AJALIN SO

By SURAYYAHMS

604K 32.1K 2.4K

Meet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah More

AUTHOR NOTE
TUSHEN LABARI
MY
life
isnt the same
as others
page 6
page7
page 8
page9
page 10
page 11
page 12
page13
page14
page15
page16
page17
page 18
page 19
page20
page21
madakata
page22
page23
page24
page25
page 26
page27
page28
page29
PEEP
rosa
trip to southafrica
trip
the rainfall
pregnancy
brainwashed
RIFT
medicine
DRUNK in love
P1
fifty shades
infidelity
revelations
black M
PRISON BREAK

trip to S.A

13.8K 720 45
By SURAYYAHMS

*🍒🌺AJALIN SO🍒🌺*
       _Xplicit romance_

     
*WATTPAD SURAYYAHMS*

32

_trip to S.Africa part 1_

Dan ware dizzy clumsy eyeballs din ta tayi cikin mamaki' da taga har ya bada baya zai haura sama..

hanyar step din dakin sa ya nufa yana cewa be fast ko na tafi na barki ne ...?

Tana shiru sai Ta amsa da girgiza kai alaman a'a itama ta juya ta nufi dakin ta,ko da taje duk sai ta rasa me zata dauka guda daya.'trip to southafrica for what? Nan ne bata fahimta ba

ta kai wani 20minutes tana zagaye da kyar ta jawo handbag din jimmy choo kalar matte black ta fara zuba atms din ta da tarkacen cards da jeweries wanda basu fi biyu ba,..sai kwalban wani after bath traditonal scent da turaren humrahn ta shima guda biyu.

Tuno da dirty dishes din da suka ci yanzu yasa ta sauko kitchen ta shiga wanke wanke tana wiping tana jerawa dan kr ta barsu suyi tsami

In not less than 10minutes ta kimtsa wajen tana fitowa suka ci karo da shi a bakin stairs.

Daga nesa kadan ya tsaya alaman ita yazo dubawa bai ganta ba yake shirun saukowa..Tana kallon sa yana kallon ta,kyakkwan siffar idanun ta ta ware gaba daya tana kare ma dressing dinsa kallo...

"Wasu fitinannun kananan kaya ne fari da baki na kamfanin adidas ya kwama ajikin sa mai tafe da wata shakikiyar farar facing cap da sneakers baka kirin mai farin good logo.

Irin kallon data tayi masa sai da ya dan tsargu sai ya dan kalle kansa in quick glance...ko dai banyi mata bane ya dan ja iska ta baki aransa yana harsashe,first time dayaji fargaban dresing dinsa agaban mace duk dahaka idonsa na nan fixed akanta...

A takaice yayi scoofing ya kau da kai cikin jan aji

fahimtar fargaban data sa masa da idanun nata ya sa itama ta dauke kai"sai da nace miki kiyi sauri ki shirya..ya furta da slow but stern voice

A sadade tace eh dama kitchen naje nayi wanke wanke...baice komai ba
Itama bata motsa ba chan ya dube ta tare da galla mata harara "wai Jira na kike na zo na shirya kin?
Kafin ya kara wani word tayi gaba zuwa dakin ta.

Sauke ajiyan zuciya yayi
Ya biyo bayan ta,wayar ta ya dauka zai jawo hannun ta su fice sai tace yaya my bag?plsss... ta dan marairace ..bai sake hannun nata ba ya dauko mata bag din tare suke takowa har suka kai bakin motar ua bude mata ta shige ciki

Rufe idanun ta tayi da hannu tana jin haushin sa while yana kammala locking main house din,wato shi ya gama cin kwalliyar sa ita kuma ya barta da dogon riga ko ?kyabe kaii tayi taja tsinin baki.

'few minutes drive Har suka isa aiport tana kumbura fuska kO ajikin sa sai ma ya share ta yana harkokin sa.

"itama shiru tayi ta dauke kanta akansa Don haka ne ma bata san komai game da sirrin tafiyar nasu ba

Daga gefen sa ta zauna ayayin da yayi fastening mata belt dakan sa, ko da jirgin ya tashi time to time tana biye da idanun sa dake satan kallon ta wani bin su hade ido wani hin pretending take kamar tana bacci.

After few hrs suka diro wani kasar alaman babu nisa sosai daga Nigeria,bata taba zuwa wani African country ba don haka bata gane ina suka dosa ba.

Ko normal arrivals basu bi ba bare taga sunan airpot din

Nan taga an taho an dauke su ta sashin private exit a wata mota kirar ford formatic jeep..

_agogon hannun sa ya dage sama ya duba 'GPS location: Narok, kenya._
Sannan ya daga wayar sa ya shiga amsa kirar dake faman damun sa tun saukowar su

Bayan dan Wani lokaci taga an sauke su a wata hotel mai taken ' _Sarova mara GC: narok county kenya,_

Nan ne ta gane ashe ba south african suka iso ba kenya ne,wajen ya hadu iya haduwar da zaka so ka zauna nan har iyakan karshen rayuwar ka.

Bayan fitowar sa daga motar Wani private resort ya nufa da ita mai kofofin glass da walls da decors din hutawa na gani na fada,

shi tun daga gida yayi booking reservations din sa da komai da komai online da shike ma ba zama zasuyi anan ba...

yace ki shiga ina zuwa ya mata nuni da wani waje alaman daki ne...
Daga nan Sai ya fice.

Sama ta haura ita kam"'tana turo kofar wani sanyin dadi ya ratsa ta

dakin nasu an hada masa shiri mai tsafta
kan lallausan tuffed bed din ta zauna tana kalle kallen cikin kafin ta mike izuwa window view don ta hango abubuwan ban sha'awa dake shimfide a oudoor landscape..

Its so amazing...bata tabayin tunani a kasa kamar kenya za'a samu luxury hotel har haka ba.

Bata hankara ba taji yace u like it?...ta danyi murmushin bazata ta juyo..sai jin shi tayi daf da ita,hakan  yasa ta dan kalle sa,

C'mon lets go...'ya fada cikin sauki ya kamo hannayen ta zuwa sitting room inda suka baro.

Wasu yan maza tagani suna shigowa da packaged shoping bags a sanye da kaya kamar na indian police force sai dai shi plain ne
' Yayi mata ido akan ta dauki wanda zata iya ta koma ciki,nan ya sallame su ya biyo bayan ta.

Zata ajiye yace kayan ki ne,u have to check them and c inyayi miki ko kina da wasu wanda zaki sa ne?"a shagwabe tayi masa kallon ai baka barni na dauka ba kafin tace ah a,..
hmm kawai yace ya juya mata baya
Nan ya shiga rage kayan jikin sa,tana tsaye har ya nufi toilet ya sake shower akan sa sannan ta fito da kayayyakin.

Wildrose hip up skirt guda daya da Fellini trousers royal blue sai tops da madaidaitan hair covers dinsu wanda suke matsayin mayafi sai inner wears pants da bra guda biyu da normal sandal shoes..

"komai yayi mata anan.. dan Da wuya ake samun irin wannan brand din kayar sabida mostly illegal shippers ke shigowa da shi daga design industries a india.

Bata gwada ko daya ba dan yawanci size din ta ne Yana fitowa ta shiga tattara kayan zata ajiye a gefe' yana goge kansa da hand towel yace ya baki gwada ba,
Bata son cika kallon sa a wannan yanayi amma sai ta daure tace,na duba zasu yi min"..

Yayi shiru alaman yaji sai tace..nagode' yayah..
a takaice Yayi grin.. tare da umartan ta akan taje itama ta kimtsa tayi sallah.

Agurguje tayi da jikin ta kammala komai da shike ba inda zasu je kuma lokaci ya tafi..

royal blue fellani trousers din ta kwama' irin wandon nan ne fubu masu fadi da tsayi,akai ta daura farar long sleeve shirt tayi tucking kamar yadda ake sawa

She looks serene and simple Tayi kyau sosai duk da ma babu kayan kwalliya sai chappets din data goga akan lips dinta

shigar sosai ya bayyana yarintar ta akan tsari

Just in time yasa aka shigo musu da abinci site din,don sam baya son fiye shiga mutane.

Daga nan Bacci mai nauyi tayi Bata ma samu daman ganawa da kowa ta waya ba.

Washe gari da safe sosai ta huta ma ranta  bayan sun kammala komai awaje aka shirya musu breakfast a wata outdoor open air bungalow su biyun su..

'Fresh fruit juice da cooked egg and veggies'hade da sarova mara special akayi serving.

Wasu ma bata iya ci ba suka tashi suka koma daki don tun bayan sallahr asubahi yake ce mata zasu fita wani waje

kayan sa ya sauya daga karamar pitcher pink trolley da bata san sanda aka kawo sa ba, itama skirt din daya rage ta kwama da jacket top tayi rolling ta saka sandal din ta.

Humrah dama ta riko dan haka suka dai ke qamshi ajikin ta.. tayi kyau kam amma a duk sanda yayi nashi shirin sai taga kamar bata kai ba,gashi duk sai tayi fayau idanun suka fito da babu ko dan powder akan fuskan ta

Ya dan kalle ta duk ya fahimce me take ciki aransa ya tabe baki,sai ta dan turo bakin a shagwabe tana wasa da yatsun ta ..yace'muje ko?cike da yauqi ta jawo jakar ta tace ok

'Its around 10.45am na safiya Nan suka fita cikin wata sport car kirar Lamborghini ja da baki mai shegen kyau

..,daga nan suka isa wani waje wanda taga an rubuta _south west,kenya. masai mara national park reserved_ "
'kallo take bin ko inna da shi kamar idanun ta zasu fice in amusement ta furta sunan wajen adan bayyane tana kallon sa da alamar tambaya.., a takaice ya gyada mata akai in confirmation yana mai cika gaba da driving dinsa

Murmushi tayi kanta na kallon waje ta window along the line taga anja layi wato boader dake tsakanin su da Tanzania'
Sai wasu few settlements wanda ake ce ma enkangs of massai people wato village of masai tribe.

A dai dai entry yayi slow down hannun sa data ji akan nata ya sa ta dago ta kalle sa...Giran sa ya dage mata so charming wanda ya sata sacewa

Ta so ta basar da shi amma duk sanda ta duba yadda yayi kyau sosai a cikin pink tshirt dinsa sai takasa tabuka komai.

Theres no daubts that har cikin ranta tana alfahari da haduwar mijin ta .

Murmushi yayi mata yace i hope dai kin boye tsoron ki a gida,anan wajen akwai abun da zasu cinye ki...karamin murmushin itama tayi tace yaya anan Zaka barni ka tafi?

Yace,ehmm in kina so..i will,but u have to wait and see idan zaki iya zama

Tayi ajiyan zuciya a bayyane ta tabe baki,..wajen parking motoci shima ya ajiye sannan ya kashe motar ya dube ta,wani irin kallon kallo suka watsa ma juna mai sanyi da muna alaman farin ciki azukantan su,hannun sa yasa ya dan gyara mata veil din 'yace ready?wani asirtacen murmushin ne ya kufce mata Tace uhm..
Nan suka sauko suka nufi inda ake tourism services.

Ilahirin Wajen savannah wilderness ne dan haka akwai lions, cheetah hippo.. da zebras..

Wajen plain grassy landsacpe yayi da ita,inda akwai rolling hills da crossed river na mara and talek.

Basu kadai bane akwai foreing tourist da sauran mutane dai dai ku,sai dai kowa harkan gaban sa yake.

Its so beautiful ta fada da fara'a hannun ta acikin nashi tana kalle kalle.

Yace ehmm, to ni banan nake so ba,tace ni nan nake so yace ok ki zauna anan ni zanje inda nake so.

Da mamakin sa yaga ta gyada kai murmushi yayi ya barta anan ya koma fannin wild park life

Zaman ta tayi har sai da ta gaji da nan gashi ta samu yaran turawa yan iyeye sai selfies suke cikin jin dadi.

Wani pub yagani ya shige ciki direct wajen siyan ice creams da drink

Kiran sa ne ya yanke mata hanzari ta dauka yace me zakici?..tun kafin tayi deciding yace come over...ya kashe wayar sa.

Tsaban ta raba hankalin ta a wajen, Bata san ta ina yabi ba sai kawai ta bi kwatancen yar baturiyar tana tafiya

Farko taga zebras sun bata sha'awa soai,tana cigaba da tafiya ta cigaba da ganin sauran namomin jeji,

duk dama tana son gani amma tsoro ne ya fara damun ta...charaf taji an riko ta wani irin firgita tayi zata fauce da gdu yace "kamata"..ta dan turo baki tayi dariya.

Kafadan ta yayi sliding da nashi ya juyo yayi mata light kiss yana cewa wata rana zan daure bakin nan..a kunyace ta boye fuska suka shige ciki...

anan ice creams din kawai ta karba suka fito tana tambayar sa akan wild animals din sama sama.

Yadda yake bayani Har takejin sha'awar ganin su sai suka je tare,a karon farko data ji gurnanin lions a cages dinsu sai ta kankame rigar sa..
,yace ai dole ne muje ki gan su...

Suna fitowa sararin inda suke tayi saurin komawa bayan sa tare da furta innalihhi wa inna ilahi rajiun...ido ta gwalo tace yaya mu tafi ta karashe da rawar murya..

,dariya abun ya bashi amma baiyi ba anan akwai irin ta dayawa masu tsoron hakan...

yayi yayi ta dawo gefen sa amma taki,wata karamar yarinya da batafi seven years ba yagani achan gefe da su rataye da kafadar mahaifin ta tana videoing din lions din amazingly.

Yace look,kinga abunda takeyi' gaki nan katuwa kina boya abaya na.

A hankali ta firta eh din,..ta lafe da jikin sa a sanyaye..sai ya ciro wayar sa ya fara videon

mike wuya take tana leke ta bayan sa.. cahn yace c'mn zo kiyi mana kema,'ta make kafadar ta alaman a'a
amma tana ki tana so haka ya jawo ta jikin sa sukayi facing lions din,

fatar wandon sa ta kankame sosai tana numfashin tsoro,ta lafe da shi tamkar wancce zata koma cikin ruwan cikin sa..

ga lions din sai ruri suke surutun mutane da camera's na jan hankalim su'..

kansa ya daura a kafadan ta,ya zageye ta da hannun sa wani lumshe idanu tayi Ta sauke ajiyan zuciya a boye"yace oya shoot ur shots in munje gida zaki nuna min nagani..ta dago ta dan kalle sa alaman toh kar Ka sake ni..
'daga nan batace komai ba ta dago wayar ta ta kunna video rercoder ta fara dauka,its very beautiful and adventours

sai dai tana cikin yi wani namijin lion ya juyo fuska dai dai saitin da take daukan taso ta daure amma da yayi wani gurnani yana facing dinta direct daga cikin cage din, a hujajan ta sake wayar akasa ta tsala masa ihu ta rungume sa tana neman firgice masa cikin tsananin tsoro..

Janta yayi suka koma baya ya dada rungume abunsa tight,bai tashi yin mata dariya ba sai da yaji ta fashe da kuka sosai tanacewa yayah mohan,nikam mu tafi..

"yace toh jeki dauko wayar ki gashi cahn,ware ido tayi ta dada shagwabe wa ajikin sa tace uhm uhm tana gogar sa cikin salo mai jan hankali",ni tsoro yake bani ai zai cinye ni ne...ta karashe cikin crack voice

tsaban yadda ya matso ta jikin sa take zuba masa danyen shagwaban yasa suka tara jama har ake satan kallon su..wasu sun gama burge su wasu sun dauka ko cute little sister ne da bro din ta ,da kyar ta kyale sa ya dauko mata wayar suka fita,..

sai share hawayen ta take shiko muddin ya kalle ta sai yayi dariya aran sa.

A wani karamar masjid kusa da fairmount safari club suka tsaya sukayi sallahr azahar
Suka ci abinci.

Dan hutun da sukayi anan Duk sai tayi sanyi gashi anan ba netwk sosai',ta latsa wayan har ta gaji ta bari..da zasu tafi seat belt ya gyara mata bai daga motar ba yace"meke damun ki"..batare da ta kula ba tace "babu komai. tare da wiping face din ta wanda daga natural beautyn ta babu komai yanzu,

riko hannun ta yayi yace pls tell me.. kin gaji ne?ya dasa mata hot and bold eyes din sa

tayi saurin girgiza kai alaman a'ah,yace ko dai lion ne.."jin batace komai ba yasa yayi yar dariya take ta ciko hawaye a idanun ta zata zubar ya jawo ta jikin sa...yace shhhhhh,"Toh ya isah mana ko kunyi da shi zai fito miki a mafarki ne kam'..

hawayen yana droping tana sharewa tace ai tsoro yake bani meye sa zai bude min baki toh ta fada cikin fada da sakalci....murmushi ya sake yi ya basar da shagwaban nata ya dago  yace

..abunda ba kama ki zaiyi ba..,look ya fada tare da  cuping fuskan ta a hannun sa gently suna kallon juna"

'No more tears emmm?kinga zamuje cikin mutane idan kina kuka za'ana kallon ki ko kina son haka..?Cikin lallami ya fada,.sai ta girgiza kai..yace zamu iya tafiya ko?tace ok..

Dan karamin kiss ya daura mata agoshi sannan ya tada motar sa few minute ride suka sauka awani makeken luxury building an rubuta _Amani spa mara bushtops camp. masai mara, kenya._ ..

Waje ne na hutu, kwalliya da gyaran jiki Its infact the most outrageous spa in the whole of africa babu wanda ya kaishi.

Nan ma murmushi yayi mata yace anga wajen kwalliya ko?ta dan rufe idanun ta yace listen,ki sake jikin ki kinji?i wont be there with you ,ni zan danyi wani abu a sama ya nuna mata wani waje,heres ur phone duk abunda kike bukata call me uhmm? Ta tsura masa idanu Kamar zata ce ah'a sai tace ok..yace lets go.

'Sun glasses na DG ya kwama Face din sa,.. Wannan karon hannun ta yake ja har suke isa reception.

Its a highly professional beauty stands dan haka ya samu attendant da therapist usher wanda ta karbe ta hannu biyu,da kyar yayi convincing din ta cewa bazai jima ba sanna ya tafi.

Har ya lume stairs din tana kallon sa kamr wacce zatayi kuka,wani waje suka shiga aka bata seat ta zauna compotably
cikin harshen turanci mai aikin ta sake gaisheh ta irrespective of the age gap,cikin fara'a da saukin kai tace 'what service can we offer you maam'

kafin ta amsa dayan therapist din ta kunna katon projector tace our
Body treatments may include"whirlpool,sauna,
jet bath,mud bath,steam
rooms,all type of massages, indian, thai, etc.. salt scrub,seaweed body wraps,clay and herbal body mask reflexology ,waxing and finally pedicures manicure and parrafins.

Ko wanne ta fada yana scrolling pictures da products akan screen tana kallo
Dayar tace and of couse we have all type of therapies and special hair spa treatment ta mika mata ipad mai dauke da nauoin su..

Bayan ta gama kallo ta zaba abubuwan da take so ayi mata duk da hakan sai da suka gwada skin din ta a nauran gwajin su suka kara ganin wanda suka fi dacewa da ita sosai da ita.

Take aka tura ma oga bill ta wayar sa ya biya har da package din fankacecen box na kayan kwalliyar zamani,mai dauke da nau'oin man shafawa dana wanka da sexy nite gowns and pants da suke siyarwa ma special clients din su musamman idan suna harsashen amarya ne.

Anan suka kai ta wani daki inda ta sauya zuwa spa sheets ba bata lokaci aka fara tattale ta da kayayyakin gyaran jiki ana gyara ko ina da ina tun daga suman kanta har izuwa sawon kafan ta

akallah mutane shida ke bata atttention kowa da abunda yake mata na musamman..

Bayan sallahr la'asar da tace zatayi ba abunda tayi wanda ya dakatar da su daga cigaba da aikin su. Ga abinci iri iri,snacks ga drinks ice creams da smoothies amma sai dai hankalin ta rabi Ya koma tunanin mijin ta

Yawancin su anan kallon wata yar minister ko ma yar president suke mata

dan duk abunda tace tana so baya cewa no..
kuma shi din za'ayi mata

"kafin wani 5hrs time ta jikin ta ya fita fess yayi fresh,and supple komai yayi laushi subul tayi kyau har tana fita daga hayyacin sheqi.

sai ana dab magribh shima ya fito tun tana fitowa yake kallon ta,da shike an yi stretching gashin kanta sai ya dada kwanciya kamar wacce aka ma sabon kitso tuni hasken sirrin kyaun fuskan ta ya rikitashi

Tana tahowa gently and majestic wani luiii yayi da idanu yana ciza labban sa,.

Kallon ta yake A ransa yana imaginning dan ma ba'ayi mata make up bane..

Ana gama saka mata tarkacen ta a mota yaja ta suka nufi gida.

Sosai take jin dadin jikin ta,..dan ko da yace zata ci abinci ce mishi tayi ta koshi...

Bayan sun kammala sallah A falour yayi kwanciyar sa ya barta a dakin tana bidiirin ta.

Ba abunda take sai kallon kanta don tamkar ita ta halicci kanta haka kyaun ta suka dada bayyana

Facial Body treats din da akayi mata ba karamin dada saita shape din fuskan ta yayi sai bakin ta ya dada yin colour gwanin sha'awa.

'....A lokacin kusan karfe 9 da rabi ne na dare wanka da bacci kawai ya rage mata...

ta jawo white body towel ta daura,shower cap ta sakaya dan ko kadan bata son abunda zai bata mata new look din ta...

Wayar ta ta sake dauka tayi dailing number hjy mamah amma bai shiga ba haka ma nasu mufida duk not available

Sai data sake Kusan sau biyu sannan taji sallamar sa,a nitse ta amsa
Nan ta ajiye wayar ta mike'yace mekike jira bakiyi bacci ba

Wayar dake hannun ta ya fauce.. yana kuwa karba kiran hjy mamah ya shigo nashi wayar' kallo daya yayi ma screen din ya mika mata'da alaman tun tuno ta kira shi tana neman ya hada su

...Cikin zakuwa ta karba tana cewa yaya hjy ne?...yayi shiru kamar baiji ba sai ta sauke ajiyan zuciya tare da sallama cikin sanyin jiki mai tafe da kewa Da so

Nan suka shiga gaisawa yana daga zaune kusa da ita yana jin su,..

Kwanciya tayi tana lumshe idanun ta Wani irin Juyi take da jikin ta duk cinyoyin ta da suke sheki sun haska,sai murmushi take alaman wayar na shakin din ta, ahakan duk sai ta daga masa hankali

Bayan kyaun jikin ta dake ruda shi yanzun har da muryan sai bi da ta sake tana shagwabe wa hjy Maman dake tambayar ta lpyar ta.

Jin zata fara tambayar ta yaushe zasu zo ya sa ya karbe wayar ya rike a hannun sa amma bai kashe ba

miko hannu tayi a shagwbe tace yaya bamu gama ba fa,hararar ta yayi yana shiru,shi so yake tsohuwar taji su ta kuma san yana wajen dan ta kyale su.

Dama gashi baya bukatar kowa yasan suna tare a wannan lokacin har sai sun dawo.

Bata rai tayi ta sauya fiskan ta kalar magiya tace yaya dan Allah ka bani wayar kaji"yace bana baki ..its time up. ..tace muna cikin wayar?to ni kaban nawa zan kira ta da shi,yace noo..haka ya ki sam.. cewar sa gaisuwar ma ya isa haka.

Hjy kam bata sha mamakin sa ba dan bata ma tsaya jin sauran hayaniyan su ba ta katse abun ta..,

'turo baki take tana sakalce masa cikin bori bai bata wayar ba Sai dai ya tabbata bazata samu hjyn ba.

Haushi ne ya kamata ta kau da kanta tana kukunj ciki ciki har bata san sanda tsaki ya kufce mata ba

'Wani tsawa ya daka mata yace what,who is hissing?

A firgice ta koma da baya tana silly pouts tana zare ido ,

"Get up... yayi odering din ta ya hade rai...a tsorace ta mike..yace mani kike ja ma tsaki?

Cikin sauri da rudewa ta girgiza kai,ya balla mata harara.. murya na rawa tace,. kayi hakuri ta shiga sosa idanun ta..

Kyabe baki yayi ya kada kansa tare da cewa toh kinyi na farko kinyi na karshe if u hiss on me again zakiga abunda zan miki ,am i clear?

Hawaye ne suka tafo tayi saurin gogewa ta gyada kai"silly girl ..ya furta kasan makoshin sa
ya wurga mata wayar sa

Call her again inace akan hakan kike min rashin kunya.

Dago ido tayi tace yaya ai baya shiga ne..ya ware mata nashi idon tare da mata nuni alaman shi ba ruwan sa maza ta kira kawai.

Bashiri tayi dialing sau biyu bai shiga ba yace
Me aka ce miki ? Tace swit..ched offf...tana share hawayen ta..

Hannun ta ya kamo ya daura ta akan cinyar sa.

gobe zata kira ki, u wait..

Bata bude muryan ta ba ta amsa shi ba cikin fushi ta sunkuyar da kanta kasa ,

Hawayen dake kufce mata ne suka diro akan cinyar ta inda towel din ya kauce,hannun sa ya sa ya shafe wajen erotically sanda taji wani zirrrrr din shocking ya bi jikin ta..

Lumshe ido yayi kadan ya sake budewa.."crying is ur hobby right?ya sauke mata razannanun sexy looks Ta dan turo baki ,wannan fa? Shima hobby? Ya sa hannu akan lips din ta ya matso dan karamin bakin gently ya manne bakin shi,'...wani irin kissing lips din ta ya fara yi tun tana dan kakkame jikin ta har abun ya so ya fi karfin ta ,yadde yake tsotse tongue din ta ciki da waje yana wasa da shi,tamkar wanda aka hade masa zuma da madara aka bashi

ko nimrah dake mai da masa martani baiya jin dadin lips dinta kamar na banafsha.

"Firgici da kokawar numfashin dake afkuwa tsakanin su yasa jikin ta ya soma daukar dumi,karkarwa ta shiga yi dan dole ta fara ture sa sabida zafin da lips din ta ya ke mata.

Sautin Kukan ta ta kara ta damke kafadar sa tana neman sacewa ajikin sa.

Da kyar ya dan ja lips dinsa waje ya zare tonque dinsa..
slowly looking at her yyai karamr cute pouts yace "ban koshi ba..kunyar sa ne ya hana ta dagowa su hada ido..'ya sa hannu ya share mata hawayen ta...

murza hanunta ya shiga yi cikin wani irn salo ..numfashi mai kauri taja ta sake nishi makale wuya tayi 'tace yaya uhm uhm.."yay mohan ni bana so....yaya please ..bai jira ba ya sake hade bakin su...wani deep kiss din yayi mata ya dago ta yace ure so different"..ur lips,..ya dada daura lips dinsa akan nata slightly ya goga mata fervently..,lumshe idanu ta dada yi don wani yanayi me dadi ke shigar ta..

A hankali ya fara shafa towel din dake jikin ta with his eyes closed..

Babu abunda yake jin sha'awar tabawa sai nonuwar ta,hannun sa daya ya daura akan su ya shafa tayi saurin rike hannun sa zatayi magana yace shhhhhh pleaseee' sai ya hade hannun ta da nashi wajen guda ya shiga rolling.

Kasa cewa komai tayi numfashin ta na neman kaiwa sama sama,

Gefen ears din ta ya komar da lips dinsa "wani nishi ya sauke"

Relax,..and tell me how you feel...ya fada mata cikin rada..Zare towel din yayi a hankali ya sauke shi kasa daga ita sai panties shima ya zare shi

karkarwan jikin ta ne ya dadu "yanzu ko hawayen ma yaki saukowa tace ,yah..yah.yaya ka..yii hak..uri kar ka min ..voice din ta ne yayi cracking gwanin tausayi"

zauntaccen kallo ya bi jikin ta da shi"sai ya lafar dakan sa akan boobs din yana jin heart racing beats daga kirjin ta

...yace "meyasa baki so ba kijin dadi ne?idon sa lumshe ya fada yana goga kansa a kansu..,duk sai ta firgice ta rasa inda attention din ta zaije hannun sa dake yawo a bare sexy back din ko fuskan sa dake kan boobs din ta,jin tayi shiru yasa ya dago hannun ta ya daura akan left breast

seducively yace saka min a baki na toh'..cikin wani yanayi ta runtse ido..nipples din ta ya dan ja ya murza da karfi,cikin wata irin sautin sha'awa da fargaba tace ouchhhhh yah mohan...ta turo baki..,yace bakiji me nace ba?..saka min..ta dan turo bakin again zata fara sabon kuka,ya dage mata gira alaman what?..tace ya..yah..ya ai bazan iya ba ne..yace try..ko na taimaka miki?..tayi shiru idon ta still half closed sai ajiyan zuciya take saukewa..
hannu ya kai zai sake jan nipples din cikin rawa murya tayi saurin cewa wait '..tana bude lunsasshun idanun ta da cute and hungry lips din sa ta ci karo adai dai saitin boobs din nata yana jira

rawa jikin ta yake sosai ta kasa boye wa,nan ya cigaba da kallon ta

,.."hannun sa ya daura slightly akan nata ya maida mata shi kan boob din...yace pls..

da kyar ta dago ta tura masa abakin nasa yana kamawa tayi saurin runtse ido ta daga kai sama don bata so ta kalle sa,wani fitinannen nishi ya sake a bayyane yana shafa mazaunan ta..
Daga nan kuma ya kamo su full abakin sa ya shiga tsotsewa hanun sa daya na wasa da dayan.

Tsaban yadda take ji Wani irin jiri jiri ke debar ta,jikin ta sai yayi lumui hawaye ne suke tafowa dayaa bayan daya nata ma sani ba
..
Yana ji kuma yana feeling yadda take amsar abun,sai dai kunya yake sata boye moans and groans din ta..idon sa a lunshe a hankali ya zare bakin sa daga kan nonuwar ta

" U don't wanna be real girl..tell me how u feel mm..ko bakijin komai "ya manne bakin shi da nata yana fada yana shafa ta ta kasa.

Shiru tayi masa ta dan matse jikin ta ana shi tare da bashi duk amsar da yake so da numfashin ta..
hannun shi yakai dai dai kasan ta ta rike shi dam ta fara girgiza masa kai

'.yatsa yasa ya fara wasa da wajen sama sama, a birkice ta sake loud groans tana so ta mike,wasu sabbin hawaye ne suka biyo baya..pls
Don't hurt me..ta fada a rude..

Kissing din ta ya shigayi hannun sa na kasan ta yana dada sa yatsa slowly yana turawa"like this? In whisper ya tambaye ta

Ba yadda ta iya sai ta daga mashi kai

Sai da ya dan yi wasa da wajen kadan ,then Slowly ya cire half soaked fingers din san ya haura sama da kunnen ta yace 'more is coming ..just hold on..
Ya fada cikin maida numfashi ayayin da ba abunda take yi sai sauke ajiyan zuciya

Kwantar da ita yayi kafafun ta na kasa
..kneeling yayi gaban ga ya fara sabon wasan da jikin ta.

She's smooth and sexy ko ina ya taba mata tana reacting,kasan ta ya dawo da bakin shi ya daura ya fara sucking din ta slightly...

Bata san yadda zatayi expressing yadda take ji ba, tana kuka marar sauti tana sauke nishi tamkar wacce ke labour.

Moving further down ya saka hannun sa daya akan chibiyar ta yayi zare yana shafawa down to her lower tommy

Nishi ta sake tana juyi da kanta bata san sanda  yatsun ta suka nitse gashin kansa tana shafawa ba...

,dagowa yayi ya kalle ta ta kau da kai alaman bata so yaga halin da take ciki murnushi kawai yayi ya maida bakin sa wajen yayi flicking kasan ta sa tongues din sa a rikicee ta sake sauti mai karfi ta dada manne shi.

Jin haka ya sa shi mannewa har sai da ya fara shigar wajen da wani irin deep suck

Sao firgici take tana neman kwace kanta Taki taki ta sake don yin mata hakan dayake zautar daita yake amma haka yaki',..

time to time yakan dago yace mata she's so sweet and delicious..ba abunda take sai karkawa tana kananun gurnani.

Yana  cire bakin sa ya zura fingers dinsa har biyu,wani irin lalatacen sauti ta sake a sulale ta sake jikin ta cikin birkicewa tuni tayi tsuguno kan giwar ta a sukwane,..

"Ohh nooo,ta fada cikin sabon kuka mai tafe da jan zuciya..pls Don't,ta rike hannum sa dake aikin

Ta lumshe ido ta cije baki,shikam dago hips din ta yayi yace tell me u like it?ta matse labban sama da kasa da kyar ta firta "yes din a cikin nunfashin ta..

Sosai yaji dadi aransa Yace 'yess"this is only for u'
ure so beautiful ya shafo kanta yana fada..

'cigaba yayi yana wargaza ta da hannun sa ta matso kamar zasu goge fuskan juna a tsugune

hannun sa ta rike alaman ya sassauta mata sai Yace in na bari zakiyi min nima?..tayi shiru nishi na neman kwace mata

dada dago ta yayi ya kara 3rd finger ta sake kara a rude tace yess yess...pleasse..

kiss ya manna ma shaking lips din ta sannan ya sabule trousers dinsa ya daura hannun ta akan throbing lenght dinsa daya gama mikewa,lumui tayi jikin ta duk ya mutu yayi sanyi...'tapping face din ta yayi yace look ,ta budee ido kamar mashayiya..

ruwan niinmar ta dake makel da bakin sa ta hango yace kinga bana kyamar ki ko ?so do it for me now...
ya fada ya dada saita mata hannu akai..

Cikin salo ta shiga murza kai tana wasa da ruwan  dake kai sa finger din ta...'nishi yake sauke wa agajiye while itakam tsoro ne fall cikin ranta now that she's looking batayi tsammanin wannan girman abun ne yake shigar ta ba .

.chan ya riko hannun ta suna throbing tare 'data ji dadin abun sai tana lumshhe ido,har ya dago ta saman sa ya zura abun sa ciki ya fara gogar ta..

Wani zautaccen nishi su keyi atare ,bari ma ita her breathing become shallow as her nerves g9t crazy with intense exicitement.

Wani yanayi ta tsincin kanta mai birkitarwa

Musamman da take jin energyn sa da force din dake hade mazaunan ta akan cinyar sa tana bouncing.

Bai wani dade sosai ba yayi releasing,gefen wuyar ta ya dawo da bakin shi ya shiga kissing din ta slighty he spend a moment there har sai da yaji dumin ta ya maye shi, tayi lumui ta kafe akan kirjin sa

'..sautin kukan ne ya fito.. a hankali ta shiga sauke ajiyan zuciya mai sanyin gajiya da zufan jin dadi.

'Wani kukan da bata san daga ina ya fito ba ta sake...'cikin sanyin murya da jin baki yace ko na bari aciki kar cire...'cikin kukan shagwaba da gajiyan ta dan harare sa tace ni ka maida ni gida..i don't want Here any..any any..mo..re..

a hankalce yayi saurin buge lips din ya kuma shafe da yatsan sa seducively yace sabida me?we have to stay..turo baki tayi ta dan janye kadan alaman zata juya masa baya.. bin kunne ta yayi da wani irin gajiyayyen kiss kuka ta sake mashi mai sanyi wanda ya sa shi rungumo ta tsam ajikin sa mikewa su kayi zuwa kan gadon nan suka zube tare..

Zazzafan hawayen ta ke diga a kirjin sa hannun sa ya sa ya share mata
sannan ya dago ta

da kyar ta iya gyara zama a dofane sabida nauyin da wajen ke yi yana mata zugi..,

wani yarrr take ji musamman data ga idanun sa na browsing akan fresh and arching flesh din ta.'yace zauna da kyau mana..ta girgiza kai alaman bata iyawa

wani hawayen ke shirin fitowa ya dada fizgota gently yana girgiza mata kai..yace meye na kuka kuma'..tace ai kaine kake min'..and im soo scared..i don't wa....yace shhhhh
I won't do it idan baki so ok?...dont be scared.. i promised ..nayi miki alkwari "ya dago ta yana jaddada mata'

Sulalewa tayi ajikin sa a hankali batace komai ba,sai shima ya biyo ta hugging dinta yayi ta bayaa yace 'wannan karon da gaske nake ...i won't force you sai kina so zan miki...idanun ta a lumshe a hankali ta firta ok' tana turo baki,sai ya sake ta tare da sake murmushi...shafe gefen fiskan ta yayo ya daura mata wani lafiyayen kiss a goshi,"get in and fix ur self...u wanna go for shoping ? ta dan kalle sa irin wha?...u owe me a shopping trip once we get to south Africa gobe...'ya lakaci hancin ta

makale wuya tayi cikin shagwaba da jin dadi aranta ta dan gyada kai tare da cewa ok..,towel din ta dauka ta daura ta shiga bathrum ta barsa nan yana kintsa wajen da suka bata,

Washe gari da safe Flight din 10.55am ya sauke su a baban airpot dake cikin babban birnin johannersbug a south africa.
Follow #surayyahms.

Continue Reading

You'll Also Like

287K 10.3K 42
ဖီးနစ်ငှက်တစ်ကောင်ရဲ့ ရင်ကွဲမတတ်အော်ဟစ်သံဟာ လောင်ကျွမ်းအံ့ဆဲဆဲ အတောင်ပံတွေနဲ့အတူ ပျောက်ကွယ်ပျက်စီးသွားတော့မယ့်အချိန်မှာ ငါဟာ မင်းနဲ့နောက်တစ်ကြိမ်...
MABRUKHA By Safiyyah

Mystery / Thriller

36.7K 3.5K 47
Mafarkanta ababen firgitarwa ne burinta shine tasami mutum d'aya tilo da zai fahimci lamarinta kwatsam Abbanta ya...
293K 7.3K 75
တောင်ပေါ်သားနဲ့ မြေပြန့်သူ ဇာတ်လမ်းလေးပါရှင့်
266K 9.5K 50
Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya s...