Chapter 1
💕6:30am farkawan ta kenan agurguje ta fada toilet tayi wanka tayi brush sannan tafi kan dressing mirror taje ta zauna a hanakali tafara bin duk wani lungu na jikinta da lotions tana shafawa bayan tagama tayi light Makeupp(powder,lipgloss,kajol) ta dauko bakar doguwar rigar ta tasa sanna tayafa blue veil ta nufi gun takarmanta shima blue flat shoe tasa tabi jikin ta da perfumes masu kanshi gaske a gurguje ta dauka dakanta wa wayanta na fito domin har 7:30
Ina kwana Abbana ya ansa lafiya lau mai suna mama ina kwana Ummeena wanda akace Ummeena tace lafiya lau meenal dauke da smile a face nata har an shirya kenan tace yes Ummee har nakusan late mah so I don't have much time will take something if I get to skul kisan lecturer din is very stingy😁😁 duka parents dinnata suka ce Allah yabada sa'a a kula kuma ta amsa da ameen ta ficewartar.... Abakin kagane sukaci Karo da ya Adnan tace morn fav Bro he's smile at her😊 morn meenal tace bye take care am late Allah yabada sa'a tace Ameen fav Bro....
Karfe 12 suka fito daga lectures ta kalli xarah ta nifa am stave serious ko bfast banyi ba muje cafeteria suka ji abinci su
Kaje sukayi sallah suka koma class karfe 4 suka fito suna fitowa ita da xarah sukayi gida duka Jan bulo suke xarah ne fa fara sauka sannan meenal itama tayi gida tana shiga ta tarda Ummee zaune tana karantu qur'an hayewa sama tayi tashiga bayi tayi shower ta daura alwala sannan ta fito wardrobe nata taje ta dauki wasu kayan marasa nauyi skirt and blouse tayi sallah bayan ta idar ta sako qasa gun Ummee suka gaisa suka hau fira.....Bayan sallah isha suna zaune a dinning Abba,Ummee,Adnan,Moher,meenal,ilham,naufal,ihsan,duk suna cin abinci cike da nishadi aladan gidan kenan tare ake cin abinci kullum suna Gama suka danyi hira da ganan kowa ya shiga room...meenal duba books nata sanan tayi maraja'a al-qur'an bayan tagama tayi alwala tayi nafila sanan ta kashe filita tahaye laulaushan gadonta ta fara game sai barci ya sace ta😁😁
Chapter 2
Asalin labari Alhaji Ibrahim Mohammad sambo mai naira shine asalin suna mahaifin meenal..haifanfan garin kano ne suna zaune zoo rd Hausawa su biyar ne a gun mahaifiyanshi maza 2 mata 3(Suleiman,Ibrahim,fateema,Khadeeja,nusaibah) duk sunyi aure amma banda nusaiba wanda tana ajin karshe a Jamia suna taso cikin so da kauna daga gun iyayan nasu subasu Gata da tarbiyah mai kyau.Aisha itace mahaifiyarsu macece mai son adini da kuma son Jama'a..duk gatan da suke samu basa sun Gaza basu tarbiyyah mai kyau ba Suleiman yana zaune a Zaria tare da matansa da yaranshi 6(Ameena,Mohammad,isham,Najeeb,Abdallah,Aysha)Fateeama kuma tana aure kano a nassarawa yaranta 3(muheed,muyudeen,mupheeda)Ita kuma Khadeeja tana zaune a Ahmadu Bello way yaranta biyu(Mohammad,iman) Ibrahim ya kammala karatunshi inda ya karanta business admin a kasar Jordan sannan yayi master dinshi a Malaysia bayan ya kammala karatun shi ne maihaifinshi yafara harkan ya samu nasara sosai...maihaifinshine ne yamai Iso dayaje ya nemi yar abokinshi ya yarda Allah kuma suka daidaita kansu da ita halima...sun shaku sosai ita da ibrahim....tana ajin karshe a jamia Ahmadu Bello dake Zaria inda take karanta English a kasa bikinsu.....
Ibrahim ya hada lafe nagani sosai akwati set 2.....bayan taga karantunta a tare a gidan Ibrahim yana bata kula wa sosai sun shaku sosai soyyaya mai qarfi taqara shiga tsakaninsu....
Back to kabari yau ya kasance weekend meenal sai karfe 10 tatashi tafara gyara room nata kasancewa batason masu aiki nata saide in takama meenal ta gyara ko ina tsaf sanna tayi wanka ta shirya cikin wani less blue and pink tayi daurin ta zara buhari😁😁tayi makeup light amma tayi kyau sosai ta hau selfie📷.ilham ne tashigo tace sis bfast is ready we are all hungry we are waiting for you meenal smile at her sorry my yar chubby sis😍 shall we ilham nod her head tana sauka ta gyada Abba da Ummee then ya Moher and fav Bro Adnan morning then sukayi settling down suka hau cin abinci.... suna gamawa masu aikin gidan suka hau kwashe kaya suka kai kitchen suka wanke.....suka koma Parlour suna ta hira gwanin ban sha'awa..... da daddare suna zaune a Parlour bayan sallan isha ilham tace abbu nikam banzan yi karatu a naija ba fa gaskiya kawai ihsan tace papa me too bazan yi secondary ba a naija ka keni London this naija is boredom papa suke kwashe da dariya banda Minal tace abbana nikam mota da phone nakeso Sabo taqrasa ta na mai shagwaba karaf Moher yace kin Isa ma Adnan yace ta ma wuce lol kawai Moher yayi muting bakinsa cuz he can argue with his beloved Bro naufal ma yasako baki yace duk kuagama jinku nake kawai Abba nikasan mai nakeso yace a Dan gidan Ummee kawai yace kawai game nashi yakeso a canza mai that's all suka kwashe da dariya... Abba ne yayi gyaran muryan yana musu nasiha da su hada kanshi kada subari shedan ya shiga tsakanin su ko subi son zucciyoyinsu Adnan kaine babba kasani ko bayan raine kaine zaka zamo uba garesu saboda haka kahada kan kaninka zamto mai haquri kuma ya kunji suka ansa da to Abba yace Allah ya muku albarka sukace ameen jikinsu ne duk yayi sanyi saboda nasihan da Abba yamusu nayau dabanne duk a sanyaye suka tashi suka nufi dakinsu kowa da abunda yake tunani.
Bayan kwana biyu meenal bata samu lokaci sosai domin sun kusan fara exams inta fita tun safe bata dawowa sai 6... Meenal tana buk tana karanta mass common tana lvl 1 ne ita kuma ilham tana ss2 naufal kuma yana jss3 while ihsan tana primary 3 Moher da Adnan ba naija sukayi karatu ba duka a Malaysia sukayi inda Moher yake karanta Civil Engineering shikuna adnan Architecture...
Two weeks later meenal sun fara exams karatu take gadan gadan sati uku tayi tana exams saboda ba kullum take dashi ba cikin ikon Allah zumuncin su yayi qarfi dst zara friend nata Dan duka families din ba wanda besan xarah n meenal ba tun suna secondary suke tare shiyasa halayensu yazo daya..
Akwana a tashi har Meenal sun fara second semester inda suka maida hanakali sosai game da karatunsu basa kula samarin buk ...result yafito sunyi nasara dukansu farinciki gun meenal ba'a magana
Chapter 3
Bayan wata biyu meenal ne zaune kan dressing mirror tana kwaliyan tayi kyau sosai kamar wata shuwa da ita dama meenal ga kyau tana da diri sosai da Dan tsayin kadan amma ga kissable pinks lips nata💋 tayi combing hair nata tayi parking dognut Swiss material tasa Riga da skirt dinki ya zauna a jikinta dam dam pink with touches of green ta dauki veil nata green heel shoe green na zara side bag nata shikuma pink zara shima ta dauki shade nata rayban ta kalli kanta a mirror tace woow take ta fara selfie📷📷 kasa ta sauka ta tadda Ummee na zaune tana kallon new ihsan na damunta da surutu tace Ummee am ready zan wuce tace adawo lafiya plss banda dare a kula kuma tace tnz ummena ihsan tace bye adda meenal bye✋ direct parking lot ta nufa BMW M3 tashiga tayi horn aka wangale gate tana mallam habu sai nadawo yace to meenal Allah ya tsare tace Ameen kai tsaye gidan su zara ta nufa wanda da dade tana jiranta horn tayi magadin ya bude mata yana wahse haqoran sai dayayi orange saboda cin goro kune a gari tace a wlh ka tsaye gidan tashiga tana shiga tace ammee ina wuni ta amsa mata da fara'anta lafiya lau yar gidan Abba idonki kenan ta yi smiling ta rufe face nata tace Allah ammee bahaka bane karatune yasamu a gaba amma zanzo namiki weekend insha Allah tace Allah ya kaimu tace zara fah amnesty tace tana balcony inaga taga mita wai bakaizo ba😁😁 hanyar balcony tayi tana zara love sorry I won't repeat zara ta baka mata harara meenal tace pls mana ba intentionally nayi wallah barci ne suka kwashe da dariya😁😁😁 suka fito gwanin ban sha'awa suka ma ammee sallama Addua tamusu kar su dade kuma kai tsaye cikin gari sukayi ta guraran zoo rd shoprite suka shiga gun DA-VIVA sukaje suka dauka 4 colours biyu iri daya saura kuma koya choice nashi daganan kuma sukayi mall for Africa perfumes, bags, watches and jewelry, fashion, clothing, shoes suka duba meenal dauki bags guda 5 heels guda 3 sai flat shoe branch din zara guda biyu ita make kusan haka de zara saide ita bags gude 3 ta dauka shoes kuma 5 duka flat sai bracelet da ta daukanmu su gudu 4 basu duba perfs ba saboda banan suke siyaba meenal ne tayi side din English wear haka ta dunna nadasu kamar mai Sabo Ida maabocoyar English wears ne sunagama wa sukayi gun bill suka biya daganan suka shiga shiga cikin chocolates da biscuits meenal ke dauka while zara ta gun snakcs meat pie 2 cake 2 dakuma shrimp chicken ta ansan musu sai l and z yogurt suka biya bills suka wuce kai tsyae shigon dinki dake zoo rd suka tsaya suka bada daganan suka nufi gida guraran 7:30 ta kofar famfo ta shiga saboda tanason shiga alpen Calvin Klein.Yves Saint Laurent.Dolce & Gabbana.Giorgio Armani.Burberry sai oud collections su kawai su ka sauka kasa sukakkabiya bills suka wuce zara ta aje a gida sanan ta wuce Parlour ta tadda Abbanta tace sannu da gida yace yauwa mamana har andawo tace eh abba sallah ta sannan tayi wanka simple A shape gown tasa ta kulle kanta turban tafito da yunwa takeji tana bude warmers din to her surprise ta fav nata tace woow ummeena tuwo😋 sai dataci tayi nak sannan Ta tashi Moher yana teasing tanata rumbu kawai mijinki zeyi fama tuni ta bade rai abbu kaganshi ko sai gwalo yake mata itakuma sai shagwaba take musu yace shareshi mamana tace yauwa abbu...
A kwana a tashi meenal ta shiga lvl 2 itama ma ilham tana ss3( seniors) naufa kuma ss1 ihsan kuma primary 4 dukansu suna da kokari bayan sungama 1st semester ne ababa yayi surprising nasu da zasu umrah daganan kuma zasu Dubai sunyi farinciki sosai ranan Friday suka daga zuwa kasa mai tsarki hotel mai tsada ya kama musu. Basusa wasa ba Ibada suke bawasa duk abunda meenal ta dauka sai ta daukan ma xarah ta lura da ya Adnan shima badaga baya ba sai jibgan kaya yake kamar ba gobe tace fav Bro na inlaw namune winking eyes nashi yayi yace yes sis😄😄 tace masha Allah happy me haka suka Gama siyayah suka koma ma sauki nasu Parlour baba suka zauna suka danyi hira suka tashi koma yayi daki sai barci ya Adnan ne yake chatting ni kaina duk gulmana basan da wa yake chatting ba lol.
Satin su biyu suka baro Saudi sai Dubai shima nan ba daga baya ba sunyi yawo sosai da siyayaa su ILY harda canza wah shikuma naufa game nashi aka saima ita kuma auta kayan wasa ne nata kawai kullum haka suke inda su fita suyi yawo su judo kaya
Chapter 4
Meenal Wakeup with lazyness gashi 8 take dashi yau she's late also quickly tayi bumping off her bed tafada toilet batafi 20mins ba fito lotion nata tashafa sannan tayi wardrobe nata ta rasa kayan da zatasa kayi peplum top ash tasha high west skinny jeans ta daura kimono brown akai heel tasa ash ta gucci ba ash shima ta feshe jikin ta da turare tayi kasa Ummee kawai ta iske a Parlour ta ce sabahul Ummee am running of time sai nadawo parking lot ta wuce wata Mercedes S-Class 2018
naga tashiga tasha Super dark tint ash tana tafe tana been wakanta Ed Sheeran perfect kawai sai ji tayi tasssss hankali ta fito tana tafiyan ta mai daukan hankali ta duba taga barnan da aka mata wata range rover ce black ganin anki fito wa yasa ta qarasa tafi 10mins amma ko gixo haka yasa Ta fara knocking window din a hankali yafara dauke glass din window din suna hada ido sukaji wani ras tace can't you see what your rough driving lead you idonshi duk a lumshe yake yaqara hey dudes am talking to you lumshe sexy eyes nashi yayi yace and so yakai ta makura amma still ta dake tace Mr rude I dnt have your time ta ballamai harara duk idona mutane akansu ganin naka sai yabita a baya itakuma abun yabata haushi a kullab ta Ida tace useless animal human being she sighted kawai ji tayi an finciko ta kawai budan bakin ci yace nasan baza ki iya gyara wabane saboda baki da kudin so manage this ban fito da kudi ba dayawa bansan zan hadu da beggar ba ya cilla mata wrappers dina 1000k take idonta yakada yayi jaa baa taba mata irin wannan cin mutunci taba tayi kokarin matse hawaye haka tayi lectures duk ranta a jagule..shikam yana tafiya ya wani farin ciki a ranshi...meenal ne ta zayyane ma zara duk abunda yafaru tace kika barshi lalle ma meenal tace to ya zanyi zara karaf tayi tace sai mun Rama wallah....
A bangaran Asim gida ya koma ranshi a dagule a bata mai budget dinshi horn ya dunna yi kamar da gudu mal idi yazo ya bude mai makeken gida ne sosai na zamani gidan ya tsaru gashi babba tsayawa nayi describing nashi bata time basaide anfadaba part uku ne gida wani part naga yashiga mai kyau gaske wata mata nagani yar zamani taci kwaliya idona ta Samuel da tabaru tana sakowa da ga matalan benen wasu yara da baza su wuce 20yrs ba suna biye ta ita dakagansu kasan yan biyu ne suna sanye da Riga da wando maganan naga ta sako tayi gun Asim tace yade son lafiya kuwa yayi rolling yes nashi yace yes mami kawai stress ne yanmata masu suna Yasmeen & Yasreen sukace welcome back ya Asim yayi smile yace thanks...
Asim Dane da Alhaji Khabeer mamman hajiya Aisha itace mahaifiyarshi shuwa ce yaransu 5 Nadia itace babba tayi aure tana da yara 3 biyu mata sai namiji daya shekaranta 34 sai Asim wanda yanzu he's 29 sai deena she's 24 then yasmeen da yasreen 20.... sun taso cikin so da kauna dinka son da iyayen ke musu behana sun basu tarbiya Mai kyau ba deena tana final year nata a north west tana karanta English while twins kuma suna lvl 1 a buk Asim ba naija yayi karatu ba yayi so yana aiki a company babanshi....
Back to lbr Asim ne yatashi yayi side nashi to he's surprise yaga Dan sis din mami Jamal na suka hau hira yaushe gamo
Washed gari meenal yatashi da fever saboda kukan da tasha ko kasa bata sako ba ummi ne taji shuru hankalinta kuma be kwanta ba to her surprise sai taga meenal ta kudundune a duvet ummi tace Subuhananllah maike damunki meenal duk tabi ta rude taba jikintayi taji zafi quickly akakira family doc yazo yasa mata drip na tasamu tayi barci Abba bayanan daman yana abuja a waya akafadamai bata farka ba sai 6 a gajiyae tace wash Allah hanuna saboda ta Dan bigeshi duka Siblings nata sukayo kanta sannu sis tana uhmm uhnn tana fashin sallah daman yogurt kawai tasha sai sabon barci ba ita ta farka ba sai 8 tana bude ido kawai taga zara sai ta hau smiling zara ta taimaka mata tashiga tayi wanka tana fitowa sharp ta shirya cikin wata armless silk gown guraran 11 meenal tafara jin yunwa tace hey girl lets get something to eat kasa suka sako sukaga abinci kan dining chips ne da lever sauce dakuma salad and friedrice sai kuma orange juice sukayi nak sannan suka tashi kallo suke amma meenal tana can wata duniya zara ne tayi pinching nata ouuchhh wat u thinking ta bade rai nothing zara ta tabe baki ok good guraran 5 zara ta shirya ta har kofan gida ta rakota tace sai mun hadu a class bye take care kigaida mami pls zara tace naci tana fushi dake kuma meenal tace oh gosh zanzo bouh that will be a surprise okay keji dashi zara tace ta shiga motanta ta wuce
The next day meenal ne sanye ta blue top da straight skirt ta saka dagon hijab dinta Ash takalminta ash daka kuma black yau motan ummi tashiga ba tint gaban department nasu tayi parking tafito hankali take tafiyar ta mai daukan hankali kowa sai binta da ido yake har Ta shiga sit mutum biyu takama musu ta zaune ta danna waya kawai sai jitayi mutum kusa da ita dagowan da zatayi kawai suka hada ido ya saki killer smile tuni ta daure tace get ur filthy body out of here smiling yaqara sakar mata yace hey tuni kafafuwanta suka sake tace hello a hankali yace am Ismail and tayi banza dashi sai yayi magana a shagwabe magana nake fah tace meenal a ta naive yace woow cute name as you yasake kashe murya am I bothering you no girgiza kai tayi bata masan tayi ba yace then why are you ignoring me smiling tayi, am just boredom at home so tare da Bro na muke na rakoshi suddenly one Little princes was walking couldn't take my eye off she look like damsel couldn't afford to loose her so decided to fellow her bouh she ignore me try much I could to talk to her at the end she smile back at me and talk to me meenal batasan sanda tafara dariya ba tare sukayi lectures duk ita mai mai surutu bane zara ne tabiyemishi guraran 6 sukagana da skul meenal ta manta da wani Ismail ma kawai ganinshi tayi tsaye yace yauwa was waiting for you since tace and so jikinshine yayi sanyi yace digit naki nakeso tace can't give ta shigewarta ta barshi nan kamar dolo jiki a mace yakoma mota suke wuce gida.
Koda meenal takoma gida tana shiga taga kowa a Parlour nan ta zauna suka Dan taba hira sannan tahaye sama domin ta chanza kaya sanan ta sauko around 9:30 tashiga room she have d intention of reading bouh she couldn't read tana ta tunanin Ismail batasan sanda tayi smiling bah. Washe gari tun 6:30 meenal ta tashi ta fada toilet tayi wanka tazo dressing mirror ta hau Makeupp tayi kyau sosai wardrobe ta nufa ta sai Holland atampa dinki ya mata kyau yazauna das kai shape nata yaqara fitowa sosai 😁 brown ne green ne ta kuma ratsin red mayafin red shoe green sai green bag nata ta dauki shades da phones nata tayi gaba direct qasa tayi taga ILY,ihsan,naufal kan dining suna bfast sukace morning adda meenal tace hey dudes hw was ur nyt Alhmdllh bayan tagama bfast sama-sama tace direct dakin Abba ta wuce ta gaidashi yamata Addua sanan tatafi dakin Ummie itama haka de land cruiser ta shiga black gashi ya wanku tana tafe tana jin karatun Ali jabeer tana lumshe ido😀😀 7:55 tana gate daman tasaba da securities din skul din tally ta karba ta wuce 8:30 suka shiga exams
Bayan meenal sun fito daga exams tana ta hangawa ko zataga Ismail shuru shuru zara tace Hwfar face nata yayi looking so pale meenal din cuz tafi 2hrs tana jira shi bouh bata ganshi haka tadawo gida kamar wanda laka ta fashe mata Ummie ta lura da mood dinta bouh da aka tambayeta tace stress ne kawai...meenal kullum sai ta sa ran ko zata ganshi amma shuru harda ta fidda rai da ganinshi har suka Gama exams duk yabi canza kamar ba meenal gayu lol
Chapter 5
Zara ne bakin qofar dakin meenal ta wlh zan barki anan idan bakiyi sauri ba Aswear sorry love veil zansa kawai tare suka fito suka iske ILY tana kallo sukace are we good to go tace yeah tare suka fito dukansu sunsha Arabian gown masu tsada da kyau sosai zara le driving har suka alpen suka je suka shopping din perfumes daganan sukayi zoo rd sukayi henna da wankin kai guraren 7 suka cire henna din sukayi sallah a salon din daganan suka ansa dinki sukayi gidan su meenal.xarah nan ta kwana. washe gari sai guraren 10 suka tashi sukayi wanka suka kim tsa daganan sukayi dining sukayi bfast bayan nan su ka gyada Abba da Ummie daganan suka fice daga gidan cikin gari sukayi inda zasu ansa snacks da za'a yi amfani dashi gurin kamu biki nusaibah akeyi anty meenal kanwar Abba wato...kai tsaye hauwasa sukayi saboda kowa yana can suka bada snacks din aka shirya a bag daza'a taba..sun hadu da cousins nasu kowa yanata farin ciki karfe 8 kagama kamu nan hausawa suka kwana dukansu harda da xara duk suna zagaye da kaninsu a Parlour ana raha ta nishadi har qarfe daya dare sannan kowa yayi inda ze kwanta dama kowa a yaran Alhaji sambo yana da part nashi.. washe gari ranar Jumu'a sukayi mother's eve karfe 2 zuwa 5 akayi wa'azi fantani yayi sannan akwai fara shirin bridal shower su meenal suka hada mata gidan anty Khadeeja akayi dake ahmadu Bello way nan sukayi bridal shower dinsu karfe 8 suka fara nan sukaci suka sha daman meenal da son rawa nan suka sha rawa karfe 10:30 suka Gama friends din kowa yayi gidan amarya da wasu manya friends nata Bristol place sukayi da su meenal da cousin nasu dakuna manya aka kama musu wada washe gari karfe 11 nasafe aka daura auran nusaiba Mohammad sambo da kuma fahad A fahad nan guda babaza gida an daura an daura bikin anyi shi cikin kwanciyan hankali an kashe kudi sosai ana aka shiga pics da amarya da sauran yan uwa tun karfe uke amarya tatafi gun karbo dinkinta da kawayen ta Fareedah da ikeelima gun malaybiz sukabada dinki Bristol suka koma nan mai makeup tashiga yima amarya yaranta kuma suna ma kawayen ta can bagaran su meenal suma ana can ana caba kwalliya.....karfe 8 za'a fara dinner a Bristol amarya sai karfe 9 ta Iso gun tare da angon ta fahad su ILY ne da cousin nata a gaba su 6 sukayi pairing in 2 sai friends din amarya da abokan ango suma suka jero sannan ango da amarya sai suke meenal da gang nasu suma haka gwanin ban shaawa suka shigo har suka raka amarya sannan suka danyi rawa sannan aka fara program din gun ya tsaru sosai ango da amarya ansha rawa abokan family din ango sannan na amarya duk suka fito sukayi rawa bayan nanne aka kira groom guyz da bride maide suma sunzo sunyi rawa harda su meenal aka tashe 11:30 aka Gama direct ango da amarya gidan iyayenta sukayafi haka su meenal da yan uwa da kawaye amarya masu muhali sukayi nasu......nan aka bude sabon chapter har asuba bayan sallah ne kowa yabi lafiya gado sai barci
karfe 4 motatocin amarya suka Iso hausawa nan de aka ta kwasan mutane zuwa nassarawa g.r.a koya ya yaba da gida yayi kyau sosai karfe 5 aka dauki amarya zuwa gidan inlaws nata bayan anmata fada da nasiha mai ratsa jiki haka gidan inlaws nata mahaka 6:30 da karfan dama ta shiga bayan tayi Addua da gode ma Alalh kuma.. bangaran meenal kuma simple Makeupp tayi gown ne tasa nata atampa tayi daurin ture kaga tsiya lol veil din kuma kan kafadarta driving suke suna hira ita da zara da wasu cousin nata har ta Isa kofar gidan anty nata masha Allah kawai suke cewa gida yayi sosai...... kowa ya watse bayan ansha kuka kamar karsu rabu....
Two weeks later meenal ne zaune kan 2seater tana kallon kawai sai ji tayi gabanta nata faduwa alwala tayi sallah sanan ta Dan ji daidai daman ranan Friday ne kawai sai ta yanke decision zataje gidan su zara tayi weekend acan she pack all she will needed in her small box harda hijab hadda nata sa bayan sallah magarib tafito ta iske kowa a Parlour amma banda ya Adnan ya gaishesu sanan tamusu sallama ta fito nbatafi 20mins ba ta Isa tana shiga kawai taga car din fav Bro nata she was surprise what's bring this dude her kuma tace uhmmm ta tabe baki Ammi ta iska a kasa tana lazumi ta gaisheta, to her surprise fav Bro ne da zara anshan love laaaaaa lalle ma ya Adnan yau na ka bullo kuma kekeuma munafuka sai kifadamun zara tace surprise muka miki nan yabasu space she was so happy seeing them together 9:30 ya wuce gidan....meenal kamar jira take zara ta shigo ta hauta da duka munafukai daman daman Yaya kece kike rikikitashi ko tayi pinching zara ouchhh zara ta daga gira yess suna ta dariya ya iky ne tashigo sa sarakan mahauta wats up wit you pple kun damemu da dariya have u guyz eating sukace no tace oya lets go and eat suna Gama cin abinci iky tace ma meenal this your friend Aswear warn her ef not zanyi deducting monthly cheat salary nata from dad suka kwashe da dariya waya zara ne yafara ringing sumsum tatashi kamar munafuka tace night ily tace ko ba night ba lol.....suna ta waya da ya Adnan meenal tashigo taga zara sai shagwaba akeyi tace so fav Bro is very romantic lol har wani kashe mai murya akeyi bayi meenal taje ta daura alwala tayi nafila daganan tace night am feeling Sleepy take care of Bro plss😍
Washe gari meenal ne ta zara sun shirya zasu hadda karfe 8 zuwa 1 duk sunyi sauka suna tafe suna hira kawai kamar ance meenal daga ido kawai sukayi caraf kan na Ismail yana mata smiling batasan sanda tamayarmai da martani ba a hankali yazo inda suke suka gaisa da zara yace hey friend daga ina zara tace school to home yace woow nice can I accompany u guyz tace y not suna tafe suna hira tun meenal bata saki jikiba har tasake a bakin gate suka tsaya zara tace Dudes bye take care exhausted meenal zan samu digit dinne or you not ready yafada a shagwabance lol tayi smiling dst murya can kamar bazatayi magana ba why not nan sukayi exchanging akan ze kirata in ya koma yace take care damsel plss smiling Kawai tayi ta wuce ammi sannu da gida yauwa meenal......
Chapter 6
Shakuwa sosai tashiga tsakanin meenal da ismail chat phone calls always a skul kouh in tagama class or tana tana da intervals suna tare da juna sosai....lly har karance sis nata nan meenal ta zayyane mata komai she was so happy too...Abba yayi tafiya yaje conference meeting inda yahadu da Abba Asim daman can sunsaan juna abokai ne ne sosai nan fira yaushe gamo aka fara kowa yace yana zama a kano da iyalansa suyi farin ciki sosai sukayi exchanging number..... a bangaren meenal ko soyyaya mai qarfi ya shiga tsakaninta da Ismail suna son junan su sosai yana matsa mata akan shifa yanason a bashi izini yafara zuwa gidan tace toh boo abbana bayanan bouh will first tell Ummie b4 yadawo insha Allah sukayi smiling zara ne tazo tace to couples are we good to go sukace lol why not nan kowa ya shiga motanshi yana biye da ita har tashiga gidan Dan kullum haka sukeyi......meenal ta shiga gida tayi shower tayi sallah sannan ta sako kasa cin abinci bayan nanne tatafi dakin ummi zaune ta iske ta meenal tana ta wasa da fingers nata Ummie tace meenal yade meenal tafara inda inada daman daman Ummie Ismail ne yace yanaso abashi izini Ummie taqarasa tana mai rufe face nata Ummie tayi smiling Allah yayi albarka yazaba mana mafi alheri meenal da gudu tabar dakin tana farin ciki.....bangaran Abba kuwa sun kusan gama conference Dan yana tunanin inda sungama gobe yakoma ko jibi haka ko akayi jibi amma ya sheda zedawo gida....
Ran da Abba zedawo anata shirye shirye tun safe abinci Kala Kala aka shirya mai meenal ne tace ita zataje daukan Abba a airport aiko haka akayi Dubai gown tasa mai kyau yaji adon stones sosai maroon tasa ta dauki phones nata ta sako kasa tace Ummie am good to go ihsan where are you lets go...bangaran Asim mah kuwa haka akayi shima shi zeje dauko daddyn nashi kwalliya yayi cikin wata ash geztner mai kyau yasa hula multi colour watch rolex yasa da takalmin shi black yayi kyau sosai shima hanya Airport yabi...suna zaune sune jira Abba ihsan tace adda icecrean pls oh God you start ko ihsan ta hadiye dariyan ta no adda just just meenal tace just just wat tayi smiling kawai ta bata atm card nata tace kiyi sauri plss and OREO AND vanilla okay adda gun icecream ta nifa kawai tayi bumping into Asim tace oh God see wat you have do Mr man Asim duk rashin son maganan shi sai yaga ta burgeshi sosai ya sunkuyo yace sorry princess it was mistake tace Mr handsome no pee nan ta isheshi da surutu har meenal tagaji ta biyo ta kawai to her surprise taga Asim da meenal nan taji bugun heart nata yaqaru daga idon da ihsan taga meenal tace hey Mr handsome look there adda tuni meenal ta boye ya juya bega kowa ba tace mishi bye yace bye hope we will meet soon tace insah Allah yace bye take care princess tace same nan tabarshi... nan Abba sukayi landing meenal da gudu sukaje gun Abba sukayi hugging nashi nan sukayi January gida... Suna shiga nan kowa yazo yana mai sannu da zuwa nan yayi sallah yaci abinci daganan suka barshi ya huta .....meenal sai murna take abbanta yadawo Ismail zexo su gaisa
Meenal sun koma makaranta dan yanzu tana lvl3 soyyaya su kullum qaruwa yake da Ismail yana matsa mata yana so zo tace kasan Abba baya zama bouh insha Allah zan dada ma Ummie magana tagaqarasa tana lankwasa dankanta yayi smiling yace good habeebty nan suka fada duniyar soyyaya su nan ta kashe wayar bayan sunyi sallama....bangaran Asim Daddy shine ya ce look Asim am not joking with you,you mature enough yakamata kasan mai kake shekaru sunja nabaka nan da 1month kafito mun da matan da zaka aura nan yafice ya barshi abun duniya yamai yawa gun mami shi ya je yana ta kuka nan ta turmuke face nata tace look son he's telling you the truth yanzu fah kana 29 am yakamata ka malaki ki hankalinka jiyia a sanyaye ya fita part nashi yatafi yasreen na tamai magana da kyar ya ansa mata taga seems wani abu na damun bro nata...lallaushan bed nashi ya kwanta toilet ya nifa ya sake ma kanshi shower polo shirt yasa blue da jeans sannan ya dauki key ya ficewarsa zoo yayi shoprite cinema.meenal taje gidan kanninta daganan ta shiga shoprite tanason taci meat-pie da cake parking tayi tana tafiyan ta mai daukan hankali batasan sanda ta bige Asim ba tana dagowa suka hada ido harara ya sakar mata to her surprise kawai taji yana cewa nan dinma sai kin biyoni witch all eyes on her kamar ta nutse kasa tuni tafara kwalla nace banason ki dole ne yaqarasa yana mai kashe mata ido yamata 2-0 kuka take sosai da ta shiga mota kamar baza tayi driving Ba tana yin horn aka bude mata gate kofar kitchen ta shiga ta wanke face nata she's lucky ba kowa a Parlour sama ta haye nan tafara sabon kuka bunch of 1k ta yabata ta dauka tace Aswear must revenge that a promise nan tashiga tayi shower tace straight skirts da crops top ta sako kasa kamar ba abunda yake damunta.....Abba Asim ne yakira abbanta yace ran Saturday insah Allah zaizo shida iyalanshi Abba yace Allah ya kaimu nan ya sanar ma Ummie tace toh sannan yace mata wani tsohon abokin shine da suka hadu a conference
Ran Saturday Ummie tun da safe tasa aka gyara gida ko ina meenal ne a kitchen tana girki friedrice,tuwon shinkafa bitter leave soup,kunun aya,sai snacks da orange juice tayi akan dinning ta jera karfe 1 Abba Asim suka shigo shiga matanshi da twins kuma nan Ummie taja hajia Aysha suka tafi Parlour ta meenal kuma tace ma su ILY Sakai twins ciki Abba ne ya kira duka yaran nashi su gaisa da Abba Asim nan yayi introducing din kowa Abba Asim ya yaba da hankalin yara sosai haka itama hajia Aysha har take sha'awa zumunci su ya qara qarfi kowa sai santi abinci yake akace meenal ne tayi nan Abba yanmata kyauta kudin masu tsoka taqi amsa Abba yace nima mahaifin kine ay sannan tasa hannu ta karba, sai bayan magrib suka bar gidan yasreen da yasmeen kamar kar su wuce saboda murna.... suna shiga gidan kowa yayi room nashi yayi shower then sallah sannan aka sako yin lunch....Abba Asim yake cema mami gaskiya meenal nada hankali ko zamu hada ta da asim tayi dariya kamar kasan abunda yake Raina kenan Allah ya tabbatar mana da alheri sukace ameen tace da zafi zafi ake neman abu Alhaji yace hakane gobe zanmai magana muji ko tana da tsayaye....kwashe gari Abba Asim ne yakira Abba ya shedamai cewa abunda yakeso Abba yayi farin ciki yace ay duka dayane bakomai Allah ya tabbatar mana da alheri sukace ameen..koda Abba yafadama ummi zance batayi wani murna ba saboda tasan meenal tana da wani yace hajia ya ba kya farinciki nan ta shede mai komai Abba yace gaskiya ya Riga da ya amsa mai kuma shi baze iya cewa Aa ba kar a maidashi qaramin mutum ummi tace bakomai Abba Allah yasa haka shi yafi alheri tace ameen amma abun na damunta saboda tasan meenal nason Ismail sosai Amma tabarma Allah komai....bangaran Abba Asim yasheda matanshi yanda sukayi tayi farinciki sosai nan tace yakamata ayi engagement Alhaji Abba yace haka ko za'a yi nan ta kira nadia ta shedamata Asim yakusan aure tayi farinciki sosai itama sannan ta sheda mata kayan lefe take so tahada mata masu tsada daya ke ita tana zaune a Dubai ne itama mami ba a barta a baya ba nandanan ta shirya zuwa umrah nan sa siya boxes set 5 nan tafara jido kaya kamar ba gobe....duk wannan wainar da ake toya wa Asim besaniba
After five month meenal tagama exams nata har ta qarfi project topic nata yanzu lectures nata sun rage ba kamar daba watarane meeanl tafi ta zata sabon gari bayan taje ta dawo ne taga Asim a hanya tayanshi ya sace parking tayi sannan tafito a hankali ta zo inda yake tace haba habu meyasa ta cika rigima ne wai motan da aka baka wani da kayan wanki shine kasan kake ta burga tabar Abba yabata jiranka laaaa wrist watch din yaya ma kasa kenan kafara wuce gona da iri fah habu bunch of 1k ta ciro wanda yabata ta cilla mai tace gashi kaje kayi gyaran mota change din kuma a je wambai a sai kaya plss kasan wannan kuma yanzu it useless Yaya can't use them you knw right so kayi manage tana kashe ido Asim kasan magana yayi saboda wasu sai kananan magana suke yi Dan qarya ka canza hali pls kayan masu gida kake amfani dashi da kyar ya bar wajen napep ya hau abunda be taba hawa ba kenan a rayuwanshi ba Jan bulo yanufa kamar ance ya daga ido yaga meenal ta tsaya tana siyan abu wani abu yaji kamar yanda yake ji inda yaganta jiyowan da zatayi ta ganshi ba balla mai harara tayi smiling ta shige mota sai da tazo saitin shi tace 1-2 the game the begin lets see who will win lol tayi wuce warta nan tabarshi abun duniya ya dameshi gidan kawai yayi direct abunshi part nashi yashige yana tunanin mai zemata smiling kawai yayi yafada toilet yayi shower kananan kaya yasa ya sako ya wuce mosque sallah sai bayan sallah isha ya shigo ciki bayan sungama lunch Abba ne yace twins suyi spacing nasu zasuyi magana gyaran murya yayi yace Aleeyu kana nema ka maida ni qaramin mutum ko yau kusan 6month kenan kakasa yin abunda nasaka ko Abba yace duk wanda nasamu zan daura ma aure ka shirya nan da 1month bikinka tashi ka bani guri kamar yayi kusa haka yake ji kasa tashi yayi a gurin yayi abu biyu yahade mai ga aure ga lailah she's not ready to get married now he's blindly in love with her....Alhaji Khabeer ne yakira Abba ya shedamai suna so su kawo kayan magani inaso Abba yace to shikenan madallah nan ya shedaa ma ummi uhmm kawai tace tana mai tausayin yarta.... bangaran Asim da zara soyyaya mai qarfi ta shiga tsakanin su Dan har manya sun shigo maganan ansa rana 2month.... lafe boxes set 4 Asim yahada nan yan uwan Abba da Ummie suka shirya kai lafe tarba mai kyau akamusu da tukuci mai kyau....bangaran Abba Asim yakama ran sati suka shirya zuwa neman auran meenal a hausawa ka karba auran akasa 5month duk wannan abu meenal bata sani ba haka ummi ma batafadamata ba amma tana Dan farin ciki sosai ta wani gefe kuma mai tausayin yartata
After 2mnth amarya tana ta shan gyara sosai kamar ba ita ba haka ma babba qawa meenal ma haka tun bikin na saura 2week mami zara ta dako mai gyaran jiki daga chadi take yi mata tayi fresh tayi kyau sosai kamar ba ita ba a shiga satin da za'a fara biki tun ranan Wednesday meenal tayi packing zuwa gidan su zara da safe nan ta ha packing din kaya zara wanda zatayi needy dakin abbanta suka kai kayan suka aje washe gari da safe meenal ta kira ilham kan cewa kar ta manta da snacks din sannan kayi making sure kinda souvenirs dinnna pls komai yazama intact tace to sis sannan ta kashe waya saloon suka tafi kan zoo rd suka yi gyaran kai daganan suka je gun MalabisbyMamyz ansan kayan ta na bridal shower Sharon sannan sukayi henna_by_hawwer shittu gano sukadanyi gyaran jiki daganan akasa musa Jan lalle sanna aka daura baki karfe 5:30 suka cire daganan sukayi zoo rd gun tafeedas_Glamour ta ma amarya Makeupp da meenal sannnan aka aiko motan daukan amarya tudun Yola sukayi direct gidan ya Umar nan sukayi bridal shower karfe 8:30 amarya ta Iso nan aka fara daukan pics ta yanka cake sukayi rawa masu aiki ya Umar suka raba souvenirs din kowa ya samu sai 10:30 sukagama meenal ne ta tuka su zuwa gida ..washe gari yakama ran Friday ranan za'a yi kamu a marhaba event center malabisbymamyz still ita tamata dinki ita kuna meenal nan zoo rd tayi ta ansa dinkinta tafeedas
G
lamour still ta mata makeup karfe 5:30 aka Gama mata Makeupp meenal ne tashigo tayi kyau sosai take cema zara woow BFF kinyi kyau sosai nan matan amarya da bride maids nata ta Iso nan suka shiga 6 dot suka shiga gun nan akafara daukan amarya pics ta koina nan aka kama amarya aka feshe ta da perfumes masu tsada da kanshi sanna maid nata suka fada price da za'a bada nan aka fara cin abinci da drinks aka kira amarya ta Dan taka da abokan arziki sai guraran 8 ango ya Iso nan amarya da maids nata suka tafi dako ango nan sukayi Dan yi rawa sannan suka zauna aka bada time din yin pictures duka side amarya da ango su meenal ansamu abunda ake so Ismail ne karita yace sannu da aiki tace boo kazo daman yace yes tuni ta fita zuwa gunshi hanya ne taga hajia Aisha da twins suna shigo wa nan ta durkusa ta gaisheta tafada mata inda su Ummie suke tace ma twins tana zuwa,tsaya take jikin range rover yasa farin shadda hannu shi ciki aljihunsa tsoro tabashi tace hey miss u so much fah nan suka danyu hira tace sai yaje ya gyada Ummie faram faram ta ansa mai gaisuwan karfe 10 aka Gama sai da mami zara taga kowa yatafi sannan ta wuce......ranan asabar aka daura auran Adnan Ibrahim Mohd sambo da kuma Fateeamarh zara Naseer akan sadaki 100k nan guda ba hau a gida su ya Adnan sai washe baki ake meenal sai tsokanan zara take 12:30 ango yashigo nan
Cikin gidan su zara sanye take ciki shadda ta blue and pink tayi kyau sosai shikuma ya Adnan blue yasa nan suka hau daukan pics....abinci ma sama sama sukaci bangaran ummi ma gidan cike yake saboda yau za'a yi dinner Adnan A meena event......tun karfe 2:30 meenal suka fice daga gidan gun malabisbymamyz sukayi ansan kayansu sai da sukaga gwada kamar a jikinsu akayi .......daganan sukayi gun monaveebeautylounge ita zata musu Makeupp din da meenal aka fara sai karfe4 aka faramata sharply aka fara ma meenal 7 aka Gama musu komai da komai Adnan ne yazo shida groom friends suna jiran amarya hanakali suka fito meenal ta raka ta mota sannan ta fada car dun ya Moher waje suka iske iyayen nasu suna jiransu nan aka hau yi musu pics to ko ina..... yaran anty Khadeeja su meenal da na zara su sukayi flower girls sai set din su ILY nan tare dasu twins amarya da ango ne suka shigo meenal ne bayan su tana rawa sai maids a bayan ta gefen su ango da amarya kuma iyayensune abun gwani ba sha'awa bayan an raka su sun zauna ne kowa yakoma gunshi ya zauna side din dangin amarya daban haka ango ma sai kuma gun iyaye da kuma grooms friend da bride maids ma haka.....mc jay shine mc din nan yakira iyayan couples din suyi speech, babban abokin ango wato Amir yayi speech da turanci nan aka kira best friend amarya itama tayi tanayi tana kuka sannnan ya nemi Siblings nasu sukayi speech meenal tayi na Adnan na'im kuma tayi na zara Ali jita,nazeeru waka,olamide zlanta su akayi inviting sukayi waka.....mc jay yana ta funny funny abu nan aka zo yanka cake aka yanka shima sannan suka fara rawa dim light aka sa couples din substance romantic rawa nan aka ba ma both sides suma suyi rawa pics bayanan aka sa cool music aka fara raba abinci sa abunda kakeso ma zakaci....aka kira maids da sis din amarya suyi rawa....family pic aka shiga yi gwanin ban sha'awa duk masu iya daukan hoto na kano famous sukawai kake gani.......harda gayan sodi duk suka zo anci ansha anyi nak karfe daya kowa yawatse.....