zakiyyah ta d'auka suka fara maganganunsu masu cikeda batsa domin itama 'yar hannuce irinsa, daga karshema vedio call suka komayi inda zakiyyah take a naked d'inta babu komi ajikinta ahaka Kamal yaraba dare da ita suna bad'ala awaya harya samu gamsuwa wa'iyazubillah

Washehary karfe 10am suka bar kano zuwa Abuja shida Ruky byn sun biya gdn su kamal d'in domin yin sallama , inda Alhaji Alqasim ya cika Ruky da kyautan daloli masu yawan gske , itama momy tabata nata sukai sallama dasu suka wuce

Jirgin karfe biyu na rana ya d'aga dasu karo nafarko da Ruky tafara shiga cikin jirgin sai dai tarasa meyasa sam zuciyanta baya farin ciki da wannan tafiyan

Nidai cewa nayi asauka lfy mutanan paris

*********

Nadeeya kwance bisa gadonta tana faman kuka tamkar wacce akace umman tace tarasu , bud'o kofan bed room d'in akayi aka shigo

Aliyu ne fuskansa babu alamun rahama yake takowa zuwa bakin bed d'in idanunsa nakan Nadeeya wacce sautin kukanta yafara cika kunnuwansa

Cikin isa da murya me cikeda fad'a yake fad'in

"Dallah! Malama kiyimin shiru tun daren jiya kike aikin abu d'aya don kawai nayi anfani da k'arfi na biya buk'atana ta inda nakeso , to bari kiji ko yanzu nayi ra'ayin saduwa dake ta baya wlh kinji na rantse sainayi ,don haka kima daina min wannan kukan kitashi kishirya mufita zuwa gdn Alhaji Sarki , nasanar masa muna tafe karfe 1 gashi har 12 yawuce kina b'atamin lokacin oga nane bansan duk abnd zai b'ata ransa kingane ko shi mutum ne dabayi son jira

Karki bari insake shigowa baki kintsaba right? "

Ya k'are mgn yanasakai ya fice yayin da Nadeeya ta tashi da kyar tashiga bathroom domin sake yin wanka

Zuciyanta namata zafi tana cikeda nadaman fara son Aliyu datayi arayuwanta , bata tab'a tunanin fasikancinsa yakai yana kwanciya da mace ta duburanta ba sai daren jiya daya nuna mata through color d'insa , sosai ya more ta tagaba da bayanta duk iya magiya da sanar dashi haramcin hakan baisa tatsira ba

Shiryawa tayi cikin had'adden lace pich color anmasa adon flawers da green color and silver sosai d'inkin ya amsheta sbd yadda tacika tai fresh , simple make up tayi a fuskanta amma tayi kyau , kwalli tasa a idanunta domin boye kud'ewan dasukayi sbd kuka

Koda yashigo tana yafa mayafine kallo yabita dashi kafin ya karisa babu kunya yakai mata hot kiss a fuska yana fad'in

"U look so cute my cwt"

Ko kad'an Nadeeya bata saki fuskanta ba ta rabeshi ta fice , domin bataji zata iya tolerating sabon salon daya zo mata dashi domin ita da ilimin addini akanta tasan masifan dake tattare da hakan

Tarigashi fita a gurin motacin sa yasameta tsaye fuskanta babu annuri ko misk'ala zarratin, zama tabishi ne sbd tasan girman alqawari yarigada yayima ogansa alqawari zai kaita su gaisa idn ya shigo kano daga Abuja har suka bar gdn tak'i tanka masa duk irin yadda yake janta da mgn amma tai biris
Haka suka kawo k'aton gdn Alhaji sarki , wanda uban gidan Aliyu ne da suke harkan masha'a dasu nayin luwad'i da harkan mata tare , wanda koda wasa Nadeeya batasan Aliyu na wannan mummunan harkan ba , abnd tasani kawai daga shi har Kamal manema matane na gske

Koda suka shiga ciki tarba ta girma suka samu daga matarsa hajiya Ramlah , wacce matashiya ce dabazata gaza 35yrs ba sosai Nadeeya ta birgeta tana ta haba-haba da ita tareda shaidawa Aliyu lallai ya iya zab'e

Sun b'ata lokaci Aliyu suna tab'a hira da hajiyan kafin gogan yafito zuwa falo domin gaisawa da matar babban yaron sa dayake jidashi acikin yaransa

Tofa me karatu muje zuwa dai
Duk da cewa lbryn yazo kusan karshe

*Aysha D'ansabo ce*

Continue Reading

You'll Also Like

Erica By Sam

Historical Fiction

2.9M 158K 88
They say her voice was once bewitching to all who heard it. She was like a siren luring sailors to their deaths on quiet nights... Those are just rum...
5.9M 465K 95
Sitting on the bed, I was waiting for my husband to arrive. It was our wedding Night. I rolled my toes as the visuals of him slowly touching my cheek...
15.5K 1.3K 35
Disclaimer: this is a work of fiction. Every characters (beside my OCs) belongs to Maharishi Ved Vyas. "RAGHUKUL REET SADA CHALI AAYI, PRAN JAYE PAR...
24.6K 304 152
The ancient saying goes: Most generals come from Guan Xi, while ministers come from Guan Dong. He Lisa was born to be a Star General. She was merely...