💞komai daren dadewa💞

By safiya__bubuche

970 104 0

labarine daya kunshi darusa masu yawa akan zamantakewar rayuwa. Banyi wannan littafin Dan cin zarafin wani k... More

💞komai daren dadewa💞
💞komai daren dadewa💞
💞komai daren dadewa💞
💞komai daren dadewa💞
💞komai daren dadewa💞
💞komai daren dadewa💞
💞komai daren dadewa💞
💞komai daren dadewa💞
author's note
💞komai daren dadewa💞

💞komai daren dadewa💞

267 15 0
By safiya__bubuche


💖na Anty pink💖

Ina mai Baku hakuri wattpadians akan wancan littafin Dana fara nayi loosing wayata ne shiyasa amma insha allahu yanxu zan cigaba

Kwance take saman gado tanata shaekar kuka, jin an tabata yasata dago rinannun idanun nan NATA da sukayi jaa ta saukesu akan wata yar budurwa wacce bazatafi 18_19 ba, sannan ita  ba fara ba kuma ba bakaba hakadai chocolate idanunta yan madaidaita. Tanada dogon hanci Da kuma Dan karamin baki itace Zainab wadda akafi sani da Anty baby
Ta shiga  tambayarta tace waike safiya me akai miki  kika zauna kina ta barar baki kamar wacce aka daka. Tayi Dan murmushin yak'e tace  hmmm Anty baby Inda ma dukana akayi da duk mai sauk'ine kina faji agabanki Anty (matar babansu) ta dinga zagin mu da ummarmu da bata Masan tanayiba tanacemana tsinannu yanda ummarmu tak'are haka nan muma xamu k' are takarashe maganar tana mai kara sautin kukanta. Anty baby ta Dan girgixa kamar xatayi kuka ta danyi murmushin da bai kai har  xuciya ba tace  safiya karki damu komai mai wucewane kuma "KOMAI DAREN DADEWA" komai zaizo karshe. Safiya ta d'an sadda kai tace toh Anty baby Allah yasa. Haka dai tai tajanta da hira har tasamu tasaki rai kamar da can babu abunda ya faru. Anty baby CE ta d'an nisa sannan tace taso muje muci dinner kar ya huce Dan tun  dazu na gama, safiya ta d'an girgixa kanta alamar a'a. Anty baby ta d'an buge kanta tace me kike  nufi?tin safe fa baki ci komai ba koda zaku tafi school ma bakici komai ba sannan kice yanxu ma baxakici ba to mekika ci ne? Kwallan da safiya ke makalewa a idonta ne ya d'an xubo tace Anty baby nidai baxan je  gun dinning area dinnanba  bcuz I can't withstand ani bodi  insulting mai mother 'n' calling her all sort of names.in front of me, I just can't. Anty baby tace I will slap u ryt away yaushe nafara wasa dake come on tashi muje kici abinci. Safiya ta d'an yi rau rau da ido ta kama kunnenta duka biyu tace Anty baby I'm sry banyi haka Dan na bata miki rai ba. Anty baby tace nidai yanxu ki tashi muje muci abinci koma menene sai ki gayamun bayan mun dawo safiya tace toh Anty baby ai ur wish is mai command duk suka sa dariya lokaci d'aya. Safiya tace Anty baby mekika  dafa ne Anty baby tace white rice ne da red  stew sai pepper soup d'in kayan ciki da kuma spaghetti lasagne. Sun fitowa sukaci karo da haj hassana (matar babansu) zaune akan kujerar dinning table Abba na daga gefe rike da newspaper a hannunsa dakuma farin  glass mak'ale a idanunsa sai su humaira da Khadija da Abdulsalam da khalifa da Abdulgaffar zaune a katafaren falon da ke  opposite da dinning din suna  kallon nickelodeon ana wani program na 'The thundermen'. Komai na falon brown n white ne hatta kujerun falon da labulen duka white n brown ne da d'an sparkles ajikin fentin shima brown ne

Dan Allah kuyi hakuri da wannan. Pls bear wit m dis is mai first novel afterall

Continue Reading

You'll Also Like

1.6M 140K 65
RATHOD In a broken family, every person suffers from his insecurities and guilt. Successful in every field but a big failure when it comes to emotio...
Cecilia By Anastasia

General Fiction

27.5K 639 26
Cecilia's father, a well-known and successful lawyer, was tired of her problems. Tired of the issues she had been causing for the family and it's nam...
262K 16.7K 47
The feeling of being abandoned by one's own family was not unknown to Aadhira. She hates her family for abandoning her when she was only a newborn, l...
115K 1.8K 39
This is an unofficial fan-made English translation of We are...คือเรารักกัน (We are... we are in love). Please do not re-translate to any other langu...